Sashe 4
Akidata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anwar ya taso ya taho a hankali yana jan kafa,yabiyo bayan dan sandan.
wanda aka nuna masan akace shine me nemansa sam be sanshi ba, dan ko ganinsa be taɓayi ba.
Mutumin ya kalli Anwar yace “kaine Anwar?â€
Anwarv yace “Eh nineâ€
Mutumin ya kalli Anwar yace “ naji ance ranar sha biyar ga wata za a kaiku kotu ko?â€
Anwar ya jinjina kai yacec “ eh hakaneâ€
Dukda ban gabatar maka da kaina ba baka san koni waye ba,nima turoni akayi gurinka,kuma ancemin babu bukatar seka san waye ya turoni, yanzua abunda nake so nbda kai shine ina son ka gayamin tsakani da Allah meka sani game da batan Alhaji Nasirâ€
Anwar ya gaya masa iya abunda ya sani,Mutumin yace "shikenan karka damu ka kwantar da hankalinka,insha Allah komai zezo da saukiâ€
Anwar yace “shikenan nagode sosaiâ€
Mutumin yace “sannan kuma, bana bukatar kowa yasan nazo gurinka ciki harda mahaifiyarka’
Anwar yace “shikenan,Insha Allah babu mejiâ€
Daga nana sukayi sallama mutumin yatafi.
Widad na zaune a gindin bishiya, tana tunanin abunda ya shiga tsakaninta da Yusuf, tai shiru sosai tana tunani, tama rasa me yakamata tayi, haushi zataji kome?, Ganin Widad zaune ita kaÉ—ai a gindin bishiya yasa Hindu tazo ta Zauna a gurin Widad, tace "Amarya me kike anan ke ka É—ai haka?"
"ina shan iska ne kawai" Widad ta bata amsa
Hindu tace "tunda ba abunda kike, É—an koyamin turancin mana"
Murmushi Widad tayi tace "to ta ina zamu fara, bansan a inda kika tsaya a turancin ba"
Hindu tace "ni dai kota ina ne mu fara"
Nan Widad ta shiga koya Mata daga ƙananan abubuwa wanda zata iya riƙewa.
Yusuf ya fito ze tafi Sallar la'asar, ya ya kalli su Widad yace "karatu ake ne?"
Widad bata amsa ba, Hindu ce tace "eh wallahi turanci ake koyamin"
Yusuf yace "Masha Allah, Allah ya temaka"
"Ameen" Hindu ta amsa banda Widad data haÉ—e rai.
Daya dawo ma a gurin bishiyar ya tarar da ita, tana cin Abinci.
Yusuf ya ƙaraso ya zauna a kusa da ita yace "Shine kike cin Abincin babu ko gayyata? Bari inzo muci tare, kin san cin Abinci tsakanin ma'aurata yana ƙara danƙon soyayya, nikuma ina son Soyayyarmu ta wuce ɗanƙo ta zama kamar ƙarfe"
Banza tayi masa taƙi kula shi.
Ya wanke hannu yazo yasa hannu suna cin Abincin, amma Widad taƙi ce masa komai.
Se yanzu Yusuf ya fuskanci fushi take dashi.
Yusuf yayi ƙasa da muryarsa yace "My Queen me nayi miki ne? Se magana nake am kin basar dani, bana jin daɗin hakan fa"
Ƙara haɗe rai tayi, ba tare da tace masa komai ba.
Yusuf yace "Abunda nayi miki a ɗaki ne yasa kike fushi dani ni ko?"
Cire hannunta tayi daga Abincin, taje ta wanko hannunta ta dawo tai zamanta, shiru yayi yana sake binta da kallo.
Hanne ce ta fito, tana ganin Yusuf ta wangale baki tace "Sannu"
Jiki a sanyaye Yusuf yace "Yawwa Sannunki Hannatu"
Ba ƙaramin daɗi Hanne taji ba jin Yusuf ya kira sunata da Hannatu.
Ta ƙara wani rausayar da kai tana murmushi, ta ƙaraso inda yake zaune kusa da Widad a kan tabarma, tace "bari in ɗauke kwanon, naga kamar ka gama cin Abincin"
Bece mata komai ba, taje ta É—auke kwanon ta kai gurin wanke wanke, ta kawo masa ruwa a buta tace "ga wannan ka wanke hannu"
Yusuf yace "God bless you, Nagode sosai"
Ta jinjina masa kai tana murmushi, Widad ko kallon inda suke ba tayi ba, ta cigaba da kaɗa ƙafarta.
Tana jin yadda Hanne keta wata kwarkwasa, Hindu dake banɗaki ji take kamar ta fito ta shaƙe Hanne, ta wani ɓangaren kuma tana ganin baiken Widad, data zuba mata ido ta ƙyaleta.
Yusuf ya tashi ya tafi ɗakin su, Hindu na fitowa daga banɗaki a fusace tace "Hanne gaskiya abunda kike bakya kyautawa, ya zaki dinga shigewa mijin mace a gabanta, dan kawai kinga tana ɗaga miki ƙafa, haba Hanne dan Allah ki dimga tunani mana"
Hanne tace "ba zanyi tunanin ba É—in, ina ruwanki dani? Tunda ita ba zata iya kula dashi ba ai shikenan, mace ba abunda ta iya se girman kai, sam bata da tarbiyya, bata san darajar miji ba"
Widad ta miƙe zata koma ɗaki, sedai babu zato Hanne taji Widad ta shaƙeta da rigar jikin ta, seda idanunta suka yo waje dan azaba, cikin zare ido da ɗaga murya Widad tace
"Am tired, ban taɓa ɗagawa wani mahaluki ƙafar dana ɗaga miki ba, ina ƙyaleki ne saboda Karamcin iyayenki a gare ni, kin san wacece ni? Babu ruwana da alaƙar dake tsakaninki da Yoseef, amma karki sake sakani a irin wannan haukan naki, banda ƙaddara ko a mafarki aka ce ni Widad zan zauna a wannan ƙasƙantaccen gurin zance ƙaryane, saboda kawai ina zaune a cikin wannan jar ƙasar shine zaki dinga gayamin baƙaƙen maganganu? Kin san wace ni, idan kin san wace Widad ko hanya muka haɗa sekin kauce, banda dalilin ƙaddara babu abunda ze haɗanj da daƙiƙiyar baƙauyiya kamarki, hanyar dana sa ƙafata na wuce ma baki isa ki biyo ta ba"
Hanne se kakari takeyi, Su Hari sukazo da gudu amma suka kasa ƙwatar Hanne a hannun Widad, fitowar Yusuf ne yayi daidai da shigowar Saleh, da sauri Yusuf ya ƙarasa inda dramar ke faruwa, idanun Widad sunyi jawur, fuskarta sharkaf hawaye tana masifa.
Yusuf ya ƙarasa yasa hannu ya cire hannun Widad daga wuyan Hanne, Hanne ta shiƙi iskar 'yanci, ta koma gefe tana ta haki tana zare ido, kamar an karɓeta daga hannun zaki.
Saleh yace "Wallahi da ta kasheki ta kashe banza, dan babu wanda ya isa ya ɗaukarr miki mataki, kin san wacece kuwa? Kin san' yar waye ita? Ko dan kawai kin ganta a cikin gidan nan a zaune, ina lura da yadda kike mata wasu abubuwan tana ƙyaleki, tunda kika ga nima tana mun abunda taga dama ina ƙyaleta to tabbas kin san ba a banza ba, ƙaddara ce ta kawota zama daku, amma ke a gidan su ko me goge mata takalmi baza'a ɗauke ki ba"
Gwaggo tana jin duk dramar da'ake yi, amma tai shiru a É—aki bata ko fito tsakar gidan ba, saboda tasan abunda ke faruwa, tasan yadda Hanne ne ke wuce gona da iri a wasu lokutan.
Shikan sa Yusuf yasan ba ƙaramin ɗaga ƙafa Widad kewa Hanne ba, a yadda Widad keda izza bata ɗauka raini, amma take sharewa idan ta mata wani abun, lallai haƙurinta ne ya ƙare.
Suka shiga É—aki, Widad se kuka take jikinta na tsuma, ga gumi data haÉ—a.
Yusuf ya shiga share mata hawayen fuskarta tare da faɗin "is ok, kiyi haƙuri nasan kina haƙuri, Amma ki ƙara insha Allah mun kusa mu koma gida"
Kamar wadda aka mintsina, ta miƙe daga jikinsa a fusace tace "dalla ma ni ƙyaleni, ba kaine kake mata dariya ba, yasa ta rainani takemin wani kallo na daban ba, harni wannan baƙauyiyar yarinyar zata kalla ta dinga zagina? Tunda kana mata dariya dole ta Kalleni ta dinga cewa ban iya kula da miji ba se ita, ai seka Aure ta tazo ta kula da kai, wallahi ta kuma yimin abunda bemin ba, sena ɗau mataki mafi muni a kanta, zan nuna mata wacece Widad "
From no where Yusuf yaji wani farinciki yana ratsa shi, Widad ta fara kishinsa kenan? Murmushi yayi yace
" Ohh yasalam, shikenan tabbas nayi laifi, dukda badan ina mata murmushi ba, da tabbas ba zata rainamin 'ya ƙwalisar mata ta ba, amma ayi haƙuri zan kiyaye insha Allah, na dena mata dariya amma ayi min afuwa".
"Karma ka dena kai tayi mata, wallahi na dena ƙyaleta"
"Ayi haƙuri dai, kar ayi aika aika, ki dena kuka share hawayen ki maza, mijinki baze sake kallonta yayi mata dariya ba"
Shiru tayi masa ta cigaba da ajiyar zuciya. Yusuf a ransa yace 'insha Allah ko baki son meye so ba zaki sanshi a kaina, kuma ina fatan ki furta da bakinki kina son Yusuf, muje zuwa dai'
Shikam Saleh a tsakar gida ya cigaba da zazzaga musu masifa, akan abubuwan da Hanne ke yiwa Widad, sun sha mamaki jin yace ko za'a tattara kaf ƙauyen da kadarorin da mutanen ƙauyen suka mallaka ba zasu sai gidan mahaifin Widad ɗaya wanda take rayuwa a ciki ba.
Hari ta zaro ido tace "Wudas ɗin?"
"ke dalla ware ai kece Wudas É—in, meye wani Wudas"
Hindu ta yadda da maganar Saleh, saboda sam Widad ba tayi kalar wahala ba.
Ita kuwa Hanne jinsa kawai take badan ta yadda ba, shaƙar da Widad tayi mata tafi komai bata mamaki da ɗaga mata hankali.
Ramlah ce ta shiga falo, ta tarar da Amal a kwance tana kallo, amma hankalin ta sam baya kan tv tunani kawai takeyi, a É—an gigice tace "Amal wai kinji Anwar kotu za'a kaisu next week"
Da sauri Amal ta tashi zaune tace "kamar yaya kotu?"
"Yanzu Mummy ta dawo take gayamin"
"Dama ana kai mutum kotu, koda ba'a tabattar da laifin da ake tuhumarsa ba?"
Ramah tace "ya za'ayi in sani? Nifa hankalina ya tashi, ashe abun nayi ne"
Amal tace "mun shiga uku Ramla, da ƙyar in aka shiga kotu kiga ba'a kai shi prison ba, yanzu meye abunyi?"
"wallahi nima ban sani ba, gaba É—aya kaina ya gama kullewa, Ga Mummy ta damu sosai, ko Abinci ma ba ta ci fa"
"Subhanallah, Allah sarki Yaya Anwar, yanzu fa da sunje koti se ace se prison"
Ramlah tace "wallahi nima abunda nake tunani kenan Amal, Allah sarki bawan Allah"
Nan suka yi ta jimantawa juna.
Har dare Widad taƙi walwala, ko kula Yusuf ta ƙiyi, yau ko harar da suke a tsakar gida dasu Hansai bata zauna ba, ta gyara shimfiɗar ta zata kwanta, Yusuf yaje kusa da ita yace
"My Queen dan Allah kidena fushi dani, nasan yau gaba ɗaya ranki a ɓace yake, na farko na sake gangancin sumbatarki, ga kuma wancan laifin shima da kika ce nayi, dan Allah kiyi haƙuri bazan iya jure ganinki cikin ɓacin rai ba"
Cunkusa baki tayi, ta cigaba da ƙoƙarin kwanciya.