← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 119

Sashe 99

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.........Kusa da Oum AA ya zauna, ya saka kansa a kafarta yana fa
in,
Haba Oum ki
yale jikokin nan naki kiyi ta
anki
Cike da tsokana Maanal dake wucewa kitchen
auka masa ruwa ta ce,
Jealousy
. Harrarta yay yana
aukar pillow kamar zai wulla mata ta masa gwalo ta shige kitchen da sauri
Pillow
in ya ajiye yana cije lips alamar zan kamaki, Oum dake murmushi ta shafa kansa. Hannun data shafa masa kan ya kama ya sumbata. Sai kuma cikin
an damuwa ya ce,
Oum wai yaushe Abah zai dawo ne? Nifa idan ina gida nafi son naita ganin duk kowa na nan
Oum da itama take cikin damuwar tafiyar Aban dan cikin fushi suka rabu akan
in zuwa duba Mamy asibiti da yay, tambayar duniya kuma ya
i gaya mata mike faruwa. Amma bata bar su AA
in sun san hakan ba, cike da kulawa ta ce,
Maybe cikin satin nan dai, ba
wa waya ne?
Munayi, kawai dai na tambaya ne. Dan dana tambayesa jiya cayay min yana da uziri sosai
Murmushi Oum tayi, kafin tace wani abu Maanal ta
araso da ruwa a tray, a gaban AA ta ajiye, dan haka ya tashi daga kwantar da kansan da yay a kafa
ar Oum ya zauna sosai. Ruwan data zuba masan ya amsa yasha ya mi
a mata kofin yana wani binta da kallon
asan ido. Maanal dake basarwa saboda idon Oum ta ce,
Abinci fa?
Mikewa yay yana fa
in,
No zan fara wanka, sai ma anyi magrib cin abincin gaba
aya yafi da
i. Oum bari naje sai na dawo
To Auta a dawo lafiya
Sai da ya fita da fin mintuna biyar sannan Maanal ta tashi itama. Ruwan da ya sha ta
auke ta maida kitchen, ta can tabi ta
ofar baya ta gudu. Dama jiya haka tayi, aiko mi Oum zatai ba dariya ba. Dan ma ta tabbatar Inte ta kira, koda ta fito cemata tai,
Ina Baby?
Inte dake
ar dariya ta ce,
Oum ta fita ta back door
. Itama Oum dariyar tayi, tace
Ja'ira
. Inte dai ta koma ciki tana cigaba da dariyarta. Yanda Maanal
in keyi da
i yakema Oum, dan ta fahimci Autanta zai samu irin kulawar da magidanci ya kamata ya samu ga iyalansa ba irin matan su Fawzan ba. Wannan shine babban dalilinta na
ora Hajiya Shuwa akan gyara Maanal
in dama. Dan bata son Babynta tai rayuwa irin tasu Saheeba sam.....
Tuni Maanal ta shiga sashensu dan tasan AA na sashen Mamy dubata. Bedroom ta wuce dan ha
a masa ruwan wanka. Ta shagala a ha
a masa turarurrukan
amshi a ruwan ya shigo batare da taji motsi ba ma. Sai da ta fito ta ganshi tsaye a closet yana zare jacket
in suit
insa. Kallonsa tai ta
auke kanta, zata wucesa ya ri
o mata hannu. A slowly ya maidota baya ya jingina da glass
in closet
in. Shima ya matsa jikinta sosai ya dafa glass
in da hannunsa
aya.
Fuskarsa ya sauke a hankali a gefen wuyanta, yanda yake busa mata numfashi da manna ma wuyan tagwayen kisses ya saka tsigar jikinta tashi, cikin wata irin kasalliyar murya a cikin ra
a ya ce,
I miss you my heart
Motsawa tai ta shige jikinsa, tare da zagaye duka hannayenta a bayansa kanta na kwance a
irjinsa. Shima sai kawai ya rungumetan yana sauke ajiyar zuciya.
Rungumarki tafi laushin katifa, laushin jikinki ni'ima ce mai sauke gajiya da nauyin jikina. Hakan tamkar kwantar da tarna
in dake zagaye da ni ne, dan kin saka jikina na min magana fiye da kalmomina. Zan so kiyita kasancewa a cikinsa na har abada, hakan a gare ni gata ne da riritawa
Itama cikin ra
a ta ce,
I miss You you too My Root-Soul! Nima idan har nayi ko awa
aya batare da kai ba duniyata bata da tushe ko kwanciyar hankali. Dauriya kawai nake yi saboda Ina ganinka a kowanne murmushi na, domin kaine ka shuka shi.
A hankali ya wani busa mata iska cikin kunne, tare da ra
a mata,
Zan cigaba da ajiye wannan murmushin kuwa na har abada in sha ALLAHU akan
yawar fuskar nan taki
amesa ta sakeyi sosai tana jin kamar ta tsagashi biyu ta shige cikin jikinsa kawai. Shima dai hakan yake ji a ransa. Sun fi minti uku a haka kafin ya cirota daga jikin nasa ya ri
e fuskarta a cikin tafukan hannunsa suna kallon juna. Sosai take karantar ru
en al'amarin dake a cikin
wayoyin idanunsa, kamar yanda shi kuma yake karanto tsoro da fargaba mai ha
e da sallamawa a garesa. Lallausan murmushin kwantar da hankali ya sakar mata. Muryarsa na sake komawa cikin ma
oshi ya ce,
Mizan samu?
Akan lips ta bashi amsa da,
Komai ma
Ya
age gira sama tare da ta
e baki a yanayin murmushi yana jinjina mata kai irin na (kin tabbatar?). Ido
aya ta kashe masa alamar (Yes) sai kuma tai
ishe da
afafunta kasancewar ya fita tsaho sosai ta zare gilashin idanunsa, hannayenta gaba
aya ta zagayo akan wuyansa ta matsar da fuskarta gab da tashi har suna zu
ar numfashin juna. Sai kuma ta lumshe idanunta cike da jin nauyi da kunya. Shi dai kallonta kawai yake kamar ya samu television. Idanun nata a lumshe ta
aura lips
inta akan nashi ta sumbata. Tana
arin janyewa ya hana hakan ta hanyar ri
o kanta kawai ya kamo lips
in nata da
yau ya tura cikin bakinsa. Da jikin closet
in ya mannata, sai kuma ya kamata ya
aga cak a jikinsa, tako har
afafunta a bayansa kamar yanda ta har
e hannayenta...
A haka ya dinga tafiya da ita har cikin bayin, bai kuma tsaya ba har sai da ya tsaya dasu
asan shower, kawai ya sakar musu ruwa mai
umi a jiki. A tare suka sauke ajiyar zuciya, ya kuma cigaba da yin yanda yaso da lips
inta. Kafin ya saki da
yar ya shiga rabasu da kayansu. Daga haka ya sake
aukarta ya fito a wajen wankan suka shige jacuzzi. Anan ne fa ya fara tabbatar mata ta tsokalo
an samari, dan sai da idannunta suka fara raina fata ganin zai
auki wani sabon layin. Ta fara ro
o da magiya da son ku
utar da kanta. Shi ko ya nuna mata a wannan fannin bai san wasa ba, bai san
ani haukaci ba. ALLAH dai ya taimaketa akai kiran sallar magrib, amma data gayawa mutanen Giro kam. A gurguje suka
arasa wankan suka fito, ta taimaka masa da shafa mai da saka kaya kamar yanda ya bu
ata, da
an hanzari ya sumbaci goshinta ya fice dan sallar ake
arin tayarwa.
Yana gama fita ta sauke ajiyar zuciya, sai kuma tai murmushi, dan ita da kanta bama kanta dariya take. Itafa komai ayi tana so, amma tsakani ga ALLAH banda sha
undum, dan a tsorace take. Itama kimtsawa tai tayi sallar, tai zaman yin azkar. Tana a wajen har akai sallar isha'i sannan ta mi
e. A gurguje ta gyara jikinta ta canja kaya wanda suka dace dan sashen Oum zasu koma cin abinci.
Maanal na kammala shiryawa sashen Oum ta wuce. Dan tasan shima ya wuce can tare da su Yaya Fawzan. Ta samesu su duka ukun kuwa a can, Anum na jikin AA yana mata homework. Tana yin sallama da shi suka fara ha
a ido, yanda yake kallonta babu ko kunyar yayunsa yasa ta
auke kanta. Cikin girmamawa ta gaida Babban yaya da Yaya Fawzan. Yaya Fawzan sarkin tsokana ya fara tsokanar tata kuwa. Cike da jin kunya tasa hannu ta rufe fuskar tata tana dariya. Dai-dai nan Nuratu da Oum suka shigo, Nuratun najan akwati. Su duka kallonsu suke, banda AA da yay musu kallo
aya ta
asan ido ya
auke idonsa. Yaya Fawzan ne daya kasa ha
uri ya ce,
Lafiya kuwa Oum?
Sai da Oum ta nunama Nuratu hanyar upstairs tana fa
in,
Jeki kai kayan sama sai kizo kici abinci
. Sannan ta zauna tana bama Fawzan
in amsa.
a suke da Saheeba acan shiyyasa nace ta dawo nan.
Cikin
acin rai Babban Yaya yace,
To ta wuce gida mana dole ne sai ta zauna anan Oum?
Fuskar Oum da murmushi ta ce,
A'a Fadeel ba ayi haka ba, tunda tana son zama nan
in a barta. Kasan Hajiya Turai ba wani zama waje
aya take ba. Ga Nuratun ba isashen lafiya ba wazai kula da ita. Su Nana kuma suna nan suma balle ace taje Kano. Kuma muna nan ma ai ba'ace taje Kanon ba koda suna can
Babban Yaya dai da alama ba son zaman Nuratun yake ba, haka shima Fawzan sai da ya nuna hakan a fuska. Gwaska AA kuwa ma bai nuna yama san mi sukeyi ba balle ya tanka. Maanal kuwa murmushi tayi babu wani damuwa a fuskarta, amma acan
asan ranta ita tasan saboda AA Nuratun tace zata dawo nan
in da zama ko kuma akwai dai wata a
asa. Shekararsu nawa da Saheeba
in fa
an baisa tazo nan
in ta zauna ba sai yanzu. Amma babu komai zata iya da su, dan a yanzu kam a shirye take tsaf zata buga da kowa akan mijinta, kuma zata basu mamaki. Dan haka ta turama RK sa
Ganin duk yanayinsu ya canja Oum tai murmushi, cike da kulawa ta ce,
Bana son ku koyi halin daba naku ba, ku manya ne, sai kun gyara na
asa zasuyi koyi. Ko'a fuska bana son wani cikinku ya nunama yarinyar nan wani abu mara da
i. Fawzan bara na kira matarka a waya, itama kwana biyu naga duk ta tsangwami kanta.
Kafin ma wani yay magana Oum ta fara kiran Nibras a waya. Tana
agawa kafin ma tace komai Oum ta ce,
Zo ina nemanki yanzun nan
Tamkar dama kiran Oum
in take jira zambar ta mi
e, cikin
anin lokaci sai gata a sashen. Shi Fawzan ma sai abin ya bashi dariya. Amma bai ce komai ba, baima kalla inda take ba tunda ta shigo. Sai ga Nuratu itama ta sakko, wani kallon harara sukaima juna ita da Nibras
in kowa ya
auke kansa........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 99 · 0% Book details