Sashe 89
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........Har sashen su Abah suka shiga suka duba AA da Maanal, duk da dai basu shiga
akin da Maanal
in take ba. Sai dai na AA kuma yanata barcinsa. Hakama matan sun cika sashen anata taya juna murna. Suma sun shiga sun duba Maanal. Su Baba Sardauna kansu da ke Kano tuni labari yake kunnuwansu, haka ma sauran
a da suka wuce dan dama a maza Uncle mahmud, Hussain, Hassan ne kawai suka rage sai yau suma zasu wuce da matan dan su gaba
ayansu suna nan Abuja
a da iyaye. Kowa dake ta
angaren Darma yau ka kalla fuskarsa kasan yana acikin farin ciki sosai, dan abinda ya faru a tsakanin Maanal da AA na shekarun baya zasu iya cewa shine tarihi mafi muni da girma dake jingine da wani
ansu na cikin zuri'ar. Dan haka yau jin wannan mummunan tarihin ya goge babu shi yay matu
ar motsa musu zukata. Su Abah kansu sun
agara AA ya farka suji ta bakinsa.
Farin ciki yay farin ciki babu wanda ya lura da rashin ahalin Mamy ko
aya a masu shiga sashen AA
in sai Abah, amma uffan bai ce ba. Sai daga baya ne
Hajiya Majdiya da itama take lure da komai tai magana.
Wai nikam halan su Aunty Kamila basu san halin da muke ciki ba yau a gidan nan? Naga banga kowa ba daga sashen. Haka ma Fawzan shi da matarsa ban gansu ba
Rashin sanin halin Mamy yasa da yawansu sukace, gaskiya maybe basu sani bane. Aiko sai Hajiya Majdiya ta fice zuwa sashen Mamy tana fa
in,
Aiko nice zan kai albishir
in nan
Aunty Rufaidah ta mi
e itama ta ce,
Aiko Aunty harda ni. Sai itama matar Uncle Hassan tace itama da ita
Murmushi RK yayi, shima ya zaro waya yana neman Fawzan. Dan ya kira shi
azun ba'a
auka ba. Shiyasa ya
yalesa, yasan shi da barcin tsiya. Balle su duka suna hutu yau sunce bazasu koma aiki ba sai sun huce gajiyar biki...
A lokacin da kiran RK ke shiga wayar Yaya Fawzan yana barci ne sun gama tafka bala'i ne da Nibras, dan tun daren jiya suke yinsa, bayan ta gama haukar kukanta koma ace tana tsaka da yi shi kuma yazo mata da bu
ata tace bai isa ba kamar yanda take masa. Shima ko yace bata isa ba ya biya sadaki bamai hanashi biyan bu
atarsa. Kamar yanda ya saba ya saka mata
arfi. Tunda fa ya samu natsuwa bata barsu sun huta ba take ta gaya masa maganganu masu zafi ta kuma dage akan sai ya saketa. Shi ko ya banza da ita, haka ta kwana tana azabarta, sai da safen abin nata ya fara hawa masa kai ya shashshe
ama fuskarta maruka. Aiki shine wutar ta
ara tashi a tsakaninsu. Ta rantse yau sai ta bar gidan kuma da saki. Ta kira mamanta kuma tana kuka ta fa
a mata
auli da ba'adi shine tace ta jirata gata nan zuwa gidan.
Shi ko Fawzan yana jinsu sarai, sai ma ya bu
e wani
akin ya shiga ya kwanta abinsa dan jiya ta hanasu barci. Vibration
in wayarsa na kiran da RK ke masa ne ya farkar da shi. Da
yar ya iya
aga wayar cikin muryar barci ya ce,
Assalamu alaikum
RK ya kwashe da dariya kuwa, cike da tsokana ya ce,
Sai da kai kasa uwar barci. Ana nan anata hayya-hayya kana can kai barci ma kake abunka. To maza ka fito mutuminka baiji garga
inka ba yama
anwarka biji-biji gata can rai a hannun ALLAH
Tsabar gulma tarwai Yaya Fawzan ya bu
e idanu, sai kuma ya tashi zaune wani kalar shegen murmushi na mamaye fuskarsa. Ya ce,
Uncle karka ce min Auta?
Yo inba shi ba sai wa. Yaro yaji wuta ya tona ma kansa asiri yau
anwarka dai fil take a leda babu abinda ya faru a waccan ranar
What! Are you serious dan ALLAH?. Kai ni wlhy kama rikitani, ina dai zuwa
Ya fa
a yana yanke wayar ya afka bayi, brush yayi sharp-sharp ya fito. A dai-dai lokacin motar Momyn Nibras ke shigowa gidan. Ko kallonta baiyi ba ya wuce sashen AA da aketa shigi da fici.......
_________
A bangaren su Mamy kuwa abu kamar wasa ta samu
una sosai. Tsabar azabar dake ratsata tama kasa hawaye sai idannunta ne sukai wani masifar ka
ewa kamar an kunna harwashin wuta a cikinsu. Ga azabar
afa da hannunta da keta sake kumburi raunuka na
ara tsami. Su Maman Saheeba kam sunyi jigun-jigun abin duniya ya ishesu babu bakin magana tunda basu ka
ai bane. Ga Nuratu an danna mata allurar barci ita dai sun
an huta da ita. A haka doctor da zai duba ciwukan jikin Mamy ya iso. Auntynsu tace ai dolene a gayawa Abah kafin likitan ya shigo tunda ba kamar mace ba dai. Dan haka tace Mamy tai kiransa a wata da kanta.
Cikin tsanin azaba Mamy tace wlhy bazata iya ba, tsoro take ji, dan shirun Aban ba
aramin girgiza mata zuciya yayi ba. Jiba fa a yanda ya ganta jiya, amma bai nuna damuwar komai ba, ga shi yau har
arfe kusan sha biyu koma tace ana neman
aya amma bai le
o ba, kai wani a cikin ma ahalinsu bai le
o sashenta ba. Sai da Mariya ta fita tana na
o musu gulma ta shigo tana
ara sanar musu halin da gidan yake a ciki na farin ciki a yau. Sai ta fahimci hankalin kowa yana a can kenan.
Dai-dai sanda ake jajen kiran likita su Hajiya Majdiya ke shigowa sashen kuwa. Sosai ganin su Hajiya Majdiya ya saka su Maman Saheeba a shock, sai dai sun san kuma dai babu damar hanasu shiga
akin Mamyn. Haka dai suma daure aka gaisa sukace Mamyn na ciki. Da yake daga ita sai doctor da Aunty kawai a
akin su duk suna a falo ne, wasu a falon
asa wasu a falon sama.
Turus su Hajiya Majdiya suka ja suka tsaya ganin fuskar Mamy tamkar wadda tai accident, accident
in ma bana wasa ba, dan fuska a kumbure komai ya ninka kansa sau uku, ga hannu da
afa
ai suma a kumbure. Cikin tashin hankali sosai suke tambayar miya faru haka? Miyasa ba'a sanar Mamyn babu lafiya ba? Ai ko Abah basa jin ya sani farin ciki ya
auke hankalinsu a sashen Ajwaad.
Cikin
arfin hali Aunty ta ce,
uwa tayi jiya da dare a stearcase, ru
anin da suka kwana suka tashi a ciki yasa basu sanar ma kowa ba. Yanzu haka ma doctor yazo zai duba mata
afarta da hannun dan suna tunanin akwai rauni a ciki
. Ba dai ta fa
i na shayi ba daya sale Mamyn a majalissa. ALLAH yayi ma ahalin Darma tausayi da
aukar nasu a nasun, tuni Hajiya Majdiya ta manta da iya shegen data zo da niyyar yima Mamyn ta juya ta fita tana fa
in,
Ai dole a sanar kuwa, bari taje a shigo da likitan
....
Lokacin da Hajiya Majdiya ke fitowa domin sanar ma su Oum halin da Mamy ke ciki Momyn Nibras kuma ke
arin shiga ita da
awayenta su uku. A kallo
aya zaka fahimci a matu
ar fusace suke. Dan har
an bangaje ta sukai. Mamaki sosai abin ya bata dan haka ta bisu da kallo, dan da farko ma ita bata gane Momyn Nibras
in ba sam saboda abinda ta shafa a fuska. Ashe wai duk a cikin shirin bala'i ne. Sashen Abah ta nufa da sauri, suna tare da Umma da Mah-mah sai Gwaggo Khadijah da Mammah suna tattaunawa ne akan batun Ajwaad a tsakaninsu manyan sai su Uncle Mahmud dake tare da su an kira Baba Sardauna, da Baba, da Abbah video call. Shigowar Hajiya Majdiya yasa duk suka kalleta. Kafin ma wani ya iya yin magana a cikinsu ta ce,
Kuyi ha
uri gidan nan fa babu lafiya. Ga Aunty Kamila can cikin mummunan yanayi daren jiya ta fa
o daga saman stearcase, taji ciwo kuma sosai. Yanzu kuma zan fito ga wasu ri
a-ri
an mata can fitsararru sun shiga sashen daga ganinsu kasan basa tare da alkairi.
A tare su Uncle Hussain suka mi
e, hakama su Umma. Amma Abah bashi da niyyar yin hakan. Baba Sardauna da suke jin komai duk da ba ganin Hajiya Majdiya suke da
yau ba ya ce,
Kutashi kuje ku duba mike faruwa. Kuma ku dama duk bidirin da kuke baku sanar musu ba ne?
Da mamaki Umma tace,
Sun sani fa gaskiya, sai dai in
ar uwarsu bata sanar musu ba. Dan tun ma ana duba yaran nan kamar cousin sister
insu ce yarinyar nan Mariya tazo sashen Ajwaad
in. Tare da ita ma likita ta sanar mana komai ai. Amma dai bara muga mike faruwa to
Dama su Uncle Mahmud har sun fice, dole shima dai Abah ya tashi yabi bayansu......
_______
Su RK basu san mike faruwa ba, suna can sashen AA jira kawai suke ya farka musamman Yaya Fawzan da aka
ara bama labari kaf. Shi kansa dai Babban Yaya yau bakinsa akwai magana. Dan a hakan ma sai jehota yake
ai su RK na dariya. A haka su Maimoon da aka saka gyaran sama suka sakko, sun share ko'ina tas sun saka
amshi mai da
i, dai-dai nan Oum itama ke fitowa a
akin Maanal tare da Hajiya Shuwa data shigo gidan yanzu babu da
ewa saboda kiran da Oum tai mata ta mata bayani. Ba
aramin shock kuwa itama Hajiya Shuwa ta shiga ba. Matu
ar tausayin Maanal ya kamata, dan harga ALLAH data san yarinyar nan virgin ce da batai mata kalar gyaran can ba, dan ko'a hakan dama tana tausayama yarinyar saboda gyaran datai mata ko mace mai haihuwa uku iyaka kenan. Amma ita tayi ne dan samar da nutsuwa a zamantakewar auren. Shi rashin samun mace a cikakkiyar budurwa a daren farko nada wata illa ne koda ace mijin ne ya santa a mace kafin aure. Sai ya dinga sakama namiji zargi da wasu-wasin bayan shi akwai wani
ila a gefe. To wannan
ofar ce suka shirya toshewa gaba
aya a zamantakewar Ajwaad
in da Maanal.
Ta tabbatar ma Oum da kafin ma ayi
inkin ne ta sanar mata da bazata bari ayi ba. Akwai magungunan da zata ha
a mata da ganyayyaki ta dinga sit bath cikin
an kwanaki zata warke komai ya koma normal, amma ko yanzun ma bata
aci ba in sha ALLAHU zata tsaya akan Maanal
in. Da wannan zancen suka fito zataje gida ta ha
a kayayyakin ita kuma Oum tace zata kira Ammie itama a sanar mata wannan dadda
an labari har ma da su Shahidah. Sai dai me suna sakkowa hayaniyar da gidan ta
auka ya shiga rige-rigen shigewa cikin kunnuwansu. Da sauri suka
arasa sakkowa dai-dai suma su Babban Yaya na fita dan ganin mike faruwa...........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*