← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 119

Sashe 108

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.........Maanal na kwance barcin wuya ya
auketa dan oga da kansa ne ya gama wajigata. Itako sarkin raki tasha kuka har ta godema ALLAH. Sam ta kasa sabawa, gabanta har fa
uwa yake ya nuna bu
atarsa a gareta. Zata biye masa a shan minti amma da anzo fagen fama ta fara kuka da ro
o. Shi ko ya zama kurma ya zama makaho har sai ya samu yanda yake so dan bai san
ani haukaci ba bai kuma san ha
uri ba. Kwana biyun nan har
ar rama ta fara. Ko kuma ta gudu sashen Oum sai yata zarya ko Oum
in ta korosu sannan. Gaba
aya ta
agara weekend
in nan ta
are, idan aka koma aiki ta samu sau
insa ai tunda da rana babu dama.
Oum data fahimci matsalar Maanal dan ramar da yarinyar ta fara ta fara tsaya mata a rai sai ta shiga ha
a abubuwa, ta kuma amso wasu hannun Hajiya Shuwa. Itama ta fuskanci irin wannan yanayin a hannun Abah, dan shima akwai fitina kamar AA
in, kai bama su ka
ai ba kusan duk mazan family
in Darma haka suke sai dai wani yafi wani. Gasu kuma ALLAH ya jarabcesu da son zama da mata
ai, shiyasa matan ke jigatuwa a hannunsu kafin su saba..
Kiran da Oum tama Maanal
in a waya ne ya farkar da ita, dan AA ya fita shi da Yaya Fawzan shiyyasa sai ita ka
ai. Muryarta kawai Oum
in taji ta fahimci mike faruwa. Dan dama tana anan sashen suna hirarsu AA yay kiranta a waya ta kawo masa wai fruits dan shi yana sashen Abah suna meeting shi da su babban Yaya. To daga kai fruits
in ne fa ya samu ya matseta a sashen sai da ya sauke damuwarsa sannan yay shirin fita da zasuyi da Yaya Fawzan
in. Ita kuma wahala ta hanata tashi dan barci ne ya
auketa sama-sama ma taji fitarsa. Cike da tausayi Oum ta girgiza kai, sai kuma ta ce,
Barcin yamma kike Baby?
Cikin sanyin murya Maanal ta ce,
Eh Oum, amma na ma tashi gani nan zuwa sashen.
Okay sai kinzo
Oum ta fa
a tana yanke kiran. Itama Maanal tashi tai ta shiga bayi ta gyara jikinta yanda ya kamata, koda ta fito gashinta ta busar ta shirya cikin atamfa doguwar riga tai sallar la'asar da ake kira sannan ta gyara gadon da suka yamutsa ta fita. Ta nufi sashen Oum motar Momyn Nibras ke shigowa gidan. Maanal bata tsaya ba tai shigewarta, dan yanzu kusan kullum Momyn Nibras
in sai tazo gidan. Jiya da yamma har sabuwar rigima suka tafka da Mamy.
Wani ha
en gashin nama mai ruwa-ruwa Oum ta bama Manaal taci ta
oshi, sannan ta bata abubuwa na musamman data ha
asu da kanta kuma ita tasan sirrinsu dan sune take amfani da su. Har sai da Maanal taji kamar zatai amai sannan ta
yaleta. Daga haka suka cigaba da hirarsu. Su AA basu dawo gidan ba sai bayan sallar isha'i. Anan suka yada zango sashen Oum sukai dinner aka
ora da hira, hirar gaba
aya akan yanda bikin Fawzan zata kasance ne dan shi aka fara shirye-shirye, amma suna saka rana a ha
a dana Babban Yaya, sai dai ba'a yanke hukunci ba sai gobe idan ALLAH ya kaimu su Baba Sardauna zasuje Katsina domin ganawa da dangin mahaifin su Ameerah.
Koda AA yace Maanal tazo su tafi catai ita anan zata kwana. Shiru kawai yay yana kallon ta, Oum kuma ta
i saka musu baki. Yanda AA ya tsaya yana kallonta mi Yaya Fawzan zai yi inba dariya ba. Harda
ar wa
arsa ta neman tsokana. Aiko AA ya wuce ya tafi kawai ransa a
ace. Babban Yaya daya bisa da kallon
asan ido ya
an murmusa a zuciyarsa. A zahiri kam fuskarsa babu alamar wasa ya kalla Maanal da itama ta kumbura baki ta kwanta a cikin kujera. A dake yace,
Lilly!
Amsawa tai tare da tashi zaune.
Tashi kibi mijinki kinji, sai da safe
Ji Maanal tai kamar ta fashe da kuka. Amma bazata iya ma Babban Yaya musu ba. Haka ta mi
e tai musu sallama ta tafi. Babban Yaya ya bita da kallon tausayi. Dan a ransa kawai yaji cewa ga abinda takema gudun. Cike da sha
iyanci Yaya Fawzan da baya iya shiru shi ya kai bakinsa saitin kunnen Babban Yaya ya ce,
Idan baka saita fitinannen
aninka
in nan ba watarana ma nan Lilly zata dawo gaba
aya dan zugeta sanyi da kaina
Fillo Babban Yaya ya
auka zai buga masa. Da gudu ya tashi ya fice yana dariya da fa
in,
Oum goodnight
Oum ta ce,
ALLAH ya tashemu lafiya.
Shima Babban Yaya mi
ewa yay ya mata sallama. Oum ta amsa masa da kulawa shima, ta musu addu'a da sanya albarka.
Koda ya fito sai yaci karo da Saheeba tsaye a
ofar sashensu tana jiransa. Tamkar bai ganta ba ya
auke kansa. Da sauri tasha gabansa ta dur
usa. Tare da fashewa da kuma tana ro
onsa yayi ha
uri ya yafe mata koma wane laifi ne yake ganin tayi, wlhy bazata sake ba dan ALLAH yayi ha
uri ya barta ta dawo sashenta. A da
ile ya kalleta ya watsar, sai kuma yay wucewarsa batare dako tanka mata yayi ba ya shige ciki ya maida
ofa ya kulle...
Kuka mai tsuma zuciya da ruhi Saheeba ta saki. Wlhy ta gaji da zaman sashen Mamy bazata iya ba. Dan duk da
in wani waje naka wajen daban ne. Ga Mamy da saka aikin tsiya. Haka zatai zaune saboda
afarta ba gama
wari tai ba taita sakata Safa da marwa tsakanin upstairs da downstairs. Wai sai tace bata gamsuwa da aikin su Haule ita tai mata da kanta, Nuratu kuwa lafkewa take ita adole bata da lafiya. Gaba
aya ta maidata wata
ar aikinta ma. Ga kewar mijinta da bu
atarsa ya riga ya saba mata da fitinarsa. Ga kewar
anta dako kallonta basayi gaba
aya sun koma sashen Oum ko tunawa da zamanta a gidan basayi. Ga jiya mamanta tace mata ta sanya ido akan Babban Yaya dan tasan mike faruwa tsakaninsa da
ar Hajiya Shuwa. Wannan magana ma tafi komai
aga mata hankali. Dan a duniyar nan babu abinda ta tsana irin kishiya. Kai itafa ko
awarta akama kishiya ta daina
awance da
awar kenan. Shiyyasa ta shirya zuwa ta bashi ha
uri dan gara ta dawo kusa da mijinta in ma nesa da shi da take ne ya sashi fara kallon wasu matan. Tun
azun take dakon fitowarsa daga sashen Oum. Dan ita Nuratu yau taje gida amso musu wasu kayayyaki da mamansu ta aiko da su..
Ta jima a wajen tana kuka. Kafin ta tashi ta koma sashe Mamy. Ta bu
akin da take zaune ta shiga, waya ta
auka tai kiran Mamanta tana mata kuka ta zayyane mata komai daya faru. Ran Maman ya sake
aci, amma ta kwantar mata da hankali akan ta
yalesa indai sukai amfani da wannan kayan data turo duk wani girman kansa zai saukane. Wannan ya sake Saheeba jin sanyi a ranta, har tai shirin barci ta kwanta....
_______
angaren Maanal kuwa koda ta shigo sashen nasu ta samu AA ya haye sama abinsa, har yama kashe wutar ko'ina sai amfani tai da fitilar wayarta. Tana shigowa bedroom
in yana fitowa daga bathroom, bathrobe ce a jikinsa alamar wanka yayo. Kallo
aya yay mata ya
auke kansa dan harga ALLAH yaji haushi. Itama sai ta
auke nata tare da
an murgu
a baki ta wuce closet tana
uni. (Haka kawai sai na zauna ka kashe ni. Sam babu tausayi a al'amarin ka. Yo in haka auren yake banga abin cewa akwai da
i ba. Tsabar jaraba sam bana son naga mun kasance mu biyu kawai a waje tunda nasan
arshen zancen. ALLAH in zan dawo sashen nan gabana gabana har fa
uwa yake yi. Abu dare da safiya, yammaci da rana idan kana gida ma ba hutu.....) Haka dai taketa masifarta a rai idonta har yana cika da
walla. Wai a hakan ma maganin nan na sit bath da Hajiya Shuwa ta bata yana matu
ar taimaka mata ne. Koda ta fito har ya gama nashi shirin yana zaune a cikin sofa ya
akko laptop yana kunnawa. Gefe
aya takardu ne sai kwalin fresh milk da kofi.
auke kanta tai tayi shirinta. Tana gamawa tai shafa'i da wutri ta haye gado ya kwanta. Idanu AA ya
aga ya kalleta, sai kuma ya cije lips ya cigaba da aikinsa.
Tun fa yana aikin da marmari har yaji ina bashi yiwuwa. Tattare komai yay ya ajiye, ya tashi ya kashe fitilar
akin ma gaba
aya dan dama mara haske sosai ce ke a kunne. Maanal datai barci cike da farin cikin fushin nasa dan tasan ko dai yaya ne ta samu sau
i kawai ta farka a rikice jin ya nutsata cikin jikinsa. Muryarta na rawa ta bu
e baki zatai magana, ai bai bari a ta gama fita ba ya rufe shi ruff da nashi. Bore taso fara masa ya nuna mata
arfin ba
aya bane, wayon ma kuma ba
aya ba, dan sai da yasan duk hanyar da ya bi wajen lankwasar mata da jiki ta fara amsar sa
onsa. Sai da tafiya taje ga
ar tayar mata da hankali ta sanya masa kuka. Baiko saurareta ba sai da ya samu yanda yake so. Daga
arshe ya koma lallashinta da mata wayon daya saba. Sai ga hajjajunku an lafe a jikin AA ana sauke ajiyar zuciya.....
Na gabannin asuba kam da ya zame masa jiki kuka ta saka masa bana wasa ba, dole ya ha
ura ya
yaleta. Koda ya fita salla kafin su dawo haka ta daure ta tashi ta hau gyaran gidan, harta sakko kitchen ta fara
arin ha
a breakfast sai gashi ya shigo.
in yarda tai ta kallesa, a haka ta gaishesa ita a dole tana fushi. Shi sai ma ta bashi dariya. Ya rungumeta yana murmushi da fa
in,
Haba Besty munyi fa
a ne wai?
Baki ta tura gaba, idannunta na tara
walla ta ce,
Eh munyi, kuma kada ka sake kulani tunda baka tausayi na. Ni wlhy sashen Oum zan koma kafin ka kasheni.
Sosai dariya tazoma AA wuya. Amma ya danne da
yar, a ransa ko ayyanawa yake (Inda ana mutuwa Besty da ba'a haifomu ba ai. Kedai kin cika raki ne kawai da tsoro. Sai kuma yanayin jikinki da sai dai nace Alhmdllh) a fili kam rungumeta yay yana lallashi, sai da tace masa ta ha
ura sannan ya fara tayata sukai komai a tare, su Inte ta kira a waya suka kwashi abincin zuwa sashen Oum, dan haka take yi, a sashenta take musu breakfast gaba
aya, sai akai can sashen Oum, da rana kuma taje can tayi, hakama na dare. Yau da tasan zata koma aiki saita ha
ama Oum harda abincin ranar ta, suma tai musu nasu ta na lunch. Tare sukai wanka suka shirya.
Kayan farko data
akko zata saka AA yace bai yarda ba. Shi da kansa ya za
o mata wanda zata saka. Data saka
in kuma nan ma ya ha
e fuska wai suma
in dai tayi
yau. Gudun kar ya ja musu makara ta shiga lallashinsa, da
yar ya ha
ura suka fito.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 108 · 0% Book details