← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 119

Sashe 38

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
......Sai da AA ya tabbatar ya tura dukkan siyayyar tasu masaukinsu sannan. Maimakon wucewa gida wani garden ya kaita. Wajen ya matu
ar birge Maanal. Anan sukai salloli suka huta har zuwa duhun dare kafin suka fito. Ganin yanda take na
e hannaye a gyale saboda sanyi ya sashi cire jacket
insa. Gabanta ya dawo ya tsaya, hakan yasata
ago idanunta ta kallesa. Shima kallon nata yake. Cikin sanyin murya idanunsa a cikin nata ya ce,
Sanyi?
Kanta ta jinjina masa tana
an lumshe nata idanun dan bazata iya jurar kallon nan nasa ba. Shima nasan ya lumshe ya kuma bu
e a hankali. Sai kuma ya dafa kafa
arta ya matsota jikinsa sosai. Harta gama sallamawa rungumeta zai yi sai taji sa
anin hakan. Jacket
in tashi ya rufo mata ta baya, sannan ya
an matsa ya gyara mata ita a kafa
inta sai ta rufeta ruf. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali, sai kuma ta
an kallesa ta kauda idanun ta ce,
Kaifa? Riganka fa baida wani kauri
Karki damu bana jin sanyi
Ya fa
asa-
asa yana kama hannunta suka cigaba da tafiya. Yanzun ma a
afa suka nufi hanyar gida, yasan ta gaji, amma gara suyi hakan dan in sun kwanta su samu damar yin barci da
yau. Sosai birnin Shanghai ya
ara burge Maanal. Tana mamaki da jinjina fasahar mutanen nan wajen iya tsara gine-gine dogayen gaske. Ga wutar lantarki da ba'a maganar
aukewarta ma. Akan titi fa suke amma haske tako ina abin zabbirgewa. Suna isowa hotel
insu taji zuciyarta ta fara rawa. Amma sai ta dake tana mai ro
on UBANGIJI hana tabbatuwar abinda take ma tsoron. Sosai tayi mamakin ganin dukkan shopping
insu a
ofar
akinsu. Card
ofar yasa ya bu
e, kafin yakai du
e ya
iba kayan duka ya shiga da su, ita kuma tabi bayansa. A hankali ta zare rigar tasa daga jikinta kamar bata so, dan wani irin nutsuwa da sanyin zuciya
amshinsa ke sakata. Zama tayi akan kujera, shi kuma ya shiga
arin rage kayan jikinsa. Sai kawai ta du
ar da kai
asa. Yana lure da ita, sai dai baice komai ba ya gama ya wuce bayi. Ya
an jima kafin ya fito, nan ma bata kallesa ba. Tadai fahimci wanka yayo kodan mayataccen
amshin shower gel daya cika
akin. Shi ko hankalinsa kwance yay shirin barcinsa da
aya daga cikin kayan da sukai shopping dan harda na barci. Cike da godiyar UBANGIJI yakai zaune a bakin gadon yana
alle murfin robar ruwa yakai bakinsa. Sai da yasha kusan rabi sannan ya dubi Maanal dake zaune kamar wata marainiya. Kansa ya
an girgiza, kafin ya ajiye ruwan babu wasa a muryarsa ya ce,
A zaune zaki kwana kenan?
Kanta ta girgiza, sai kuma ta mike batare data kalla inda yake ba. Wajen kayan shopping
in nasu ta nufa, tunda a gabanta ya
auka kayan barcin, a kayansu kuma
azun taga bai
akko mata nataba dan iya kaya kawai ya zubo mata kala shida. Sai b&p
inta
wara
aya datai amfani da su
in nan da zasu fita. Cike da nu
u-nu
u ta
auka duk abinda take bu
ata, ta wuce bayin sum-sum kamar za'ace ar ta fece. Shi dai ta
asan ido kawai yake kallonta, a ransa ko dariya yake da mamakin mutuwar bakin tsiwa. Ta jima a bayin dan shi har ma barci ya
aukesa sannan ta fito, dama kuma tayi zamanta ne dan har yay barcin. Da
i kuwa taji sosai maganin yayi
in, kayan data cire
in ta ajiye, sannan ta zare ribbon
in kanta ta tifke gashin, veil
inta na abaya ta
auka ta
aura a kan, sannan ta juya tana kallon
akin. Bayan gadon babu wani abu da zata iya kwantawa akai, dan su kansu kujerun bazasuyi wani da
in kwanciya ba. Sai dai carpet
in dake a
asa. Shi kuma tana tsoron sanyi, dole dai yau ko ta
i ko taso a gado
aya zasu kwanta kenan. Karan farko ta
an kai dubanta a gadon. Ba wani babba bane can, kamar dai 6-by-6, yanda ya kwanta a gefe ta sake fahimtar ya bar mata
ayan wajen ne ta kwanta. Batace komai ba cike da kasalar jiki data ga
ai ta nufi gadon, kamar mai
ofanuwa akan wuta ta zauna ka
an a baki-baki, sai kuma ta zubama bayansa daya juya mata ido, shima dai wando ne da riga a jikin nasa masu taushi kalar blue. Sun masa
yau, sai
amshin turarensa ke bugunta. Numfashi ta sauke
asa-
asa, sai kuma takai hannu tana jawo pillows
in gadon dake da yawa ta shiga jerawa a tsakkiyarsu.
aya daya rage ta ajiye shi saitin
afafunsa sannan ta kwanta suka kasance a kwanciyar kai da
afa kenan. Duvet
in ta
aga ta shiga ciki, ta lullu
e har zuwa wuyanta sa
anin shi da iya
afafu kawai ya rufa. A haka tai addu'ar barci, tun zuciyarta na
ar har barcin dai na gaske yay awan gaba da ita.
Zuwa can AA ya juya, yana kai hannunsa zai gyara duvet yaji ya tokari abu, idanun nasa ya bu
e dake cike da barci, ya
an zubama pillows
in data jera ido, sai ita kuma dake can
arshen gado kamar zata fa
a, dan ya tabbatar in har tai
waran juyi babu abinda zai hanata wantsalawa
asan. Kansa kawai ya
an girgiza, a ransa yana fa
in (yarinya idan nayi niyyar yin wani abu ba pillows ba ko block kika jera ai sai nayi) ya ta
e baki tare da maida idanunsa ya lumshe.......
_________
GIRO
A fusace ta banka
e labulen
akinta ta fito har zanen jikinta na neman ta
eta, shi kuma ya nema kwancewa a jikin nata tai saurin yayumoshi ta soke. Cikin rawar murya data jiki ta ce,
Sailuba uban waye ya shigar min
akin yanzu dana fita?
Da farko kamar Sailuba batama jita ba, tanata tanka
en garin tuwo da zata
ora, sai da ta sha
i iska dan kanta ta ce,
To Gwaggo nikam ina zan sani, nima yanzu nake dawowa sashen ina
angaren su Zainaba ina jiran Audu ya kawo min ni
a, wani abu akai miki a
akin ne?
A harzu
e Gwaggo tace,
In ba wani abu akai min ba zakiga na fito ina tambaya ne. To wlhy bazan yarda ba, yanzu
an sauran ku
in nan da suka rage mana
arshe da za'ai noma akeje aka lalube, kuma kema kin san
ayan biyu ne, a cikin
anki ko Ha
ilah ko Sule, tunda ALLAH ya basu dogon hannu da bai iya zama waje guda sai sunyi
auke-
auke......
A'a Gwaggo ya zakice haka, naga
auke-
auken nan kowa ya samu dama yi yake yi, sannan yaran wasu sashen ma bazasu iya zuwa su
auka bane. To Ha
ilah ma bata kwana a gidan nan ba tana gidanmu ne balle ace itace, shi ko Sule tun safe yace min zai tafi Suru sayen kayan sana'arsa.....
Siyen kayan sana'a ko sayen kayan shaye-shaye da yake koyama
an mutane. Tunda kince basa nan sai ke ki fito da ku
in tunda kema in kika faki ido
auke-
auken kikeyi shiyyasa gashi nan duk kin tsiyata min yaro. Lokacin da Habibu ke tare da Asiya arzi
i har zuba yake, amma ke da yake mai farar
afa ce bayan talauci da kika saka masa harda ciwo..
Cikin matu
acin rai Sailuba ta mi
e tana nuna Gwaggo.
K! Tsohuwar banza ya isheki, kodan kinga kwana biyu na
aga miki
afa ne a gidan nan shiyyasa kike tunanin dawo da tujarar taki. To bari kiji Sailu na nan da kika sani ban canja ba. Ku
inki
in banza da zanje na
auka, ku
in ma da wani ne ya bayar ba guminki ba, sai dai idan
an naki ne ya
auka ko shi Baban tunda shima
an hauma-haumar ne ai
Kafin kace mi rigima ta kacame tsakanin Gwaggo da surukarta Sailu. Hakan ba sabon abu bane a gidan, dan sau karo biyu Sailu na laka
awa Gwaggo duka.
anta kuwa idan kaji zagin
are dangi da sukema Gwaggo bazaka ta
a yarda kakarsu data haifi ubansu bace ba.
Sosai sashen ya cika da matan gidan, ma
ota ma na le
e ta katanga. Abin zai baka mamaki yanda kowa Sailu kawai yake bawa ha
uri, duk da kuwa zagin da take surfama Gwaggo a gaban kowa. Kuka Gwaggon ta sanya yuuu-yuuu tana rantsuwar yau sai Habibu ya saki Sailu a gidan, idan ba haka ba sai ta tsine masa.
Sailu dake
ura mata zagi ta ce,
A hayye nanaye koba saki ba. To maza sakashi ya sake nin kiga idan zai iya. Ko an gaya miki ni Asiya ce kukarki mai da
in hawa. Iyayenta sun muku bauta sun gina
anki kunci amanar zuminci, to wlhy Talle ni nafi
arfinki, ke wanda ma ya fiki nafi
arfinsa. Tsohuwar banza da bata iya komai ba sai sa ido,
anki na kwanciyar aure dani kina le
enmu ta taga saboda ke kwartuwa ce....
Ai gaba
aya gida ya
auki salati da sallalami, yayinda Gwaggo ta fashe da kuka tana rantsuwa sharri Sailu take mata. Amma ina kowa ya
i saurarenta sai aibantata akeyi akan wannan al'amari, saboda kowa dai ya tabbatar Gwaggo zatayi abinda yafi hakan. Ana cikin hakan wani matashi ya shigo, agaba
aya shekarunsa basu wuce goma sha ba. Amma abin tausayi da mamaki a kallo
aya zaka gane shaye-shaye ya gama kassara rayuwarsa. Ga raunuka a jikinsa na tabbacin wu
ace da sauransu. Sule kenan, da ake kira da AUTAN MASHAYA a garin na giro. Wasu kuma suke
ARAMINSU BABBANSU. Dan kuwa Sule hatsabibin yaro ne na gaske, baya ji
warai da gaske, ga sata ko
era albarka, dan duk iya tattalinka da kayanka idan Autan mashaya ya
yalla ido a kansu sun zama ba naka ba. Baya tsoron kowa a garin baya shakkar kowa. Idan ma ka cika takura masa koda da kallo ne ka
an daga aikinsa ya maka zanen yarbawa a fuska koya tsiyayar maka da idanun. A
arancin shekarun nan nasa
aramin dila ne na kayan shaye-shaye anan cikin
auyen har ma da
auyukan kusa da su, babban tashin hankalin da
an garin suke ciki yanzu yanda yake koyama yaransu
anana masu tasowa shaye-shaye, a yanzu haka bawai ya gama kaiwa cikakkun shekarun balaga bane, amma yasan yanda zai tarfa mata a lungu ya mammatse koda kuwa matan aure ne, kai koda tsoffi ne. Dan ita kanta Gwaggon ya ta
a matseta a cikin
aki wataran taita ihu tana neman taimako, kafin wani ya shigo ya ware ta taga, daya fa
a uwarsa ta
aryata.
Wai lafiya naga an tarar mana a part
inmu ne?, kufa wannan zuri'ar na fahimci kun fara zama
an tsugudidi
Sule ne ke maganar cikin yanayinsa na
an daba........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 38 · 0% Book details