← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 119

Sashe 18

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ha waranta na bayyana ta ce, Hum'um kaga nikam na jima da karanta shi, dan tun ina shekarar arshe a makaranta. Ina zaton ma kamar ina da copy insa yayi da i kam ba arya Woow da gaske Besty? ALLAH kuwa bari zan duba maka, sai dai inaga yana cikin kayana da za'a kawo daga Kaduna Dai-dai nan yay parking gaban wani ba in gate madaidaici yana bata amsa, gidan dai daga waje ba wani babba bane, dan kamar gidajen street in ma duk sun fishi girma da yau. Anan wajen gate in ya kashe motar bayan yayi horn, wani yamushashen mutum ya le o, alama AA ya masa da hannu na yazo. Bayan ya kunna fitilar cikin motar ta yanda zai ganshi da yau kada ya tsorata. Aiko sai da ya le o daga nesa yaga wanene sannan ya araso yana famar washe baki. Cike da girmamawa ya shiga gaida AA in, amsa masa yay shima da kulawa, kafin yace ya an kira masa yarinyar gidan nan. Nanma da girmamawa mutum ya amsa masa, daga gani dai kasan maigadi ne. Maanal dai na jinsu, dan tunda ta amsa gaisuwar da mutumin yay mata ta auke kanta gefe. Fitilar AA ya kashe, sai kuma ya akko tab.. insa ya shiga dannawa, mi ama Maanal tab in yay yana fa in, Kinga list in novels in da nake nema idan na samu lokaci na karanta su Amsar tab in tayi, ta shiga duba list in, cikin manta dawama take tare ta an karkato tana nuna masa wanda ta karanta a ciki da wanda itama take nema ta karanta. Shima karkarowar yayi sosai har jikinsu na ha uwa, ta shagala a nuna masa da yimasa bayani har ya aura hannunsa a kafa arta ya sake kwantota a jikin nasa da yau batare data farga ba, sai ma sake lafewa tayi sosai abinta tana zuba zance, dama can ta fishi magana, yanayine kawai ya maidata miskilar arfi da yaji. Shi ko idan kaga ya saki jiki kamar haka yana magana to lallai tare yake da ita, dan sai kaga ma kamar ba AA Darma sarkin ha e fuska da jefa magana aya ba da yar. Sun shagala a hirarsu dake fita asa- asa dan ko ita Maanal in da maganarta tafi yawa bawani tanayi zuuu bane ba, koda a cikin motar kake ma ba lallai ace ka jisu yanda ya kamata ba. Balle shi dake bata amsa kamar mai ra a. Glass in motar tinted ne, dan haka Nuratu data fito cikin matsananciyar kwalliya tana zuba wani shegen amshin mayataccen turaren magani da babarta ta zazzage mata kanta tsaye ta nufi gefen mai zaman banzar fiskarta kamar ta yage dan murmushi. Wai itace yau Ya AA yazo wajenta hira, kai ita kam tafi kowa sa'a a duniya yau in nan. Ta tabbata harta mutu bazata manta da wannan rana ba a tarihin rayuwarta. Sai da taja numfashi ta fesar tare da sake dai-daita kanta da yau, dan babarta taja mata kunne matu a akan ta nutsu kada taje tana wannan rawan kan tunda tasan halinsa dai sarai. Sai da ta tabbatar ta samu irin nutsuwar da take bu ata kafin ta aura hannunta a handle in motar ta bu e tana fa in, Assalamu aikum Yayan.... sauran maganar ya ma ale a ma oshinta sakamakon saukar idannunta akan Maanal dake kwance a kafa ar AA suna kallon abu a tab........... Ni dai Nurry awata ce bani da damar cewa wani abu anan *_AJIYA A DUHU na ku i ne, 500 ne kacal, ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai *09032345899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama *_BOOK 2_*
Chapter 18 · 0% Book details