Sashe 34
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
______________
.......Cikin mamaki da
an daburcewa ta ce,
Wai
aki
aya?
ta tambaya fuskarta cike da rauni.
Juyowa yay yana kallonta kai tsaye, sai kuma ya basar cikin zurfin furuci ya ce,
Basai kin damu ba, sunansa
akin barci kawai, ba
akin yin wani abu ba.
Baki ta tura gaba tana
an kau da idanunta, shima sai ya tura
ofar kawai ya shiga,
an juyowa yayi, ganin tana tsaye cikin yanayin
aulani har yanzu,
auka kike so?
Ni ban ce ba
Ta bashi amsa idonta a
asa, sai kuma ta motsa a hankali zuwa gaban
ofar, jatai ta sake tsayawa, batare data kallesa ba ta ce,
Amma ba gado
aya ba?
Yanzu kam kansa ya
an girgiza yana kallonta da
yau, sai kuma ya
auke idanun ya
an kalli gefe. Da alamun
osawa ya ce,
You can sleep on your pride if the bed makes you nervous
. Daga haka ya matsa mata alamar ta shiga. Haka kawai ta samu kanta da sanyi jiki. Cikin
ari-
ari ta shiga, numfashinta na sizen, zuciyarta kam rawa take a hankali kamar wadda ke jira ace mata ar ta feta a guje. Tana jin ya maida
ofar ya rufe ta wani lumshe idanunta. Sai kuma ta samu kanta da matsawa jikin window ko zata samu iska ta bugeta abinda ya tokare mata nunfashi ya narke. Shiru tai tana kallon hasken rana daya fara bu
ewa dan yanzu ana nufar kusan
aya na rana ne a
asar.
Cike da takunsa na
asaita da izza ya
araso inda take, tsaye yay kawai a bayan ta yana cire agogon hannunsa kamar wanda ba ya cikin gaggawa. Shima dai idanunsa na kallon garin ne zuciyarsa cike da wadatuwa da iskar dake buso su. Shiru ne ya mamaye
akin, ba motsi, ba rikici, sai shau
i da tambayoyi dake cike taf a zuciyar Maanal marasa ma'ana da shiga
aulanin furta wa a bayyane.
Tamkar mai ra
a muryarsa a
urya cikin kalamin dake fita
ai ya furta,
Hum! K! A komai sai kin yi kamar za ki gudu ne?
Baki ta
an ta
e batare data juyo ba ta ce,
Kai kuma kullum sai ka dinga yi kamar kana son a biyo ka ba
Yanzu kam murmusawa yay, sai kuma ya la
e baki ka
an, da murya
asa sosai ya ce,
Ba kullum ba ne. Amma a wannan ga
ar ya kasance tare da ke watakila.
Da sauri ta juyo tana kallonsa. Sai kuma kamar a tsorace ta ce,
Wai me kake nufi?
Gira ya
age sama yana wani
ance ido ya bata amsa da,
Duk abinda zuciyarki ta baki. Dan anan babu Aban naki dai kin sani. Garama ki lalla
a a rabu lafiya in ba haka ba kuma jiki magayi
. Yana gama fa
a ya wuce yana wani shegen makirin murmushi irin mai saka ka
uwar hanjin wanda ya tsargun nan......
__________
Cikin
an kwanaki ka
an Hajiya Basariyya tai wata irin rama da ba
i, ba komai ya jawo mata hakan ba sai zafin rana da uban aikin da take lafta a gidan kawu Manu. Dan takai yanzu har gona idan zaije tasa
eyarta yake su tafi tana taya shi da
ananun ayyuka. Ta
i sakin jiki taci abincin gidan, ga biscuits
in nata sun
are. Sarai iya na lure da ita, amma tai kamar bata ganin ba dan itama ba shiga dabgarta take ba, ai yunwa ba
anwar uban wani nace ba, magana ma sai ta zama dole yake ha
a su. Tun Hajiya Basariyya na dauriya da tunanin ai kawun zai barta koda a sati guda ne harta fara gazawa. Hankalinta a tashe yake sosai da ganin ana niyyar ma
aukar azumi a jibi idan ALLAH ya kaimu. Ita ko tasan idan aka ce a gidan nan zatai azumi ai tagama mutuwa....
Da daddare ta yanke shawarar samun Kawu Manu ta bashi ha
uri ta tabbatar masa tayi nadama kuma ta amshi laifinta. Haka
in kuwa akayi, bayan sallar isha'i yana zaune yana cin tuwonsa suna
ar hida da iya dake gefe ta fito daga
akin iyan. Su duka kallonta sukayi, kafin Iya ta janye nata cikin ta
e baki. Shima Kawu Manun janye nasa yay ya koma ga cin abincinsa. Sum-sum tazo ta tsugunna a gabansu kamar wata munafuka, yi yay kamar bai ganta ba, dan haka ta fara magana cike da rawar muryar son yin kuka.
Kawu dan ALLAH kayi ha
uri na tuba. Wlhy nabi ALLAH na biku bazan sake ba. Na maka al
awarin zan zauna lafiya a
akina. Ba kuma zan sake biyema wata
awa ta kaini wajen kowa ba. Wlhy Kawu wasu abubuwan dole ce ke sani aikatawa. Tunda Daddyn Huznah ya auro amaryarsa gaba
aya baya mana adalci, ya tattare komansa ya tare gareta. Agololin
anta sune kawai
a a gidan. Koda kwatance baya yima
anmu irin gatan da yake musu. Ni babu kamar ma nawa, dan ita Hajiya Sadiya yana tsoron mahaifinta tunda tana goranta masa sune tushen arzi
insa. Sannan
anta shine akan komai na dukiyarsa, nidai nice a baya ga komai na gidan kamar mara gata. Yanzu kaga akan auren nan nasu Huznah,
iri-
iri ya
auka wanda zata aura ya bama agola dan ya birgesu. Ya ha
a Huznah da
an Sani bayan ko ku Kawu kun san Sani ba
aunata yake ba, tun ma kafin a auro ni ya nuna adawarsa, dana shiga gidan kuma suka ha
e kai da Hajiya Sadiya suka dinga cin mutunci na sai da na zama jaruma. Kawu ya ake so nayi, Huznah fa ita na fara gani a duniya matsayin gudan jini, bazan so ganinta a damuwa ba tunda na san bata son
an Sani, kuma kowa shaida ne a kan hakan tunda tun a shekarun baya bama ta gama Secondary ba yace yana sonta tace a'a nima kuma nace a'a....
Cikin katseta Kawu Manu daya gama wanke hannu yace,
To yanzu ya kike so ayi?
Ayi ha
uri Kawu a barni na koma
akina naje na rungumi
ana, sannan dan ALLAH kasa baki a raba auren nan na Huznah ALLAH nasan bata jin da
in zaman nan
Ita da kanta tace miki bata jin da
in zaman? Duka yaushe ma aka kaita gidan auren da zata fara banbance da
insa da akasinsa? In ce gaba
aya yau sati na hu
u muke, koma wata guda ba'a
ulla ba cif. Basariyya ki kiyayeni, ki kuma fita idona, niba dattijon banza bane. Ai dama tunda Mairo (Iya) ta dawo daga bikin ta sanar min iya shegen da kike zubawa nasan kin shirya she
anci a zuciyarki, to ni bazan hanaki kashe auren
arki ba, amma ki sani, ana sakota ta koma gidan ubanta kema zan kira Usman ya sakeki ki dawo nan, kuma wlhy anan
auyen zaki samu miji na aurar dake. Komawa kuma ba yanzu ba dan har yanzu bakiyi hankali ba, karma ki sake samuna da wata magana anan zakiyi azumi tashi ki ban waje shashasha da bata da wani girma sai na jiki. Shekaru na nuna kansu a jikinki har kin aurar da
a amma hankali sam babu a tattare dake sai shai
anci fal a zuciya. Da kike cewa shi Alhaji Usman
in yana fifita amaryarsa fiye daku tafi
yautata masa ne shiyyasa, ku kuma kun zauna ba
in kishi, har kuna wani gorantawa yara da kiransu agololi, su wa
annan agololin zata iya yiwu ma sune zasu tallafi rayuwarku ta gaba kosu taimaki
anku, dan ka kiyayi
aukakar wanda mutane suke son
antarwa jahilcin banza da wofi kawai....
Hawaye sosai Hajiya Basariyya ta mi
e tanayi, zuciyarta kuwa tamkar zata kama da wuta saboda zagin
are dangin da Kawun yay mata. A ranta kuwa alwashi take
auka ko guduwa ne sai tayi wlhy. Dan bazatai azumi a wannan garin ba ta mutu a banza....
__________
CHAINA (Shanghai)
Sosai zuciyar Maanal ta shiga kai kawai. Kalamansa ta shiga son fassarawa, (Hum! K! A komai sai kin yi kamar za ki gudu ne?. Ba kullum ba ne. Amma a wannan ga
ar maybe ya kasance tare da ke watakila) jitai kamar zuciyarta zata
are dan tsoro, sai kuma ta shiga
alubalantar kanta aka amsar data bashi. Wayyo ita kam taga takanta, mi mutumin nan ke son maida ita ne, yama barta da gajiyar tafiyar nan ta awanni mana, amma sai ya takaleta da rigima. Waiwayawa tai ta
an kallesa, dai-dai yana zare shirt
in jikinsa, ay da sauri ta juya zuciyarta na bugawa, sai kuma ta rumtse idanunta da
arfi dan ingarman jikinsa ya
i barin cikinsu. Eh sunyi wata rayuwa a baya a bigiren
uruciya, duk da ba sa'anta bane ko a wancan lokacin amma dai yaron ne shima. A lokacin da
addarar rabuwa tazo musu yana a ga
ar kammaluwar zama cikakken namiji ne, kuma sam baya tu'ammali da gym a wancan lokacin, sannan bai ta
a yarda ya zauna a gabanta koda da dogon wando da singlet bane ba. Dan zata iya rantsewa bata ta
a ganinsa ba kaya jikinsa ba, sanin ma tana shigar musu
aki a wasu lokutan kafin ma Oum ta hanata idan zaiyi wanka sai ya kulle
ofa, ko yace mata zaiyi wanka karta sake ta biyoshi, itama kuma data fara mallakar hankalinta ta fahimci mi yake nufi tuni ma irin wa
an nan yanayin take zille masa.......