← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 119

Sashe 68

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
........Babu wanda yay musu akan hakan, tunda dai agaban idon kowa komai ya dinga faruwa. AA sai wani munafukin murmushi yake a kaikaice. Mamy na lura da shi sai ko ta
ara
ulawa. Amma dai ta dake yanda kowa yay addu'a itama tayi. A zuciya kuwa kaf family
in Darma sai da ta tsine musu yau, a ganinta munafunci ne kawai. Da
yar ta iya ri
e kanta aka tashi a wannan zama. Ko ganin hanya batayi sosai ta nufi sashenta, tana shiga sai ga Maman Saheeba ta kirata. Kamar bazata
auka ba tadai daure ta
auka
in, ko sallamarta Maman Saheeba bata amsa ba a haukace ta fara magana wai yanzu Baban su Nuratu yazo ya sameta da batun Baba Sardauna ya sameshi
azun da yamma ita bata nan yace masa ayi ha
uri a
an basu lokaci akan bikin nan suna neman alfarma. Ita kanta Mamy gigicewa tayi dan taso ace ita zata zauna ta tsara ma su Maman Saheeba
in ashe mugun tsohon sai da ya fara zuwa can, da alama ma daga gidan nasu sukayo airport. Cikin son kwantar mata da hankali ta ce
Nana!
in amsawa tayi, ta cigaba da masifa, sai kan Mamy ya dinga wani irin sarawa na ciwo, ga masifar Maman Saheeba na haura mata har saman kan. Sai kawai jiri ya kwasheta ta zube a
asa. Sai Haule ce ta taimaka mata ta tashi da
yar, ta kamata domin takaita bedroom tace ta
yaleta. Haka ta taka zuwa bedroom
in nata da
yar ta kwanta. Wani irin ciwon kai kamar ana buga mata guduma na cikinta. Sai hawaye sharrr-sharrr. Waya ta jawo da
yar tai kiran baban su Nuratu. Bugu
aya kuwa ya amsa. Cike da girmamawar da yake bata ya shiga gaisheta. Ta amsa cikin sanyin murya tana tambayarsa miya faru? Yaya sukai da Baba Sardauna.
Sai da ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce,
Aunty, Alhaji Sardauna magana yay min ta fahimta kuma ta gamsuwa. Kawai
ar uwarki taso tada hankalinta ne da naki. Ya tabbatar min tunda Nuratu tazo gidan nan naku take jan rikici tsakaninta da ita matar Ajwaad, shiyasa suka ga za'a iya samun matsala ace an ha
asu a muhalli guda. Tun rikicin na iyakar su biyu zai koma ya ta
a zuminci ne tunda yau da gobe sai ALLAH. Shiyyasa shi Ajwaad ya nema alfarmar a bashi lokaci zai mata gini sai ya sakata a ciki, idan kuma tafi son nan gidan sai ita matarsa ta koma can ita Nuratu ta zauna nan kusa da ke. Dan ALLAH ina wuyarta ga da
inta a wannan shawarar? In ce sau
i ma aka samawa kowa. Amma ta yada hankalinta gata can harda yanke jiki ta fa
i sai da aka saka mata
arin ruwa. Ko saurarena na gama mata bayani ma batai ba fa ta hau bori tai kiranki
Ajiyar zuciya Mamy ta sauke. Sai kuma a hankali tace,
Shikenan ka bari zan shigo Kanon gobe da safe.
Cikin jin da
i yace,
ALLAH ya kaimu aunty sai kinzo
Mamy na yanke kiran tai lamo, sosai take fassara maganganun baban su Saheeba
in dalla-dalla. Wani sashen na zuciyarta najin gamsuwa da zancen, wani
angare kuma na nuna mata yaudara ce kawai, ba kowa ya shiryata ba kuma sai Oum. Ko kuma ta kitsama Ajwaad ya fa
ama Baba Sardauna, in ba haka ba ta ina Baban yasan wani anyi rikici da azumi? Koda yake akwai munafukan yaran nan
an hutu, suma zasu iya fa. Dan ita bata san AA yaje Kano kwana biyar da suka wuce ba. Kawai dai tasan yayi tafiya, amma bata san ina yaje ba. Sosai zuciya ke tunzurata akan taje ta samu Oum, amma wata na kwa
arta akan ta fara bari Ajwaad ya dawo ta fara tuhumarsa sannan. Wani gefe na nuna mata ba lokacin fito-na-gito bane yanzu. Ta bari sai
anta sun gama dawowa tafin hannunta ta hanyar auren za
inta gaba
aya tukunna. Dan haka ta cigaba da lalla
awa ai auren nan na Nuratu da Ajwaad, shima Fawzan ya auri Amani dan yarinyar kullum sake shige mata zuciya take, kullum sai ta kirata a waya sun gaisa. Ganin haka bata ta
a tuhumarta batun Fawzan na kiranta ba, ita kuma Amani batai mata maganar ba itama. Shi ko Fawzan dan karma Mamy tai masa maganar Amani a tsaitsaye yake shigowa gaisheta da safe, idan ya dawo aiki kuwa sai gab da magriba shaf-shaf yazo ya fice. Ganin kuma bai sake cewa komai ba sai ta
auka yana kan lalla
a Amani
in ne su daidaita. Taso yaje da sallar nan amma sai Maman Saheeba tace ta bishi a hankali, wataran ma bata sani ba zai je wajen Amani
in tunda har ya yarda suke waya..
_________
Sosai akema Maanal gyara na fitar hayyaci, ciki da wajenta ga wani uban
amshi na bala'i a dukkan motsinta. Fatan ta kuwa wani irin santsi da take da wal
iya abin ba'a magana. Ita kanta ji take a jikinta komai ya canja. Hatta gashinta,
afafunta da tafukan hannunta gyara Hajiya Shuwa ke musu na balan bala'i. Kai Hajiya Shuwa tasan sirrin gyaran mace na bala'i
warai da gaske. Dan hatta baki da lips ba'a bari ba. Ga wasu manyan lectures na zaman aure da take bu
ema Maanal
aro-
aro. Idan ta nuna jin kunya ta mata da
uwa da fa
Kaniyarki, ba batun kunya muke ba anan, ki nutsu ki fahimci komai nake so. Kina dai ganin gogaggiyar yarinyar da ake so a aura masa mai ido a tsakiyar goshi. Mijinki ba
aramin mutum bane ba, sannan yana masifar sonki. Ha
urin da yay na shekaru karma kiyi zaton zai raga miki. Sannan yana zaga duniya yana gamo da mata kala-kala baki sani mugun halin wata ba, wasu matan da shirinsu suke kasancewa akan
wace miji wlhy. Mu kammu munsha wannan gwagwarmayar a lokacin ma duniya na barci balle yanzu da idonta ke a bu
Ire-iren irin wannan nasihar ke sanyaya jikin Maanal
warai da gaske. Sai ta
ara nutsuwa tana
aukar komai yanda ya kamata. Wani gefe na zuciyarta kuma najin kewar su Oum da su Ammie. Dan kowa ma Hajiya Shuwa ta hanata waya, acewarta so take ta bata hankalinta gaba
aya. Aiko ta bata
in, dan Maanal
in a kallo
aya zaka fahimci makarantar Hajiya Shuwa ba tasiri a gareta yanda ya kamata....
Ata
angaren Oum kuwa shirin biki suke mai ban mamaki, dan sai ka
auka ma sai yanzu ne za'a
aura auren. Ta
ashin
asa kuwa Abah da AA da RK da Babban Yaya na shirya na Yaya Fawzan, dan an gama komai amma su ka
ai maza suka san da auren ko su Oum basu sani ba. Ita kanta Hajiya Majdiya Baban su Najma kawai ya sameta cewar zaima Najma aure. Da farko rikicewa tayi, amma da ya zauna ta mata nasiha da tabbatar mata zatai farin ciki daga baya sai ta kwantar da hankalinta, dan tasan bazai cutar da
arsa ba, kuma yana da dalilin
oye matan. Za'a
aura aure ne kawai biki sai Najma ta gama jarabawarta da take shirin farawa nan da sati
aya. Dan haka su idan za'a kaita su zasuyi nasu bikin. Kuma hatta shi Fawzan
in bai san da wannan batu ba, dan AA da RK sun gama shirya komai da komai har gayyatar abokansa....
Mamy ma taje Kano, sai dai aranar ta dawo. Da alama kuma ta ciwo nasarar sasantawa da Maman Saheeba. Sai dai Nuratu babu lafiya wai tana ma asibiti an kwantar da ita. Dan tunda batun
aga bikin nata ya shiga kunnenta ta yanke jiki ta fa
i, tun kwana biyu da salla ta koma gida dan yin shiri biki dama. Baiwar ALLAH Oum, tana ji ta tasa
an hutunta gaba da bazasu koma ba sai anyi biki sukaje suka duba Nuratun. A can suka sami Mamy da Saheeba dan tunda rana suka tafi su. A mazan dai su Babban Yaya babu wanda yaje, shi AA ma baya nan yana Lagos, ya kuma ce bazai dawo ba sai ana saura kwana
aya....
________
Hakan kuwa ce ta kasance, ranar Alhamis ya dawo, a kuma ranar ba
in abokansa da bai san da zuwansu ba suka fara isowa. RK da Yaya Fawzan sun riga sun tanadar musu masauki. Anan ma gida tuni
an Kano sun fara isowa, zuwa yamma sai ga tawagar su Nene da sauran tarkacan Maanal, harda motocinta na lefe, sai kayan kawai aka sauke anan su a gidan Shahidah suka sauka. Dan itama Maanal can gidan Hajiya Shuwa ke shirin maidata.
Ya subahannallah, kunga Maanal kuwa, tayi
yau harta gaji, ga
unshi ja da ba
i an zuba mata. Gashi yasha wanki duk da itama tasha kuka a wajen gyaransa.
amshi ba'a magana ko kana nesa da ita ta gitta sai ka jishi. Bayan sallar zuhur Hajiya Shuwa da Ameerah suka kaita gidan Shahidah. Tuni ta fa
a jikin Nene tana murna, yaran kuwa suka zagayeta kowa na farin cikin ganin Mie-mie kamar yanda suke kiranta. Nene sai latsa jikin Maanal take tana santi. Su kansu su Amaal bakinsu ya kasa yin shiru. Dan gaskiya Maanal ta gyaru sai Masha ALLAH. Jin Ammie bazata zo ba Maanal ta samusu shagwa
a, ta kira Ammien tana kuka. Lallashinta tayi da tabbatar mata nan da sati biyu zatazo in sha ALLAHU. Da
yar-da-
yar Maanal ta ha
ura. Ranar kam ansha hirar yaushe gamo, dan su Maanal suna son junansu sosai.
Washe gari juma'a Mothers event, na rana ne
arfe uku za'a fara. Kusan sha biyu sai ga su Aneesa sun iso daga Kaduna. Sosai Maanal tayi farin ciki, dan ba wasu
awaye tare da ita sai jikokin Nene da suma sai yau suka iso daga Kaduna
in. Isowarsu babu jimawa Najma da Maimoon, Batool, Lailah suka zo, suma sunce gara su dawo nan kusa da amarya cikin
awaye. Tare suke da akwatin kayan da zatai amfani da su. Kuma Uncle RK da AA ne suka saukesu. Sai da Maanal taji ranta ya sosu ganin AA koma ya nemeta, ba komai zata rama. Kamar wasa sai ga su Amraah suma sun iso, ashe Daddy ne ya tarkatosu kaf yace dole suzo ayi bikin da su.
Ba
aramin girgiza sukatan su Nasiba yayi da ganin gidan Shahidah ba, dan ba ta
a zuwa sukayi ba har Amaal ma dake a cikin Kaduna basu ta
a zuwa gidanta ba. Su Shahidah kam tarba sukai musu ta mutuntawa, dan ko'a fuska basu nuna musu komai ba. Lokacin da suka iso ma har an fara shirya amarya, kowa kuma nata
arin shiryawa sai kawai suma suka shiga ayari........
To lokacin shoshalewa yayi, kowa sai ya tsuke
ugu dan dole ne muyi rawar a
ame
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 68 · 0% Book details