Sashe 56
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
______________
.........A waje kam jiri ne ya nema kwasar Gwaggo, sai da Babu dake hawaye ya kamata ya zaunar sannan. Zama yay shima kansa a
asa yana kuka yace,
Gwaggo kinga sakamakon ko? Ni nasan hakkin Asiya bazai barmu mu zauna lafiya ba, hakkin
ana bazai barmu mu zauna lafiya ba. Baba Umar ya min komai na gatan rayuwa shi da Mama Lubabatu. Amma suka tafi suka barni da
arsu
aya jal na gagara ri
e amanarta, na cinye dukiyarta, na wula
antata, na
untata rayuwarta, haka nake hanata hakkinta saboda karuwaina, nazo a
arshe ma nace
an da muka haifa ta hanyar sunna ba nawa bane ba. Gwaggo duk kece kika
orani akan hakan, kika takura sai na auri Sailuba wai dan tayi maganin Asiya. Yau gashi ba maganin Asiya Saulu keyi ba maganinki da ni take yi ita da
ayanta. Jiba yanda na koma, kamar ban ta
a sanin a daga ilimi ba, kamar ban ta
a rayuwa a birni ba, kamar ban ta
a yin aiki ba wai aikin ma na
an sanda harda matsayin dpo. Gwaggo hakkin Asiya bazai barmu ba. Jiba inda muka samu Asiya, jiba
yawar rayuwar da take ciki,
aton gida, tana auren babban mutum, ta
ara komawa yarinya kamar ba ita ta haifi su Shahidah ba,
a mazan da kike mata gori taje ta haifesu acan. Ni ga nawa nan ya zame min
adangaren bakin tulu. Nayi nadama Gwaggo, nayi ALLAH wadai da halina
Kuka ya sar
eshi, itama Gwaggon kuka take sosai kamar numfashinta zai bar gangar jikinta......
__________
AA na sashen Oum har sai da ruwan ya
are ya cire mata. A hakan ma bashi da niyyar tafiya sai da Abah ya ka
a kansa. Badan yaso ba ya tafi. Alhamdullah itama Maanal
in da asuba sai ta tashi jikin bawani zazza
i. Sai
ar ramar da tayi a fuska. Babu yanda Oum batai da ita karta
au azumi ba amma ta marairaice akan zata iya, dole ta
yaleta ta
auka....
Misalin takwas duk suka tashi, kamar yanda suka saba su matan suka fara shirin fita tafsir. Suna fitowa AA da RK na shigowa gidan a motar RK. AA ne ke driving
in, samun waje yay yayi parking hankalinsa duk akan Maanal da Oum ke gyarama hijjab wai ya natse mata wuya da yawa. A tare suka fito, RK ya tsaya yana amsa gaisuwar su Najma, AA kam hannu kawai ya
aga musu ya
arasa inda Oum da Maanal ke tsaye. Cikin muryar nan tasa mara fitar da sauti mai
arfi ya furta,
Oum ina zakuje haka da safe?
Kallonsa Oum tayi tana murmushi, yayinda shi kuma suka ha
a ido da Maanal, sai kuma duk suka janye a tare cike da basar da juna. Dai-dai nan Oum ke bashi amsa da,
Tafsir mana Auta, koka manta ne? Kuma za'a tambaya ai daga ina haka da safe
Oh na manta Oum, munje nan baya ne ganin wani fili, wajen kuma ma dai sai a hankali bai wani min ba, amma Uncle R ya dage a saya sai a gyara
Kai Oum ta jinjina alamar gamsuwa, Maanal kam dariya take a zuciyarta, ALLAH bata ta
a jin AA ya kira RK da Uncle ba sai yau. Shima RK daya iso wajen sai da yace,
Tab Aunty hakan
anki ya fara tsorona ne, wai ni yake kira Uncle yau imagen
Dariya Oum tayi, haka itama Maanal sai da ta murmusa. Sai kuma a hankali tace ina kwananku?
RK ne kawai ya amsa, tare da tambayarta yaya jiki. Shiko AA kallonta kawai yake. Haka kawai murmushin da tayi
in ya bashi haushi, a ganinsa miyasa zatai murmushi a gaban RK. Yi Maanal tai kamar bataga yanda ya canja fuska ba suka wuce abinsu, tunda dama tasan ai haushinta yake ji, jiyan ma dan kawai ya ganta a halin ciwo ne yasa ya sakko...
Sai a lokacin itama Mamy ta fito da tata tawagar. Babu wani damuwa a fuskar RK ya gaida Mamy, sai ya
an matsa gefe kamar zai amsa waya. Risinawa AA yay yana gaisheta. Bata amsa masa ba, sai alama da taima su Nuratu da ido su wuce. Haushi Nuratu taji, gashi sun gaida AA
in daga ita har Saheeba babu wanda ya amsawa, dama kuma da ba
in ciki da tashin hankalin maganar cikin Maanal ta kwana ta tashi. Dan da catai ma zata koma gida harta ha
a kaya sai da uwarsu ta kiranta ta kwa
eta, tare da tabbatar mata in dai ciki ne na banza dan sai sun
arar da shi. Wannan ne ya
an sanyaya mata zuciya harta fito domin binsu tafsir
Cike da isa da gadara Mamy dake kallon AA tace,
Saboda ban isa ba zuwa yanzu kasan da
in mace shiyyasa bakaje har inda nake ka gaisheni ba sai anan?
Wani kalar kunya ce ta ratsa AA saboda furicin Mamy, wai saboda yasan da
in mace ya rabba. Kansa dake
asa ya girgiza mata, sai kuma a hankali ya furta,
Ba haka bane Mamy. Tun sallar asuba bamu dawo gidan ba ni da Rafeeq sai yanzu. Amma kiyi ha
Kai ka sani dai, zamuje tafsir, idan mun dawo ina nemanka. Idan kuma ka
i kazo zanzo har sashen uwar taka da kake ganin ta fini daraja na sameka ni....
Wani irin rumtse idanu AA yayi, zuciyarsa na wani kalar rarrabewa. Sai kuma kamar wanda aka tunatar yay saurin bu
e idanunsa da har sun canja launi yana kallon compound
in. Ajiyar zuciya ya sauke ganin babu RK a wajen. Wlhy baya fatan wani a kaf
in ahalinsu yasan wannan halin na Mamy sam. Sai dai kuma abinda AA bai sani ba komai a kunnan RK ya kasance, yana ganin AA
in zai juyo ne ya shiga bayan motoci ya
uya dan shima baya son AA
in yasan yasan halin Mamy a yanzun. RK na a wajen zuciyarsa cike da tausayin AA har sai da ya hangesa ya shige sashensa sannan ya fito. Shiru yay a wajen yana tunani, sai kuma zuwa can ya saki murmushi dan yana ganin zai fara aiwatar da plan a na shirinsa a yau
in nan. Shi
an faka-faka ne, dan haka kai tsaye sashen Abah ya nufa dan yasan yana gidan bai fita ba. Abah kuma bai wani damu da barcin safe ba sosai....
Cikin sa'a kuwa a falo RK ya samu Abah. Zama yay kusa da shi suka gaisa cike da
aunar juna. Sai kuma suka fara hira abinsu. A cikin hirar RK ya ce,
Yaya nikam sai yaushe zaka ba Ajwaad iyalinsa ne?
Murmushi Abah yayi idonsa akan television.
Zan bashi Rafeeq, akwai abinda nake jira ne. Amma dai bayan salla in sha ALLAHU. Tunda kaga ma ya riga ya nuna mana ya daidaita da matarsa tunda har ga ciki
Dariya RK yay a karo na farko, sai kuma ya ce,
Tom hakan dai yafi kam Yaya, a barsu haka nan kawai, na tabbatar komai zai
arasa dai-daita. Sai dai inada wata shawara
Okay ta micece?
Ba komai bane Yaya, inaga ya kamata a sake musu sabon biki, tunda kaga sanda akai wancan su kamar ma babusu a ciki Ajwaad na fama da kansa. Ajwaad mutum ne na mutane, ya kamata ace aurensa ya shiga lungu da sa
o na ciki da wajen
asar nan. Sannan yanda Ajwaad da Maanal suka rayu sun cancanci bikin aurensu ya ajiye babban tarihi a kundin masoya na duniya
Dariya Abah yayi sosai.
Kai ALLAH ya shirya ka dai Rafeeq, wato a kundin masoya na duniya?. Shawaranka yayi sosai, dan ni kaina ina yi wannan tunanin kodan ita Maanal ma. Wlhy bazan
oye maka ba duk cikin surukan nan nawa nafi
aunarta, kuma wannan
aunar tun tana yarinyarta nake mata ita, jinta nake tamkar
aya daga ahalina. Shiyyasa ko maganar auren Nuratun nan ba sonshi nake ba sam, dan bazan so zamansu tare ba sam...
(Anzo wajen) RK ya fa
a a zuciya, a fili kam fuskarsa da murmushi ya ce,
A'a yaya ba'ace haka ba, tunda bamu san mi ALLAH ya shirya ba. Amma da zai yiwu kodan samun nutsuwar zamansu ka zauna da AA
in kaji ta bakinsa akan hakan. Idan ya nuna baya so to a bashi lokaci ana
ara kwa
aita masa auren Nuratun har komai ya dai-daita
Uhmmm kuma hakan fa yayi Rafeeq. ALLAH yay maka albarka, shiyyasa a kullum nake fa
an kai yaro ne da halin manya.
Murmushi RK yayi sosai, dai-dai nan babban Yaya yay sallama. Abah ya bashi izinin shigowa. Ganin su zaune kamar masu meeting ya ce,
Tunda meeting ake na
an uwan juna kona koma ne?
Dariya Abah da RK sukayi. RK yace,
Shigo ai mun gama
Fuskar babban Yaya da murmushi shima ya
araso. Abinda suka tattauna
in RK ya tisa masa amma banda batun Nuratu. Aiko babban Yaya ya bada goyon baya shima
ari bisa
ari. RK ya
aga waya ya kira Fawzan shima. Babu jimawa ya shigo da alama baima jima da tashi barci ba. Anan suka din
ule suna shawarar shirya bikin. Shi ko AA bai san anayi ba, yana can sashensa yay wanka ya kwanta al'amarin Mamy na cizon masa zuciya....