← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 119

Sashe 64

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*

______________
.........Dariya yay Fawzan yay tare da shafa kansa ya ta
e baki. AA ya wani
age masa gira. Harga ALLAH abun yazo ma Yaya Fawzan a bazata, dan haka yama kasa magana. Shi kansa AA yanda Yaya Fawzan
in yayi ya bashi dariya, amma sai ya dake dan yau shima sai ya
an rama ko yayane daga tsiyar da Yaya Fawzan
in ke masa kullum.
To Abah kallon ya isa haka mana
Ya Fawzan ya fa
a yana hararar AA. Murmushi AA yay a karo na farko, cike da neman magana ya ce,
Yaushe aka fara?
Baki bu
e Ya Fawzan ya ce,
Gira AA ya
aga masa tare da fa
in,
Ai ka gane. Yau dai ALLAH ya kama min kai
Dariya sosai Fawzan ya sanya, sai kawai ya rungume AA
in. Shima AA
in sai kawai ya hau dariya. Kusan minti biyu suna a haka kafin Ya Fawzan yaja hannun AA
in suka shiga mota. Ran AA fes da farin ciki ya ce,
Amma Yaya bata maka
anta ba?
Murmushi Fawzan yayi idonsa akan
anin nasa.
Ajwaad ai ita mace bata
anta wa namiji. Kamar yanda mace bata yima namiji girma. Najma sa'ar Maanal ce fa. Kai ba gashi harka galla ma Lilly cizo ba tana mana amaye-amaye
Murmushi kawai AA
in yay shima ya girgiza kai. Shima Ya Fawzan
in sai yay dariya kawai, dan yasan Ajwaad da rashin son magana. Da
ar damuwa ya ce,
Ina sonta sosai, dan tanada tarbiyya. Zan iya cemaka ma kusan tarbiyyarmu iri
aya ce. Dan abubuwan Aunty Majdiya da yawa suna kamanceceniya dana Oum. A lokacin bikinku muka dai-dai ta, Ajwaad sam bana samun farin ciki irin na magidanci a gidansa. Bawai bamu samu haihuwar bane damuwata, nasan wannan lokaci ne, amma ita Mamy wannan take kallo kawai, shiyyasa ta sake za
a min wata matar
Da sauri AA ya kallesa,
Wata matar?
Kai Fawzan ya jinjina masa yana murmushi.
Jiyan nan ta bani hotonta da number ta akan nayi magana da ita. Ajwaad bazan
oye maka ba, wasu abubuwa na Mamy a
an tsakanin nan na saka zuciyata girgiza. Miyyasa take damuwa da sai itace zata za
a mana matan aure? Miyasa Oum ita bata ta
a kwatanta haka ba. Sannan abinda ke cimin zuciya matan ma duk bana
warai ba. Kalla Babban Yaya, ALLAH nasan sam baya jin da
in zama da Saheeba, kawai dai bazaiyi magana bane. Kalla wannan yarinyar da ake neman manna maka Nuratu, wlhy ban
ara jin tsanar yarinyar nan ba sai a wannan zaman. Kuna Chaina
in nan fa sai da naci ubanta wai ita zatama Oum rashin kunya....
Wani irin kallon
acin rai AA kema Yaya Fawzan, shifa da'a ta
a Oum garama duk uwar ubanda za'ai ayi. Fawzan ya cigaba da fa
in,
Wlhy kuwa, amma abinda ya bani mamaki da naje ina zaginta a sashen Mamy sai Mamy ta canja fuska, har tana fa
in muma ni da babban yaya yanzun mun fara koyon halinka na
in danginta. Nayi
arin ta fahimta amma wlhy tama korini wai na bar mata sashe. Na jima abin nan na cimin zuciya. Ni yanzu babban tashin hankalina ban san yanda zan yi da wannan yarinyar data kawo ba, nama rasa ina tasan yarinyar wai daga gidan sarkin kano take, ko miye ala
arta da
an gidan oho
Gaba
aya ma AA ya kasa magana, dan bai ta
a tunanin Mamy zata bar sauran
an uwansa su fara fahimtar wacece ita ba. Ya jima shiru, kafin ya kalla Yaya Fawzan da shima ya tafi tunani. Cikin lallashi ya furta,
Yaya badai kana son yarinyar nan ba?
Cikin sauke ajiyar zuciya Ya Fawzan ya ce,
Sosai Ajwaad,
an zan iya cewa bayan Amaal Najma itace mace ta biyu da nake jin sonta har
asan zuciyata.
Tunda har kana sonta ka daina damuwa da batun Mamy, sannan kada kama yarinyar magana barni da su.....
Uhm-uhm Ajwaad bana son kama nuna ma Mamy na maka wannan maganar, dan bayan ni
in bana son ta fahimci wani yasan wata matsala makamanciyar wannan game da ita, sannan ka sani Mamy duk da ta bama Oum mu na har abada hakkinta na uwa na nan a kammu bai kau ba, kuma dole ne mu saukesa in har muna son zama lafiya. In har auren yarinyar shine zai sakata a farin ciki zanyi sai na ha
a da Najma
Murmushi mai ciwo AA yayi, sai kuma ya girgiza kansa.
Yaya in dai har ba kaine ke da ra'ayin tara matan haka ba baka da wani dalilin yin hakan saboda umarnin Mamy, eh ita uwace, komai zamu iya yi a gareta, amma addini bai yarda harda cutuwa ba. Koka fa
a ko kai shiru kai hakan a gareka cutuwa ne. Ban sani ba ko ni ka
ai ne keda wannan matsalar a cikinku, bazan iya zama da mace fiye da
aya ba dan ina da
yami, zan ma iya rantse maka bayan Manaal bazan iya ha
a jikina da kowace mace ba, dan ita ka
ai ce nake jin yin nutsuwar hakan batare da jin komai a raina na
yami ba. Amma mizaisa kace zaka ha
a mata uku kaje wajen waccan kai amfani da ita ka koma wajen waccen like wani namamajo haba. Ai ko addini daya bamu damar yin hakan yace idan zamuyi adalci, sannan ga wa
anda basa iya kauda kansu ga wasu mata. Ni kuma harga ALLAH ma nasan ko na sakan
aya bazan iyama wata adalcin ha
ata da Maanal ba. Dan haka Yaya be a man Please, ka rasa soyayyarka ta farko kayi ha
uri kayi juriya daga kai har Babban Yaya da ni na kasa a cikinku, sannan kunyima Mamy biyayyar amsar za
inta, ya kama a wannan karon ka bama zuciyarka abinda take so kodan ka samu farin ciki, dan banga ta inda wannan wawuyar matar taka zata canja ba (Kayi hakuri na zageta a gabanka)
Murmushi Fawzan yayi, wata irin
aunar
anin nashi na ratsa shi. Tabbas sune yayunsa, amma Ajwaad ya fisu
arfin zuciya da rashin tsoro, shi fa in dai addini bai hanashi abububa to babu mai tankwarashi yinsa. Ko iyayensu bazai ce bazayi ba kai tsaye, amma zai bi ta hanyoyi daban-daban ya gujema abin. Kalla aurensa da Nuratu, kusan shekara shida fa kenan ana abu
aya amma yaron nan yasan duk
ulumboton da zai yi ya zame. A yanzu ma da yake tunanin ya mi
a wuya gashi yana tabbatar masa bazai ta
a ha
a Maanal da wata ba, shi
yamin ma matan yake, chai akwai bada
ala kenan a gidan nan, yanda dangin Mamy suka shiryama auren nan ashe AA zai taro musu match. Aiko duk ma mi za'ayi sai dai ayi suna bayan
aninsu....
A hankali ya kai hannu ya dafa kafa
ar AA dake danna waya yana wani
an munafukin murmushi. Sai kuma ya
an le
a yaga uwar mi yake kallo. Hotunan Maanal ne da alama kuma yanzu take turosu, yana le
owar AA ya kife wayar cike da shagwa
a ya ce,
Yaya ba
yau fa le
en asiri
Dariya Fawzan yayi sosai, ya ce,
Ganin Lillyn ne le
en asiri kenan. Kai ni fa wlhy kallon Maanal nake kamar tare aka haifemu a gidan nan, dan ko sanda bama tare sai na dinga jin kamar an cire mana wani
angare na gidan ne, data dawo sai naga mun cika cif, kai tsaye mu hu
u nake kallo a matsayin
a a gidan nan. Ban sani ba kodan a gabammu ta tashi ne oho
Murmushi AA yayi yana sauke ajiyar zuciya kawai. Yaya Fawzan ya cigaba da fa
in,
Na gamsu da shawarar ka Auta, amma kai ya kake ganin zamu
ullowa al'amarin, ni bana son Mamy ta fito da al'amarin nan fili harma wani ya kalleta da wani abu daban, dan tunda har na fara wannan tunanin na miyasa take son za
a mana mata ALLAH wasu ma zasuyi. Ko kai na tabbata zakaje kaita tunane-tunane ne yanzu
Tausayin yaya Fawzan AA yaji a ransa, dan da yasan yanda yasan wacece Mamy da bai fa
i haka ba. A fili kam sai ya ce,
Karka damu ka bar komai a hannuna
Ka fa
a min me zakayi mana?
Zanyi magana da Aba, bayan sallar nan kawai ayi biki
Kai baiyi kusa ba Auta, yarinyar fa bata kammala makaranta ba
Ba wani kusa Yaya, makaranta kuwa ta gama a
akinta. Ai aure bai hana karatu, haka karatu bai hana aure. Mu shaida ne akan hakan tunda Oum hatta Secondary a gidan aure tayi
Hakane na fahimta. ALLAH ya shige mana gaba
Amin ya rabbi. Yanzu yarinyar mika bata na gift
in salla
To baban soyayya, ka manta nace maka ko Oum bata sani ba
Tadai barku Yaya, Oum ai ba uwar banza bace idonta na'a kan dukkan notsinmu. Manta da wani kar kowa ya sani muje a saya mata gift
Yay maganar yana kallon agogon hannunsa. Murmushi kawai Fawzan yayi, a ransa yana jin da
in samun Ajwaad a matsayin
ani. Key ya lalubo a jikinsa ya tada motar suka fice a gidan......
_________
YAU TAKE SALLAH
Ta kowane
angare yau bakunan
aukacin musulmai a bu
e yake da murmushin farin cikin zagayowar wannan babbar rana da akan risketa ne sau biyu rak a shekara. Farin ciki ne da baya
oyuwa a fuskokin yara da manya maza da mata. Tako ina anguwanni sun kacame da
amshin girke-girke na musamman. Sai kuma shiri da kowa keyi na sallatar idi.
Anan gidan Darma ma hakan take, dan tunda akai sallar asuba Oum bata bar kowa ya koma barci a yaran ba. Tuni masu wanka sun fara, masu taya aikin ha
a abinci sun fara. Zuwa bakwai kowa ya gama shirinsa gwanin sha'awa kamar ka sacesu ka gudu. Baka jin komai sai
amshin turarurruka masu ratsa zuciya. A irin wannan ranar tako wace shekara abincin da ake karyawa da shi kafin tafiya sallar idi ana samar da shi ne daga sashen Mamy, dan haka kowa na kammala shirinsa can yake tafiya. Dama masu aiki duk can suke tattaruwa a ha
a abincin. Su kuma masu ha
a abincin salla suna anan sashen Oum ne, idan an dawo anan ake yada zango.
Tuni Hajiya Oum tauraruwar Abah ta ka
a kan yammatanta zuwa sashen Mamy
in. Tayi
yau harta gaji, kodan Oum
in ba haihuwa tayi akai-akai ba tana nan da
yanta da
yawun jiki kai kace ma itace amaryar gidan. Dan koda suka shigo harga ALLAH sai da Mamy taji zuciyarta ta motsa da salon gayun Oum
in, ba yaune farko ba, koda fita zasuyi tare har shakkar kwalliyar Oum take ji dan Oum akwai gayu. Cike da dakewa Mamy ta
awata fuskarta da murmushin dole suka rungume juna ita da Oum
in tare da yin happy salla. Dai-dai nan Abah da Yaya Fawzan suka shigo, babu kunya ya rungume Oum yana ra
a mata happy salla a kunne. Murmushi tayi ta amsa masa cike da jin nauyin yaran. Matsawa yay ya rungume Mamy data cika tai fam a zuciya itama. A bayyane yace mata happy salla, sai hakan ya sake
untata ta taji a ranta wani abu ya fa
ama Oum ita bai fa
a mata ba. Fawzan ma Oum ya
an fara rungumewa yay mata Happy salla kafin Mamy, sai Nibras data shigo yanzu cikin kwalliya dan yin hakan kamar al'adar gidan ce a duk irin wannan ranar. Sam hankalin Nibras a son ganin AA yake kawai, dan haka a fisge tacema Fawzan
in happy salla kawai ta matsa ta rungume Oum sannan ta matsa ga Mamy, Abah kuma ta risina ta gaisheshi shima tamai happy salla. A lokacin da Fawzan ke rungume Nibras ido suka ha
a da Najma. Ta wani
auke kai gefe idanunta cike da kishi. Murmushin yayi, kafin ya nufi ta inda take cike da iya taku yay kamar zai
auka abu a dining, cikin kunneta ya ce,
Sorry love a huce happy salla
Dai-dai nan Saheeba da Babban yaya da yara suma suka shigo........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 64 · 0% Book details