Sashe 110
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
______________ Nace ba, na fara saida GUMAMA ta yara data manya mai so yayi magana kafin ta are. Dan na sakata a farashi mai RAHUSA da ARHA, karku damu tana amshi yanda ya kamata Hhhhh Haba hajjaju ya da fara maida murtanin fa a bayan WASAN bama a farashi ba. Banning number Bilyn Abdull tamkar an kashe MACIJI ne ba'a sare kansa ba wlhy . Dan ko mutuwa Bilyn Abdull tai in sha ALLAHU ina ji a raina zan cigaba da zama a zukatan masoyana zasuna min addu'ar kwanciya lafiya a kabari. Karki kuskura kice zakiyi wannan wasan, dan wlhy mamaki zan baki keda an jagaliyar taki. Ke reporting kika sa akayi a WhatsApp ni kuma dare zan raba ina reporting naki ga babban sarki. Kinga maimakon Banning a WhatsApp ke a media in gaba aya ma UBANGIJINA zai yi banning inki, (Wayaga ruwa zai arema an kada, dama kuma da ruwan muka dogara Wannan Bilkisun da kike ganinta ba yalan bace yalle ce, kawai kafin mu sara ne mu sai mun dubi bakin gatari ALLAH wlhy. Ina ara baki shawara karki ce zaki saka Game dani akwai damuwa, ubana har ya rasu albarka yake zuba min, uwata kullum sai tace ALLAH yay miki albarka Bilkisu dan dattijuwar warai ta kullum goshinta na bisa asa tanama UBANGIJI Sujuda. Mijina kam ai duk motsinsa sai ya ce Bilyn Abdull ALLAH yasa ki gama da duniya lafiya, yo an gaya miki a banza nake ara shi a littafin , gata yake bani iya gata, tsaro iya tsaro, naci shinkafa na kora da ruwan fanfo ga windows in gidana iska tako ina ko ba'a bamu wutar nepa ba bana damuwa. Idan zai fita yanda nake masa addu'a haka yake min shima kaga shalelen Bilyn sa ALLAH yasa muna jone har a aljanna To Ladidi banda kankamba ke wacece da kike tunanin zaki nuna min yatsa ban karya shi ba ina da wa an nan afofin murhun uku na haye kansu na zauna matsayin tukunya na dafa duk kalar ruwan dana gadama TSAYAWAR ALLAH kenan. To gaskiya ina baki shawara, kawai dai ki daurewa zuciyarki abar kaza cikin gashinta, dan in akace figeta za'ayi wallahi jikinta zai koma ne kamar na BALBELA. Shegen tsuntsu kenan yau iya yau a waje ciki kam ba'a cewa komai. WAJENJI FARI CIKINKI BA I KENAN Nifa a duniya cakwakiya na birgeni kwarai-kwarai da gaske kun ganni nan, ALLAH birgeni take , idan akai wasa ana gama AJIYA A DUHU zan saki sabon Update na zazzafan littafi mai suna Ladidi a harha , al alami an albarka, kun san yafi takobi kaifi, balle na Bilyn Abdull har an a le a katanga zanowa yake, gashi baya yafiya dalla-dalla yake cika aikinsa Bari dai nayi shiru, tsiyar Mamy ma ta ishi al'ummata, ita kuma Sille ya isheta , wayaga AJIYA A DUHU. Kai idan akace ar baka za'ai na rantse akku zan koma muku ALLAH dai ya yauta ba shekarar zazzaga bace ta kama , dan wata tabarmar idan aka zazzageta babu mai sake ora uwawunsa akai saboda azantar da aka zubar a bisanta. Kudai kuyita salati an uwa karna zare a maimakon labarin na koma muku tatsuniyar gizo-gizo. Dan labarin i dai baya wuce na gizon Update iya Update To Kuma su Ha ilah a dai kiyaye dan mun jima da sanin suna kuma mun san numbers, yanzu komai mai sau i ne a buga maka sallama a ofar gida daga ar jagaliyar media ki jawa kanki ai miki tonon le a katanga a gaban Rijalu da matan anguwa, ya barki a gida da tunanin ya killaceki ashin igiya uku a kira shi ace kina ofishin an doka. Banu taci an a ara a yafa kenan, bamu san tushe ba amma muna rawar taka i akan nera biyar-biyar . Tab in wayaga goge hadda, kajawa kanka daga karanta HIKAYIYIN su Bilyn Abdull a tu ale ar igiyar auren dama lamarin rijalu yanzu ana basu wuta a sama suna bama Nisa'u a cikin gida, yana araki gaba wlhy galleliya zai santalo, idan dama kuma kina da abokiyar burmi a cikin gidan shike nan ya samu filin shakatawa, yo kunga laifinsa ne, koni na auri mace ta zama ar ARE-ARE (Gayyar SHANU) a media walle na kamata zanen yarbawa zan mata a uwawu kafin na saita miki hanya zuwa gidan tsoho. To kama kanki wannan kokawar ta GIWAYE ce, ke kunama daga neman suna ko na gwajin harbi karki jama kanki afa ta takeki batare da ansan da ke a cikin URAR YA IN ba. Idan kunne yaji jiki ya tsira. Dan ni idan na tashi bada gumamar kaya idan ta kama har ZINARI ha awa nake a ciki , yo miye amfaninsa ALLAH na tuba, aryar banzar da wal-wal a kan wuya baya fansata ga walakirin kabari . Oh oh fa an matsoraci wai wasan sun uru, idan mace takai mace ta fito a bamu fili dan ALLAH, Bilyn ce fa, jinin Kanawan dabo da katsinawan dikko kunya gareku badai TSORO ba. Idan kin yarda mu fara wannan game in dan GIRMAN ALLAH gobe naga raddi Nawa ki aukesa kamar na taba kasa ne na lashi miyau tushen fa an yara kenan , koda yake muma yaran ne bamu wuce ehhhhhhhhh ba, kun dai gane mutane na LADIDI BISMILLAH zamu iya fara wasan, ni banda matsala ko ina typing in zan iya , yo wani abune ina gama muku posting na koma filin ya , kafin safiya nasan koda na ciyo wuya da DUKA wajen zai huce sai a cigaba da gashi zuwa yammar washe gari a koma filin dagar, wayaga fa an Kurame, ta AA Darma zan koma, KURMA kuma MAKAHO Ladiyos bismilla Kar wanda yace Bilyn yaya akayi, shi sa on yasan inda aka aika shi , wa anda zasu i sa on suma sun san nasu ne . Idan kuna son kallo ku jira a maido min raddi ai kune an rakkiyata fa Ina sonki masoyana, ALLAH wlhy sai da ku na Bilyn Abdull, Zafafa family na mi o muku gaisuwa irin ta girma da mutuntawa Bala'i page guda ya tafi a banza Ni balki kumuje jan labari, gulmar ta isa haka dare ya fara yi kuma. ____________ ......Anan Kaduna kam da yar Ammie ta shawo kan Daddy ya yarda da batun sakawa aima Yazeed addu'a a islamiyyu. Amma da farko yace ta barshi uwar tasa ta ara ji a jikinta. Ammie taita masa magiya da nuna masa ba Hajiya Yaya za'a duba shi Yazeed in. Dan yaron kirki ne mai hankali da sanin ya kamata. Kodan ibadarsa da ta samu rauni sa tarosa. Sannan halin da yake a cikin ba Hajiya Yayan kawai yake onawa ba har da su suma. Da nasiha da lallashi dai Daddy ya amince. Dan haka Ammie ta fara fitar da ku inta batare data nema komai a wajen Daddyn ba taba Nene akan a dinga abinci ana sadaka. Suka kuma saka ana sauka a islamiyyun yara. Ta kuma shirya da kanta taje Kano ta amso masa ruwan addu'a a gidan Babban malamin nan.... A lokacin da nan su Ammie keta arin ganin sun maido Yazeed hayyacinsa da arfin ikon ALLAH a angaren mijin sabuwa shirinsa ne ya gama kammala akan Daddy, aiwatarwa kawai zai saka Yazeed ya fara masa. Dan kuwa tun randa abin can ya faru Nazeefa ta kirasu tana kuka ta fa a musu arya da gaskiya. Aiko suka ullaci Ammie harda alwashin yin maganinta itama. Suka kuma sake ammarar yin sabon shiri akan Yazeed in. Washe gari Sabuwa tazo ta kawo mata komai da zatai amfani da shi. Ko kallon sashen Hajiya Yaya batai ba balle ta shiga su gaisa. Sai yara taji suna hirar zuwan Sabuwar gidan batare da sun san ma taji ba. Dan yanzu suna aiki da nasihar Ammie basa gaya mata komai daya shafi Yazeed in ko sun gani... Aiko komai Nazeefa ta aikata, sai dai anyi rashin sa'a Sakina taga lokacin da take ajiye na sashen Ammie. Dan tsabar munafunci sashen tazo wai bama Ammie ha urin abinda ya faru kuskure ne, miye-miye ita ba laifinta bane kaza-kaza.. Ammie bata nuna mata komai tace ta fahimta, sai ma tai mata nasiha akan hakan. Shine a zama ta sa aka abu a cikin kujerar ta barba a wani a asa. Tana fita Sakina tace Ammie kada ta tashi ta jirata tana zuwa. Zuwa tai ta akko kayan shara ta kwashe maganin tas, ta ciro wanda Nazeefa ta saka a cikin kujera. Sosai Ammie tai mamaki ta kuma jinjina al'amarin. Ta kuma yarda su Sabuwa da gaske suke babu wasa a shirin nasu. Ko Daddy Ammie bata gayama abinda ya farun ba kuwa, balle Hajiya Yaya. Ta dai sake dagewa da addu'a ta kuma garga i su Waleed suma. Kai daga arshe ma ta saka suka dawo sashen ta da kwana suka baro nasu, dan a wannan halin tako ina Nazeefa zata iya ullo musu. Aiko Ammie tayi farar dabara, dan kuwa a randa tasa su Hameed suka dawo sashen nata har su Amaal data zo gidan na dariya a daren suma Baban Nazeefar ya aiko abinda za'a sakama yaran. Dan ya fahimci aikin zaima Yazeed yawa sai ya ha a da su Waleed in.... Hajiya Basariyya dai banda son ina aka tsaya ina aka kwana babu abinda ta saka a gaba. Ta kowane angare kuma ta i samun damar shiga jikin Hajiya Yayan ko Ammien balle taji. Abin na ona mata rai sai take ganin sun ha e mata kai ne kawai. Gashi Daddy ma ya i bata fuskar yimasa batun Yazeed in nan ma. Dan zuwa yanzu dai bisa dagewar Ammie ya ha ura sun koma raba kwana. Daga ita har Hajiya Yayan suna zuwa turakarsa kuma yana cin abincinsu. Basariyyar ce ma ke zumu in hakan, ita ko Hajiya Yaya ta kanta take, al'amarin Yazeed ya maidata shiru-shiru ga wata rama da tayi alamar abin na cimata zuciya bana wasa ba. Dan da gaske kuwa lamarin na girgiza mata zuciya, kuma Sabuwa tafi kowa bata mamaki a cikin al'amarin. Ga iyayensu sunce babu ruwansu, sanda suka ulla zancen yaran ai basu sani ba batun aure kawai sukazo musu da shi. Musamman ma babansu yafi aukar zafi, dan har tina mata batun Maanal