Sashe 102
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read
______________
........Duk yanda AA yaso Maanal ta fita aiki yau dole ya ha
ura. Dan da gaske fa ya jigatata. Haka dole bayan ya tashi ya ha
a mata break fast mai sau
i da kansa, da
yar ya lallasheta tazo ta bu
e masa
ofar data rufe. Duk da yana ganin zai makara haka ya ha
ura ya taimaka mata ya gasa mata jikinta taci abincin ya bata magani sannan yay nasa shirin ya fita. Aiko ko Oum ta waya yay mata sallama. Hakama Mamy ta waya ya kirata yace tai ha
uri ya makara ya wuce.
ALLAH sarki Oum ita sai ta fahimta tai murmushi kawai da binsu da addu'a. Mamy kuwa sai ta sha
a. Amma batai magana ba saboda Aunty dake wajen. Dan yanzu sun ha
ema Auntyn kai ita da Maman Saheeba da Saheebar basa zancen komai a gabanta. Shiyyasa ma tace zata wuce yau dan tana son ta tsira da mutuncinta....
Koda AA ya isa company yau a makare staff
insa sun sha gulma. Dama kwanakin nan haka suketa gulmarsa wai ya
ara
yau yay fresh na angwanci, sun
agara Maanal ta dawo aiki kullum cikin fata suke. Amma sunji tsitt. Babu kuma mai ido da kwallin iya tunkararsa da tambaya.
AS kansa yau sai da yay gulmar makarar boss
in a zuciyarsa, dan hakan abune mai matu
ar wahala da zakaga AA yayi. Oga AA da bai san sunayi ba kam akan aiki kawai ya dira, sai dai ka
an-ka
an ya saki murmushi. Dama kuma fuskar tasa yau da sau
aurewa. A haka AS yay masa knocking. Izinin shiga ya bashi, koda ya shigo yaga yanda boss keta murmushi sai yay ta satar kallonsa. Har sai da AA
in ya tsargu ya
ago a bazata ya kamashi, sai AS ya wayance.
Komai AA baice masa ba ya duba file
in daya kawo masan ya saka masa hannu. Ganin AS
in ya
i tafiya ya
ago ya kallesa.
asa AS yay da idanunsa. A dake AA ya ce,
Akwai wani abu ne kuma?
AS ya girgiza kansa. Sai kuma
cike da girmamawa ya ce,
Boss dama zan sanar maka za'a kai ku
in aurena weekend
in nan, shine Abbana yace na sanar maka idan baka da uziri sai kuje
A mamakin AS sai ji yay AA ya ce,
Humm munafuki wato kaima aure kake so, no wander naga ka fara ajiye gemu kwanan nan kana kuma saka manyan kaya
File AS ya saka ya rufe fuskarsa yana dariya, ransa fal mamakin yau Boss na masa wasa tab
in. Lallai Amarya Manaal ta shayar da boss zumar soyayya original mara gauraye. Shima AA dake murmushi sai ya
an ta
e baki yana maida hankalinsa ga computer ya ce,
Okay ALLAH ya kaimu tunda naga nine ma surukin naka, fita min a office
Fitar kuwa AS yay batare da ya yarda ya bu
e fuskarsa ba. AA dake binsa da kallo
asa-
asa a fili ya ce,
Yaro kayi
yan kai, dan koni da nasan haka aure yake aljannar duniya da ban yarda na cika ashirin a tuzuru ba. Amma ba damuwa, ko yanzu ma zamu fanshe shekarun mu tsaff in sha ALLAHU
. Ya wani lumshe idanun ya bu
e yana jin nutsuwa da wani sabon feeling na farin ciki. Waya ya
auka ya turama Maanal guntun message ya cigaba da aikinsa...
Wajen
arfe sha biyu AS ya shigo office
in, batare da AA da aiki yayma yawa ba ya
ago ya kallesa ya ce,
Badai lokacin meeting
in yayi ba?
Cike da girmamawa AS ya ce,
Aa Sir, ba
o gareka. Na nuna masa aiki ne da kai sosai, kuma yau babu ma ganin kowane ba
o a tsarinka, amma yaronsa na neman yin hayaniya
A karo na farko AA ya
ago ya kallesa, sai kuma ya maida kansa, da
yar ya iya motsa lips ya ce,
Waye?
Senetor Bukar Kaugama
Karo na biyu AA ya sake
agowa ya kallesa. Sai kuma cikin cije lips ya ce,
Barshi ya shigo
Sosai AS yay mamaki, amma sai baice komai ba ya amsa da girmamawa ya fita. Aikinsa ya cigaba da yi hankali kwance, tsahon mintuna goma akai knocking
ofar. Sai da ya mula dan kansa sannan ya bada izinin a shigo. AS ne ya fara shigowa, sai Sen.. Bukar da matashin
ansa da bai wuce 26years ba, dan zai yi sa'a da AS. Tsabar wula
anci AA baima nuna yasan da shigiwarsu ba har Sen.. ya zauna shi da
ansa da kusan minti
aya sannan ya
ago oily fararen idanunsa ya kallesa, fuskarsa da wani
an munafukin murmushi, da maganar nan tasa mai fita ciki-ciki da
asaita tamkar baya so ya
an lumshe idanun da
an rissinar da kai sannan ya bu
esu slowly ya ce,
Barka ranka ya da
. Sai kuma ya
an kalla hannun yaron Sen... Bukar
in daya mi
o masa wai su gaisa amma AA
in ya watsar bai bashi nashi ba.
Wata irin fusata ce ta zoma Sen.. a ma
oshi, ji yake tamkar ya sha
o AA ya kashe ya huta. Tunda yaga video
in bikin aurensa da
ar shilarsa yake jin irin wannan fusatar, da
yar ya yarda da shawarar abokansa akan ya biyoma AA
in ta
asa. Su kuma zasu dafa masa baya su
ulla masa. Shima yaron yaji zafin abinda AA
in yay masa na
in bashi hannu, amma ya basar yace masa
Barka da safiya
A dake AA ya amsa ciki-ciki ya
auke kansa. Sen.. Bukar ma ya dai-dai ta kansa shima yana sakimma AA
in murmushi da fa
in,
Fatan kana lafiya. Kayi ha
uri na maka zuwan bazata harda ba
Murmushi AA ya saki shima, ya ce,
No babu damuwa ranka ya da
e, ai mu
an kasuwa ne munfi son ma bazata
Hakane kam, dan kuwa nima bussines
in ne ya kawoni yanzu. Kaya nake so, masu nauyi kuma. Dan yarona ke son fara irin business
inku. Sunansa Afeef. Muna son fitaccen design
AA dake masa wani irin kallon
asan ido yay murmushin gefen baki tamkar baiji sunan yaron ba ma ya ce.
Okay baka da damuwa ranka ya da
e. Idan kuna da sample zaku iya bamu, idan kuma mune zamu baku zaku bamu kwanaki. Sai dai zaku bamu bayanan dukkan abinda kuke bu
ata kayanku suzo da shi.
Bamu da wani sample mu a hannu gaskiya, sai dai abinda muke bu
ata kayan yazo da shi wannan zamu baku.
Kai kawai AA ya jinjina, ya
auka kan waya yay kiran AS. Babu jimawa kuwa ya shigo. AA daya maida hankalinsa kan screen na computer
insa ya ce,
Kaje da shi ku
arasa duk abinda ya dace
Okay boss
Cewar AS cike da girmamawa. Dan kallon Sen... AA yay fisha cikin girmamawa ya ce,
Mungode ranka ya da
Murmushin ya
e Sen... Yay zuciyarsa na
una. A ransa fa
i kaye (zanyi maganinka dan ubaka. Sai na ruguza wannan izzar taka ta inda bakai zato ko tsammani ba. Sai na talautaka har ubanka ma ta yanda zaku dawo bara akan titi).
Sen.. Bukar da AS na fita a office
in AA ya dakata da aikin da yake yi, shiru yay cikin nazari, yasan yaron Sen... Bukar sosai, dan a yanzu sune matasan
an iskan yara dake tashe a birnin Abuja. Dama tunda ya baro gida yau yake jin girarsa ta haggu na rawa, sannan jikinsa na bashi akwai wani abu mai girma kamar na tunkaroshi. Wannan tamkar baiwa ce da ALLAH yay masa, yanada tsarta sosai, shiyyasa ko akan harkar kasuwancin nan bada kowa yake yarda yay hu
a ta manyan ku
i ba. Ama cire duk wancan batun, Sen.. Bukar dama tun asali abokin dabi ne. Daga shi har abokansa sun jima suna masa zagon
asa tunda shugaban
asa ya bashi mukamin nan. Duk da shi ya
i shiga sabgarsu su kowane motsinsa na akan idonsu ne. Ga lamarin Maanal daya gitta, dan tsaff sai da yay binciken kaikawon Sen...
in akan Maanal hatta zuwa Giro da hidimomin daya dinga musu. Duk da yana ganin tunda yaji tayi aure zai iya ha
ura amma sai bai yarda da wannan zuwan na Sen... Ba. Dole akwai dalilinsa, dole akwai manufa a wannan har
allar. Shima kuma dole ya bincika kafin lokaci ya
ure masa...
________
Sosai Maanal tasha barci, dan bata farka ba sai
aya saura. Tafi mintuna goma shiru tana tuna abinda ya faru a daren jiya. Sai faman
ata fuska take, ranta fal mamakin
an iska musamman wasu da zaka gansu
an yara da su
anana. Yanzu dan ALLAH da wannan azabar har mutum ya iya zuwa ya kai kansa. Eh dole tace azaba, dan ita dai a nata ganin banbancinsa dana farko ka
an ne, amma Didi Amal tace mata shike nan bazata sake jin wahala ba shiyyasa ta hakura ta sallama. Haka dai taita sa
awa da kwancewarta har taji ana shirin kiran salla sannan ta yun
ura ta mi
e da
yar. Duk da ba ciwo taji ba, ba kuma zafi take ji kamar ranar ba kasa zama tai da
yau, dan harga ALLAH tana jin babu da
i a jikinta, ga ga
anta na mata ciwo sosai duk da taimakon daya bata. Wayarta ta
auka ta danna screen
in ya kawo haske. Miss calls da yawa. Na Oum, na Didi Shahidah, sai na AA da sukafi na kowa yawa. Shi harda ma message.
on ta bu
e, tai shiru tana karantawa fuskarta na canja yanayi zuwa murmushi. _
Barka da tashi My Ever-Bloom. Samun ki a rayuwata yana faranta mini zuciya kullum. Na gode kalma ce ta fatar baki, sannan kuma gama gari a cikin al'umma. Amma nauyinta da kimarta mai daraja ne a garemu Musulmai. Domin idan UBANGIJI ya mana rahama kafin komai godiya muke fara masa, ya kuma horemu da mu godema juna a yayin
yautatawa. Nagode Maanal, irin godiyar da bata da adadin kintace, kin canja ni, kin maidani babban mutum a zahiri da ba
inin rayuwa. ALLAH yay miki albarka, ya dawwamar da farin ciki a zuciyarki na har abada. Koda duniya tayi nauyi kasancewar ki a cikin
irjina nasa nutsuwata ta tabbata
Wayar ta kife a hankali, sai kuma takai hannu ta share guntun hawayen da suka cika mata idanu. Gaba
aya ma sai taji ciwon jikin ya ragu mata. Bata cutama kanta ba ta fita kitchen ta
aura magungunan sit bath da Hajiya Shuwa ta bar mata, ta kuma ce ta dinga yi a duk lokacin da haka ta faru har lokacin da komai zai zama jiki. Taji kunya sanda take fa
a matan, amma Hajiya Shuwa ta fuske abunta. Sama ta dawo tai sallar azhar sannan ta koma ta juyi maganin. Sosai tai sit bath sannan tai wanka ta fito ta gyara jikinta da gidan gaba
aya tasa
amshi ko'ina. Fes da ita sai dai idanun da suka sha kuka na nan da
an fushi. Kwalli ta saka sai ya taimaka ya
oye kaso mafi yawa. Yau jitai bata jin zuwa gaida Mamy, sai kawai ta wuce sashen Oum. A falon
asa ta sameta ita da Nuratu, Oum na duba wani littafin addini Nuratu na kallo. Ko kallon inda Nuratun take batai ba, taje jikin Oum ta kwanta, tare da fa
in,
Oumna ina kwana
Fuskar Oum da murmushi taja hancinta ka
an ta ce,
Ina yini dai Baby. Ko duk da
in barcin ne
Dariya Maanal tai tana
oye kanta a jikin Oum
in, dai-dai nan RK ke sallama shi da Nuwaira. Zaune Maanal ta tashi tana musu sannu da zuwa, Nuwaira tazo ta
an bata runguma sannan ta zauna suna gaisawa da Oum dake tsokanarta. Maanal kuma RK take gaidawa. Shi ko dake dariya a da gulmar AA a zuciyarsa ya amsa mata da kulawa. A ransa ko fa
i yake, (Wato fitinannen yaron nan bazai bar yarinyar nan ta huta ba) dan kallo
aya yayma Maanal ya fahimci taji a jikinta dan idonta ma bai
oye kukan data sha ba. Dan ma ta saka kwalli. Da
yar Nuratu ta gaishesu, shi ka
ai ya amsa a ransa yana mamakin uwar mi take anan
in, Nuwaira kam bama ta nuna tasan da Nuratun ba. Hirarsu suke da Maanal da Oum.
Daga baya Maanal da Nuwaira suka tashi suka shiga kitchen, RK Kuma ya fice akan zaije damai kwancema Mamy
ori ya iso. Binsa Oum tai suka fita tare, aka bar Nuratu ita ka
ai a falon. Aiko sai taji wani irin takaici. Itafa shiyyasa tun farko bata so zaman nan sashen Oum ba, amma mamanta tace dole ta zauna dan su samu damar aiwatar da aikinsu da malam ya basu akan Oum da Maanal har ma da AA da shi kansa Aban. Dole su kame zukatan kowa su samu auren nan nata ayi-ayi sauran rikicin ya biyo baya. Ita ma kuma wani fannin nata son taita ganin AA duk da yanzu yana zarya a sashen Mamyn ma saboda dubata..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*