Sashe 11
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........
To ke wace gulmar ta saki canjawar, bayan naji Mah-mah da Aunty Rufaidah na maganar zuwan naki ma
Baki ta
an tura gaba, sai kuma cike da shagwa
a ta ce,
Ni Abuja nake so yanzu Uncle please, idan akai salla su kuma basai nazo musu ba. Kaga nayi ma Ya Fa... Uhm uhm Aunty Maanal al
awari itama
. Tai saurin waskewa jin kato
arar da ta nema yi. Jimm Rafeeq yayi yana nazarin sunan data so fara ambata. Sai kuma tunaninsa ya
an koma baya akan ganinsu daya dinga yi a bikin nan tare da Fawzan. Tabbas ya zargi akwai wani abu kam, sai dai rashin hujja ya sashi sakin zancen tun a lokaci.....
Uncle Please mana...
Ta katse masa tunani. Ajiyar zuciya ya
an sauke. Tare da fa
in,
Ba ruwana, kije ke ki samesa ba babbanki bane
Sosai ta sanya masa kukan shagwa
a. Dan haka yace yaji zai yi tunani ta kaima mamanta wayar....
Badan taso ba ta fita kai wayar, tana addu'a a ranta ALLAH ya
aurata akansa, dan tasan yanama Baban nata magana zai amince......
_________
Kusan a tare motar Abah data AA suka iso MAWAAD COMPANY. Maanal dake murmushin hirar da Abah ke mata tabi ko'ina da kallo. Komai yana a yanda ta sanshi. Sai da Abah ya
ara mata nasiha na karta sakarma AA fuska da Addu'a sosai sannan ya barta ta fito. Hango AA tsaye jikin motarsa yana waya yasata tsayawa har sai da motar su Abah ta fita. Numfashi ta sauke a hankali, wata irin
auna ta
a da mahaifi na sake mamaye zuciyarta akan dattijon arzi
i Abah. Tabbas alkairin Abah a gareta mai yawa ne, da baki bazai iya musaltashi ba ma. Jinsa take a ranta shi da Oum matu
a gaya a matsayin mutane masu muhimmancin gaske. Wani murmushi mai sanyi ya
an su
uce mata hawaye na taruwa mata a cikin ido tunawa da nasihar Oum ita kuma. Ita fa dariya Abah da Oum
in ke bata ma a kwana biyun nan, Abah na nuna mata ta hora AA, Oum na lallashinta ta yafe masa komai ya wuce su koma kamar da can baya da suke.....
Tunaninta ne ya katse jin an ri
o hannunta da wani tattausan abu da ta tabbatar hannu ne shima. Sai kuma
amshin turarensa yay mata irin shigar zuruff
in nan ya wuce har tsakkiyar brain
inta yabar ma
insa a ma
oshinta. Cikin
an motsawar zuciya ta waiwayo, sai ko idanunta a cikin nasa daya wani tsatstsareta da su.
wacewa numfashinta ya nema yi, ta fisgoshi da
arfi tana mai saurin juyawa ta kalla harabar Companyn. Sosai ma'aikatansu ke shigowa ciki, wasu a abin hawa wasu a
afa. Da yawansu idanunsu a kansu suke, duk da dai sai wani sinne kawuna suke wanda ta tabbatar na munafuncine kawai.
arin sake juyawa garesa ta sakeyi, dai-dai ya kawo
ayan hannunsa zai zare handbag
inta a
ayan hannunta. Hucin numfashinsa ya wani irin sauka mata a fuska. Gaba
aya sai tai mutuwar tsaye kawai, harya gama zare handbag
in ya koma tsaye sosai hannunsa a cikin nata. Batare daya kalleta ba can
asan ma
oshi ya furta,
Let's go
in motsawa tayi, dan haka ya waiwayo yana kallonta. Da wani salon
ance idanu tamkar ya manta a inda suke tsaye, muryarsa acan
urya ya furta,
Ko goyo kike so?
. Yay maganar da
an takowa gabanta kamar zai du
in ta hau bayansa. Ai a zabure ta ri
o hannunsa jikinta har yana
an rawa. Hakama muryarta na rawa ta ce,
Ya ilahi mi kake yi haka?
Karo na farko ya saki wani shegen murmushi da ita kanta sai da zuciyarta ta motsa. Girarsa
aya a
age yana wani wara mata fararen idanunsa masu
yalli a cikin nata. Sai taji tsigar jikinta na tashi. Da sauri ta
auke kanta. Shima bai sake magana ba yaja hannun nata. Dole ta bishi yanzu kam suka fara tafiyar a jere. A nutse suke
aga
afafunsu su ajiye kuma a tare. Hakan yasa
an gulma sake nutsuwa a kallon nasu, harda masu
aukar hoto a kaikaice. Sarai AA na lure da komai, amma da yake gwani ne a iya basarwa da kama kai yayi tamkar ma bai san da wasu halittu a harabar Companyn ba bayan shi da ita. Ita ko kunya da nadamar
in saurin shigewarta tuni duk ta baibayeta.
Securitys
ofar kansu sunyi kasare suna kallon abin mamaki, yau boss ri
e da handbag
in mace. Macen da kowa yake cikin
unbin mamakin aurensu. Dan tunda akai bikin a companyn gulmar kenan. Burin kowa wannan ranar da zasu dawo kan aiki, dan kowa jima yake kamar bai ta
a ganin Maanal
in ba. Cikin sauri suka shiga mi
a gaisuwa ganin suna neman gota su. Tare da yi ma boss murnar aure da jajanta masa yaya jiki. A mamakinsu ya amsa harda
an murmushinsa. Duk da dama can ba wai yana wula
anta kowa bane, amma ganin murmushin boss haka arhar banza ai sai mai rabo.
To a cikin ma suna shiga kowa yay tsit, wa
anda ke le
ensu ta windows da musu video duk sun koma mazauninsu da gudu. Gaba
aya Maanal ji take kamar ta zura da gudu, dan gaba
aya attention
in kowa ya dawo kansu ne. Ta gefe ido take kallon ganin yanda duk suka mi
e a tare cike da girmamawa, shima sai yaja ya tsaya. Da
aya suka shiga mi
o gaisuwa. Hannu ya dinga
aga musu fuskarsa da sakewa amma ba murmushi yake ba. A mamakinta sai itama suka shiga gaisheta. Karo na farko ta
ago ta dubesu, ba wani yawane da su ba dan ba'a gama zuwa ba. Nan kuma iya wa
anda ke a
asa ne, mafi yawansu ma cleaners. Guntun murmushi kawai tai musu.
Fahimtar a takure take yasa AA
an kallonta tare da matsa hannunta dake a cikin nashi. Dubansa ta
anyi, a saman lips ya furta mata,
Muje
. Yanzu kam bata musaba ta bishi, dan hakan zaifi mata sau
i ita kam. Duk da dai a ranta bata son binsa office
insa department
insu take son wucewa. Suna shiga elevator ta wani sauke ajiyar zuciya tare da janye hannunta dake a cikin nasa. Dariya ma shi kam ta bashi, dan haka ya ta
e baki da fa
in,
Matsoraciya, nine kika raina kawai
Kallonsa tai baki a tunzure ta ce,
Waye matsoraciyan?
Kamar wasu masu fa
an yara ya juyo yana ri
ugu idanunsa ware a kanta ya ce,
Ke mana
Itama juyowar tai tana matsowa gab da shi idannunta cikin nasa da yanayin harara hannayen nata a
ugu kamar yanda sukeyi a da in suna fa
a ta ce,
Niba matsoraciya bace sai dai idan kai
Matsawa shima yay
arin yi gabanta sosai idanunsa a cikin nata. Baya ta shiga ja yana binta har suka dangane da bangon elevator
in. Sai da ya tabbatar ya matse mata ko'ina ta yanda ko numfashinta a sar
e yake fita sannan ya
aura hannunsa
aya a bangon shima ya sake mata rumfa, still dai idanun nasa na'a cikin nata da take mar-mar da su na alamar tsoro amma a zahiri a dakenta take. Ran
wafawa yay a kanta da
yau tsahonsu ya dai-daita, kafin ya sake matsar da fuskarsa gab-gab da tata tamkar zai ha
e bakinsu waje guda. Gaba
aya sai Maanal ta rikice, fuskarta tai
arin maidawa gefe cikin in-ina da sar
ewar harshe ta ce,
Wa....w. wai miye haka kake yi?
Cikin son
arin hanata janye idanunta a cikin nasa tamkar mai ra
a ya furta,
Kulawa da
ar Abah mana.
ya
are maganar yana hura mata iskar bakinsa akan idanu.
Baki ta
an tura tana
arin tureshi da yin mar-mar da idanun saboda iskar da yake hura musu,
To ni nace maka ina so?
Ai basai kin fa
a ba, Abanki ma haka yake so naga
Kasa cemasa komai tayi, ga idanuwanta sun fara tara
walla. Dai-dai nan
ofar elevator
in ta rabe biyu ta bu
e kanta. Daburcewa Manaal tayi ganin mutane har kusan uku tsaye saboda itace ke facing
ofar, shi kuma ya juya musu baya. Ai babu shiri takai hannu gefen cinyarsa ta mintsina cikin rawar murya da ra
a ta ce,
Mutane fa
Idanu ya
an lumshe dan har yanzu hannunta na'a jikinsa ta
i sakin mintsinin data masa sai ma sake matsewa take sosai. Ka
an ya waiwayo kansa ya kalla
ofar elevator
in. Sai kuma yay wani kalan luuu da idanun cike da basarwa ya mi
e tsaye da
yau. Ma
allin rigar suit
insa ya shiga sakawa tare da kallon hannunta dake a jikinsa har yanzu. Silently ya ce,
Sai fatan ya cire ne Besty
Da sauri ta janye hannun nata, sai kuma ta yun
ura zata fice ya cafko hannunta. Cike da takunsa na nutsuwa da
asaita tamkar komai bai faru ba ma ya fito, su HOD dake wajen suka shiga musu barka da dawowa cikin girmamawa.
Thanks you
. Kawai ya fa
a a ta
aice ya jata suka bar wajen kanta a
asa ita dai.
Sai da suka
ace a wajen gaba
aya Director Steven ya kalla HOD da CFO fuska da murmushi ya ce,
Uhm dama haka boss yake
Dariya HOD ya sanya, tare da fa
in,
Ai irinsu daman yan babu sau
i ne ina gaya maka. Ai kowa ya shirya, dan sai an mana
urmus a companyn nan da soyayya
Dariya suka sake sanyawa a karo na biyu, banda CFO da zuciyarta ke mata zafi da ra
i saboda kishi. Tsahon lokaci take jin son AA a ranta duk da ta girmesa a shekaru, sai dai tana matu
arin dannewa ta yanda kowa bai ta
a fahimtaba a companyn. Shi kansa ta fahimci kamewarta ya sashi bata amanna kai tsaye, dan duk wadda zata nuna masa tana sonshi in har tana a kusa da shi duk iya aikinta sai ya canja mata waje. Hakan data fahimta yasa ita tazo da sabon tsarin kame kanta. Ita
in bazawarace, mijinta rasuwa yayi shekaru biyar kenan, bata ta
a haihuwa ba. Bata sake wani auren ba kuma har yanzu. Tun randa akai musu interview a companyn ta
aura idanunta akan CEO taji duk duniya shi ka
ai take so.
yawace itama ta gaske, gidansu kuma gidan ku
i ne
warai da gaske, tayi karatu mai zurfi, ko aikin nan tana yinsa ne dan ra'ayi kawai bawai dan bu
atar albashi ba, duk da dai AA mutum ne mai
arin kamantawa ma'aikatansa albashi mai tsoka dako gwamnati albarka musamman daya kasance
asar tamu zalunci yayi gaba ba'a wadata ma'aikatan da albashi mai
yau..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*