Sashe 73
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
______________
......Nibras da dole ta sakata zuwa wajen dinner
in dan tangazo
eyarta Fawzan yayi sai taji kawai hawaye na cika mata idanu, ita ka
ai tasan irin ba
in kishin Maanal da take ji a zuciyarta, ga maganar Najma
in nan, duk da bata zafafa ba sosai abun fa na damunta ta
asan rai. A kwanaki biyun nan ji take kamar ta
auka wu
a ta kashe kowa daga ita sai AA su rayu a wannan duniyar. Tayi kuka har bata san adadin hawayen data zubar ba ma. Ita da Fawzan kam sam babu zaman lafiya tace sai ya saketa, shi kuma yace aurensu auren zobe ne ai ba saki ba yaji, sai ma ya tattarata ya watsar ya maida hankalinsa ga hidimar bikin kawai, gefe kuma ga Najma na girmama farin cikinsa, dan ma tana no
ewa wai tana jin kunya. Ba Nibras ke cikin irin wannan halin ba kawai, dan halin da Saheeba ke a ciki zamu iya cewama yafi na Nibras
in, dan abu goma da goma ne ita ya ha
e mata, sosai take taya
ar uwarta kishi, gefe ga hassada da ba
in kishin nan na facalanci dake da tasiri a duniyar malam ba
haushe. Na farko dai bama su dake kwana suna tashi da AA a gida
aya ba mutanen dake waje ma sun san AA yafi sauran
an uwansa arzi
i na dukiya duk da suma suna da gwargwadon nasu, yana da connection da manyan mutane a duniya ma ba Nigeria kawai ba a dalilin business
in nashi musamman na agogo. A gidan kaf kowa sonshi yake soyayya irin wadda bata
oyuwa, dan a zahirance da ba
ini AA
an gata ne a wajen iyayensa da
an uwansa, kusan shine ZUCIYAR zuri'ar Aliyu Darma. Bazaka fahimci hakan ba sai wani abu ya ta
a rayuwarsa ko mai
antarsa zakaga illahirin hankalinsu ya koma kacokan garesa ne. Yan uwansa sun fisa hasken fata, amma shi kuma ya fisu
yau ta yanda ko baka san
yau ba sai ka iya banbancewa. Shiyyasa tun farko takema
ar uwarta fatan samunsa. A wani gefen kuma tana taya Mamy fa
a ne da kishin Oum da fa
a akan su AA. Ga ita kanta shegiyar Maanal
in wata irin
auna Darma Family
in ke mata bama iya su zuri'ar Aba kawai ba dan son AA
in ya shafeta ga kowa. Koda yake sun san aikin asirine wannan, lokaci suka bata komai sai ya rushe ta zama mujiya a dangin dan ubanta. Bari dai a gama bikin za'asha kallo dan sabon wasa ne zai tashi a gidan Aliyu Darma kamar yanda suka shirya...
Mamy kam ji take kamar zuciyarta zata baro
irjinta ta fito ne kawai. Taso
in zuwa wajen dinner
in, Maman Saheeba ta tunzurata akan gara suzo ayi komai akan idonsu ai kamar jiya dan su san ta hanyar da zasu ya
i Oum. Wannan dalilin ne ya sata zuwan duk da bata da lafiya
arfin haline kawai, yanzu haka kamar kanta zai fashe dan ciwo...
Yau ma dai
an discussion house cike suke da wannan waje cikin kwalliya ta
asaita da aji da halin girma. Can na hango muku su Aisha yuguda. Asiya salihu. Fauzarh collection. Hafsat adam651. Maman khairy2003. Lubabatu miss. Maryam Muhammad. Zuwaira muktar limanci. Shafa'atu limanci. Sadiya Ibrahim merariya. Maman meema. Deryer012
Mrs Suraj. Bilqeesu. Oum moh'd. Sa'adatu ibrahim mua'zu .
. Ummu aslan&asala. Fateema Umar.. kai sunada yawa fa masha ALLAH, dan hada ZAFAFANKU ba'a barsu a baya ba...
Babban Yaya ne yay addu'a mai tsayi ga ma'auratan, Fawzan ya bada ka
an daga tarihin ango da nasarorin daya samu a rayuwa. Ya kuma bada na amarya dan yace itama
anwarsu ce. Ya kuma
ora da ta
aitaccen tarihin rayuwar
uruciya ga wa
an nan ma'aurata daya ta
a zukatan jama'ar wajen matu
a musamman wanda basu san da hakan ba irinsu CFO, su Zaharadeen, su Ya
ub kai kaf ma ma'aikatan MAAWAD COMPANY jikinsu yay sanyi, CFO ta gama mutuwar zaune harda hawaye dan ta fahimci a lallai AA na Maanal ne. Yayinda ake nuna hotunansu a
aton magijin dake bango guda. Wani hoton dole mutane ke dariya, dan su kansu basu ma san an
aukesu ba a wasu wajajen, kuma ba kowa bane da wannan aikin sai Fawzan a wancan lokacin, dan yayi jarabar
auke-
auken hotuna da camara
insa kasancewarsa mai son hakan shima, aka ce shi Salim
in Uncle Mahmud ya gado, shiyyasa wasu hotunan su kansu su AA
in basu san da zamansu ba sai yanzu. Maanal sai faman
oye fuska take dan AA sai tsokanar ta yake. Komai ya
ayatar da mutane kamar yanda Fawzan yay fata, dan haka aka shiga tsakkiyar shagali cike da shau
i. Komai ya tafi a nutse a kuma ilmance, babu wani rawar kai ko aikata abinda ya zarce Shari'a, hasalima ango da Amarya basu tashi daga wajen zamansu ba ko sau
aya balle yin rawa. Duk wanda zai musu li
i anan wajen zamansu yake samunsu yayi. Aiko doller tayi kuka na gaske, dan abokan AA da manyan mutane sun nuna masa shi
in fa shine, yayinda matar shugaban
asa Raudha Ramadhan Taura ta dan
arama amarya
yauta ta musamman. Mawa
a sun zuba capacity iya iyawa musamman Halifa sk
orayi daya maimaita mana wa
ar bazani daina kuka ba, suma sauran mawa
a irinsu Ado gwanja, Umar m Sharif, breaker, Sarkin wa
a, sun zubar mana galan-galan munsha rawa. Hotuna ba'a magana. Video kam tuni sun kara
e media kamar ba gobe. Kafin kace mi wannan dinner ta zama on top a wannan dare. Al'amarin sai ya zama abin mamaki da tattaunawa musamman da ba kowa yasan da
aurin auren ba dinner
in ce kawai tayi girgizar bazata.
Abinka da manya na waje ba'a wani da
e ba aka tashi, dan sha
aya da rabi da yawan mutane ma sun kama hanyar gidajensu. Su Oum ne
arshen baro wajen, yanzu kam Fawzan ne ya ja motar da suke ciki, dan haka Najma ta kasance a kusa da shi dan Nibras tuni ta koma gida wai kanta ke ciwo, su Mamy ma ba'a tashi da su ba. Ita Hajiya Majdiya ma sai al'amarin yaso fara bata dariya. Dan zuwa yau ta sake yarda lallai akwai abinda ya kamata su sani game da Mamy. Shin wannan aurerrakin take ma
iyayyar, ko kuwa bayan shi akwai wani abu a
asa daya kamata ace sun sani?.
Najma ce ta taimaka ma Maanal suka shige, dan kan Maanal
in ciwo yake mata sosai jikinta kansa ya
auki zafi, dauriya kawai take yi koshi AA
in ta
i yarda ya fahimta. Dan tunda ta samu ya sakar mata hannu bata sake yarda sun ha
a jiki ba har aka tashi. Shima fahimtar a takure take ya sashi bata space
in da take bu
ata, a gefe kuma akwai nauyi da kunyar su Oum dake a wajen. Ko yanzu Fawzan nata masa sha
iyancin wai ko
ar rungumar sai da safe baima Lillyn ba amma ya
i kulashi. Dan shi bama wannan ba, garga
in da Mamy ke masa da idanu da mugun kallon da yaga sunama Oum ita da yayarta ne ya tsaya masa a zuciya. Dan tuni hankalinsa yabar kan dinner
in ma ya koma ga Oum kaco kan da da su Mamyn. Dan shi fa ya yarda komi Mamyn zatai tayi masa amma karta ta
a masa Oum
insa, sam bashi da jarumta ko
arfin zuciya akan a cutar Oum ko Manaal, shi mai rauni ne akan soyayyarsu.....