← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 119

Sashe 84

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Besty!
Na'ama Bestyn Bestynsa
Baki ta sake bu
ewa zatai magana
arfin kukanta na
aruwa ya ce,
Shiiiii!!!
ya sake maida lips
insa akan nata. Yayinda yake wani kalar bata sa
onsa mai nauyi da karya garkuwar jiki, cikin gushewar tunani ya sake himmatuwar isa inda ya da
e a cikin mafarki da hasashen zuciya kawai..
A dai-dai lokacin su Maman Saheeba ke
arasa hawawo upstairs
in, a kuma dai-dai nan Maanal ta fisge lips
inta a karo na biyu ta fashe da kuka mai
arfi na azaba da
wala kiran sunan Oum da Ammie a tare cikin matsamnaciyar gigita.........
Subahannallah, Jamila tayi
ari, aranar jajibiri
. A ririya-ririya Kamila
ar sar
ar wuya... Iya nan na iya
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*

______________
.........Ai wani irin cak Maman Saheeba da Saheeba da Nuratu suka tsaya kamar wa
an da aka dakama tsawa, sai kuma suka kalla juna, mizai faru sautin disa-sashshiyar muryar AA ce ta daki cikin kunnuwansu. Tare da fitar kukan Maanal dake magiya da ro
o da neman
auki harda sunan Mamy kanta amma tabbas AA ya zama kurma, kuma makawo dan yau dai sai addu'a kawai.....
Rikica, Mama da Saheeba sukaji a
asa, da sauri suka kalli wajen suma nasu jikunan na rawa. Al'amari mai matu
ar nauyi da girma na cigaba da shiga cikin kunnuwansu.
Na shiga uku! Nuratu! Nuratu!
. Suka shiga fa
a suna kamo Nuratu datai wanwanr a
asa, cike suke da tashin hankali da
unci da ba
in ciki
ololuwa dan duk wani mai shekarun girma irin Maman Saheeba dama Saheeba
in yaji wannan kukan da Maanal keyi har tana yin kamar zata shi
e yasan ina.....
Sosai jikin Maman Saheeba ke sake rawar mazari, wlhy da tasa abin kunnayensu zasu zo suji musu kenan da bata yarda sunzo
in ba. Gashi nan basu gama saka maganin ba sunji abinda zai yi maganinsu. Amma shegen bokan nan fa ya tabbatar mata da yayi aiki babu abinda Ajwaad zai ma yarinyar nan a wannan daren, acewarsu ma barci zai sakar musu har suzo suyi abinda zasu yi su fita wani bai sani ba, dan ita kanta Mamyn abu ta zuba mata a shayin data sha kuma bokan ne ya bata.
______
Duk rakin Maanal a zuwan farko tamkar wasa farin girki ne ga Ajwaad,
dan ta riga ta firgita matu
a ta
i bashi damar samunta yanda yake so. A nashi
angaren shima yanayin halin daya da
e a ciki ya sashi samun nutsuwa bada wani nisa ba. Koda ya matsa daga jikinta yanda ta cigaba da masa kuka kansa kawai ya girgiza, dan shi yasan ba'ai komai ba. Kai bama a fara wasan ba na gaskiya dan sharar hanya kawai akayi. Komai baice da ita ba, sai ma mi
ewa da yay yana tafiya a duddu
e saboda cikinsa dake wani irin sabon
ullewa. Bayi ya shiga ya ha
a ruwa masu zafi, koda ya dawo cike da dauriya ya
agata cak. Kuka ta sake sakar masa, cike da tsiwa tana fa
in ita ya sauketa ya daina ta
ata zata iya. Bata so ya barta. Bai kulata ba, sai da ya direba a jacuzzi
in tana
arin mi
ewa tare da sakin kuka ya ri
eta da
yau.
Kuka ta sakar masa sosai wai zafi. Cikin sha
iyar muryarsa ya ra
a mata,
an da ba'a fara ba har kike tunanin maida duka, dama kin hutar da kanki dan komai ba'a fara ba yarinya. Yaushe ma aka kai ma
ura balle kiji zafin, daga tonon farko kawai
Da sauri Maanal ta kallesa hawaye sha
e-sha
e a fuska duk da ba komai ta fahimta ba a kalaman nasa ta gane wasu sarsi. Gira ya
age mata yana sake
ance rinannun idanunsa dake cike da fitina. Sai kuma ya
an cije baki saboda cikinsa sake
ullewa yake yi. Ita kanta ta fahimci akwai abinda ke damunsa. Amma haushin abinda yay mata da
in saurarenta da yayi da rashin tausayi yasa ta
i magana. A
asan zuciyarta kuwa mamaki take ashe ma ba wata wahala sosai da ake wani sha, dan zafin da take ji ba wani
ololuwa bane matu
a kamar yanda take ji ana fa
a, amma dai tana jin zafin tabbas. Haka ya gama kimtsata cikin dauriya ya sata tai wanka shima yayi sannan ya sake
akkota suka fito. Saman kujera ya ajiyeta ya kwashe zanin gadon, duk da yasan bazai kasance da damuwa sosai a tare da shi ba amma dai zasu fi samun nutsuwa idan ya canja
in. Sai da ya maida mata kayanta tana faman masa ciccika bai kulata ba ya maidata a gadon ya rufa mata duvet. Sai faman sauke ajiyar zuciya take na uban kukan da taci wanda raki yafi yawa. Shi dai yama kasa kwanciyar saboda cikinsa da yay masifar
aurewa. Takai yama kasa zaman kujerar ya koma
asan lallausan carpet
in gaban gadon kawai. Tun yana
aukar al'amarin zai iya lafawa harya fara fin
arfinsa. Dan wani sabon yanayi jikinsa ke
ara
auka tamkar ma baiyi komai ba. Ga wani irin rawa da jikin nasa ke
arin fara yi. Numfashinsa kansa wani irin fisga yake fita a cikin
irjinsa, amma kasancewarsa jarumi gwanin dakewa a nutsensa yake a zahirance. Jin abin na neman fin
arfinsa dole ya juya ya
auka wayarsa daya aje saman side drawer, ko a lokacin bai wani lura da tarin miss call
in Mamy ba ya shiga
arin fara bincike akan minene ya kawo masa hakan, ko dan ya samu ya rage damuwarsa ne yake jin ciwon?. Da
yar ma yake iya gane bayanin saboda ciwo dake cigaba da cin
arfinsa. Sakamakon da binciken ya bashi ne ya sashi ji a ransa akwai matsala. Saboda ya tabbatar Maanal ta riga ta firgita, idan yace zai sake zuwa mata to wlhy zata iya sume masa ma shi kuma yayi imanin a karo na biyu bazai iya mata sassaunci ba mai gaba
aya zai yi ba kamar a farko ba, mai gaba
ayan ma irin na babu ragi babu ragowar nan. Wayar ya ajiye ya sake kifewa na tsawon lokaci, wlhy ji yake kamar bazai ga wayewar garin gobe ba idan bai samu mafita ba. Dole ya sake
aukar wayar saboda shawarar da zuciyarsa ke basa akan kiran RK ko zai bashi wata mafitar bayan wannan.
Sai da wayar ta kusa tsinkewa RK ya
auka, cikin yanayin barci ya ce,
Waye?
an jimmm AA yayi, kafin acan cikin ma
oshi a kuma dakensa ya furta,
Ajwaad
Tsai RK yayi shima, sai kuma a hankali ya janye Nuwaira dake jikinsa dan wayo ya mata suka tafi masaukinsa bayan sun ma AA rakkiya. A nutse shima ya furta,
Are you okay?
Da
yar AA ya ce,
Gaban RK ya
an fa
i, Daga gadon ya sauka gaba
aya ya nufi
ofar fita, sai da ya bu
e ya juya ya
an kalla Nuwaira, ganin barci take sosai ya fice. Sai da ya zauna a
aya daga cikin kujerun falon ya kunna lamp dake gefen kujerar sannan yay
an gyaran murya, dan yana jiyo saukar numfashin AA a wahale duk da yana
arin dakewa. Cikin serious sosai RK ya ce,
Ajwaad akwai matsala ne?
Shiru AA ya masa na tsawon sakanni kamar bazai ce komai ba sai zuwa can ya ce,
Cikina ke ciwo, ina jin kamar zan mutu. Ka fa
a min me zanyi da zan samu sassauci?
Zama RK ya gyara, babu wasa a tare da shi sam ya ce,
Ajwaad! Ga matarka a kusa da kai mi kake jira? Kaima kasan minene ma'anar wannan ciwon cikin, dan duk da baka kasance likita ba kanada
arin bincike akan abubuwa
Rafeeq a tsorace take matu
a, kuma na samu nutsuwa, sai dai ban kai gareta gaba
aya ba saboda ru
anin data shiga har tana yi kamar ma numfashinta zai bar gangar jikinta. Domin wancan tsoron har yanzu yana a tare da ita.
Cike da nazari RK yace,
Ajwaad karka damu da tsoronta, ka samawa kanka nutsuwa kawai, idan ba hakaba akwai matsala. Dan wannan halin da kake gani kana ciki komai zai iya faruwa da kai. Ba kamar na baya bane da kake shiga ka fita. Nutsuwar farko daka samu saboda tsahon shekarun daka
auka a ciki ne dole dama hakan zai kasance maka. Amma a zuwa na biyun jikinka da zuciyarka dama
walwarka zasu samu dukkan dai-daiton daya dace. Kai a yanzu ka fita kasancewa a ha
ari saboda ba shine na farko a gareta ba....
Sai da AA ya runtse idon azaba da cije lips kafin cikin
arfafa kai ya furta, Rafeeq! Manaal is actually a virgin!
. Babu abinda ya faru a waccan ra...nar
. ya
arasa da
yar saboda wani irin
ullewa da cikinsa yayi.
A hankali RK ya wani irin lumshe idanunsa yana sakin murmushi mai sanyi da sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske, a da hasashe kawai yake yi amma yanzu yaji tabbaci, tabbas wannan shine plan c, dole ne kuma yayi duk yanda zai yi AA ya yajema Maanal gaba
aya a wannan daren kodan ahalinsu dana Mamy dake a gidan su san hakan suma. Dan abu ne dai na sirri ko, amma ALLAH sai ya fasa
wai anyi shagalin jinsa gobe a gidan Darma. Dan hakan zai wanke AA da Maanal
in kanta ya cirema kowa shakku, masu aibantata suji kunya. Cikin ture tunaninsa ya ce,
Ajwaad maza ka tashi kaje ga iyalinka, ka ajiye wani tausayi gefe dan hakanne kawai zai baka damar tabbatar ma Maanal kai ba mai laifi bane a gareta, a binda take tunanin ka
wata da
arfi ita kuma ta rasa yana a tare da ita. Abinda take tunawa taji tsoro yana nan dai. Karka damu babu abinda zai sameta yanzu kaine a ga
ar ha
ari. In sha ALLAHU da asuba zanzo da Nurse ta duba ta. Maza ka tashi baka da isasshen lokaci dan yanayi ka ya tabbatar min ka fara zuwa matakin
arshe
AA yasan gaskiya RK ya fa
a masa,
dan numfashinsa har ya fara fisga kamar mai shirin suma. Anan ya jefar da wayar, ya juya da
yar yana kallon Maanal da barcin wahala ya kwashe. Da yake kuma wayar da yake yi magana yake a hankali bata ko motsa ba. Ji yay wani karfi yazo masa, ya kalla agogon dake a side drawer
arfe uku da mintuna biyar, gaba
ayansa ya yun
ura, ya salu
e bathrobe
in jikinsa ya yar anan, ya yaye duvet
in da take ciki ya kwanta kusa da ita. Hargitsatsun idanunsa ya
ura mata, zuciyarsa na bugawa da
arfin da bai ta
a ji ba. Hannunsa ya dafa gefen fuskarta a hankali kamar yana lallabar zuciyarta.
A firgice ta farka
sakamakon saukar hannunsa akan fuskarta dan dama barci bamai nisa bane, jikinta na
an rawa ta juyo tana kallonsa da hargitsatsun idanunta da suka sha kuka ga barci data fara. Baki ta bu
e da nufin yin magana a firgice ganin ya sake kwanto jikinsa a nata. Bakinta ta motsa kamar za ta yi kuka, sai ya
an matsa baya ka
an, yana fitar da numfashi mai
umi akan fuskarta, da matu
ar zurfin murya mai taushi da santsi kamar ba tashi ba ya ce,
Shhhiii!!... kada ki ce komai, Manaal... ki barni na karantar dake cikakken karatuna daga kundin littafina dana da
e da tanada domin ke kawai...
Sai ya runtse ido, ya sake matsawa a hankali ya sumbaci la
anta da tausayi, kamar yana tambaya ne ba tilastawa ba ya cigaba da fa
in,
Ki bar zuciyarki ta saurari tawa. Kada ki ce komai, bari zuciyata ta gaya miki babban ajiyayyen sa
on da take ya faman ajiyar. Domin dai-dai wannan shiru tafi bu
ata...
Kai ta shiga girgiza masa, hawaye kuwa tuni sun
alle, ta sake yun
urowa zatai magana ya ce,
Shhhiiii!!! ki bar ni in koya miki KARATUN da ya fi kowace magana Please My half...
Kafin ta sake yun
urowa ya rufe mata baki ruff da nashi, ya ri
e mata hannun da take
arin kai masa duka da tureshi, zuciyarta ko wani irin mugun bugawa take har yana ji, jikinta ya fara rawa sosai sai ga hawaye na shararowa har akan tashi fuskar. Eh lallai ashe Maanal bataga komai ba
azun, dan tamkar wasan yara akayi a yanzu ne AA
in ke tabbatar mata da kansa a Ajwaad Aliyu Abubakar Darma. A yanzu ne ya zama kurma na gaskiya kuma makaho. A yanzu ne ya tabbatar mata da dukkan abinda yake fa
a mata na zuwan wannan ranar. A yanzu ne yake tabbatar mata dole ta cika al
awari. A
azun da sauranta tunda bakinta a bu
e yake har tana iya kiran sunaye da neman
auki..
Ya rabba, Maanal bata ta
a sanin akwai wata azaba da jiki zai iya fuskanta ba sai a yau, a yau
in ma a yanzu. Tun tana some-somen shi
ewa harta sume masa gaba
aya batare daya sani ba. Dan shi
in kansa baima san mi yake yi ba. Baya gane komai, baya fahimtar komai, baya ji baya gani. Baya ma tuna kansa a matsayin kansa...........
Chapter 84 · 0% Book details