← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 119

Sashe 45

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.........Gaba
aya sai Maanal taji ta sake rikicewa, hawaye kam gudu suke wasu na bin wasu dan sunanta kai tsaye a bakin Ajwaad babbar magana ce, jikinta na wani irin tsuma zuciyarta na rawa da sake rauni. Bata san sanda ta zabura ba lokacin da AA ya cigaba da fa
in,
Maanal! Har yanzu ke yarinya ce, shekarunki basu kai na fara banbance
arfin ikon zuciya dana
walwa ba. Amma ina son daga yau, daga yanzu kisa a ranki, Ajwaad Aliyu Abubakar zai iya FANSARKI da kansa a kowanne irin TARNA
I. Sannan zai iya MALLAKA miki kansa da komansa domin biyan bu
atar ki. Zai iya
wata daga hannun wani domin FARIN CIKIN KI. Zai iya bayarwa ga wani domin MUTUNCINKI. Zai iya sadaukarwa ga DUNIYA domin
aga DARAJAR KI. Koda kuwa kina kallon komansa a matsayin AJIYA A DUHU bazai damu ba Maanal, bazai karaya ba Maanal. Domin rauninki ne kawai ke iya karya lagon Ajwaad a bayyane da raunana shi har ya iya kaiwa
asa wanwar. Na rantse miki da ALLAH babu abinda ke iya dukan wannan zuciyar ya sata risina da sallamawa akan komai sai ke Maanal.....
yay maganar yana
aura hannunta a dai-dai saitin zuciyarsa, kafin a wani irin
aramin sauti ya sake fa
in,
Manaal...
ji tai bazata iya jurewa ba, dan sautin kukanta har ya fara bayyana waje, da sauri takai hannunta ta dafe masa baki jikinta na rawa sosai, idannunta a jikin nashi tana mai girgiza masa kai. Sosai nasa idanun shima sukai wani irin ka
ewa suka koma jaaa matu
yallinsu ya sake zama mai
yalli sosai tamkar wanda hawaye suka tararma a ciki. Ji yake tamkar ya tsaga jikinsa ya sakata kawai a ciki duk inda yaje akace ina Maanal yace tana a cikin jikina. Ganin yanda idannunta ke wani tafiya luuu-luuu kamar zata suma sai kawai ya jawota gaba
aya a jikin nasa ya rungume tsam-tsam hawayenta na sauka masa a kan
irji. Sun fi minti biyar a haka kafin ya kai lips
insa kan kunnenta ya sumbata, ta
ame jikinta dan har tsakkiyar kai taji al'amarin, cike da ra
a ya furta,
Shagwa
iyar AA minti biyu fa doctor yace ki ringa rungumeni kawai in ba haka ba zan iya BO
AREWA a tafi step 2 kin san ba mata bane kawai bo
ararru
aramin
ulli (dundu) ta masa a baya tana
wace jikinta fuskarta da murmushi. Siririyar dariya ya saki shima yana biyota zai sake kamowa ta zille. Ganin ya tsare ko ina cikin sha
iyar muryarta irin ta mai kuka batare data kallesa ba ta ce,
Kasan dai na iya duka a ciki ko
Yanda tai maganar tana dun
ule hannu kamar zata kawo naushin ya saka shi matsawa baya yana waro idanu. Sai kawai ta wani
yale da dariya tana fa
in,
Matsoraci kawai Oum's boy
. Takai kwance tana masa gwalo.
Kinci bashi
Ya fa
a yana
aukar wayarsa da kira ke shigowa. Ganin
ng Chen (Sheikh Chen) ne yasa shi mi
ewa a wajen ya koma wajen kujeru. Ita kuma sai kawai ta kwanta ta zuba masa idanu. Wani irin dawo mata kalamansa keyi a zuciya, so take ta fasa komai dalla-dalla amma nauyinsu yay mata yawa. Sai ma wani irin barci mai
an karan da
i daya fara fisgarta. Kafin kace mi ta lula a cikinsa cike da mafarkin AA.
Bayan kammala wayar yazo ya tasheta dan lokacin sallar asuba yayi....
_________
Huznah dai azumi ya gagara kaiwa yamma, dan anayin azhar ti
is ta zama. Tsoron kar Sageer ya dawo batai komai ba ta mi
e cike da lalla
awa tai gyaran gidan ita da Khadijah
anwarsa da tazo tayata aikin, sannan ta fara hada-hadar
aura girki dan ya tabbatar mata yau da
an yawa zatai abincin akai gidansu shiyyasa ma ya turo mata Khadijah, dan yana son iyayensa suyi bu
a bakin farko da abincin gidansa, baya son ta kwafsa shiyyasa yace Khadijahn tazo tunda har yanzu hannunta bai wani gama fa
awa da girkin ba. Haka ta lalla
a sukai komai, abu na
arshe data bari yin farfesun kifi da yace yana so duk da bata son ko sunan kifin a kira. Ca tai Khadijah ta
aura ita bara taje tai wanka. Khadijah bata kawo komai a ranta ba tace to ganin komai an tanada ha
awane kawai. Abu kamar almara tayo wanka tana shiryawa kifin da Khadijah tasa a wuta ya tafaso sai ga
amshinsa har cikin bedroom
in da Huznah take. Wani kalar harmutsawa cikinta yayi, kafin kace mi tai bayi a guje sai amai. Kakarin aman nata Khadijah ta jiyo ta shigo a guje. Sosai tsoro ya kamata ganin yanda Huznah ke amai, gashi sai magiya take mata wai taje ta kashe gas ta fita da kifin. Ina ita Khadijah bata fahimta ba, sai da Huznah ta gama birkicewa da galabaita sannan tai hankalin kiran yayanta a waya ta sanar masa. Mamaki ne ya kamashi jin wai Huznah na amai saboda
amshin kifi, dama dai shirin tahowa gida yake, dan haka ya taho, ya sameta kwance duk ta saki, ya shiga mata sannu da tambayarta mike damunta. Idannunta cike da hawaye tace,
Dan ALLAH yaya Sageer bana son kifin can kace ta sauke shi
Kallonta kawai ya tsaya yi, sai kuma ya juya ya fita zuwa kitchen. Ya samu Khadijah na kwashe kifin, sai kawai baice komai ba ya fice. Babu jimawa ya dawo tare da Nurse
in yarinyar dake makwaftan su, dan yayarta ce ta duba Huznah ranar first night
insu yanzu kuma yayar na asibiti sai
anwar. Tambayoyi ta fara ma Huznah
in dake wani yatsine-yatsinen fuska, ita dai yarinyar bata kulata ba dan suna ganin irinsu Huznah har ma wanda suka fisu a iya iskanci. Dama kuma an cika anguwa da labarin Huznah bata da mutunci idan aka shigo gidan taga talakawa ne tata musu yatsine-yatsine. Fitsari ta bu
aci Huznah zuwa tayi, kamar bazata tashi ba sai da Sageer yay mata magana. Koda taje tayo sai ta canja wajan kwanciya. Ita dai yarinya batare komai ba ta bama Sageer tsinken gwajin ciki ta fa
a masa yanda za'ai. Bai wani je ko'ina ba anan gabanta yayi komai. Aiko a farko ma ya nuna akwai ciki. Wani ta
ara bashi, shima dai haka, ta bashi na uku still shima haka.
Ta ce,
Congratuletion Yaya Sageer Auntynmu na da ciki, ya kamata kuje asibiti gobe dan asan kwanakinsa, ga wannan tasha zai taimaka mata daina jin aman. Idan da hali kuma a daina dafa kifin da bata son
Sosai Sageer da fuskarsa tai matu
ar washewa tun ambatawar Zubaidah cewar Huznah nada ciki murmushinsa ya sake fa
a. Godiya ya shiga yima UBANGIJI, sai kuma ya shiga sanyama Zubaidah albarka itama. Yarinyar nada hankali da nutsuwa gata bata da yawan magana. Sosai ake yabama tarbiyyar yaran gidansu a anguwar, ga girmama na gaba dan duk wanda ya girmesu a Yaya yake ko Aunty a anguwa ko Baba ko Uncle. Koda ya bata ku
in amsa tayi...
Huznah kam tunda Zubaidah ta ambata kalmar ciki tai sumar kwance, so take brain nata ta banbance mata wake da ciki amma kamar bata wani fahimta da
yau saboda ru
ani da shiga gigita na bazata. A haka Sageer ya dawo ya wani rungumeta yana sake jera godiya ga UBANGIJI. Hakama Khadijah da Zubaidah ta sanar mata kamar an jehota ta shigo
akin, dole Sageer ya saki Huznah. Farin ciki suke shi da
anwarsa, yayinda ita kuma ta shiga halin
imuwa da gigita. Ina itace za'ace ma tana da ciki, cikin ma na Sageer ba AA ba. Wannan abune da bazai ta
a yiwuwa ba, dole wannan cikin yabi rariya kuwa. Hakan alwashinta ne dan bazata ta
a yarda ta haihu da Sageer ba koma mizai faru sai dai ya faru.......
Tofa babbar magana, wai
an sanda yaga gawar soja
_________
Tsaf Manaal da AA sukai shirin fita. Duk da Maanal bata so tashi a barcin data koma bayan sallar asuba ba dan ya mata da
i sosai. Suna fitowa suka ci karo da su AS da rabon su dasu tun randa suka zo. Gaba
ayansu sun shiga gaishesu da girmamawa ne da tambayar jikin AA dan jiya Mr Li ke sanar musu dalilin fara fita abinda ya kawo su. Da yake anan ba kamar Nigeria ba haka suka ha
ura basu je dubashi ba duk da sun so hakan. Maanal nason yima Yaqub magana tana tsoron fushin AA. Sai kuma yanda CFO Faseelat take dama-dama da AA ya
an tsayama Maanal a rai. Duk da tun a gida kai tun ma farkon zuwanta MAWAAD ta so fahimtar wani yanayi daga CFO
in game da AA. Sai kuma dai ta
aryata zuciyarta dan CFO Faseelat A Zakaria ba yarinya bace ba, a
alla zatai sa'ar Fawzan koma ta
an girmesa ka
an. A tsakanin Fawzan da AA ma kuwa akwai
ar tazarar haihuwa kamar yanda Oum take fa
a. Kawai sai Maanal taji ita abun ma ya bata dariya, batare data maida hankali ba ta ta
e baki kawai ta cigaba da istigafarinta a zuciya dan shine mai fishsheta da azuminta a baki.
Sun isa *Nicolas G. Hayek Watchmaking school* da zasu samu horaswar. Tarba suka samu ta musamman ga matashin professor Zhang Kuma abokin karatu ga AA. Dan cike da tsokana ya
an kalla Maanal dake a sashen AA sannan ya
an kalla AA
in yana masa wani salon tambaya da ido.
an kallon Maanal
in shima AA yay, sai kuma yay murmushi...
Prof.... ya ce,
Wow Maanal right?
aramar harara AA ya sakar masa, Prof.. ya sanya dariya. Hakama AA
in murmushi yake yi. Bayan AA ya gama doguwar jiyyar abinda ta faru da
yar su Abah suka samu ya koma makaranta a wancan lokacin, dan likitansa ya tabbatar musu hakan ne zai taimaka ma brain
insa samun daidaito da heart
insa datai breaking. Ga kuma matsanancin depression da yake ciki a lokacin. Haka kuwa akai AA ya zana SSCE ta online abinka da
an manya, babu jimawa sakamako ya fita aka shiga nema masa admission, cikin sa'a aka samu kasancewar Abah matsayin ambassador. Sannan takardunsa sunyi
yau sosai dan ya samu result mai
yau sosai. A jami'ar ya ha
u da Zhang, a lokacin shi yana Masters
insa
ne, inda AA ke zuwa ya zauna ya ware kansa nan suka ha
u da Zhang, tun yana tsayawa yayta kallonsa daga nesa dan shi yanayin fatar AA
in ke
aukar masa hankali har takai ya fara
an masa magana.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 45 · 0% Book details