Sashe 96
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
afar Mamy tayi tsami sosai, ta yanda ana ta
afar sai da ta saki wani ihun da har reseption sai da aka ji. Ashe ma karaya har biyu ce ba
aya ba. Dole sai da su AA suka shiga aka ri
eta, a haka ma RK yaji tausayinta an mata wata allurar kashe zafi. Sumarta biyu dan azaba. Su kansu su AA
an ri
eta sunyi sharkaf da zufa duk da acn dake a
akin. Shima hannun an gyara mata, shi kam targa
e ne. Matu
ar tausayi dole ta baka. Allurar barci aika mata bayan sun farfa
o da ita.
Ganin ba wani abu ake bu
ata ba RK yace zasu iya tafiya gida tunda anyi gyaran. Dan allurar da sukai mata ta awa goma sha biyar ce, ita da farkawa sai gobe idan ALLAH ya kaimu. Auntyn su Mamy kawai aka baro a asibitin, sanda suka iso gida sha biyu saura. Kowa sashensa ya nufa, Saheeba tabi Babban Yaya, wani kallo daya watsa mata bama tasan ta tsaya cak ba. Dama mamarta ce tace ta bishin. Aiko bataga fuska ba dole ta wuce sashen Mamyn duk da hararar da maman tata ke mata.....
_______
Tun bayan fitar Hajiya Shuwa hankalin Maanal a tashe yake, ta kira wayar Oum ba'a
aga ba. Ta kira ta AA shima haka. Ta kira Yaya Fawzan shima bai
aga ba sai taji matu
ar damuwa da tunanin ko dai wani abu ne ya samu Mamyn. Dan yanda Hajiya Shuwa da su Didinta suka bata labarin halin da Mamyn ke ciki abin ya tsaya mata a rai. Tun tana kallon agogo da cigaba da kiran AA harta sare, a haka ta lalla
a ta fito falo, ta window ta le
a compound babu kowa sai hasken fitulu, motocin gidan ma duk an fita da su sai hu
u kawai dake a lullu
e, sai maigadi na gyangya
i gidan shiru sosai. Har zata saki labulen idonta ya sauka akan Nibras dake tsaye a barandar sashensu ta upstairs. Idanu ta zuba mata sai taga gaba
aya hankalinta na'a sashensu ne. Tsaki Maanal taja da fa
in,
Wawuya
. Ta bar wajen. Sai kawai ta sakko ma falon
asa cike da dauriya, a hakan ma da sau
i dan tana jin da
in gashin nan na Hajiya Shuwa. Anan ta kwanta cikin kujera, tun tana kallon agogo har barci ya saceta...
Tunda AA ya shigo idanunsa suka sauka a kanta. Zuba mata su yay shiru yana kallonta na tsawon lokaci. Sai kuma ta bashi tausayi.
arasowa yay inda take. A nutse ya saka hannu ya
auketa gaba
ayanta. Sama ya haura da ita yana tafiya a hankali dan kar ta tashi. Har ko ya kwantar da ita a gadon
akinsa bata farka
in ba, duvet yaja ya lullu
a mata tare da du
owa ya sumbaci lips
inta da goshinta sannan ya wuce closet
insa yana cire kaya. Sosai yake jin damuwa akan halin da Mamy ke ciki, haka ya samu yay wanka yayo alwala. Shafa'i da wutri yay
arin yi, yana idarwa kiran Oum ke shigo masa.
agawa yay, Oum tace ga abinci nan zata saka a kawo musu hankalin kowa a tashe an manta ko Maanal ba'a kawoma abinci ba........
AJIYAH A DUHU 2
86...
........Maanal
in ya kalla, sai kuma cikin taushin muryarsa dake fita
asa-
asan nan ya ce,
Oum tama yi barci ita, kawai a barshi nima na
oshi zan sha shayi dare ya riga yayi
Auta kasan bana son zama da yunwa ko, itama zata iya farkawa anjima ta nema abincin
Oum ALLAH bana jin yunwa, itama kuma inta farka sai ta sha tea
in kiyi ha
Shike nan ALLAH ya tashemu lafiya
Sallamar yay mata shima ya ajiye wayar yana mi
ewa. Shima baibi takan tea
in ba ya nema wajen kwanciya dan barci ne a idonsa sosai. Sai dai me yana kwanciyar ya saka Maanal a jikinsa sai yaji kuma yanayinsa na sauyawa. Sosai yake jin bu
atarta, amma ya danne da tsiya-tsiya kodan bayanin da RK ya masa akan dole ya kauda idonsa akanta harta warke. Sannan shi a kanran kansa tausayi take bashi sosai. Dan yasan jiyan nan bai mata da wasa ba sam. Da
yar ya samu yay barci, gabannin asuba kuma ya sake farkawa a yanayin matsuwa sosai, sai kawai ya shiga bayi ya shashshe
a ma kansa ruwa yayo alwala yazo ya hau nafilfili da karatun Alkur'ani. Hakanne ya bashi
ar nutsuwa har lokacin salla yayi. Sai da ya tada Maanal ya taimaka mata tayo alwala sannan ya fita salla.....
_________
1 WEEK LATER
Alhamdullahi satin AA guda ke nan cur da angwancewa. Ba
aramin dauriya yay da juriya ba na kauda kai akan Maanal ba. Idan ka cire
an sumbatarta iya lips hatta kissing
inta dainawa yay, dan tunda yay hakan a washe gari bayan ya dawo sallar asuba ya
are da ciwon ciki bai sake kwantatawa ba. Sau
insa ma ciwon Mamy da zaryar zuwa dubata asibiti tana cimasa lokaci. Idan kuma ya dawo gida sai ya hau aikin office. Hakan bai damu Maanal ba dan itama harga ALLAH tana son ko zai nema wani abu kuma daga gareta to ya kasance ta warke tas kamar yanda kullum Hajiya Shuwa ke garga
inta, dan ta kula shau
in soyayya na
awainiya da yaran. To Alhamdullah gashin da take mata ya taka rawar gani sosai ga kuma jikinta baya ri
e ciwo a cikin kwana hu
u ma zaren
inkin ya gama fita tas a jikinta. Sannan bata jin zafin komai sai ma wata nutsuwa ta musamman. Zuwa yau da take cika sati kam ras take jinta, kamar yanda doctor da tazo ta duba ta ma ta tabbatar ta warke sarai, dama tun shekaran jiya Hajiya Shuwa tace ta ga warke
in. Amma tai gum da bakinta.
Zuwa yanzu kam dai su ka
ai ne a gidan nasu. Sai Auntyn su Mamy dake jiyyarta ita da Maman Saheeba dan an sallamota yau kwana biyu kenan zata
arasa jiyya a gida, badan ma jininta da ya
i sauka ba su RK nata fama da kwana uku zatai su sallameta a asibitin, anyi-anyi ta fa
i mike damunta ta
i. Da
yar dai da lallashin da AA ke mata da kulawa aka samu jinin nata ya dai-dai shine aka sallamosu. Fuskarta ta sa
e raunikan sun warke, hakama hannunta har an kwance
afarce kawai dai da
aurin karaya, itama nan da kwana biyu ake saka ran kwancewa saboda bata da
an jiki. Maganar hotunan nan kuwa da sun zo mata a rai sai ta turesu da tsiya-tsiya. Kai da ka ganta kasan abin duniya ya isheta. Amma sai kowa ke
auka ciwon ne, itako ita tasan tashin hankalinta.
Har
an hutun Oum duk sun wuce ba kowa. AA daya fahimci zamansa a gida akwai matsala jiya ya koma aiki. Dan haka yau ma yana fita Maanal ta shirya ta wuce sashen Oum. Jiya ma acan ta yini har sai da ya dawo. Sashen Mamy ta fara zuwa. A falon
asa duk ta samesu har Saheeba dan tana sashen Mamyn har yanzu Baban Yaya ya murje idanunsa. Abah kuma ya
i saka musu baki ya kuma hana Oum yin magana. Har Nuratu tana gidan itama, taji sau
i sosai sai uban ramar da tayi da duhu. A down stairs
in Mamy ke jiyyar, dan tunda suka dawo asibiti aka gyara mata cikin
akunan
asa ta
i yarda ta hau sama saboda tsoron sake kallon hotunan nan.
Tun kafin Maanal
in ta shigo
amshinta ya iso musu. Duk sai suka zubama
ofar ido kuwa. Sai ko gata ta bayyana garesu cikin gayunta kamar ka saceta ka gudu. Ga wani irin
yau dama da amarcin ya sata ta wani
ara fresh abinta. Ga uban gyaran jikin Hajiya Shuwa na nan ra
am tamkar yau akai mata sabo. Nuratu ce ta fara kauda idonta tana jan siririn tsaki zuciyarta na ra
i. Sai itama Mamy ta
auke nata. Saheeba da Mamansu ma suka ta
e baki suna
auke kai. Aunty ce kawai tai murmushi da fa
in,
iyata kece?
Murmushi mai
ayatarwa Maanal ta sakar mata. Cike da girmamawa ta ce,
Eh Mama sannunku
. Sai kuma takai zaune a kujerar dake kusa da ita ta ce,
Mama ina kwana! Ya mai jiki?
. Cike da kulawa Aunty ta amsa mata, dan tama kanta al
awarin canjawa ita kam, shiyyasa ko jiya da Maanal
in ta shigo cike da kulawa ta tarbi yarinyar, hakama idan sukaje asibiti duba Mamyn ita da AA dan ya kaita a da daddare a washe garin da aka kwantar da su, daga nan kullum da dare suke zuwa. Maanal ta juya tana gaida Mamy da tambayarta jiki. Ciki-ciki ta amsa mata. Ko'a jikinta ta juya ta gaida Maman Saheeba.
in amsa mata tai ita kam, nan ma Maanal bata nuna damuwa ba. Ba kuma ta kalli ko inda Nuratu da Saheeba suke ba balle ta gaida Saheeba
in. Hakan sai yay ma Saheeba zafi. Itama Mamansu haka, ta kalla Maanal
in cike da
acin rai zatai magana kira ya shigo wayar Maanal. AA ne, dan haka ta
an lumshe ido ta bu
e bata
aga ba harta tsinke, kiran ya
ara shigowa a karo na biyu. Yanzu kam tasan dole ta
aga dan maybe wani abun ya manta. Aunty dake murmushi ta ce,
aga wayar mana Daughter
Murmushi Maanal tayi tare da
agawar takai kunneta..
ZUCIYAR Ajwaad ina kika shiga haka?
Abinda AA ya fara fa
a kenan tana kai wayar kunne. Gashi bata san sound
in yayi hight ba. Aiko a kunnen kowa wannan furuci nashi, ragewa tai, kafin
asa-
asa ta ce,
Ina sashen Mamy idan na fita zan kira ka