Sashe 81
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
______________
.........A inda suka barta anan ya sameta. Ya
an bi falon da kallo kafin ya cigaba da takawa a hankali inda take. Komai baice ba ya kama lafayan ya yaye, ka
an ta
ago ta kallesa ta maida idanun ta rissinar, ya
an zubama hannayenta data matse cikin juna ido, sai ya saki guntun murmushi. Du
owa yay ya kama hannun nata ya mi
ar da ita tsaye, ita dai ta
i yarda ta kallesa. Da wata irin murya mai laushi da komawa can cikin ma
oshi ya ce,
Bestie ki kalleni mana
Kanta ta girgiza masa alamar a'a. Cikin sake sauke muryar
asa sosai ya ce,
Why?
Da
yar ta iya motsa lips
inta, batare da sautin muryarta ya fita ba ta ce,
Ba komai
an ya wani
an la
e baki da jinjina kansa still yana kallonta. Sai kuma ya furta,
Okay, to ko zaki koma sashen Oum ne?
Ai baima gama rufe baki ba ta wani
ago tana kallonsa. Da
yar ya iya gimtse dariyar data taho masa, dan tsoro sosai ya karanto a cikin idanunta. Duk ta koma sanyi-sanyi kamar ba ita ba,
Zaki je kenan?
. Ya fa
a yana ri
o ha
arta dan
arin du
ar da kan take. A mamakinsa sai ta girgiza masa kai, idannunta a lumshe. Kafin yay magana ta cigaba da fa
in,
Akwai ba
i sashen Oum. Su Didi Amaal dai sun ce zasu zo su kwana nan suna sashen Oum
Nan ma dai sai da abun yaso bashi dariya. A zuciyarsa yace (Childish) a fili kam sai yace,
Okay! Ni kuma fa ina zan kwana?
Idannunta ta bu
e ta nuna masa stairs. Kallon wajen yay shima a ransa yace (Da sauki ma tunda za'a bani wajen kwana baza'a korani ba). A fili kam yace,
To ina godiya, yanzu dai kafin dawowar nasu muje ki tayani yin salla, kafin sannan suma sun shigo sai na rakoki ki dawo
Kallonsa ta
anyi, ganin yana son maidata wata
aramar yarinya. Wai ya manta ne takai 20+, tana da ilimin addini dana zamani, tama karance-karance. Tunda aka tsira bikin nan komai bu
e mata shi ake da sunan nasiha. Musamman Hajiya Shuwa sai abinda ta manta ne kawai bata fa
a mata ba a rayuwar aure...
Miye kuma na tunanin?
AA ya fa
a cikin kunnenta. Ajiyar zuciya ta saki a hankali. Batare da ya sake cewa komai ba ya kama hannunta. Sai ta
i motsawa. Dawowa yay ya tsaya a gabanta,
Goyo kika so?
. Kai ta girgiza.
auka?
. Shiru tai dan sa
e-sa
en ta yanda zata zille masa kawai take a cikin zuciya. Shi ko sai ya ce,
Uhhmyimm
. Babbar rigarsa yasa hannu ya zare tare da hular damar duk sun gallebesa, ya dawo ta gabanta kawai, cak ya
agata daga
asa ri
e a hannunsa. Sai tai saurin kallonsa dan abun yazo mata a bazata. Ido
aya ya kashe mata, babu shiri ta kife fuskarta a
irjinsa tare da saka hannunta a kafa
arsa ta dafe. Murmushi yayi kawai ya fara takawa a nutse kai kace ba mutum ya
auka ba. Haka ya dinga taka steps
in cike da
asaita har upstairs. Kai tsaye
akin dake matsayin nata ya kaita, duk da shi a ransa ya gama sakawa babu batun raba
aki, adai yi a gama kawai zai canja tsarin komai na gidansa. Sosai
akin yayi
yau, ga wani irin
amshin mai saka kasala na tashi a kowacce kusurwa. Wani irin shegen mayataccen royal bed ne aka saka, gashi an bisa da wata irin rumfa mai shegen
yau da idan ana sanyi ka shige ciki sai ka manta anayi. Shi kansa
akin yay masa
yau sosai. Saman gadon yaje ya ajiyeta, batare da yace komai ba ya juya ya fita. Ba'a wani rufa mintuna bakwai cikakku ba sai gashi ya dawo. Basket
in nan ne da ku
in sayen baki a hannunsa. Ajiyesu yay a gabanta saman lallausan carpet
in gaban gadon mai kamar gashin mage gashi milk color sai
aukar ido yake. Idan ka taka kuwa
afarka nitsewa take a ciki.
Kusa da ita ya zauna, ya kamo hannayenta cikin nashi ya rumtse.
Barka da zuwa duniyata a karo na biyu Besty. Gidanki na miki marhababika da shigowarki bayan tsohon shekaru daya
auka yana jiranki, da kuma baki zo
in ba zai cigaba da jiranki na har abada dan bazai ta
a amsar kowacce mace ba sai ke ka
ai da aka gina domin ke. Yanda UBANGIJI ya nuna mana wannan rana, ina ro
onsa ya sa mu gammu a aljanna tare kamar haka. Maanal kece Ajwaad, idan babu ke shima babu shi har abada......
Hawayen da take yi ne suka sauka akan hannunsa, ya
an zuba ma ruwan hawayen ido sai kuma yay
an murmushi tare da matsota jikinsa ya rungume. Bayanta ya shiga shafawa alamar lallashi. Kafin ya
agota ya share mata hawayen tas da fa
in,
Tom kuka ya
are haka, muje muyi alwala domin godiya ga ALLAH. Dare na
ara yi kizo ki kwanta ki huta gajiyar biki okay
Kanta kawai ta jinjina masa tana sauke ajiyar zuciya. Shine ya mi
ar da ita, ya kama hannunta, closet
akin babba shima suka fara shiga kafin toilet. Komai an tsara mata na kayanta abin dole ya birgeka, su Amaal sunyi
ari. Bayin ma
aton gaske ne, sannan ya ha
u da komai na bayi irin na zamani. Sai wani
anshi yake dan shima yaji turaren wuta. Da taimakonsa tai alwala, dan tace tana da tsarki, shima dai yana da shi
in, dan haka bayan ta kammala shima yayo suka fito. Anan closet
in ya
auka sallaya da hijjab da yaga an tsarasu suma a nasu
angaren sannan suka fito. Shi ya shimfi
a musu sannan yazo ya gyara mata mayafin lafayar da
yau.
Sun gabatar da salla cikin nutsuwa, ya rufe musu da shafa'i da wutri. Sannan ya juyo ya dafa kanta yay addu'a da ya dace ango yayi, ya kuma sake cigaba da wasu addu'oin masu ratsa jiki da zuciya tsawon lokaci. Daga haka ya mata tambayoyi duk da yasan baida haufi a kanta tanan
angaren sam. Amma dai yayi
in dan yana son yasan a zuwa yanzu wane mataki take a neman ilimin. Yaji da
i sosai jin bata zauna ba bayan rabuwarsu ma ta cigaba da neman ilimi. Dan haka ya tabbatar mata zasu cigaba da karatu a gida, zai kuma sakata wasu online class na addini suma dan ta
ara samun sani da
ammarar bautama UBANGIJI. Kanta a
asa tai masa godiya.
Hancinta ya
an ja ka
an, ya ce,
Nima kike ma godiyar?
Murmushi tayi ka
an, sai kuma a hankali ta ce,
Ka cancanci fiye da haka ma a gareni kai dukkan ahalinka. Tun ban san kaina ba kuke nuna min
auna. Ni da nawa a halin, kuna mana soyayya irin ta
an uwa na jini batare da kallon kun fimu da wani abun duniya ba tun ma a wancan lokaci. Abah ya zame ma iyayena Yaya, Oum ta zame musu aunty. Ku kuka zame mana yayu. Koda hararrarmu akai ba
yalewa balle duka. Ku
in a garemu babban alkairi ne da baki yayi ka
an ya furta. Bamu......
Shiiiiii!!!
AA ya fa
a a hankali yana
aura yatsarsa akan lips
inta. Idannunta ta
ago a hankali ta kallesa, shima kallon nata yake cikin wani irin kasalllalen yanayi. Yanda suke kallon junan a tare tsigar jikinsu ke wani tashi, zukatansu na narkewa a
irazansu. AA ne ya fara janye nasa a hankali, batare da yace komai ba ya yun
ura ya mi
e. Sallayar ya ninke, ya ajiye. Saman carpet
in nan ya koma ya zauna a
asa, a nutse a kwance
aurin net
in nan da akama basket
in. Ya kwashe ledar da aka zuba flowers
in saman gaba
aya ya ajiye gefe. Kyakkyawar kwali ne ya bayyana, sai milk na kwali guda biyu, sai wani
an basket
arami da kayan fruits an na
e samansu da leda suma. da aka zuba a sama gefe. Sai kwalin pizza da shawarma da sandwich suma kowanne an na
esa daban. Sai wani kwali
an babba da bai san miye a ciki ba, da wata leda itama a gefe
arama. Juyawa yay ya
an kalla Maanal, ganin tana wajen zaune har yanzu ya ce,
Bestie zo kiga
Kallonsa ta
an yi, sai kuma yanda yay magana babu wasa yasa ta mi
e kamar wadda
wai ya fashema a ciki ta na
e sallayar ta ajiye inda ya ajiye waccan sannan ta nufesa. Hannunta ya kama ya zaunar da ita kusa da shi. Kwalin farko ya fara bu
ewa, kaza ce da akaima gashin
an gayu na musamman a ciki, sai gasashen naman rago a gefenta shima masha ALLAH.
ayan kwalin dabai bu
e ba ya bu
e, a mamakinsa sai yaga kaya ne a ciki na barci, nata da n
ashi duk da a na
e suke, maidasu yay ya rufe kawai. Ya maida hankalinsa ga abinci yace wanne take so.
Kanta a
asa tace ita ta
oshi. Taci abinci
azun. Bai takura mata ba dan yaga yau an koma salihai, tashi yay ya fita, babu jimawa ya dawo da kofuna sai
aramin plate. Milk
in ya zuba a kofi ya mi
a mata. Kanta ta girgiza sai ya
an harareta.
Baki so nayi koyi da MANZON ALLAH ne.?
A hankali ta ce,
Ina so mana
To bismillah
. Ya fa
a bayan yasha madaran itama ya saka mata kofin a baki. Hannunta ta
aura akan nashi tasha a haka. Bai kuma barta ba sai da ta shanye tass. Shi ko ya
an ci sandwich
in dan yana sonshi sosai, ya
ara shan madarar ya ha
e komai waje guda ya fita dasu. Babu wani jimawa ya dawo
akin. Ganin tana lullumshe idanu ya ce,
Barci?
. Kanta ta jinjina masa. Ya ce,
Okay bu
e kwalin nan muga.
Kwalin ta bu
e, ganin kaya a ciki sai ta kallesa. Kai ya jinjina mata alamar ta fiddo. Itama sai ta jinjina nata kan, a bisa tsautsayi tana
ago na saman dake matsayin nata kawai rigar ta warware kanta. Ya subahannallah, ai Maanal bama tasan ta saki rigar ba, sai kuma ta juya da sauri ta kalla inda yake. Ganin yanda tai tsuru-tsuru yasa AA kauda kansa ya fuske kamar bai gani ba kafin ma ta juyo. Aiko sai ta wani sauke ajiyar zuciya, da sauri ta cikuykuye rigar da p
inta daya fa
o shima ta maida a kwalin. Mi
ewa yay abinsa batare da yace mata komai ba ya nufi closet
akin, bai wani jima ba ya dawo hannunsa da wasu kayan barcin. A saman gadon ya ajiye mata, sannan yazo inda take ya
auke kwalin wancan kayan da ledan nan daya bu
e yaga magunguna ne a ciki.........