← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 119

Sashe 114

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
....Washe garin da suka dawo wasu cikin
an Kano suka iso Abuja. Dan za'a kai lefen Najma Zaria. Koda Maanal ta nuna zataje AA yace bai yarda ba. Dan tunda RK ya masa kanta farga yake wani kaffa-kaffa da al'amarin Maanal
in duk da ba tabbas. Koyaya yaga zatai wani aikin da zai jijjiga mata jiki yanzu zai amshe gara shi yayi. Tunma yana yi a su ka
ai harya kasa daurewa bai iya kawaicin hakan ko a gaban Oum. Ita ko Oum babu ruwanta, irin wannan abubuwan kawaicema yaran nata take tayi kamar bata gani ba. Dan farin ciki hakan ke bata akan kulawar da suke bama matan nasu.
Kamar wasa rigima ta kacame akan zuwa Zaria. Dan AA ya dage kuma ya
ata rai a yanda Maanal
in bata ta
a gani ba. Ita kuma ta rigime akan sai taje sai masifa take masa kamar dama jiranshi take yi. Kuma tana masifar tana kuka. Takaici ya sashi yin
urin baro mata sashen gaba
aya. Amma sai ta biyoshi yana gab da fita ta ri
eshi wai wlhy bazai fita ba.
Tsayawa yay yana kallonta, fuskarsa babu alamar wasa ya ce,
Sakeni
Ya fa
a a fusace. Sai ma ya rasa mi kuma zai yi. Dan kallon ma abin yake a matsayin rainashi ta farayi ne ko mi bai san yazai fassara ba. A wani kuma gefe na zuciyarsa yana
ara yarda lallai mata zuma ne ga za
i ga harbi. Duk yanda kake da su idan suka kuma maka wani takaicin sai kaga kamar basu ta
a ma saninka ba. Wannan yanayin dakan gitta lokaci zuwa lokaci shine iyaye kullum ke tisa mana kalmar ha
uri a kansa, sai anyi ha
uri da mata sai anyi ha
uri da mata. Idan ka fusata ka zafafa su kuma matan su kalleka a matsayin namiji ba
an goyo ba. Jiba fa
ar ficiciyar yarinyar nan daya raina da hannunsa ce yau take neman birkita masa lissafi gaba
aya.
iri da muzu yace baza'ai abu ba tace sai tayi. Yayi yun
urin bar mata gidan yaje ya
an huce ta masa
aurin goro tana mazurai wai bazai fita ba kai kace itace Oum. Oh shi
an Aliyu da Fateema yau yaga takansa.
Kallonta ya sake yi, yanda take hura hanci wlhy saika
auka duka zata laka
a masa. Anya a duniyar nan akwai wanda yakai mata
arfin hali kuwa. Ka gansu abu ba abu ba amma fitinarsu da rikicinsu yafi na ya
in basasa girma. Nan kuma anjima fa idan ta huce sai ta rungumeshi ta masa kiss
auna ruwa-ruwa. Nisa'u na rijalu kenan.....
Ni ka daina kallona
Maanal ta fa
a tana fashewa da kuka. Ajiyar zuciya ya sauke, cikin daidaita nashi yanayin ya kama hannun nata ya jata suka koma cikin falon, zaunar da ita yay shima ya zauna. Idanunsa na binta da kallo mai tausasawa ya ce,
Na zauna yanzu mi kike so ayi?
Sai da ta share hawayenta sannan tace,
Ni ka barni naje
Besty kima daina
atawa kanki rai da batun tafiyar nan dan bayinta za'ai dake ba. In da ace jirgi ne sai na barki, amma tafiyar mota daga nan Abuja har Zaria badani ba wlhy. Ban shirya asara ba gaskiya. Za
i dai wani abun
Ni ba abinda nake so, Zaria kawai nake son zuwa. Da da nake tafiya a motar miya saman, sai yanzu zakace wani bazanje ba bayan kuma kowa zaije. A can Dubai wane irin yawo ne bamuyi a mota ba sai anan da yake kana jin mugunta..
Wai yana jin mugunta abin dariya. Dannewa yay cikin lallashi ya ce,
Ki gane mana Besty, titin Nigeri
a dana Dubai ai ba
aya bane b.....
Baima gama ba ta sake fashe masa da kuka tana fa
in,
Ni ban yarda ba! Ni ban yarda ba. Kawai sai naje! Sai naje
Shi kam yau AA yaga bala'i ai ganin idonsa. Wlhy ta birkice masa gaba
aya kamar ba Maanal
in ba. Sai kawai ya zuba mata ido ma yana kallon ta. To sai kuma sabon masifa, ita dan mi zaiyi banza da ita. Dan mi tana magana zai yi shiru. Ita bazata yarda ba, ita miye-miye.
Da yaga abin bana
are bane sai ya fara tunanin hanyar da zai gudu. Can dabara ta fa
o masa. Sai yay
an gyaran murya yana mi
ewa da fa
in,
Bari na kawo miki ruwa ki sha sai muyi magana naga yanda za'ai tafiyar ta yiwu, in ma ni zan kaiki sai na kaiki da kaina
Da farko ri
eshi tayi, sai kuma ta sake shi tana share hawaye ta ce,
Kuma mara sanyi nake so, ka ha
o da fresh milk mai sanyi ka saka min inibi da dabino a ciki
An gama Aunty
Ya fa
a yana nufar hanyar kitchen. Ha
a mata duk abinda tace tana so yayi, ya bu
e back door ya gudu. A can compound ya samu su Naufal na ball da yaran ma
wafta, sai ya kirashi yace yabi ta back door ya
auka abu nan akan work table ya kaima Auntynsu falo tana jira. Shi kuma ya shige mota yabar gidan. Gara yaje ko zagaye gari yayi idan ta huce ya dawo.
AA bawan ALLAH yau Nisa'u sun nuna maka hali kenan
? Maanal karfa kisa mu Aurama brozan su o'e Nuratu fa. Koda yake ki kiyayi ranar da suka Rijalu zasu mur
a nasu kambun rigimar tommm
________
A lokacin da AA ke fita anan
angaren Mamy ta fito wanka ne ta samu wayarta na ringing. Koda ta duba taga number ce kawai babu suna ajiyewa tai tana jan
aramin tsaki. Sai dai me kiran sai ya cigaba da shigowa babu
autawa harta ji haushi ta
aga a fusace. Tana fara masifa Sille ya wani kwashe da dariya daga can. Sai tai tsai tana saurarensa zuciyarta na bugawa dan ta gane sa. A ranta tace ubanwa kuma ya bama wanan
an iskan number ta. A fili kam cikin
arfin hali ta ce,
Malam waye kai?
Ai kin san waye ni Mrs Darma. Karki wani yi pretending. A tunaninki kin kashe waccan wayar kin tosheni ke nan. To ai abinda baki sani ba ni kamar kurege nake bana hanya
aya. Hanyoyine dani kashi-kashi harta inda bakiyi zaton zan fasa ba. Ina muka kwana ina muka tashi? Bake ba ku
ina mike faruwa?
Tsaki mai kauri Mamy taja. Cikin dakiya ta ce,
Kai bari kaji na fika iskanci wlhy, kai ubanwaye daka isa ka sani yin abinda banyi niyyar yi ba. An
i a baka ku
in, kuma an
i a yarda a ganka
in yi duk abinda kaga zakayi
Wata irin mahaukaciyar dariya Sille ya sanya daga can. Tare da fa
in,
Oh haka kikace? Shike nan zanko baki mamaki. Amma bisa wasu dalilai zan baki dama ta mintuna talatin yanzun nan kacal. Koki fito yanzu ki sameni a bayan gidanku da ku
ina 10m, ko kuma yanzu na nuna miki ni bana magana biyu, dan zaki ganni har cikin
akin barcin ki, sai ki fara
irga lokaci.....
ittt ya yake kiran. Ba
aramin bugawa zuciyar Mamy tayi ba. Tai shiru kamar mai nazari tsahon sakanni sai kuma ta ta
e baki da fa
in,
an iskan banza, su masu gadin dake gate
in wawayene irinka da zasu barka ka shigo har nan
. Hankali kwance ta shiga shafa manta. Kafin ta mi
e ta nufi closet
inta dan saka kaya. Harda su kallon agogo kuwa tana sake jan tsaki. Ta gama shirinta tsaff ta fito dan gidan wata tsohuwar aminiyarta take son zuwa. Da bala'in sauri tai baya zata fasa ihu jikinta na rawa saboda ganin mutum zaune a bakin gadonta.
Sille dake kallonta yay wata shegiyar dariya da fa
in,
Haba relax mana Mrs Darma. Sai kace bake
in ba.
A rikice matu
a Mamy ta nufi
ofa, ta danna mata key sannan ta dawo inda yake. Bakinta har rawa yake ta ce,
Ubanwa ya shigo da kai har nan?
afafuna mana. Ai na fa
a miki ni bana magana biyu kamar ubana nake.
Waye uban naka? Kai wanene ma kai? Mi kake so a wajena?
Tofa irin wannan tambayoyi haka wacce zan amsa a ciki
. Sai kuma ya zame hular rigarsa data rufe masa fuska yana cigaba da fa
in,
Kalla fuskar ba
ya bu
atar bayani
an ya rage Mamy kuwa ta zube
asa tsabar razana. Junaid fa take gani, Junaid dai Junaid. Amma taya Junaid zai cigaba da zama a iya wannan shekarun har yanzu. Wannan fa bazai wuce talatin da tara ba haka. Dan zai girmi Fadeel gaskiya kamar da shekara biyu ma. Jiri ke neman
ibarta ga numfashinta sai wani fisga yake da
yar. Shi dai Sille kallonta kawai yake. Sai da yaga kamar zata sume sannan ya mi
e zai kamata. Hannunsa ta bige tare da fa
in,
Karka ta
a ni
. Hannayensa ya
aga sama tare da ja baya ya koma ya zauna inda ya tashi, itama ta daddafa ta kai zaune cikin sofa, ruwan dake a saman table ta
auka tasha tana hakki ga idanunta sunyi jazur. Da
yar ta iya sake furta,
Wanene kai? Miya kawoka waje na?
Murmushi Sille yayi mai ha
e da dariya. Sai kuma ya ta
e baki da fa
in,.....
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 114 · 0% Book details