← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 119

Sashe 93

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
........Maanal da itama ta lula gaba
aya sai da taji salon ya fara canjawa da shiga bubbuga masa baya ta maidosa a hayyacinsa. Yana sakin mata baki ta juya masa baya. Baice komai ba ya rungumeta kawai sukai shiru. Fin mintuna biyar suna a haka shiru kafin ya ra
a mata
I'm sorry
a cikin kunne. Murmushi tayi ka
an, wani shau
i na
awainiya da ita. Sai ta kawo hannu kawai ta shafi fuskarsa a haka batare data juyo ba. Hannun ya kama ya sumbata. Shima wani iri yake jinsa, Wlh ji yake tamkar zuciyarsa zata fashe, bai ta
a jin abu a ransa irin yarinyar nan ba. Idan yace zai zaman furta abinda yake ji akan Maanal da baki
auka za'ai ya haukace ne ma.
Kiran sallar la'asar ne ya sashi tashi zaune. Ya kamata dan ta tashi itama ta saki
ara saboda zafin da taji. Da sauri ya maidata ya kwantar, zuciyarsa na raunana ya ce,
Miya faru?
Baki ta
an tura masa, cike da shagwa
a tace,
Zafi fa, wajen na zafi bana iya zama
Sosai yaji wani irin tausayinta, dan har
wayoyin idanunsa sun nuna haka. A tausashe ya ce,
For give me
Kanta ta jinjina masa kawai, ya
an rungumeta a jikinsa, sai kuma ya sake ra
a mata,
In duba in gani?
Fuskarta ta
oye a
irjinsa ta ce,
Ina jin kunyarka fa
Murmushi ya
an yi yana cije gefen lips
insa, yace,
Kunya kuma ta
are ai Babyn Oum, Besty Besty kuma Lillyn Yaya F da babban Yaya, sannan shalelen Abanta mai hana mijin
arsa matarsa
Dariya sosai kirarin ya sanya Maanal. Ta ja masa
an gashin gemunsa dake dan ka
an dan baya barin yay tsaho tana fa
in,
Kai dai ka cika wayo ALLAH Besty
Dariya AA ya sanya tamkar bashi ba. Ya mi
e kawai da ita jin ana
arin tada salla suka shige bayi. Alwala sukayo, ya sake
akkota ya dawo da ita. Shi da kansa ya saka musu sallaya yay musu jam'i, suna idarwa ta mi
e dan bata iya zama da
yau, gashi in tana tafiya ma tana jin zafi dan haka take yi a hankali. Sosai tausayinta ya cika zuciyarsa. Haka dai ya daure sukai zaman cin abinci. Gaba
ayansu ma akan naman da akama dahuwa ta musamman suka huce haushin yunwarsu. Sai da sukaci suka
oshi yana faman tsokanarta tana
oye fuska sannan ya bata magani tasha, shima yasha nashi. Yana son zuwa ya gaida mutane yana jin kunya, gefe kuma baya son barinta ita ka
ai. Sai wajen biyar Amaal da Shahidah da Sakina suka zo gidan. Tana cikin jikinsa yana karanta musu novel Oum ta kira shi ta sanar masa ga su Shahidah tun 4 sunzo gidan zasu zo su duba Maanal. Dama ta zata zai sakko sallar la'asar ne shiyyasa. Sosai kunya ta kamashi, dan wlhy yau kunyar Oum yake ji, kai ko Yaya Fawzan saboda shegen tsokanarsa baya fatan su ha
u, dan Rafeeq sai da ya masa tas
azun
in kulashi dai yayi. To balle kuma ace Babban Yaya da Abah. Dan shi a zatonsa ma duk ba
in sun tafi zuwa yanzu......
_________
angaren Aunty hamsha
iya Shahidah kuwa tanata dakon dawowar Babban Yaya daya gar
ame
ofa. Amma bawan ALLAH bayan sallar azhar bai shigo gidan ba. Sai da aka idar da la'asar harma da kusan rabin awa sai gashi ya shigo da mota ashe ma fita yayi. A dai-dai lokacin kuma Ameerah ke fitowa daga sashen Mamy ita da su Shahidah sunje sun dubata. Dan sun saba da Ameera yanzu suma tunda akai kai-kawo a hidimar bikin nan tare. Tsai babban Yaya ya tsaya yana kallon Shahidah da Ameerah dake a jere tare. Su dukansu fuskokinsu da murmushi da alama magana suke yi, sai Amaal a bayansu ita da Sakina. Iska ya
an furzar yana mai kauda kansa daga kan Shahidah gaba
aya ya maida ga Ameerah. Wani shegen murmushi data sake saki sai shima ya samu kansa da sakin makamancinsa. Sai kuma ya kai hannu ya
an shafi sajensa ya lumshe idanunsa ya bu
e lokaci guda, a fili ya ce,
Fadeel kana lafiya kuwa?
. Dai-dai nan su Amaal suka nufi sashen Oum, ita kuma Ameerah ta nufo hanyar gate alamar gida zata wuce dan har tana magana cikin taushin mutyarta da
aga sauti ta ce,
Didi ina jiranku fa dan ALLAH
Shahidah ta ce,
Ke dai jeki shirin tarbarmu kawai
Dariya Ameera keyi tana tafiya da baya da baya. Sai kawai ya bu
e motar ya fito. Ya
an du
ar da kansa yana saka key a aljihu kawai ya jita a jikinsa. Da sauri ta juyo, dai-dai shima ya
ago idanunsa suka shige cikin na juna. Ido ta
an waro waje, sai kuma ta sake matsawa baya kanta a
asa ta ce,
I'm sorry Babban Yaya
Shiru bai amsa mata ba tsawon sakanni, sai kuma ya taka ka
an ya
ara matsawa gabanta. Kan Ameera dai a
asa zuciyarta na bugawa da sauri-sauri. A bazata matu
ar bazata ya
an du
o saitin kunnenta ya furta,
Ranar kin bigeni kince min sorry, yau ma haka, gobe kuma idan mun ha
u ban san miza'a min ba a
are da cemin sorry
Gaba
aya ji Ameerah tai kamar zata narke. Ta wani
ago da sauri idannunta a ware ta kallesa, cike da su
utar baki ta ce,
Lah na shiga uku....
Ko dai na shiga uku ni da ake ta turewa ba
Ya sake fa
a da wani salo mai taushi dai-dai da yanayinta yana wani
age mata gira sama. Ai bama tasan ta kwasa da gudu ba tai hanyar gate. Samun kansa yay da sakin dariya yana binta da kallo harta gama ficewa.
Ai a tare maigadi da Bola da drivers dake hira a gate suka saki baki da hanci suna kallon Babban Yaya. Tab
in babban Yaya ne da dariya. Babbar magana
an sanda yaga gawar soja. Maigadi yace,
Sufa miskilan mutane idan suka fa
a soyayya narkewa suke yi gana
aya ba sau
Da sauri drivern AA ya ce,
Nizan baka labari dan ni nake ganin ainahin narkewa a wajen ogana da tashi tauraruwar. Eh lallai wato gidan nan bana
ar aure-aure za'ai, sabon zubi aketa mana. Dama mun gaji da mugun halin ru
un nan Hajiya Saheeba da Hajiya Nibras.
Wlhy munfa gaji, mu
an jam'iyyar amare ne ALLAH yasa ayi damu
. Cewar drivern Abah.....
Dai-dai nan mai delivery yay knocking gate, tashi mai gadi yay ya le
a. Mutumin ya gaisheshi da mi
a masa wata
ar leda yana fa
in,
one aba Hajiya Kamila
. Sai kuma yaba mai gadi littafin hannunsa alamar ya saka hannu. Amsa yay ya saka hannun ya bashi, ya juya da ledar a hannun yay sashen Mamy yana fa
ama su Bola yana zuwa...
Babban Yaya kam da bai san sunayi ba tuni ya nufi sashensa fuskarsa da murmushi, sai dai yana isowa yaga Saheeba da yara alamar shi suke jira ya gimtse fuska. A take tasha jinin jikinta. Amma sai ta dake tana masa sannu da zuwa da fa
in,
Tun
azun ai muke jiranka nazo naga
ofar sashen a rufe
Maimakon bata amsa hannun Naufal da Anum dake masa oyoyo ya kama. Yasa key ya bu
e, yaran ya fara turawa ciki ya shiga. Saheeba zata shigo yay tsaye a
ofar. Cikin watsa mata mummunan kallo ya ce,
Ina zaki?
A daburce ta ce,
Ciki mana Daddyn Naufal
A dake yace,
Sai dai wani cikin amma ba nan ba, ki koma can sashen Mamyn ki ci gaba da zama har sai na nemeki. Kuma ba gidan nan nace ki bari ba can nace ki zauna, dan ko nan da gate kika taka na rantse sai kinsha mamakin abinda zan miki.
Bam ya maida
ofarsa ya rufe kafin ma tace komai. Ai garrrrr jikin Saheeba ya shiga rawar mazari kamar an kunna vibration. Brain dinta kam neman tarwatsewa take saboda yanda kalamansa ke maimaita kansu a cikin kanta.......
____________
KADUNA
Sosai hawaye suka ciko ma Yazeed idanu ga murmushi shimfi
e a fuskar tasa duk a lokaci guda. Zuwa yanzu kam ya gama yarda, ya kuma sallama lallai ya rasa, ya rasa Maanal na har abadan. Dan videos na shagalin bikin yake kallo a media. A bazata Nazeefa daketa bayansa batare daya sani ba tai
ar dariyar data sashi juyowa ya kalleta. Gimtse dariyar tayi tana mai daidaita yanayinta, sai kuma ta zagayo ta zauna a kusa da shi ta
ora kanta a kan kafa
arsa kamar bataga yanda ya wani sake ha
e fuska ba.
Yaya! Ya kamata ka bani no
in Maanal na kirata na mata ALLAH ya sanya alkairi ko? Tunda ALLAH baiyi za'ai bikin damu ba
Idanunsa ya rufe zuciyarsa na masa wani irin zafi da rainin hankalinta, amma a zahiri sai baice komai ba ya ture hannunta data
ora a saman
irjinsa ya mi
e gaba
aya ya bar mata falon. Kallo ta bishi da shi tana wani murmushi, sai dai kuma yana gama ficewa ta ha
iye murmushin, wayarta ta
auka ta shiga media, cikin sa'a da videos
in data shiga nema ta fara cin karo. Wani irin bugawa taji zuciyarta na mata da tiririn zafi ganin wanda Maanal
in tai
yau dan sai yau ne itama take kallon bikin, duk yanda ake zuzuta abin a media ta kasa kalla saboda takaici, a fili ta furta,
AA Darma humm? Wai wanan shegiyar yarinyar taya take kame zukatan maza ne haka?
. Sosai taji hassadar Maanal na sake
arfin tasiri a zuciyarta, dan sam ba haka taso ba, da akai haka kuma na nufin ta cit
a wasan kenan. Idan har zataci nasarar amshe Yaya Yazeed a hannunta ta kuma samu AA Darma lallai anyi ba'ayi ba kenan. Sosai ta cije lips
inta tana jin tamkar ta fasa ihu dan takaici da
arin tsanar Maanal babu gaira babu sabar.........
_Haka fa wasu suke a rayuwa. Koda baku da ala
a ta zahirin rayuwa, ko wani
angare ya ala
antaku da ala
ar marar
arfi, koda sun ci nasara a kanka a bisa dalilin
addararka, idan ka samu cigaba daga abinda suke ganin sun amsa a hannunka maimakon su ha
ura da bibiyar rayuwarka sai su cigaba da girmama hassadarka a ransu, dan su a nasu hauka tunda suka
wata a farko, burinsu ka
anta a bisa wanda zaka samu a gaba domin su sami damar cigaba da maka dariya. Ya arrahaman duk wanda sharrine a rayuwarmu ka nisantamu da shi, idan mun sanshi ka rabamu, idan bamu san da zamansa ba ka hanamu saninsa na har abada
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
AJIYA A DUHU
.......Sa
o ya isa ga Mamy dai-dai da shigar Saheeba sashen tana kuka. Bata kula su Mamanta dake a falo zaune ba ta danna kai cikin bedroom
in Mamy, a lokacin
ayar mai aikinta tana bata ledar da maigadi ya kawo tace sa
one mai delivery ya kawo. Da
an mamaki a fuskar Mamy dake kumbure har yanzu ta amsa ledan, dan tasan ita dai bata da wani order a waje gaskiya. Sannan batai da kowa zai aika mata sa
o ba. Ita duk yau ma bazatace tabi takan waya ba. Zata bu
e ledan kenan Saheeba ta fa
o, su Mamanta da suka biyota biye da ita.
Cikin tsawa Aunty ta ce,
K lafiya zaki shigowa mutane kina kuka?
Chapter 93 · 0% Book details