← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 119

Sashe 15

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.........HUZNAH
Sosai ga
an jikinta ke mata ciwo, duk yanda take tunanin iya daurewa hakan ya gagara. Kuka kam taci harta godema UBANGIJI. Zagi babu kalar wanda Sageer bai sha ba a wajenta. Gashi bata sake jin motsinsa ba a gidan sai bayan magrib. Tana zaune wujiga-wujiga har yanzu bata gyara jikinta balle sauke nauyin sallolon dake a kanta ya shigo
akin. Kallo
aya yay mata ya
auke kansa, batare da damuwa da hararar da take binsa da shi ba ya wuce bathroom
akin. Ruwa mai
umi ya tanada sannan ya fito, batare da Huznah data cusa kanta a
afafunta tana sabon kuka na takaicin ganinsa ta ankara ba taji kawai an cicci
eta. Mutsu-mutsu ta farayi na son sauka, amma da yake
arfi ba
aya ba ko gezau ya shige bayin da ita. Tana kai masa duka da komai da fisge-fisge ya taimaka mata. Sai da ya tabbatar ruwan ya ratsa mata jiki ta samu
ar nutsuwar da yake bu
atar ganinta a ciki sannan ya fito a binsa muryarsa babu alamar wasa ya bata umarnin yin wanka tare da garga
inta mintuna biyar ya bata tazo tai sallolin data tarama kanta. Idan kuma ba hakaba zata sha mamaki.
Haka kawai taji wata masifaffiyar shakkarsa, babu
ata lokaci ta gabatar da duk abinda ya sanyata ta fito tana
ingisa
afa
aure da towel. Duk da ta bashi dariya da tausayi duk sai ya danne, fuskarsa babu fara'a ya mi
a mata riga da hijjab, komai batace ba ta
auka ta sanya ta fara gabatar da salla. Sai da yaga har tayi raka'a biyun farko sannan ya fita domin zuwa massallaci shima......
______
arfe biyar Abah ya kirata yace ta fito su wuce. Lokacin tashi yayi, amma akwai aikin da take yi, sai dai bazata iya cema Aban haka ba, sai kawai ta tattara aikin da abinda duk zata bu
ata ta tafi da su bayan ta kashe wutar office
in ta fice. Kai tsaye inda AS ya nuna mata zata dinga ajiye key dan masu shara da safe su gani ta ajiye. Batare da tabi takan AA ba ta fice abinta ta samu su Abah. Cike da girmamawa ta gaisheshi sannan ta shiga driver ya maida
ofar da dama shine ya bu
e mata ya rufe. Fuskar Abah da murmushi ya dan
a mata tsarabar da yayo mata, dan shi fa har yanzu kallonta yake tamkar su Naufal a gabansa. Cike da jin da
i tai godiya ranta fal farin ciki...
Sam AA bai san da tafiyar Maanal ba. Aiki ya masa yawa harya shiga over time
in nasa na tsiya. Kiran magrib ya sashi kallon
awataccen agogon dake a office
in.
an tsai yay cikin tunanin Maanal data fa
o masa a rai. Sai kuma ya
auka waya yay kiran AS dan yasan tunda bai shigo masa sallama ba shima yana nan bai wuce ba. Ilai kuwa hakanne. Yana
auka daga can AA
in ya furta,
Zo mana
. Ya yanke kiran. Babu jimawa sosai AS ya shigo, sai da ya masa sannu da aiki kafin yace,
Gani sir
Batare da AA ya
ago daga abinda yake ba ya ce,
Besty fa?
Sam AS bai gane kan zancen ba, dan haka ya ce,
Sir Besty kuma?
Karan farko AA ya
ago ido ya kallesa, sai kuma ya dafe goshi ya
an murza. Cike da basar da su
utar bakin nasa ya furta,
Maanal
Oh I'm sorry Sir, ai inaga tun five ta tashi
Jimmm AA
in yayi, sai kuma ya jinjina kansa batare da ya sake cewa komai ba yay masa nuni yaje. AS na gama fita AA yaja numfashi ya fesar, sai dai a zahiri baice komai ba. Saima mi
ewa da yay ya nufi bedroom yay alwala. Koda ya fito tattara dukkan abinda zai bu
ata yay a cikin briefcase
insa, dan dolensa yay aiki a gida kam daren yau. Yana fitowa AS ya amshi kayan hannun nasa ya ha
a da nashi shima, a tare suka sauka
asa. Sai da suka fara salla a massallaci su
an tsiraru dan akwai irinsa
an over time sannan suka nufi gida shi da drivern sa, AS ma tashi motar ya shiga ya nufi nasu gidan.....
Lokacin da AA ya isa gida tuni Maanal ta jima da hutawa. Dan har taya Oum girki tayi kasancewar rigimar Abah ta tilasta mata komawa kan duty. Bayan sun kammala ne suka nufi
aki yin salla. Ana idarwa tai zaman yin karatun Alkur'ani Oum kuma na lazimi har akai isha'i sannan suka fito. Sashen Abah Oum ta tafi, hakan yasa Maanal zama ta shiga duniyar tunanin nata na fama.
Gaba
aya kwanakin nan hankalinta ba'a jikinta yake ba. Dan al'amarin su Mamy yayi matu
ar jijjiga mata zuciya. Dauriya kawai take tana danne komai dan kar kowa ya fahimta musamman AA da Oum. Hatta a office yau dauriya kawai take da
arfin hali. Dan tasan idan kowa bai fahimci halin da take ciki ba shi zai fahimta. Shiyyasa ma ta toshe duk wata hanyar kasantuwarsu a waje guda a gidan kafin yau, yayinda shi kuma ta fahimci yana fushi da ita akan hakan duk da dai yanda suka kasance yau a office kamar ya huce...
Bayan wucewar Oum zaman shurun ya isheta, gashi tana son yin waya da Didi Shahidah. Tasan kuma dole ta nemi inda zata kawaice idanun mutane kodan abinda zasu tattauna. Fitar Oum zuwa sashen Abahn ya bata damar
aukar novel
inta da glasses ta yafa
aramin veil a kanta batare data
aura
an kwalin atafar doguwar rigarta ba ta
auka ruwa da popcorn dake ajiye a dining. Compound ta fito, sai da ta gama bin ko'ina dake
wanyar da hasken security light da kallo sannan ta nufi hanyar inda AA ya ta
a kaita kwanaki dake da swimming pool, dan tasan can
in ma sharr ne da hasken tamkar rana. Shigarta wajen ya sakata lumshe idanu saboda busowar wata ni'imtacciyar iska mai
anshin furanni a cikin hancinta, murmushi tayi, zuciyarta na sake zumu
arasawa gaban ruwan. Sai dai me tana
aga
afa dole ta koma ta tsaya cak, sakamakon saukar muryar Mamy cikin kunneta. Magana take a kausashe, cike kuma da bada umarni. Kai kawai Maanal ta girgiza cike da takaici zata juya dan bama ta bu
atar jin ba
en maganganun da Mamyn ke fa
a akan Oum, amma mi sai taji Muryar AA a bazata yana fa
in,
Amma Mamy yanzu ba
ya ganin hakan zai zama wani abu daban idan nace yarinyar nan ta dakata da zuwa Company na. A yanzu fa Maanal matata ce, a ganina ta wuce dukkan wata alfarma kuma sai iko ma da take da shi akan komai na. Kema fa gashi fa
a kike kullum akan Abah, dan na tabbata da ace baku ha
a miji da Oum ba amintarku har abada bazata ta
a rawa balle har kukai ga wannan matakin. Duk da dai daga
angarenki ne aka samu rashin fahimtar, dan har zuciya wlhy Mamy kina a zuciyar Oum da girma da daraja. Ni dai Mamy bazan gaji da baki ha
uri da fa
a miki gaskiya akan wannan al'amarin ba. Dan ALLAH ki ajiye makamanki akan Oum, bana son lokaci yakai
urewar da wani a gidan nan zai ji wani abu akan hakan, musamman sauran
an uwana da Abah. Sannan batun aurena da Maanal kiyi ha
uri, hakan wani hukuncine na UBANGIJI dake rubutacce a
addararmu, kodan yanda abubuwa suka faru a baya, da yanda suke a yanzu yakamata mu fahimci al'amarin nan fa mai girma ne.....
Hakane ubana
Mamy ta fa
a cike da hasala da gatse kuma. Murmushi AA yayi na tsantsar damuwa. Sai kuma ya
an kalleta da idanunsa da suka ka
e sosai.
Kiyi ha
uri idan kalamaina sunyi nauyi da yawa Mamy, har abada ni mai biyayya ne a gareku ku duka ukun nan. Sannan zan bama kowanneku kariya daga cutarwar
an uwansa.....
Kai ka sani kuma wannan. Na baka kafin nan kafin fara azumi kazo min da cikakken bayani akan ma'anar Maawad kamar yanda na fa
a maka, tare da dukkanin takardun kadarorin ka...
Mamy ki gafarceni, wlhy ban san yanda zan iya tunkarar Oum na amshi abubuwan nan a hannunta ba
Okay haka kace? Toni zan tunkareta na amsa tunda ba uwata bace ba ai
Mamy Please....
Ko kallonsa batai ba ta wuce fuuu. Ja baya Maanal tai ta la
e a
an lungun da akai adon wajen. Dan bata bu
atar Mamyn ta ganta. Zuciyarta kuwa wani irin zafi take mata, matu
ar tausayin AA na ratsa mata
argon jiki.
Kenan shi Mamy ta bayyana masa ainhinta, tana kuma amfani da damar
tana tursasa masa yin abubuwa dan tasan yanda Oum keda muhimmanci a garesa. Murmushi ta saki mai matu
ar ciwo, sai kuma da sauri ta share hawayenta ta bar jikin bangon tamkar yanzu ne take shigowa saboda jin
arar taku alamar shine zai fito. Bayyanarta ya sashi tsayawa cak, itama sai ta tsaya
in tana kallonsa, dan duk yanda taso basarwa ta kasa hakan. Tausayinsa ne ke neman fin
arfin zuciyarta.
AA da ganin Maanal
in ya sashi jin shock wani irin tsinkewa zuciyarsa tayi, addu'a yake ALLAH yasa yarinyar nan bataji tattaunawarsa da Mamy ba. Dan bazai ta
a son hakan ta kasance ba sam. Cikin son basarwa ya shiga ha
iye nannauyan abinda ke tsaye a ma
oshinsa ya daidaita fuskarsa. Sai kuma ya cigaba da takowa a hankali har zuwa gabanta. Kayan hannunta ya
an zubama ido, kafin ya janye ya maida kan fuskarta. Cikin tausasa murya da
anceta ya furta,
Daga ina?
Sama
Ta bashi amsa.
Murmushi yayi a karo na farko, tare da lumshe idanunsa ya sake bu
ewa a kanta.
Bakin nan dai bazai daina ma mutane ba
ar magana ba ashe?
Samun kanta tai da
an sakar masa murmushin itama sai kuma ta kauda kanta gefe tana mai la
e bakin ka
an. Shima murmushin ya sake saki dan nata murmushin wani sanyi ya saukar masa a zuciya. A hankali kuwa ya saki ajiyar zuciyar tare da matsowa gab da ita. Matsawa tayi baya tana mai waro masa idanun ka
an, irin na (lafiya dai?) shima sai ya bita. Danganewa tayi da bango, hakan sai ya bashi damar dafe bangon da hannu
aya ya mata rumfa da jikinsa. Gaba
aya ta jita kamar a keji, ga wani irin watsal-watsal da zuciyarta ke mata, sassanyan
amshin turarensa kuwa na saukar mata da kasalar jiki da ga
ai. Shima
in wani irin haurawa yaji jininsa nayi a saman kai, a hankali muryarsa cike da taushi da nauyi ya furta,
Bestie, please give me a hug mana
Sosai zuciyarta ta harba, duk yanda taso daurewa ta kasa, idannunta ta
ago slowly ta sauke akansa, shima kallon nata yake, sai taga kamar idanunsa na
yallin hawaye, duk da tasan wannan normal ne a garesa, dan in har ma yana cikin farin ciki sosai idanun na fari tas-tas zakaga tamkar kuma an bisu da mai ne. Amma na wannan yanayin babu abinda take hangowa a cikinsu sai tsagwaron damuwa da
acin rai........
_To bazawarin Huznah dai kazo da bidia, runguma kuma? Gaskiya wannan salon cin amanar Abah ne kawai
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 15 · 0% Book details