Sashe 61
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
.........Maimakon sake tambayarta wani sai kawai ya ka
a kai dan ya fahimci wadda yake hasashen ce. Kansa tsaye ya furta,
Kin san wani
oyayyen abu daya shafeta ne dama kafin yau?
Shiru Maanal tai ta kasa magana. Tsohon minti biyu bata da niyyar cewa komai. RK da yay mata kallo
aya ya
auke kansa ya ce,
Tsahon wane lokaci kika san ainahin ta?
Idanu ta
ago ta kallesa, ganin babu alamar wani wasa a tare da shi a Uncle
insa yake yasata maida kanta ta du
ar, hannunta na wasa da
ayan hannun ta ce,
Uncle miye amfanin tone-tonen? Taci darajar wanda ya ajiyeta da wa
an da take tada jijiyar wuyan a kansu. Ni harga ALLAH bana bu
atar wani ka-ce-na-ce a kanta. Matsalata da damuwata
aya ce ta yanda zan bama Oum garkuwa da ga sharri da tuggunta ita da ahalinta. Amma dama kai kasan ita wacece tuni?
Tabbas tun kusan shekara biyu da suka wuce wasu abubuwanta suka fara sakani a shakka. Sai dai akan auren ku na samu tabbacin da nake bu
ata a baya gaba
aya hasashe ne kawai da zargi
Saboda haka ka aikata abinda ya faru?
Hakan da nai shine ya kamata. Maanal ki bar wani pretending, kina sonshi kamar yanda yake sonki. Soyayyar da AA ke miki bata wasan yara bace, dan na jima ban ta
a ganin soyayya irin wannan ba. Kuma har abada bazaki ta
a samun wanda zai soki kamar Ajwaad ba....
agowa tai ta kallesa.
auke kansa yay daga saitin su, ya ha
iye wani abu mai nauyi a cikin ma
oshinsa, yana kuma addu'ar UBANGIJI ya nisantashi da she
anin dake kissima masa shi a zuciya. Dan yayima ALLAH al
awarin har abada bazai sake kallon Maanal da wata siffa ba bayan ta matar
an uwansa. Jinjina mata kai yayi da cigaba da fa
in,
Yes da gaske nake Maanal bazaki samu ba indai a
angaren soyayya ce irin ta namiji da mace dake a buri da bigiren zama ma'aurata. Kema kuma kin san haka, idan ma baki sani ba duk randa aka bashi ke zai tabbatar miki nayi imanin hakan. Dan tun farko
uruciya dama kece kike kallon tarayyarku matsayin abokai kawai wanda suka sha
u, amma ga Ajwaad sam ba haka bane, tun asali tun fari sonki yake. Domin tabbatarwa kije da wannan ki karanta, karki bari ya gani dan bai san na
auka ba nima shiyyasa na na
e bayan book
in da wannan takardan, zuwa anjima kibama Najma ta kawo min
Hannunta na
an rawa ta amsa,
aramin jotter ce an nanna
e ta da farar takarda ta yanda ba'a ganin ainahin bangon.
RK daya
auke kansa daga kallonta ya cigaba da fa
in,
Kince kina son bama aunty garkuwa, tofa ta hanya
aya ce jal zamu iya yin hakan, amma duk sauran da zaki hanga ko hasashe ba masu yiwuwa bane ba, dan koba komai zamu kalla darajar masu daraja a kanta.
Najma zatai magana dan ita duk sun rikitata RK yay mata alamar zipping, shirun kuwa tayi, tare da saka hannunta ta ma ri
e bakin. Maanal data fara jin nutsuwa da tattaunawar ta ce,
Wace hanya ce kenan?
Yafewa Ajwaad, yimasa afuwa daga laifinsa. Duk da nasan abune mai wahala kuma mai ciwon gaske, amma idan aka tuna alkairin baya sai a yafe wannan a kallesa a matsayin kuskure da ajizanci na
an adam da kuma jarabawa. Ke da kanki a diary din da kika bani babu inda Ajwaad ya ta
a ko gwada aikata abinda ya aikata a gareki koda da wasa, mizaisa baza muyi tunanin wannan daya faru akwai wani abu a
as ba musamman idan muka kalla shan zo
o kamar daga shi komai ya fara....
Da wani irin mamaki Maanal ke kallon RK. Tace,
o Uncle?
Cigaba yay da fa
in,
Yes dole akwai wani abu a cikin wannan zo
on da kuka sha, kuma koma minene Ajwaad ya sanshi daga baya
oyewa kawai yake yi. Akwai dalilin kuma da yasa ya za
i yin AJIYA A DUHU. A yanzu bayan ha
uwarku, zuwa yanzu da kuke ma'aurata ya ta
a tada miki waccan maganar?
Kanta ta girgiza alamar a'a.
Ya ta
a baki ha
uri koda a wata siga ne balle nuna shi mai laifi ne babba a gareki?
Nan ma ta girgiza kai.
To wannan ya isa ya zame miki hujja babba. Amma kuma na miki uziri, dan wancan abun ya faru kina da
arancin shekaru, shiyasa baki ta
a zama kinyi nazarin komai a kansa ba, kawai dai kinyi jiyyar shock da kika shiga, sannan rabuwarku ta haddasa miki ciwon zuciyar da kika sha fama, sai kuma jin zafin abinda ya farun dan dole ne hakan ga kowacce mace da irin haka zai faru da ita....
Da sauri nan ma ta kallesa. Ya
age kafa
a ya ce,
Kar kiyi wani musu, shiyasa nace miki kina son AA kema har yanzu. Kin san kuwa
arfin da ciwon zuciyarki yayi Maanal? Kinfa je wani mataki ne da komai zai iya faruwa dake. Amma tunda Ajwaad ya dawo rayuwarki bayan farko-farko daya motsa ciwon ya
ara motsa miki?
Gaba
aya ji Maanal tai kunya ta lullu
eta. RK daya fahimta ya cigaba da fa
in,
Duk da nasan an
oraki a magani mai
yau da inganci da ace baki sake ha
uwa da Ajwaad ba a tsakanin tasirinsa ka
an ne kuma zai zama na
an lokaci ne. Amma da yake zuciyar ta samu abinda take so yanzu gashi komai normal ba. Bawai ke ka
ai ba shi kansa AA
in ya shiga makamancin halin da kike cikin ne, koma fiye da naki dan sai da ya shiga wani mugun depression fa a shekarun baya da kowa ya fara
auka brain
insa ya ta
u ne ma, amma tunda yau akace kin zama mallakinsa kinga ya sake yin wani any cuta data shafi hakan? Bazaiyi ba saboda zukatan sun kasance a tare sun kuma samu abinda suke so. Dan haka ina ro
onki, ina kuma baki shawarar
aura
amarar bama mijinki ha
in kan zama lafiya, ki kuma ajiye komai gefe ki bashi irin soyayyar da yake so. Wannan shine kawai dafin da zaita cizon matar can ya kuma faranta ran Aunty Dan a duniya aurenku ke da Ajwaad da haihuwar Fawzan ce kawai damuwar dana san tana damunta. Na biyu auren Najma da Fawzan wa
an nan biyun zasusa ta samu cikar burinta na tabbatar
A wani irin firgice Najma ta kalla RK. Ya harareta, sai tai
asa da kanta. Maanal da wani kalar farin ciki ya lullu
e ta ce,
Uncle da gaske wai?
ar dariya RK yayi da fa
in,
Da gaske kuwa. Munafukai suna
oyewa ne kawai. Amma ni ina son komai ya fito fili zuwa bayan salla a ha
a da bikinku ayi nasu. To in dai mukai ma matar can wannan dukan zai gigitata ne bana wasa ba. Hakan ne zai bama Aunty garkuwa daga tarkon da take son
ana mata, dan burinta ai yanzu ta yanda zata
wace su Ajwaad ne a hannun Auntyn, bayan kuma ita da hannunta ta bata, tasan kuma aikata hakan zai iya kai rayuwar Aunty
arshe ta mutu ta bar mata mijin da
an shiyyasa, babu kuma ta hanyar da zata iya hakan sai ta aura musu matan da take so, su kasance kuma daga
angarenta yanda ko Aunty ta rasa ranta taci nasara akan yaran suma kansu ta yanda basu isa bijire mata ba ta kowace fuska,
aryarta kuma tasha
arya, tunda tai wannan
yautar har gaban abada bazata koma a hannunta ba wlhy, kuma in sha ALLAHU Aunty da Yaya da yaran nan uku suna tare da juna sai dai ita ta fita a cikinsu
Cike da farin ciki Maanal ta ce,
In sha ALLAHU Uncle, ai zata sha mamaki dan wannan fa
an mu da ita ne Oum na barci abintama za'ayi sa
Dariya yayi, tare da fa
in,
Wato tana barci?
Sosai ma kuwa. Ai yanda matar nan take ta ya
ar Oum ita kuma bama tasan tana yi ba ai AJIYA A DUHU kenan, babu fa
an daya kai wannan ba
in ciki, kaita zama cikin ba
in ciki da takaici mutum da shirya masa tuggu da mugunta shi kuma baima san kanayi ba kuma yana zagaye da farin cikin da baka
aunar ganinsa a ciki, ka kuma kasa cin nasara tako wace fuska wlhy AJIYA A DUHU kenan
Dariya sukayi yanzu kam har Najma, sai kuma Maanal ta rungume Najma dake
oye fuska. Ta shiga jero addu'ar ALLAH ya tabbatar da alkairi ita da Yaya F. RK na amsa mata da Amin.
ari bisa
ari Maanal ta gamsu da bayaninsa. Kuma ita harga ALLAH dama zuwa yanzu ta huce koba duka ba akan jin zafin AA. Kuma tama ranta al
awarin zata bashi dukkan ha
in kai na kulawa da soyayya bayan tarewarta kodan farin cikin Oum ta kuma ba
antawa Mamy, dan wlhy wannan marin datai mata tayima ALLAH al
awarin sai ta ramashi a zuciyar Mamy da salon ban mamaki akan AA....
RK ya katseta da fa
in.
Kasancewarku ku biyu Aunty zata samu garkuwa masu tare mata fa
an, dan na fahimci so take itama tai amfani da wa
an nan
an iskan yaran da take ta aurama su Ajwaad
in wajen tare mata fa
a. Kunga kuma sai ki zuba da su idan tai tsami a tsakanin ku da su sai mu tafi plan c. Abu na
arshe kuma Maanal dole ne ki dawo Maanal
inki ta asali ta baya, wato
ar rikici, sarkin takalar fa
a, mai kuma tsiwa. Ki ajiye wannan sanyin da miskilancin, ki kuma ajiye wannan shiru-shirun da no
e-no
e, kinyi karatu, kin shiga cikin mutane masu mabanbanta halayya, na tabbata kina sane da komai miskilanci ne kawai ya sa kike nuna kamar baki san komai ba. To dan ALLAH ayi ha
uri a dawo kamar da dan wannan abun da muke gani
arami wlhy ba
arami bane ba. Babban ya
i ne, kuma ba'akan komai zai kasance ba sai na kwatar Yaya (Abah) da su Ajwaad. To idan su suna shirin ya
in hakan, mu zamu shirya na bama Aunty Garkuwa ne kamar yanda kika fa
a, hakan kuma bazai muku da
i ba sai kun yi fito na fito da wa
an shegun su Nuratun
Sosai sun gamsu da wannan bayani nashi, sai Maanal taji zuciyarta tai mata wani sakayau, duk wani
unci da nauyi ya tafi sai sauke ajiyar zuciya take. Sun sake tattaunawa sosai kafin shi ya fara tashi ya wuce, su kuma sai da suka tabbatar an tafi sallar azhar sannan suka fito a wajen dan yace baya bu
atar kowa ya fahimci komai.....
__________
Sosai Nuratu ta fasa lips, goshinta kuwa yayi irin
ullutun nan abin dariya. Yanda take kuka da rantsuwar sai ta kashe Maanal yau a gidan nan ya saka Saheeba kiran uwarta a waya. Dan Mamy gaba
aya ta kasa dawowa a hanyyacinta, kalaman Maanal da marin data ma Nuratun ne kawai ke mata kai-kawo a cikin idanu. Eh tasan Maanal dama tun tana mitsitsiyarta bata da kunya yarinyar, amma bata ta
a kawowa a ranta fitsararta zai iso gareta ba. Lallai tayi sake, matu
ar sakacin da har yarinyar nan ta zauna a gidan na wannan lokacin har ma da ciki. Gabanta ya fa
i tuna zancen ciki... Dai-dai nan Saheeba ta mi
a mata waya dan tunanin da tai nisa a ciki yasa bama tasan su Saheeban na waya da uwarsu ba........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*