← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 119

Sashe 115

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
.......
Zuwa yanzu ko baki san wanene ni ba kin san daga ina na fito. Kin kuma fahimci zan iya aikata komai idan baki min yanda nake so ba. Sunana Junaid ibn Junaid, kuma
an Kamila
Da wani irin razani Mamy ta kallesa yanzu ma har yawu na neman sar
eta ta ce,
Wace Kamilar?
Bayan ke akwai wata Kamila anan ne? Ki maida tunaninki baya, 39years da suka wuce, ranar lahadi
arfe sha
aya da arba'in na daren litinin, cikin kangon jikin makarantar allon Malam Bello
an Bichi dake bayan anguwarku. Budurwa
ar kimanin shekaru goma sha bakwai, ana ruwan sama mai yawan gaske, ita kuma tana dur
ushe tana na
udar haihuwa data fara tun yammaci, fahimtar haihuwa zatai ya sata zuwa wannan kangon ta
uya, bata sha wata wahala ba ta haihu, tsabar taurin zuciya ta yanke cibin jinjirin da kanta sannan ta na
eshi a zani ta koma gefe ta huta batare da ko kallonsa tayi a matsayin sa na wanda ya fito a jikinta ba, kafin ta tashi ta sake
aukar jaririn ta fita a cikin dai wannan ruwan ta tafi can bayan layinsu a
afa ko tsoro bata ji ta tona bola ta ajiye shi. Babu ko tausayi balle imani a tare da iya ta zuba tarin bolar nan a kansa ta rufe ta juya tabar wajen ranta ko gezau babu na nadama balle jin tausayi ta koma gidansu. A zatonta shike nan shike nan tayi AJIYA A DUHU na har abada, sai dai kuma shi ALLAH babu ruwansa, yayi al
awarin saina more wannan duniyar, harna taka
asa nazo inda take da
afafuna a yau a yanzu..
Tunda Sille ya fara wannan bayanin jikin Mamy ke mazari. Zufa kam ba'a magana tai mata sharkaf. So take tai magana amma ta kasa, dan gaba
aya lissafinta ya birkice... Sille dake kallonta ya wani kwashe da dariyar
eta yana mi
ewa.
Bara na barki haka, dan na fahimci
walwarki na bu
atar yin cikakken tunanin daya fi wannan bayanin nawa. Ku
ina kuma daga yanzu zuwa safiyar gobe ki tabbatar kin ha
a min su. Idan ba haka ba zan sake dawowa na amsa da kaina, idan na dawo kuma zan fara ganawa da Alhaji Aliyu Darma ne kafin ke. Dan ya kamata shima fa ya tuna da abokinsa na yarinta Junaid, ya kuma san ala
ar Kamila da Fateema ta asali. Na barki lafiya mahaifiya
....
Iya kwatanta muku Mamy a cikin tashin hankalin da take ciki abu ne mai wahalar gaske, kawai dai kowa ya
iyarsta a ransa, dan kuwa Sille ya tafi ya barta a wani irin mummunan yanayi ne mara kwatankwacin kintace. Binne sirri mai girma irin haka a kai ka
ai batare da kowa ya ta
a sani ba, sai bayan tsahon shekaru kwatsam wani yazo yace maka shine wannan sirrin naka, har ya labarta maka exactly abinda ya faru a shu
en yanayin, bayan kayi imanin babu wani mahaluki daya ganka, tunda gashi har tsawon shekaru babu wani daya ta
a kwatanta maka ya sani ko'a fuska, shi kuma wannan yaron jariri yake sabuwar haihuwa da baya magana baya gane komai ai ru
anin bashi da kwatankwaci. Yo ko gulma kayi da miji ko
a ta fita ya kake shiga ru
anin mamaki balle irin wannan na Mamy, ai sai ka rasa ina zaka kama ina zaka ri
e ma gaba
aya. Ga zancen Sille ya tabbatar mana akwai ala
a tsakanin Abah da Junaid ubansa, kenan dai akwai AJIYA A DUHU tsakanin amintakar Kamila da Oum ma tun asali tun fari. Babbar magana. Kumuje zuwa kudai, sannu a hankali komai zai warware kansa dai....
____
Motar AA dake dawowa gida na shigowa gida Sille na ficewa. Da mamaki yake kallonsa, duk da ba fuskarsa ya gani da
yau ba kamar a gidan Hajiya Turai. Amma gaba
aya zubin mutumin da wata tafiyar rangajin tantirai da take bata mai ba. Kasa ha
uri yay sai da ya tambayi maigadi wanene?.
Kai tsaye maigadi yace,
Ranka ya da
e mai gyaran ruwa ne. Pipe ne ya fashe a sashen Hajiya
arama shine ya gyara.
Jimmm AA yay yana kallon Sille da yay nesa da gidan ka
an ta cikin mirror
in motar, a ransa yana jinjina kalmar mai gyaran ruwan
warai da gaske. Dan zubin mutumin sam bai masa kama dana mai aikin arzi
i irin wannan ba. Amma sai bai takura ba yaja motar ya shige ciki. Tarkacen daya sayoma
ar rigimarsa ya
iba ya wuce sashensu. Samunta yay tana barci anan falon inda ya barta, ya sauke ajiyar zuciya yana girgiza kai. Kitchen ya wuce da kayan ya ajiye komai a inda ta dace, sannan ya dawo ya kwashe abubuwan data baza na ciye-ciyen da tayi suma yakai kitchen
in ya
auraye na wankewa ya ajiye na ajiyewa. Koda ya dawo
aukarta yay gaba
aya ya haura sama da ita. Dan yasan wannan kuma barcin in sha ALLAHU ita da farkawa sai kusan sha biyun dare, koda yayi barci shima sai ya tashi saboda wanka kawai take yi da salla tazo ta kananna
e jikinsa. Tana samun yanda take so zata sake komawa barci. To daga fa sallar asuba kuma bazata sake kwanciya ba sai wata yammar kamar wannan, idan kuma anyi sa'a ta daure yanayin magrib zata kwantan. Oum ma data fahimci yanayin nata ko nemanta batayi idan yamma tayi taji shiru. Wani lokacin kuma acan sashen take barcin sai sun gama hira da cin abincin dare yake
akkota su dawo nan..
______
Washe gari tunda wuri ya mata wayo suka bar gidan zuwa MAWAAD. Ta haka ne
an kai lefe suka tafi lafiya bada saninta ba. Lokacin da suke dawowa gida bayan la'asar kuma sama-sama ta gaida Oum ma ta shige bedroom
inta ta kwanta sai barci.
Da daddare sunyi zaman cin abinci Babban Yaya ke tambayar Lilly fa? Dan tun jiya rabonsa da ganinta a gidan, kwana biyun nan kuma ya fahimci Nuwaira da Oum ke girkin dare banda Maanal
in. Oum ta ce masa tana barci a
akinta tunda suka dawo aiki. Dan ko sashensu ma bataje ba. Mamaki ya kama Babban Yaya, yace,
Bata da lafiya ne? Barcin yamma haka
Kafin Oum tai magana Yaya Fawzan da bakinsa baya iya shiru ya ce,
Anya Babban Yaya Lilly na lafiyar nan kuwa?. Barci dai barci dai maybe akwai malaria tare da ita
RK dake danne dariyarsa da
yar yay fuska da fa
in,
Sai fa malaria
in. Saurayen ne na yanzu
ika-
ika, da sun ciji mutum kuma sai ciwo ba sau
i. ALLAH dai ya
aremu da lafiya
Harga ALLAH Oum bata gane sha
iyancin RK ba. Kai shi kansa Yaya Fawzan bai hasko komai ba sai da yaga babban Yaya yayi wani miskilin murmushi kawai. AA ma da bai fahimta ba da farko ya ce,
Inaga ya kamata ai feshi a gidan nan gaskiya. Dan
an zaman da mukai jiya a waje nima sai da naji kamar zanyi zazza
in alamar nasha cizo
A wani
age RK ya
an dubeshi ya ce,
Ai tunda baka kwanta ba da alama kai naka cizon na musulmin sauro ne. Wanda ya ciji
ar gidan Oum dai kamar yafi iya cizo
Yanzu kam sosai AA ya kallesa, hakama Yaya Fawzan. Ido RK ya kashema Fawzan. Yaya Fawzan ya kwashe da dariya dan ya gano kam yanzu. yace,
Ohhhhh na gane na gane, lallai wanan sauro kam ya iya cizo gallari
. Sai suka sake kwashewa da dariya shi da RK.
asa-
asa suke zancen shiyyasa Oum bata jinsu. Shi kuma AA a tsakkiyarsu yake. Babban Yaya na kusa da Oum. AA da sai yanzu ya fahimci inda iskancin nasu ya dosa ya girgiza kai kawai. Bai sake magana ba saboda Oum da babban Yaya dake wajen, amma yayi al
awarin sai ya rama su duka..
________
Washe gari
an Kano da suka rabu biyu wasu suka tsaya Zaria gobe idan ALLAH ya kaimu zasu taho da amarya Najma, wasu kuma suka wuto nan abuja dan anan za'a
aura auren Ameerah da Maimoon dan sau
ama mutane. Zasuyi tafiyar yamma ne saboda bikin da zasuyi suma can Zariya, anan kuma Abuja gobe za'ai kamu in sha ALLAHU anan gidan Darma. Asabar a
aura aure ai dinner, lahadi walima da safe, da yamma ai bu
ar kai shike nan amare su shige daga ciki.
an Kano na gama hutawa aka kai lefen Ameerah. Lefen ya
ayatar da kowa dan su Maanal sunyi
arin saka abubuwa na girma. Sosai kuma Hajiya Shuwa da ahalinta da suka iso da
an Katsina suma da sukace komai ya wuce suka dai-daita da Hajiya Shuwan tun kai ku
i da su Baba Sardauna sukai. Tukuyci mai tsoka su Maanal suka samo. Babu dai dangin Mamy ko
aya a
an kai lefe hakama Nibras ko
an Kano bata zo ta gaidar ba. Suna dawowa daga kai lefen Ameerah aka kuma biyosu da lefen Maimoon. Hummm shima dai su Hajiya Shuwa sun rigirgiza kayan arzi
i sai dai ace sambarka kam. Sai kuma abi ma'auratan da addu'ar zaman lafiya da zuri'a masu albarka.
angaren Mamy ya
e kawai take da dauriyar dole har ta fito ta gaishe da
an Kano su Mah-mah, dan su Umma sune a Zaria zasu taho da amarya Najma gobe idan ALLAH ya kaimu........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 115 · 0% Book details