← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 119

Sashe 113

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
.....A wannan dare dai Mamy bata iya ta tunkari Abah ba, dan Babban Yaya da Saheeba sun fusata ta. Sai washe gari da safe suna shigowa daga massallaci tai dakonsa. Dan suna fita dama ta fito a nata sashen sai ga Oum ta fita daga sashen Abah
in dan dama ita haka take yi. Sai kawai tai wuff ta shige ita bayan ta gama zagin Oum da tsine mata a zuciya. Anan falon Aban tai sallar asuba. Ta cigaba da zaman tsammanin dawowarsa har suka shigo.
Koda Abah ya shigo ya ganta
auke kansa yay tamkar bai gantan ba. Sai taji gaba
aya ta sake rikicewa. Amma haka ta daure tace masa ina kwana. Idan bangon
akin ta tanka shima ya tanka. Jikinta na
ar tsuma ta tari gabansa, muryarta na rawa tana kallonsa da idannunta da suka ka
e ta ce,
Dan ALLAH kayi ha
uri ka saurareni ko sau
aya ne. Wlhy-wlhy ba abinda kake tunani bane ranar zan gaya maka gaskiyar komai, Fadeel ne......
Kinji nace miki ina bu
atar sanin miya faru ne?
. Abah ya katseta babu alamar hayaniya a muryarsa.
Kayi ha
uri dan girman ALLAH. Zan maka bayani koda bakace kana bu
atar ji ba ko hakan zai sa ka sassauta min. Wlhy a duniyar nan fushinka shine mafi
ololuwar tashin hankalina fiye da komai kaima ka sani
Ni a suwa da fushina zai zama
ololuwar tashin hankalinki Kamila. Idan ma shi
inne kwantar da hankalinki baki da matsala dani. Duk abinda kike tunanin dai-dai ne
ofa a bu
e take kiyi abinki.
ya
are maganar da ra
ata zai wuce. Da sauri ta ri
o hannunsa tana fashewa da kuka. Fisgewa yay
arin yi ta ri
esa da hannu biyu duka da iya
arfinta kuma.
Amma kin san zan iya marinki ko?
Gara ka marenin, wlhy gara ka mareni da wannan fushin dai da kake yi dani. Ka tausaya min dan ALLAH ka duba min, wlhy ji nake kamar zuciyata zata tarwatse.
kuka mai
arfi ya sar
eta. Shiru kawai Abah yay yana kallonta. Kamar wanda ya fahimceta sai kawai jitai ya zare hannunsa yay gaba. Sai da yaje zai shiga bedroom a kausashe ya ce,
Ki gayama
an uwanki akan wannan bikin wlhy-wlhy duk wanda ya nema
aga hankalin iyalina nima sai na
aga nashi. Ba kuma lallai dole bane sai
ana sun zauna da
ansu. Hanawa su
auki wani mataki akan yaran adalcina ne, amma a wannan ga
ar duk wadda tace zata kawo musu shirme zan basu damarsu ta
aukar matakin da duk sukai niyya dan ina son farin cikinsu. Dan ko kece kika ce zaki
aga musu hankali sai dai ki bar musu gidan ubansu. Idan kunne yaji jiki ya tsira
Yay shigewarsa. (Dan ko kece kika ce zaki
aga musu hankali sai dai ki bar musu gidan ubansu) Wannan kalma tai matu
ar dukan zuciyar Mamy da girgiza mata duniyarta. Ta kuma fahimci eh lallai da gasken gaske Abah yake yi. Itako ta shiga uku, shin mike faruwa ne? Anya kuwa? Anya ganin da Abah yay musu sun fito a sashen Ajwaad ne kawai matsalar kuwa? Kai da mamaki gaskiya, akwai lauje cikin na
i. Dole akwai wani abinda ke a
asa. Batun Ajwaad da Maanal ya fa
o mata a rai. To kodai binciken da take tunanin zasu iya yi suka yin ne?. To amma ta ina? Inma zasu bincika ai Doctor ne kwai, jiya jiyan nan kuma Hajiya Turai ke sanar mata a binciken da tai Dr Tofa ma baya Nigeria kusan shekara biyar kenan. To kodai munafukar matar can ce tai mata wani
ullin?. Zuciyarta tafi tsayawa a hakan, sai dai hujjar ta mata rauni da yawa. Amma ko akan batun auren nan ta tabbata akwai saka hannun Fateema. Kenan dai Fateema ta cita wasa. Ajwaad ya auri
awarta, Fawzan
anwarta, ga Fadeel ma zai auri
awarta. Shike nan ya
inta na shekaru ya tashi a banza. Tunda ga Saheeba nata auren na rawa, Nibras ma bata sakata a sahun mata ko wanda take amfana. Auren Nuratu na tangal-tangal. Tana a ruwa fa kenan har yana shirin zuwa mata wuya idan bata tashi tsaye ba. Ga wancan batun duk da tana
arin hidden
insa yana nan daram a ranta, yana kuma cimata zuciya.....
________
Anan
angaren Oum kam shirye-shiryen biki suke hankali kwance. AA ya riga yay order
in kayan lefen Fawzan tuni, yanzu kuma gana babban Yaya. Duk da zai iya yin hakan shima saboda kawai yaje ya
an huta da tashi amaryar sai suka tsiri tafiya Dubai wai ha
o lefe shi da RK da Maanal da Nuwaira. Sarai Oum ta fahimcesu, dan haka batace komai ba face binsu da addu'a. Shima Abah koda suka fa
a masa addu'ar yayi. Dan daga shi har Oum
an ba ruwa na ne.
Haka kuwa suka shirya suka tafi, suka bar su Oum kuma anan Nigeria suna shirin fara gyara amare ita da Hajiya Shuwa. Sai dai ita Najma ma can wajen Ammie zata zauna nata gyaran. (Kun san dai itama Ammie tsohuwar mai gyaran jiki ce) Dan haka Hajiya Shuwa data ha
a duk abinda ake bu
ata aka aikama Ammien, itama kuma daga can Ammien ta aiko musu da tata basirar da za'ama Ameerah da Maimoon da itama ta dawo nan Abujan amma a sashen Oum zata zauna dan ba'ayi abin kunya suruka Hajiya Shuwa tayi gyara ba..
Babban Yaya da Yaya Fawzan kuma sai suka maida hankali a gyaran sassan nasu. Amaren zasu zauna a downstairs kafin a gama musu nasu ginin. Amma duk da haka sai da aka gyara duka sashen biyu. Hakan yasa Nibras komawa sashen Oum da zama. Saheeba dama har yanzu tana a sashen Mamy. Duk da dai sunata zuba rikici ita da Mamyn, dan kota sakata abu yanzu batayi. Mamanta da itama ta tadama Mamy hankali tace Saheeba ta taho gida amma Saheeban tace babu inda zataje, dan Babban Yaya ya rantse mata indai ta fita a gidan ta fita kenan na har abada.
Hajiya Turai ce da
yar ta sasanta Mamy da Maman Saheeban. Ta kuma nuna musu illar bari kan nasu ya rabu. Acewarta a yanzu ne ma ya kamata kansu ya ha
u suyi ya
i na gaske dan abaya wasan yara sukayi. Fargarwar tata ta shigesu, dan haka suka sasanta
in itama Saheeban mamanta ta
eta. Ita kuma ta bazama gidan bokaye da malamai neman sa'a...
_______
Rayuwa a Dubai ta sati
aya kacal rayuwa ce mai tsayawa a zuciya da
argon jiki tsakanin Maanal da AA. Hakama Nuwaira da RK ba'a barsu a baya ba.
ara'in amarci akai sosai mai kuma
ayatarwa. Sunyi wani fresh abinsu musamman Maanal data fara shiga wani yanayi na biyema fitinar AA. Shi kanshi har mamaki abin ya fara bashi. Tana shan wahalar amma tana nane da shi yanzu ba kamar da ba. Takai wani lokacin ma ita da kanta take takaloshi koda zatai masa rakin daga baya. Ranar dai suna hira shi da RK Maanal da Nuwaira kuwa sun fita kasuwa dan yau su AA
in sunce sun gaji sukam, sai AA ke
an yima RK tambaya akan hakan. Murmushi RK yayi dan shikam tun a Nigeria ya fahimci Maanal nada shigar ciki. Amma rashin tabbas ya sashi yin shiru tunda mata nada abubuwan ban mamaki a tattare da su.
Cikin nuna rashin tabbas RK ya ce,
Ciki zai iya saka mace hakan, dan wani lokacin idan suna da
aramin ciki sukan bu
acemu a kusa da su fiye da ko yaushe. Dan a farkon aure gaskiya mune zaka samu muna zalamarsu amma su ba sa jin da
in yanayin gaba
aya wahala tafi yawa. Shiyyasa sukafi son a tsaya iya romancing kawai. Wata macen zata iya maka haihuwa uku sannan ta fara sanin muhimmancin yanayin. Wata
aya, wata biyu wata ma har biyar. Idan kuma ba'a haihu da wuri ba zakaga an
auki shekaru, bawai basa so bane gaba
aya, a'a badai kamar mu ba, doke zaka ga dai sai sunja shekarun nan sannan komai me daidaita musu. Sai dai idan suna shan
wayoyin saka
arfin sha'awa ne ko wannan kayan nasu na mata
Cikin gamsuwa AA yake jinjina kansa. A
asan zuciyarsa kuwa wani irin farin ciki yake ji da fatan ALLAH ya tabbatar da hasashen RK
in na batun cikin ne bawai shan maganin Maanal keyi ba duk da dai bai ta
a gani ba. RK da duk ke lure da shi ya ce,
To amma fa kaima sai ka
an sassauta a irin wannan yanayin. Dan in har hasashenmu ya zama gaskiya cikin ne ALLAH zaka iya
aro shi. Ka aikata hakan kuma ba yafe maka zamuyi ba
Harararsa AA yayi, sai kuma ya
auke kai gefe da fa
in,
Shiyyasa bazan ta
a Kawu da kai ba dan kawun banza ne anan
Dariya RK ya shiga yi. Dole AA
in ya tayashi da murmushi.

Satinsu
aya suka dawo Nigeria, a kallo
aya kuma Oum ta tabbatar da hasashenta akan Maanal. Dan komai na jikinta ya
ara canjawa a sati
ayan nan. Sai wani mahaukacin
yau takeyi da haske. Sai murmushi ya kasa barin fuskar Oum, duk motsinta addu'a take na ALLAH ya tabbatar da hakan. Da
yar ta iya danne zuciyarta bata gumtsawa Abah ba........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 113 · 0% Book details