Sashe 86
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........Ganin hankalinsu ya raja'a akan Nuratu Haule ta zame jikinta ta fita.
asan bene ta ma
ale tai kiran Sille. Bugu biyu ya
auka, yanda taji muryarsa kuma ya tabbatar mata da wata macen yake tare. Kishi ne ya turnu
eta, amma tasan ko giyar wake tasha bata isa yin magana ba, ka
an daga aikinsa yasa taje har gida yay mata dukan tsiya. Sai kawai ta fara masa bayani cikin rawar murya..
Dear ya kamata ka baro Lagos
in nan tunda ka gama aikin daya kaika ka dawo Abuja, dan abubuwa nata faruwa. Kaga dai anci biki an gama yau ango ya shiga
aki ga Nuratu can taje ta jiyoma kanta abinda ya dame ta. Hakama Hajiya Kamila kaca-kaca suka shigo da ita cikin jini, ban sani ba ko itama daga sashen AA
in ne oho. Dan Mamar Saheeba da Saheebar sun kima
arya.
Naji
Ya fa
a a ta
aice yana wani shiii da baki na iskanci ya yanke wayar. Du
ewa Haule tai a wajan ta sanya kuka......
__________
Iskar sanyin asuba ce ta farfa
o da AA, dan yana kaiwa border shima ya sume. A hankali ya shiga bu
e idanunsa da suka masa wani irin nauyi na masifa. Bishi-bishi ya ke kallon Maanal, sai kuma a hankali ta fito masa a cikin ido. Gabansa ne ya fa
i, ya zabura duk da bashi da wani
arfi ya matsa daga jikinta. Hannu ya kai ya kunna lamp
in dake side drawer, kafin ya kai yatsarsa sai tin hancinta amma babu numfashi, zuciyarsa ta shiga tsitstsinkewa da rarrabewa, gefen wuyanta ya maida ya ta
a jijiyar wajan, nan ma babu motsi. Ji yay kamar shima zai
ara sumewa. Sai ya
ora kunensa a saitin zuciyarta... Bugun da tashi zuciyar take ai tamkar zata faso
irjinta ta fito a yanzu. A karo na farko ya yun
ura zai tashi, amma hakan ya gagara saboda wani irin
aurewa tamau da cikinsa yay masa. Ga jiri yana ji ga ciwon kai mai tsannanin gaske da bai ta
a fuskanta a rayuwarsa ba. Kan ya dafe da hannu
aya,
ayan na ri
e da cikinsa. Ba irin ciwon cikin jiya bane ba, yanzu ji yake tamkar an ajiye masa dutse ne. Sai da yaja fin minti biyu kafin ya sake yin
urawa cike da
arfin hali da jarumta. Aiko ji yay kamar ya fasa ihu dan azaba, amma ina bazai iya zama yana kallon Maanal a haka ba. Da
yar ya mi
e a galabaice ya nufi bayi, ruwa masu zafi ya daidaita ya sakarma kansa na shower. Yafi mintuna biyar a haka sannan yay wanka yay na tsarki cikin
arfin hali ya fito yana dafe da cikin nasa, dan ko iya mi
ewa da
yau baya yi ma. Ga idanunsa kamar zasu fa
o idan ya bu
e saboda ciwon kai. Bashi da kaya a
akin, sai dai in wanda ya cire zai maida. Ba kuma zai iya haka ba. Haka ya daure ya fita cikin ha
a hanya ya koma
akinsa, jallabiya kawai ya
akko ya dawo. Yana
arin zama dan ya
ago Maanal duk da shi yasan da wahala ya iya hakan saboda cikinsa yaga wayarsa na haske. Kamar zai share sai kuma ya tuna Rafeeq yace zai kirashi da asuba. Da
yar ya iya kai hannu ya
auka, Rafeeq
in ne kuwa.
agawa yay batare da yay magana ba, daga can RK ya ce,
Ajwaad!
asa magana AA yayi, sai da
yar ya ce,
Uhmm
Babu dai wata matsala ko?
Nan ma ya da
e kafin ya iya furta,
Akwai, bata numfashi sam. Nima kaina da cikina na ciw....
Ya kasa
arasawa saboda kansa dake kamar ana bugawa da wani
arfe.
Wannan sakamakon dama shi nake tsoratar maka tun jiya. Yanzu dai bara muyi salla gani nan zuwa gidan
Uhmm
Kawai yace ya kife wayar batare daya yanke kiran ba, sai RK
inne ya yanke daga can. Duk yanda yake tunanin taimakawa Maanal bazai iya ba, ga salla ana
arin shiga. Kuma har cikin ransa bazai iya kiran kowa ba. Dama ace cikin
an uwanta akwai wani ko Amaal zai iya sawa tazo ta taimaka mata. Baya son wasa da salla, dan haka ya tashi ya gabatar da ita a zaune. Yana zaune ya jingina da gadon idanunsa a lumshe sai dai bai rufesu ba duka yana
an kallon Maanal kiran RK ya sake shigowa wayar. Hannu kawai ya kai ya
auka, yana
agawa RK ya ce,
Zaka iya bu
ofar?
Ko sakkowa bazan iya ba
Okay ina zuwa, bari na samo keys wajen Aunty. Ka
an daure ka
an saka mata kaya masu kauri, dan zamu shigo ne koda Aunty haka
No! Rafeeq kar kai min haka Please
Dole ne ayi hakan Ajwaad, dole ne laifin da kowa ke kallonka da shi na tsawon shekaru ya shafe a yau....
Kafin AA
in ya sake magana ma RK ya yanke wayar. Idanunsa ya lumshe tare da cije lips da
arfi. Fahimtar babu wani isasshen lokaci ya sashi mikewa cike da
arfin hali, closet
inta ya nufa, ya samo riga mai kauri sai dai ba wadda zata dameta ba ya fito. Sai da ya
an zauna kansa ya lafa kafin ya iya saka mata rigar da
yar, ya tattare gashinta dake a baje ya tufke waje guda. Bargon ya sake ja ya rufa mata ya maida hannunsa a goshinsa ya dafe kansa yana kallonta da idanunsa da suka canja launi gaba
aya....
Kai tsaye RK sashen Oum ya nufa.
ofar a bu
e take, dan haka ya shiga kawai. Babu kowa a falon
asan amma yana jiyo motsin su Mah-mah dake a bedrooms
in.
an jimmm yay na tunanin wazai samu, sai Umma ta fa
o masa, tunda koba komai a yanzu tamkar itace uwa a family
in kasancewarta matar Baba Sardauna dake matsayin uba. Wayarsa ya ciro a aljihu yay kiran layinta. Sai da ta kusa tsinkewa ta
auka, gaisheta yay, a
an rikice ta amsa tana tambayarsa lafiya dai ko kira da asuba yace ba komai gashi a falo ne...
Baima gama sauke wayar ba
ofar bedroom
in tsakkiya ta bu
e. Umma ta fito sanye da zabgegen hijjabi idonta akan RK. Yanda take sauri kamar hijjabin zai ta
eta ta fa
i ya sashi saurin tararta yana fa
in,
Umma relax ba wani abu bane ba fa
Ka tayar min da hankali Rafeeq mike faruwa?
Hannunta ya ri
o ya ce,
Kwantar da hankalinki. Nace babu komai fa. Dama su Ajwaad ne ke bu
atar taimako, dan akwai matsala. Yanzu haka ma nace ya bu
ofa ga doctor nan zata zo amma bazai iya sakkowa daga sama ba dan shima bashi da lafiya. Ita kuma ta suma
Yanda RK yay maganar kansa a
asa yasa Umma tsohuwar arzi
i ta fahimci komai, sai dai kuma zuciyarta ta shiga wasiwasi. Amma batace komai ba tace kawai
Muje
Kansa ya jinjina mata, sai kuma yace,
Bara na amsa key wajen Aunty ya kulle ne
. Zama Umma tayi, shi kuma ya haura sama. Kai tsaye bedroom
in Oum yay knocking, Hajiya Basariyya tazo ta bu
e. Ganin shine sai tai wani shock.
Rafeeq lafiya kuwa?
Lafiya lau Aunty, zan amsa key
in sashen Ajwaad ne
Key! Wani abu ya faru ne?
Kafin ya bata amsa Oum tazo wajen jin an ambaci sunan AA. Ganin Rafeeq kuma sai ya sake rikita ta. Ta ce,
Majdiya bashi hanya ya shigo
. Shiga RK yayi, Oum da duk take a rikice tace,
Rafeeq miya faru da su Ajwaad
in ake neman key?
Babu abinda ya faru Aunty ku kwantar da hankalinku. Ya kulle
ofar ne kuma bazai iya sakkowa ya bu
e ba. Shi da Maanal
in kuma duk suna bu
atar taimako
Daga Hajiya Majdiya har Oum shiru sukai suna kallon RK cike da nazari, sai kuma suka kalla juna. Oum ce tai
arfin halin fa
in,
Bara na
auka maka
Hajiya Majdiya kuwa sai ta jeho masa tambaya.
Rafeeq mike damun su?
Kafin ya bata amsa nan ma Oum ta dawo, key
in ta mi
a masa. Sai kawai ya juya ya fice dan ana kiran wayarsa ya kuma san doctor ce. Yana gama sakkowa Umma dake falo na jiransa ta mi
e, a tare suka fito, Umma ta nufi sashen AA shi kuma ya nufi motar Doctor dan ya fa
ama maigadi daman ya bu
e mata. Tana hangosa itama ta fito. Mace ce babba dan zata iya kaiwa ma sa'ar su Oum, ya gaidata da girmamawa sannan suma suka nufi sashen AA
in da har Umma ta bu
e ta shige.
A falo suka samu Umma tsaye, Doctor Ru
ayya ta gaida Umma cike da girmamawa, itama ta amsa da kulawa tana mata godiyar tasota da akai da sassafe haka. Dan gari ya fara haske zuwa yanzu. Wayar AA RK ya sake kira, yana
agawa ya ce,
Gani tare da Umma da Doctor. Ka koma wani
akin zan sameka su sai su dubata
Uhmm
AA ya fa
a a
asan ma
oshi. Har ya yun
ura zai mi
e sai kuma ya
an matsa ya sumbaci goshin Maanal da lips
inta. Murya a sha
e ya furta,
I'm sorry Bestie. Please for give me. You bloomed in my childhood, and you rule in my forever, my sweet Everbloom. ALLAH yay miki albarka. Yay miki sakamako da mukullin aljanna, ya shayar dake farin ciki na har abada fiye da wanda kika shayar da ni a daren jiya. ALLAH ya hanani ikon munana miki har abada
. Ya sake sumbatar lips nata a hankali sannan ya mi
e da
yar. Fita yay yana waiwayenta, shi ka
ai yasan irin nauyin da yake ji zuciyarsa ta masa. Sosai yake jin haushin kansa.
akinsa ya bu
e ya shiga, dai-dai nan su RK ke haurowa, sun kuma ji
arar rufe
ofar da yayi. Sai duk suka fahimci shine, dan haka RK ya nufi can yana nuna musu
akin kusa dana AA
in.
Inaga tana nan Umma ku shiga. Bara na ganshi shima
Can
in suka shiga, shi kuma yay knocking
akin AA, fin sakan biyar kafin ya tura ya shiga. Wutar
akin da AA bai kunna ba ya kunna. Can ya hangosa a saman gado ya dun
ule waje
aya. Can
in ya
arasa, batare da yay magana ba ya zauna a kusa da shi. Hannunsa ya
auke a hankali daga saman cikinsa daya ri
e, ya maye gurbinsa da nashi ya
an danna wajen. Ai da
arfi AA ya wani cije lips yana sake matse idanunsa dan azaba.
I'm sorry
RK ya fa
a a hankali. Kansa ya jinjina masa kawai, sai da ya
i bu
e ido ya kallesa. RK ya
an girgiza kai da sake fa
in,
Kanka na ciwo. Kuma da alama akwai zazza
i tare da kai
Shi dai AA bai ce komai ba, shima RK bai damu ba. Sai ma wayarsa daya zaro a aljihu ya shiga kiran wayar Oum. Bugu biyu kuwa ta
aga. A ta
aice ya ce,
Please Aunty zamu samu ruwan lemon tsami da lipton?
Cikin sanyin murya mai nuna damuwa Oum ta ce,
Za'a samu Rafeeq yaya jikin nasu?
Alhamdullah da sau
i karfa ki damu. A
an ha
a da shayi mai kauri sosai cikin yaran nan wani ya kawo min
.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*