Sashe 31
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........Gaban Oum AA ya
arasa, Maanal na gefenta sanye cikin Abaya red color datai mata matu
yau, tai rolling kanta da mayafin, sai mitsitsiyar handbag a hannunta. Suna ha
a ido ta kauda nata, shima nashin ya maida akan Oum, cike da kulawa ya rungumeta,
Oumna zan yi missing
inki
Ya fa
a cikin ma
oshi. Murmushi Oum tayi, tare da
an bubbuga bayansa. Sai kuma ta
agoshi cike da kulawa fiskarta da murmushi ta shafa fuskarsa.
Nima haka Auta, amma karka damu kamar yau ne ai zaku dawo. Ga Baby na nan zata kula min da kai
. Tai maganar tana juyawa ta kamo hannun Maanal. A cikin nashi ta sanya, a tare suka saki
oyayyar ajiyar zuciya kuwa. Sai dai a zahiri kowa a dake yake, dan Maanal ma kanta a a
asa yake, shine ma dai ke kallonta
asa-
asa. Addu'a sosai Oum tai musu, tare da dam
a ma junansu amanar kansu. Daga haka tace suje lokaci na
urewa. Gashi jirginsu 5:20 zai tashi.
Sai yanzu ne Saheeba ta bu
e baki da
yar tai musu addu'ar dawowa lafiya, hakan ne ya zaburar da Nuratu, itama ta ce,
Ya AA ALLAH ya tsare
Hannu kawai ya
aga musu, tare da kai
ayan hannunsa ya amshi trolling
insu da Maanal ta kama zata ja.
agowa tai ta kallesa, suna ha
a ido ta janye tare da sakar masa akwatin. Shima bai ce komai ba ya turashi yay gaba, ita ko Maanal sai da ta sake rungume Oum sannan ta wuce idannunta cike da hawaye. Ji take kamar zasuyi tafiya ne mai jimawa.
Da sauri AS ya zaburo ya amshi akwatin hannun AA
in domin sakawa a booth dake bu
e. Shi ko jikin motar ya nufa ya tsaya har Maanal ta iso, ganinsa tsaye ya sata fahimtar ita yake jira ta shiga. Dan haka ta nufi shigar, hannu yasa ya tare mata saman kai dan karta buge, sai kuma akai rashin sa'a abayarta ta nema ta
eta. Ri
ota yay da hannunsa
aya bayanta ya jinginu da jikinsa. Muryarsa a
asan ma
oshi can
asa sosai ya ce,
Are you okay?
Kanta ta jinjina masa tana
an sauke ajiyar zuciya, sai kuma ta matsa daga jikinsa ganin su Oum duk suna kallonsu har tana iya hango yanda fuskar Mamy, Nuratu da Saheeba ta canja, shiga tayi sai dai tana
an yamutsa fuska dan
afarta na
an mata zafi. Lurar da AA yayi saboda idonsa a kanta yake ya sashi kaiwa tsugunne irin na yanayin maza ya
aga Abayar ka
an ya kamo
afar dake a cikin
yawan ba
in takalmi fes-fes da ita. Takalmin ya zare ya ajiye, batare da damuwa ba ya
aura
afar a saman jikinsa. Ji Maanal tai kamar tayi kuka dan nauyin Abah da Oum. Amma yaya zatai tunda tasan ba fasawa zai yi ba. Duk da haka sai da tai magana a sanyaye ta ce,
Bafa da yawa bane
Bai kulata ba, sai
arin
an jajjan
afar kawai yake yi, sai da yay kusan na minti biyu sannan ya maida mata takalmin ya gyara mata
afar a cikin motar tare da rigarta ya mi
e. Da kansa ya rufe mata murfin sannan ya juya ya kalla su Oum dake kallonsu cike da jin da
i, sai dai banda su Mamy. Dan ji tai wani irin
ududu ya ri
e mata zuciya katamaumau. Nuratu kam
walla ne suka cika mata ido ma. Hannu ya sake
aga ma iyayen nasa sannan ya zagaya
ayan side
in da AS ya bu
e masa ya shiga ya zauna. Suma su AS sukai sallama da su Oum
in suka shiga motar ta fice.
Sannu a hankali Maanal ta lumshe idanunta da hawaye suka ciko. Jin suna neman zubo mata ta bu
esu tare da kai yatsarta ta
auke su tana kallon waje. Sarai AA na hankalce da ita, dan haka ya kai tattausan hannunsa ya kamo nata dake ajiye a kan cinyarta, saman tashi
afar ya dawo dashi yana mai har
e yatsunsu waje guda. Ta gefen ido ta
an dubesa, ganin ba ita yake kallo ba ta shagala sosai a kallon nashi, dan harga ALLAH idan tace bai yi mata
yau ba ma tayi
arya. Ta shagala sosai a bazata ya waiwayo suka ha
a ido, cike da borin kunya ta kauda nata gefe tana
ata fuska. Shi dai baice mata komai ba, kuma bai daina kallon nata ba har sai da wayarsa ta motsa alamar shigowar kira.
auka yay ya duba, babban yaya ne. Dan haka ya
aga tare da kai yatsansa ya gyara zaman bluetooth
in kunnesa ba
i, cikin yanayinsa na rashin son
aga sauti yay sallama... Tsabar yanda yake magana can
asa su kansu su AS dake a gaba ba jinsa suke ba. Ita kanta Maanal dan kawai ta nutsu ne ta maida hankali a kansa duk da ba kallonsa take ba. A haka suka iso airport dan gudu sosai sukayi.
Bai motsa domin fita ba, ita kuma ya ri
e hannunta bai bata damar ta fitan ba. Magana suke da AS. Ita Maanal ma tayi zaton bada shi za'a ba. Sunja kusan mintuna biyu a haka sannan aka bu
e musu. Juyawa yay ya
an kalleta, kafin ya saki yatsun hannunta dake sar
ale da nashi a hankali sannan ya yun
ura ya fita yanzu ma jacket
insa da bai saka ba har yanzu a hannu. Itama
in fitar tayi, dai-dai driver na rufe side
in data fito
in AA ke isowa wajenta. Yayinda AS daya fiddo akwatinsu da wani da bata san na waye ba ya tura su yay gaba. Shi kuma da yake binta da wani kallon
asa-
asa hannunsa ya mi
a mata. Hannun ta zubama ido, sai kuma ta
ago ta kallesa. Ita
in dai yake kallo idanunsa na komawa
anana. Yau dai ta fahimci kurumtar ce ta motsa ta miskilanci, dan haka ta
aura hannun nata a hankali saman nashi, shiko ya ha
esu da
yau sannan suka fara takawa a tare.
Dole duk wanda ya kallesu su burgesa, dan kallo guda zai tabbatar maka da su
in ma'aurata ne. Sun matu
ar dacewa da juna kuma, duk da ita
arama ce a gabansa, dan koda take da tsaho tsahon nata gaba
aya bai wuce kafa
arsa ba. Arba da ma'aikatansu su Yaqub ya sakata jin nauyi da kasancewar a yanda suke. Shi ko ko'a kwalar rigarsa. Sai ma amsa musu gaisuwar da suke masa yake ta hannyar jinjina kai. Itace ke amsawa cike da jin nauyin da su kuma suke fassarawa da jan ajinta. Dai-dai nan kuma aka fara shelar neman matafiyan da zasu tashi a jirginsu zuwa Qatar. Gaba yay ri
e da hannun nata su AS da su Yaqub da ya
i yarda ya kalla ko inda Maanal take biye da su. Sai da sukai
an abubuwan da suka kamata kafin wucewa inda jirginsu yake. A haka yana ri
en da ita suka shiga, su sun wuce vip ne.
Ganin hakan sai da yasa Maanal sauke ajiyar zuciya a
oye. Duk da ya jita bai nuna yaji ba, sai ma taimaka mata da yaya ta zauna a nata sit
in kafin shima ya zauna a nasa dake kusa da ita. Ta inda suken ke
antaccen waje ne madaidaici zaman mutum biyu tamkar wani falo ko
aki, zaka iya maida kujerun gado idan kaso. Ga television da kayan dai
awa yanda ya kamata. Tuni Maanal ta zama ba
auya, dan ita kam bata san akwai hakan a jirgi ba. Kai masu ku
u na sha'aninsu. Bata tsinke da al'amarin ba sai da AA ya danna wani
an bottom ta gefen kujerar belt ya saka kansa da kansa a jikinsu. Dai-dai jirgin na tashi zuwa sama dole ta lalubo hannunsa a cikin nata. Kallonta yayi, sai kuma ya bu
e tafin nasa ya maida natan a ciki ya sargafe yatsunsu cikin na juna. Sosai ta sake
ame masa hannun har tana kafa masa
ubunanta da ba wani tsahone da su ba dan bata wasa da yankewa a kan fatarsa. Aiko sai da ta fasa masa fata abinka da ba'asan wahala ba. Bata fargaba kuma sai da jirgin ya gama dai-daita ta bu
e idanun, hannun nasu ta
an kalla tana sauke ajiyar zuciya, har zata janye sai kuma tai saurin sake kallo. Sosai taji gabanta ya fa
i, babu shiri ta juyo da shi ganin yana
arin juyarwa dan karta gani. A sanyaye cike da damuwa ta ce,
Ya ALLAH na ji maka ciwo
Komai bai ce ba, ya dai
an kalli hannun ya kauda kansa. Yayinda ita kuma ta bu
e yatsun nata tana matso da hannun saitin bakinta ta shiga wura masa iska da baki kamar wanda ya kone. Ai ba
aramin ratsa jijiya da jinin AA hura hannun nan yay ba, a take
ofofin gashinsa suka shiga bubbu
ewa. Dole yay
arin janyewa yana fa
in,
It's okay
Kanta ta jinjina masa idannunta na cika da
walla, sai kuma taja tissue
aya dake ajiye a kwalinsa ta shiga goge jinin daba wani zuba yake ba ya dai nuna alamar fita ne kawai. Dai-dai nan ma'aijaciyar jirgin ta shigo bayan tai
an knocking, tray
in hannunta mai
auke da coffee ta ajiye, sai kuma ta dubesu domin jin ko suna bu
atar wani abu ne. Cikin harshen turanci Maanal tace suna bu
atar First aid box.
No...
AA ya fa
a yana
arin dakatar da ita, amma sai maanal
in tace taje ta kawo. Itama ganin jinin yasata fita, babu jimawa ta dawo da wata matashiya kamarta da first aid ket
in a hannu. Kai tsaye inda suke tayo, ta ajiye box
in tana ma AA sorry. Shi ko kallonsu ma baiyi ba. Maanal
in da duk ta rikice kawai yake kallo
asa-
asa. Mata ta kawo hannu zata kama hannunsa Maanal tai mata tsawa batare da ita kanta tasan mi tayin ba. Cike da masifa tace ta bata zata masa. Karo na farko AA yay wani
in killer smile na gefen baki ya lumshe idanunsa kawai. Sai dai yana kallon yanda take goge masa jinin a
ofane tana kuma hurawa da baki wai kar yaji zafin spirit. Sai yaji kawai abin ya masa suger.
arin tsokanarta yay, dan haka ya
an ja hannun baya kamar wanda yaji zafin.
Ai da sauri Maanal ta kallesa a raunane ta ce,
Da zafi ko, I'm sorry
. Yanda tayi kamar zatai kuka yasa shi
ara girman idanun nasa a kanta yana kallonta ciki-ciki. Kansa ya girgiza mata ganin yanda ta zuba masa idanun dake tara
walla. Kan nasa ya girgiza mata ka
an, sai kuma ya juya nasa hannun nata ya koma sama, ya matso da shi tare da
an du
owa ya sumbata. A hankali ta lumshe nata idanun tare da jan ajiyar zuciya.
Su dai ma'aikatan jirgi sun shagala suna kallon ikon rabbu, wannan al'amari kamar a film, dama a ba
enmu akwai masu irin wannan shagaltacciyar
aunar, dan wannan ta wuce soyayya sai tsantsar
auna mai zafin gaske da sam bata
oyuwa a idanun masoyan. Da
yar
aya tai
arfin halin mi
ama Manaal plaster
in data yanko tare da
ar audiga. Maanal
in ta amsa ta sanya masa sannan tasa plaster
in a sama. Tattarwa sukai suka wuce suna waigensu..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*