← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 119

Sashe 49

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.......Mi
a mata ruwa da yay ne ya katse mata tunaninta, sai ta sauke
oyayyan nunfashi kawai ta amsa. Sun sha ruwa sannan ya mi
e yana fa
in,
Muje yin salla suna jiranmu
A mamakin Maanal ta wata hanyar daban suka fito, sai taga masallaci madaidaici a wajen. A ranta tace wai ina yake samo irin wajajen nan? Dama akwai musulmai a Chaina kamar haka. A
arshen bango taga CFO, dan haka ta nufi inda take, ba'a kiran salla a massalacin, sannan ba'a salla da mic. Sai suka bata tausayi, amma koma miye UBANGIJIN da suke ibadar dan shi mai ji ne da ganine a kowane irin yanayi. Basu da yawa sosai, kusan ma zatace sune suka cika massalacin. Sunyi sallar magrib sannan suka fito. Wajen nan da AA ya fara kaita suka koma. Ganin yanda CFO keta shareta cikin kame kai itama sai ta watsar da ita, an gaggaisa da yima juna barka da shan ruwa suka zazauna. AA na kusa da ita, da kuma kansa ya zuba musu abinci ita da shi, ita dai duk sai ta jita a takure, shima
in bada wani sakewa yake cin abincin ba. Suko su AS kwasar girki suke hankali kwance duk da suna jin nauyin AA
in. Ita da shine suka fara tashi, dan haka sai ya jata kawai suka fito a wajen. Waje suka samu suka zauna, ya
an tsareta da idanu.
Mike damunki? Ko har yanzu barci ne?
Kanta ta girgiza masa, sai kuma cike da shagwa
a ta ce,
Ina jin kewar su Ammi
e, tunda muka zo banyi waya da su ba. Ko barka da shan ruwa ban musu ba
Nauyinta yaji akan hakan. Dan shima ya fahimci bai kyauta ba, shi ya kira iyayensa sun gaisa amma ita bai kira nata ba. Duk da har ga ALLAH yayi niyyar yin hakan shafa'a yayi.
asa-
asa ya ce,
I'm sorry
Batace komai ba shima sai yay shiru. Cikar lokaci sallah ya sakasu tashi. Sunyi isha'i da asham. Koda suka fito anan suka bar su AS, shi da ita suka wuce, wani gidan abinci mai shegen
yau suka isa, ganin an saka halal ya sata sauke ajiyar zuciya. Abinci aka shirya musu na gani na fa
a, anan kam cike da kulawa ya rinjaye ta sukaci suka
oshi. Basu koma hotel nasu ba sai kusan
aya na dare. Shi kam a gajiye yake fiye da ita, dan haka yana kwanciya sai barci. Dama haka yake so shiyyasa yaba kansa wahala da zirga-zirga ko zai samu raguwar kusancin zamansu a tare idan sun dawo makwanci. Saboda shi ka
ai yasan abinda yake fuskanta a jikinsa da wannan zaman waje
ayan nasu. Ya kuma fara fahimtar gangar jikinsa so take ta
i bashi ha
in kai bisa shirinsa......
_________
9-Ramadhan.
A yau
aukacin musulmai suka kai azumi na tara-tara a wasu
asashe, wasu kuma na
arin
arisa kaiwa irinsu Maanal dake a Chaina. Yau gaba
aya a busy suke, dan sunata shirin komawa
asarsu ta haihuwa. Babu abinda Maanal zatace da UBANGIJI sai godiya a kwanakin nan, domin kuwa ta
aru da abubuwa masu yawan gaske. Irin siyayyar da AA yayi mata har tsoro abin ya bata, wai iyaka ma wanda ta gani kenan. Dan bata sani ba ma ya tura wasu kayan Nigeria kusan kwana uku kenan. Duk da da
i da Chaina tai mata hakan bai hanata jin
okin komawarsu gida ba. Dan tayi kewar kowa da Kowa. Duk da zuwa yanzu hatta su Ammie duk tana waya da su...
angaren AA kuwa a matu
ar takure da azabtuwa yay kwanakin nan. Shi ka
ai yasan
unbin ya
in da yay da kansa wajen kauda ido ga Maanal a tsakanin nan. Sai kuma azumi daya sake taimakawa ya zame masa garkuwa. Rashin walwalarsa a bayyane take, sai dai hakan bai hanashi bama Maanal kulawa mai tsayawa a rai da zuciya ba wadda shi kansa ya fahimci ta sakata
ara zama mai laushi, sha
uwarsu kuma nata dawowa kamar da duk da bawai tana sakin jikinta bane kamar da
in yanda ya kamata. Dan wataran idan ta miskile masa ma har mamakinta yake. Badan yana kewar iyayensa ba da ita ka
ai zai tura Nigeria shi kam sai bayan salla ya koma dai-dai sanda Abah
in ya yarda zai bashi matarsa. Haka dai ya daure yay musu shiri yanda ya kamata. A gajiye sosai suka koma hotel
insu, dan sunje
arasa wasu yan abubuwa ne da suka rage. Kasancewar ya tsaya suna magana da CMO a waje ita ka
ai ta shige
aki, gudu-gudu ta hau zame kaya da planing
in shiga wanka kafin ya shigo. Dan harta fiddo kayan da zata canja a bayin kamar yanda take yi. A bazata kawai ta
aga riga zata cire bawan ALLAH ya shigo. Daburcewa tayi gaba
aya, ga rigar ta
i fita hasalima ta ma
ale mata
an kunne dan atamface ga style
inkin wuyan irin
aramin nan ne. Fa
in rigar kuma yasa ba'a saka mata zip ba.
Cak AA yaja ya tsaya
irjinsa na wani dokawa da sauri-sauri. Ji yay kamar ya juya ya koma, sai dai kuma yanda take kicin-kicin yasan zata iya buguwa da wani abun. Gashi ta gagara cire rigar, jikinta kuwa har rawa yake. Kamar wanda aka salu
ewa kuzari ya shiga takawa a slowly, yana zuwa dai-dai gabanta ya tsaya, dai-dai ta
an sake du
ewa ta
ago cikin nasara ta zare kunneta
aya daya ri
e, motsawar da zatai kawai tai karo da mutum. Cak ta tsaya zuciyarta na mata gudu a
irji, sai taji hawaye ma sun cika mata ido. Dan tasan ya ma riga ya gama kalleta daga ita sai b&p tunda tayi sama da rigar ne gaba
aya. A bazata kuwa, matu
ar bazata taji saukar lallausan hannunsa a saman
ugunta, kafin a hankali ya shiga matsar da shi har zuwa gadon bayanta ya zagayosa ta
ayan gefen cikinta. Matsota yay ta manne da jikinsa. Ji tai ta
ara daburcewa, shi kansa zuciyarsa tsitstsinkewa take, dan wannan shine na farko da yake ganinta a haka. Koma yace yake ganin mace a haka a gabansa. Tuni idanun
an maza sun juye cikin
anin lokaci, sai faman taunar lips yake tamkar zai hudasu da ha
ora. Hannunta da take
arin turesa ya ri
e, sai ya maida shi baya ya ri
e a hannunsa dake gadon bayanta.
ayan kuma ya shiga zare mata rigar jinin jikinsa na narkewa. Rigar na gama fita Maanal tai
arin du
ewa, cak ya kamota gaba
aya ya tsayar akan
afafunta, kafin ya fara tafiya da ita sannu-sannu suka dangane da bango. Bata daina
arin turesa ba, ga jikinta na rawa hawaye na gangarowa, sai dai ta kasa magana. Jin ya manneta da bango sai kawai ta kife a jikinsa dan bata da wani za
in daya wuce yin hakan. Hawayenta yaji suna sauka a
irjinsa duk da akwai riga a tare da shi.
Sake rikicewa gangar jikinsa tayi, sai ya dinga jin kamar bazai iya ri
e kansa ba yau. Kamar bazai iya ha
uri da juriyar daya
auka
ammara ba. Kamar bazai iya ri
e al
awarin Abah ba. Tabbas bazai iya ba, dan kuwa cikin yamutsewar tunani ya kai fuskarsa cikin wuyanta ya fara bata sumba masu zafi da shinshinar wajen yana busa mata numfashinsa.
arin
agowa datai a rikice zatai magana ya bashi damar ri
e lips
inta cikin nashi.
Harga ALLAH Maanal bata ta
a tsorata da shi irin yau ba, dan kuwa a karo na farko hannunsa ya sauka a inda wani mahaluki bai ta
a kaiwa ba koda Ammie ko
an uwanta, dan ita ko kaya kunyar sakawa take a gaban Ammie, kai tunda tai hankali wlhy b
inta idan ta wanke bata yarda ta shanya inda wani zai ganin mata. Dama su Didi ke siya mata, suma sun san yanda take jin kunya sai su saka mata a cikin kaya bawai su bata hannu da hannu ba, ita kanta kunyar kanta take ji ta yanda koda wasa bata ta
a tsayawa gaban mirror ta kalla jikinta ba. Sosai taji mahaukaciyar gigita mai tarwatsa brain, ga azabar yanda yake mata na ratsata. Cikin sa'a ta
wace bakinta saboda yanayin da yake a ciki
arfinsa ya fara sanyi, amma inba hakan ba wane ita, ko a fuska ka kalla AA kasan a wajen mazan ma bazai daku ba balle ita
ar tamatsitsi. Ro
onsa ta shiga yi cikin kuka har tana ro
onsa dan girman ALLAH yayi ja
uri. Jin ya
i sakinta ta koma tabbatar masa wlhy in bai bartaba bazata ta
a ta yafe masa ba....
Kinji nace ki yafe min ne daman?
. Ya fa
a murya a sha
e yana
agata cak zuwa gadon. Ina Maanal fa ta fahimci yau sai ta ALLAH wlhy, aifa jikinta ya shiga rawa ganin yana zame tufafinsa, gashi ya ri
eta da hannu
aya kawai amma ta kasa motsi. Sai ta shiga magiya da ro
o da ban ha
uri tana ha
ashi da girman ALLAH. Abun yazo mata a bazata ne shiyyasa ta gigice. Gefe kuma zuciyarta na tuna mata wata rana data shu
e, ranar da bazata ta
a goguwa a brain
inta da tarihin rayuwar su ba har abada. Dan ta zame musu tamkar tabo ne mai barin tambari a fuska na har abada. Wani gefe kuma nasihar likita da yace mata ta daina tsorata, tarayya da namiji ba mutuwa bace ba...
Cikin shi
ewar kuka da sallamawa idannunta a rumtse ganin ya gama zare kayansa gaba
aya bakinta na rawa ga hawaye wasu na bin wasu ta ce,
Shike nan Ajwaad! Shike nan kayi duk yanda kaso, ai dama basan kana
aukata ne kamar wata dabba mara daraja, tunda ma ka iya keta min haddi a shekarun da ban wuce sha biyar ba taya zaka jini a yanzu, ta yaya! Ta yaya zaka jini. Wlhy tsoro nake ji! Tsoro nake ji Yaya Ajwaad ka taimaka min na tuba! Na tuba dan ALLAH kada ka aikata min komai!!
Ai cak AA ya tsaya daga yun
urin sake ha
e lips
insu da yake yi, dan maiba wani ji kalamanta na farko ba balle su masa tasiri, amma kalmar _(Wlhy tsoro nake ji! Tsoro nake ji Yaya Ajwaad ka taimaka min na tuba! Na tuba dan ALLAH kada ka aikata min komai)_ har cikin tsakkiyar kansa suka dinga zirarawa kamar ana buga
usa a cikin bango, zuciyarsa ta wani shiga rartabewa gida daban-daban saboda wani tausayinta daya ratsashi, dan jikinta rawa yake sosai. Gaba
aya abinda yake ji a jikinsa komai ya tsaya kamar an daka musu tsawa. Jikinsa da ya
auka wani kalar
umin zazza
i lokaci guda ya janye daga nata, sauka yay a gadon gaba
aya, gaba
aya ji yake
akinma na juya masa, kalamanta na sake maimaita kansu a kunnensa cikin amsa kuwwa. Da
yar ya iya kai kansa bayi, baima san a yaya ya rufe
ofar ba kawai ya tsinta kansa ne a
ashin shower..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 49 · 0% Book details