← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 119

Sashe 70

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

______________
.........Washe gari asabar
unbin al'umma suka shaida
aurin auren Fawzan Aliyu Abubakar Darma. Da amaryarsa Najma akan sadaki 1mil cass da AA ya biya. A lallai su Baba Sardauna sun girgiza zukata da yawa. Abune a bazata, bazata mai ban mamaki da wani bai ta
a hasasowa zai yiwu a family
in ba. Musamman ta yanda babu wata ala
a makamanciyar haka a tsakanin Fawzan
in da Najma.
Su Mamy na bedroom suna tattaunawa ana
ara tausar Maman Saheeba da tun jiya take
ananun magana da ita kanta Mamy
in kawai Saheeban ta fa
o musu kamar wadda aka jeho. A tare suka juyo suna kallonta. Babbar yayar su Mamy ta ce,
Haba Saheeba miyyasa ba
ya sanin kin girma ne. Wane gudu kenan keda ke da
aramin ciki
Cikin hakki Saheeba ta ce,
Gwaggo bazaki gane ba, kuna nan ciki baku san mike faruwa ba. Aure aka
aurama Yaya Fawzan
A tare suka mi
e, Mamy ta ce,
Fawzan kuma? Wanne kenan? Ba dai nawa ba?
Tabbas shi kuwa Mamy, kuma da Najma
Wacece Najma?
Mamy ta sake tambaya dan duk ta ma rikice. Kai tsaye Saheeba tace,
ar Aunty Majdiya dake gidan nan mana
Yuuu-yuuu Mamy ta dinga gani a cikin idannunta, lips
inta na rawa tama kasa fusta abinda take son fustawa. Babu zato sai gata a
asa wanwar ta baje.....
Tofa Mamy ta baje a
ar ku kawo
auki
_______
A
angaren su Oum kuwa wani irin farin ciki ne mara misali zagaye da su. Dai dai Oum na share hawayen farin ciki, lokacin su Fawzan suka shigo shima idanunsa sun ka
a sosai dan ana ambata
aurin auren da sunansa bai san hawaye sun zubo masa ba. Abu ne na bazata, bazata irin wadda ba'a ta
a masa ba a rayuwarsa. Dan koda AA yace zaima Abah magana a ha
a da bikinsa a waccan ranar bai wani
auki abin serious ba. Yau kuma Babban Yaya cayay masa wani
aurin aure zasuje na
ar abokin Abah ya bashi kayan jikinsa yace ya saka, duk da yayi mamakin ganin ahalinsu da abokansa da yawa a wajen bai samu damar tambaya ba. Yana zuwa ya rungume Oum ya sakar mata kuka, ALLAH yaso ma daga ita sai shi da AA da RK sai Babban Yaya ne a
akin. Itama Oum hawayen take, a haka ta daure ta goge nata tas sannan ta
ago Fawzan
in ta zaunar, shima goge masa nasa hawayen tayi tana murmushi. Albarka ta dinga saka musu, tare da addu'oi masu nauyi akan wannan aure. A haka Abah ya shigo ya samesu. Cike da tsokana ya ce,
Ja'iri, har yanzu kukan farin cikin bai
are ba kazo ka tasa uwaka kana cigaba da yi
Dariya Oum tayi, su Babban Yaya na murmushi. Zama Abah shima yay, ya sanya musu albarka sosai dan shi kansa shi ka
ai yasan irin farin cikin da yake ciki a yau. A nutse yayma Oum bayanin ai Babban Yaya, RK, da AA ne suka shirya komai suka kuma ro
i alfarmar
oye zancen har sai an
aura. Tariya kuma sai nan da sati hu
u Najma ta kammala jarabawarta. Albarka itama Oum ta dinga saka musu.
A falo ma dai da tsakar gida duk wani ahalin Darma yayi farin ciki da wannan aure. Hajiya Majdiya kanta sai da tai hawaye. Sai da su Mah-mah sukaita lallashinta dan harga ALLAH abin yazo mata a bazata kamar yanda ya zoma kowa ma....
Chapter 70 · 0% Book details