Sashe 103
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.......AA daya kasa ha
uri Maanal bata kirashi ba, kuma ta
aga masa kiransa
arfe hu
u ya dawo gidan. Lokacin sun kammala komai suna
arin zubawa a kuloli. Nuratu na kwance har yanzu tana kallo. Kawai a bazata AA
in ya shigo, sai taji duk ta rikice, ALLAH da tasan zai dawo gida yanzu wanka zataje tayi taci kwalliya abinta. Shi ko kallo
aya yay mata ya
auke kansa. Jin muryar Maanal a kitchen ya sashi sakin murmushi, yana jin da
in yanda ta
aukema Oum kai-kawon girkin nan da take kullum dama abin na damunsa, yayi-yayi kuma ta daina ta
i, sai tace basa son abincin masu aiki, itama bata so ya za'ai ta zauna, dole ta shiga ta girka ai da kanta. Sauran
an uwansaa yasha ji suna nuna damuwa akan aikin nan na Oum.
Kamar an fa
ama Maanal
in sai gata ta fito daga kitchen
in tana
ar dariyar maganar Aunty Nuwaira hannunta
auke da jug zata kai dining. Turus ta
an tsaya tana kallon AA
in, kamar yanda shima yake kallonta da sassanyan kallo. Janyewa tai ta kalla agogo, sannan ta sake juyowa ta kallesa tare da fa
in,
Hu'um tseren office ka fara Besty!
arfe hu
u fa
Shi dariya ma ta bashi wlhy, wai tsere kamar wani
an yaro ya gudo daga makaranta. A mamakin Nuratu data kume a wajen sai taga AA
in ya saki murmushi mai
ayatarwa yana nufar Maanal. Babu ko tunawa da tana a wajen, ko wani zai iya ganinsu kawai ya rungumeta ta baya, tare da sauke fuskarsa a kafa
arta ya sumbaci wuyanta. Ya kai bakinsa kan kunnenta ya gwargwa
a mata maganar da ita bata ji. Dariya taga sunyi a tare, mamakin ALLAH ya cika mata zuciya, wai AA ne ke dariya haka har ha
oransa a waje. Shin wai mi tsinanniyar yarinyar nan tai masa ne haka, su sunata wahala kullum da zubema malamai ku
i amma babu wani ci gaba. Jiba abinda suka saka a sashenta daren ranar amma a banza babu abinda aka fasa, sai taji ma hawaye ya cika mata ido.
Manaal da idanunta suka hango mata yanda Nuratu ta zuba musu ido cike da gayya bayan sun ajiye Jug
in tare da AA ta juyo suna fuskantar juna.
ishe tai ta sumbaci ha
arsa, sai kuma ta kashe masa ido
aya ta sumbaci lips
insa. Tana
arin juyawa da sauri ya ri
ota. Ciki-ciki ya ce,
Kinma isa kimin
an ka
an ki gudu
Dariya Maanal ta sanya tana
arin
wacewa shiko ya mannata da table
in dining
in yana
arin kai lips
insa kan nata, itako tasa hannu tana karewa tana cigaba da yin dariyar
ular da Nuratu....
Gyaran murya RK da basu san da shigowarsa ba yayi. Dakatawa AA yay yana wani yin luuu da idanunsa irin na (
an yawar nan ya katse min jin da
i) sai kuma ya
ata fuska kamar ba shi ba ya juyo yana kallon RK
in da harara. Ita dai Maanal samu tai ta zille ta gudu. Shima RK
in kallon AA yake cikin
age gira da sha
iyanci.
Cikin
ara balla masa harara AA ya ce,
Kai dai wlhy anyi kawun banza
Oh koba Kawun banza ba. Idan ni Kawun banza ne kai miye naka sunan.
an iskan yaro kazo ka matse yarinya a sashen mamanta ko kunya baka ji jarababbe kawai
Cokali AA ya zara dake dining
in ya wulla masa. RK ya kauce yana dariya. Murmusawa shima AA
in yay, batare da ya sake cemasa komai ba ya nufi
ofa. Binsa RK yay suka fice tare...
Wani irin takaici, ba
in cikin da
unar zuciya Nuratu take ji, a ranta ko ayyanawa take bazata iya cigaba da zaman sashen nan ba. In ba hakaba wataran sai ta bubburmawa Maanal wu
a wlhy, sai dai itama a kasheta.....
_________
Alhamdullahi Mamy dai an kwance karaya, dan haka Aunty Babba ta wuce. Maman Saheeba kuwa tace sai nan da kwana biyu. Amma a washe gari itama zata bar gidan gidan Hajiya Turai zatai kwana biyun. Auntyn tace ita ta sani kuma wannan ita dai tai wucewarta dan AA da kansa ya saya mata ticket, ya kuma yimata tsaraba mai yawa batare da sanin ko Mamyn ba. Itama sai da aka kaita airport
in ne driver ya bata yace inji AA, ya kuma bata wata leda yace inji Maanal. Jitai gaba
aya kunya ta
ara kamata, dama gashi Oum ta cikata da nata abin arzi
in, ta kuma saka Fawzan da Babban Yaya sukai mata. Itako wadda tai wahalar jiyyar ma da fa
a suka rabu wato Mamy, saboda ta sake mata nasiha akan al'amarin Oum dana Maanal Mamyn ta birkice mata, sai kawai ta
yaleta ta bita da addu'ar ALLAH ya ganar da ita gaskiya kafin lokaci ya
ure mata.....
A ranar Maman Saheeba bata wuce gidan Hajiya Turai ba sai washe gari. Sai dai kafin ta wuce
inne sa
on Sille ya sake iske Mamy a karo na biyu tunda farar safiya. Sa
o ne daya
ara birkitata fiye ma da wancan karon. Dan ya ce mata yana son su ha
u, sannan kuma yana son ku
i miliyan goma, idan zata taho address
in daya rubuta mata tazo masa da su. Idan ba hakaba kuma shi zaizo gidan Darman da kansa ya amsa, kuma sai ya na
asta rayuwar AA ta wani
angare dan ta tabbatar bada wasa yazo ba.
Zufa sosai Mamy keyi a zaune jikinta na rawa. A cikin wannan yanayin Maman Saheeba da taje suka gama
ulle-
ullensu da
anta dan har Saheeba an bar mata abinda zata dinga sakama babban Yaya a abinci, dan haka itama zata maida hankalinta a sashen Oum tunda taga yanzu a can yake cin abincin ta shigo ta samu Mamy. Sosai ta tsaya tana mata kallon mamaki. Sai kuma ta ce,
Aunty wai lafiyarki kuwa? Sai zufa kike fa ga jikinki na rawa
ewa Mamy tai, da
yar ta iya fa
in,
Ba komai
ta wuce bedroom
inta fuuuuu. Maman Saheeba da mamaki ya cikata tai sagade tana kallon
ofar, sai kuma ta ta
e baki ta gyara zama ta hau cin naman da Mamyn ta saka akan gasa mata zataci.
Itafa wlhy irin wannan cin da
in yasa idan tazo gidan nan bata son tafiya...
Kai-kawo Mamy ta shiga yi a cikin bedroom, karo na farko ta bama brain nata damar yin nazari akan wannan mai turo sa
on. Dan ya kamata tasan ma wanene shi? Saboda idan zata auna da hankalinta abinda ya turo matan, ko yake mata barazana da shi ta AJIYE SHI NE A CIKIN DUHUN da babu wani mahaluki a duniya daya ta
a sanin koda labarinsa. Hatta kuwa da kakarta da babanta da suke kwana suke tashi a gida
aya lokacin. Kai hatta da Junaid kansa. Sai dai me, kalaman Junaid
in ne suka shiga maimaita mata kansu a
walwa tamkar yanzu ne yake fa
a mata su.
_(Lallai kinyi kuskure Kamila, babban kuskure ma kuwa na cin amanata. Amma ki sani kuma ki shirya
adda Junaid a wannan duniyar tamkar kin KASHE MACIJI NE BAKI SARE KANSA BA. Domin akwai AJIYA A DUHUn ki a hannuna dake a karan kanki bazaki ta
a iya hasaso minene ba har sai a lokacin dake zaki koma cikin duhun. Maza jeki, jeki da iya gudun da zaki iya ki taka irin taki rawar yanda kike so, ni kuma ZAN DAWO a ga
ar da
afafunki da gangar jikinki har ma da zuciyarki da
walwa suka gaji. Dan kinfi kowa sanin JUNAID baya barin BASHIN GABA)_.
Dummm kanta ya yi, zuciyarta na rawa da bugawa. Dan a wancan lokacin sam bata
auki kalamansa da wani muhimmanci ba face cika baki da kirarin banza irin na wanda akaci wasa. Amma sai gashi a yau fa kamar kalamansa na neman kama hanyar tabbata ne. Kai ina hakan bazai yiwu ba. Bama zai ta
a yiwuwar ba sai dai idan a cikin yaran Junaid
in ne wani ke son mata barazana da son tatsarta ku
i tunda gashi ya ambata a yanzu. To aiko zata nunama ko wanene ita
in ba
aramar
ar wasa bace. To amma kuma minene ya ala
anta yarinyar nan Maanal da wancan AJIYA A DUHUN nata na tsawon shekaru da babu mahalukin daya sani. Hoton nan dai na Maanal tabbas itace ta bada shi da Maman Saheeba da Hajiya Turai a lokacin da suke son ai musu aiki. Kuma idan bata manta ba a lokacin Hajiya Turai ce ta ha
asu da yaron da zai yi aikin, dan lokacin suna zaune ne a Lagos, sun zo ganin gida ita da mijinta da Nuratu da zata girmi Maanal ka
an, kasancewar basu san wazasu samu ya musu yanda suke so ba saboda gudun mizai je ya dawo sai Nana tace ta bari ta shawarci Hajiya Turai
in dan tasanta itama
unar ba
in wake ce. To bayan sun tattauna da Hajiya Turai
in shine tazo wajen bikin da saurayin da zaiyi kusan sa'a da AA a lokacin tace
anin mijinta ne, tace ya zauna wajen su Fawzan har a gama biki dan sun san AA bazai shiga harkar shi ba dan shi babu ruwansa da kowa sai Maanal. Fuskar yaron ce ke son dawo mata, amma ta kasa tunashi da
yau. Sai tai tunanin duba hotunan ranar. Closet
inta ta nufa, ta bu
e wani box dan tun suna asibiti tai kiran Haule tace ta kulle mata
akinta saboda hotunan, Haule najin haka ta gane, sai ta kwaso hotunan daga inda ta
oye ta ajiye mata su saman gado sannan ta kulle
akin. Koda aka sallamosu suka dawo gidan bata yarda an bu
akin ba shiyyasa ma ta za
i yin jiyyar a nan
asa sai jiya ta shigo da kanta da za'ai shata ya kwaso su ta
oye sannan. Shine yanzu
in ta
akkosu a inda ta
oye. Hoton matashin yaron nan ta ciro, ta maida sauran ta ajiye. Bakin gado ta dawo ta zauna ta zuba masa ido, tsahon lokaci zuciyarta na tabbatar mata shine wani sashe na cewa a'a. Da taga dai tana neman rikicewa sai tai kiran Maman Saheeba a waya tace ta shigo ta sameta..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*