Sashe 17
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
______________ .......Wata Nurse da Sageer ya kira anan anguwarsu na tsaka da duba Huznah kiran Hajiya Basariyya ya shigo wayarta. Kasancewar yana a kusa da ita shi ya kai hannu ya auka dan ita ana mata arin ruwa ne. Shine ya fara yin sallama, dan haka Hajiya Basariyya tai ib daga arin maganar da tai niyyar yi. Da yar ta iya amsa masa gaisuwar da yake mata. Kafin ya ara cewa wani abu ta yanke kiran. Murmushi kawai yayi baice komai ba. A ransa kam dariyar eta yake da fa in (Mama ai sai kuma ha uri, iyayya ta are tunda ruwa ya gauraya da jini). A zahiri kam murmushi yayi kawai.... Wani irin malolon ba in ciki ne ya sake tokare zuciyar Hajiya Basariyya. Dan ita kam abin ya zame mata goma da goma. Tana ya in ganin ta koma akinta kafin Hajiya Yaya ta koma, Daddy kuma ya saki Asiya a randa ta koma dan alwashine sai tayi maganin Asiya a wannan ga ar ga kuma batun Huznah da shima suketa fa i tashin ganin wannan auren ya rabe tazo ta auri AA sun fiddo waccan shegiyar agolan daga ciki mai wacen saurayi. Ita kuma sakaran tayi sakaci wannan matsiyacin ya kwace an mutuncin. Zaune takai a bakin gadon akin da take zaune a gidan yayanta, akin da saida akai uban rikici matansa suka bari ta zauna duk da kuwa akin ba i ne. Kayayyakin data amso a Zaria tare da Maman Yaseerah take bi da kallo. Ha i ne sosai tayoma mutane guda biyar. Daddy, Asiya, Hajiya Yaya, sai mijin Huznah da AA. Kuma duk ana son ta aiwatar da su daga nan zuwa gobe, shiyyasa ma tai kiran Huznah dan taji yaya za'ai nata ya iso a goben itama ta aiwatar, ko Sageer na yawo da ubansa ko sai ya saketa da hannunsa. Dan sunan maganin KANWA UWAR GAMI. Amma shine tantirin ya auka mata waya.. Bumm!! Bumm!!! Bumm!!! Bugun ofar akin da take aka shiga yi da masifar arfi, a zabure ta mi e tana yayimar kayan ta tura asan gado, kafin ta mirza idonta ta nufi ofa kamar mai barci. Dan bata raba ayan biyu yayanta ne matansa sunkai ararta saboda yau ta zagesu tas wai suna saka mata nama biyu a abinci, duk naman dake gidan saboda an rainata ace biyu ne kawai kasonta... Tana gama bu ofar wani kakkauran mari ya ratsa mata kumatu. Da bala'in sauri da rawar jiki ta dafe fuskar da hannaye biyu gaba aya. Bai dubi girman shekarunta ba ya sake wanketa dana biyu. Shi dama mutum ne mai zafi sosai. Ai yanzu kam ihu ta wala dan azaba ta koma cikin akin a guje. Bayanta yabi, ta ma ure jikin bango tana hawayen azaba a matu ar gigice. Cikin wata irin tsawa mai ka a hanji ya ce, Ina kukaje yau dan ubanki? Hawaye na ziraro mata ta ce, Babu inda naje fa yaya, matanka sun ha ani dakai saboda su munafukai ne. Wankin kai da kitso fa naje kuma na gaya maka ka bani ku in da kanka To mara mutunci, aiba maraina wayon naki bane ba ni da idona na ganki tare da Alhaji Usman a Zaria. Ko zakice min kitson acan akeyi? Sosai jikinta ya fara rawa na ha a kam yanzu, zuciyarta kamar zata fa o cikin in-ina tace, Yaya Zaria kuma?.. arya nai miki kenan? Wlhy Basariyya ki shiga hankalinki a gidan nan. Wato har yanzu baki daina biye-biyen bokayeba ko? Shike nan karki fasa ki cigaba da yi, ki kuma ha a inaki-inaki gobe kawu na Katsina zaizo ku tafi tare. Ki koma can wajensa dan ni bazan iya ba... Wani irin gigitaccen ihu ta sanya tana ro onsa ya taimaketa bazata iya zama gidan kawun nasu ba. Ko kallonta baiyi ba ya fice abinsa. Tashin hankali matu a Hajiya Basariyya ta shiga a wannan dare. Dan wlhy bazata iya zama gidan kawu Manu ba. A auye yake bama cikin birnin katsinar ba, ita wlhy ko ruwan gidan bata iya sha idan sukaje gaisheshi na yini aya saboda kiwon dabbobinsa na tsiya. Gashi masifaffe hakama matarsa, kuma su duka an uwansu ne dan auren zuminci ne shida matar tasa. Tun babansu na da rai ake fama da shi ya baro auyen amma ya i. Mahaifinsu kansa tsoronsa yake ji balle su, dan mutum ne azababbe na bugawa a kalanda, ga tsauri dan komai na gidansa da doka akeyinsa. Kuka sosai taci, daga arshe ta yanke shawarar yin asubanci ta gudu. ALLAH gara ta koma gidan mijinta duk ma bala'in da za'ai ayi bazata fito ba koda Daddy zai daketa kuwa. Kayanta ta shiga ha awa, tsaf ta kammala ta ajiye komai a ofar akin, sauran kuma ta ajiyesu akan daga baya zata turo su Madeena yaranta su aukar mata. Ko barcin kirki kuwa batayi ba, hu u na bugawa zabar ta mi e dama ba wani barcin kirki tai ba, a gurguje ta shiga bayi ta kimtsa ta fito, ta sa i jakarta tana murmushin nasara, sai dai tana mur a handle ofar taji gam, hakan na nufin an kulleta ta baya kenan. Ai jitai gaba aya ta wani irin gigicewa, bama tasan ta zube a wajen ba ta fashe da kukan takaici, dan ta tabbatar yayanta ne ya rufeta tun fitar jiyan da yayi....... Ba abun fa _________ Sun fito a jere Maanal na fa in, Kai dai ka canja hali ALLAH . Cikin uni take maganar, amma hakan bai hana AA in jinta ba saboda arfin ji da ALLAH ya bashi. Murmushi yay kawai, sai kuma asa- asa shima yace, Inba tsoro ba a fito fili a fa a mana . Sarai itama Maanal in ta jishi, sai dai bata tanka ba saboda isowarsu wajen motarsa. A dai-dai nan kuma Saheeba ta fito daga sashen Mamy, taje wajenta su Haule suka sanar mata tana sashen Oum. Sai ga Nibras itama ta fito daga sashenta, taci kwalliya abinta sai baza amshi take kamar wadda zata fita. Itama dai sashen Oum zataje, kuma wannan kwalliya duk ta AA ce. A tare duk suka tsaya cak suna binsu da kallo, har Maanal ta shiga mota AA daya bu e mata ya maida ya rufe sannan ya zaga mazauninsa, sai dai shima kafin ya bu e da kansa Maanal ta bu e masa ta ciki kamar yanda suke yi a da. Kallonta yay fuskarsa da murmushi mai sanyi, itama ta masa murmushin tana kauda kanta dan su duka zukatansu suna tariyo musu baya ne. A hankali ya baya mai gadi ya bu e masa gate suka fice. Daga zuciyar Nibras har ta Saheeba tamkar zata kama da wuta ne. Cikin takaici da wani irin zazzafan kishi Nibras ta ce, Wannan mayyar yarinyar sai nayi maganinta a dani nan Nibras dan na tsaneta . Saheeba ta fa a itama a zafafe. Da sauri Nibras ta kalleta dan ita bata san nata zancen ya fito fili bane ba. Kai Saheeba ta jinjina mata batare da sanin manufar Nibras in na tsanar Maanal in ba. Ita kuma Nibras tasan dalilin Saheeban bazai wuce taya anwarta kishi ba. Amma saboda takaicin da take ciki sai ta cigaba da fa in, To wai ina zasuje a wannan daren? Nine fa? Wata ar dariyar takaici Saheeba tayi, Kin san tunda tarewa ta gagareta zatabi duk wata hanya ne yanzu na son ganin taja ra'ayinsa, balle an saba da bin maza a waje Tabbas kumafa hakane. Shegiya mai zuciyar karnuka, mutum yace baya sonki amma ina, inba shashashar amarya ba mara muhimmanci wa ake kawowa a ajiye sashen surukai gana miji . Nibras ta fa a zuciyarta na mata ra Dariya sosai Saheeba keyi, ranta fes ta ce, Ai Abah ne maganin ar iska, uwarta na murna bokanta ya iya aiki an mannota gidan da tsiya-tsiya shiko ya harba musu tsiya, Kinga an maganin da aka an cuccusa dan matse can duk ya sane. Ai wlhy sai mun dage munci ubanta a gidan nan ta yanda ko ruwa bazata iya sha ba sai a oye, da afafunta zata gudu ne Hannu Nibras ta bama Saheeba suka tafa, dan a ganinta ai gara su ha a hannu da Saheebar su kori Maanal in ita kuma sai tai ya in hana shigowar anwar Saheebar ta bayan fage. Aiko a take ta bada goyon baya ari bisa ari. Sai da suka gama shirya mugunnyarsu sannan suka nufi sashen Oum in. Acewarsu gara suje su zauna suga dawowarsu... A hankali AA ke murza steering tamkar baya so, yayinda Maanal tai shiru lafe a cikin kujera. Daga gani kasan duniyar tunani duk suka fa a. Cikin son kauda yanayin AA yay an gyaran murya. Idannunta dake lumshe ta bu e ta kallesa, shima an kallon nata yay fisha sai kuma ya maida ga hanya. So yake su dawo kamar da, amma yasan ya ine babba a gareshi, dan haka maimakon zuwa mata kai tsaye zaibi wasu hanyoyin yin hakan. Muryarsa a tausashe ya furta, Yaushe kika fara karatun novels? Bayan nasan haushi kike ji idan kikaga inayi ma an jimm Maanal tayi kamar bata jisa ba, har sai da ya an kalleta. in kallonsa tayi ita, a ta aice ta ce, Kawai na tsinta kaina ne a karatun batare da wani dalili ba Murmushi ne yaso su uce masa, amma sai baiyi ba a bayyane ya tsaya masa iyakar cikin irji. Zamansa ya an muskuta da sake dam e steering da yau ya tsaya a danja data tsaida su, sai kuma ya koma ya jingina bayansa da kujerar ya juya yana kallonta. Zuwa yanzu books nawa kika karanta? an ta an kallesa, cikin yin warrr da idannunta ta ce, Suna da an yawa fa. Damma Ammie na hanani ne Ammie bata san karatun novels da da i bane shiyyasa. Kinga ni akwai wani book da nake nema saboda labarinsa da aka an fara bani amma har yanzu ban samu ba, koda yake busy na ne ya hanani zuwa manyan books store na duba Yanzu kam muryar Maanal a sake ta kuma juyo tana kallonsa da yau ta ce, wanne ne? Sai da ya tada motar suka cigaba da tafiya saboda danja ta sake su sannan ya bata amsa. Murmushi tayi mai fa i sosai har