Sashe 62
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........
Maman Saheeba ta ce,
Aunty miyasa kikai haka? Ni da kinyi shawara dani wlhy bazaki kira yarinyar nan har sashen ki ki wani mareta ba.
Raina ne ya
aci Nana, babu kunya fa a gabana agaban kowa Ajwaad ya wani rungume yarinyar nan jikinsa na rawa, ya kuma
aga hannu ya mari Nuratu, Fadeel ya amshe kayan hannunta, yabi yarinyar nan da zagi shima. Haka ma Fawzan. Yanzu kodan ganin idona yaran nan bazasu raga ba. Su dukansu suka nuna goyon bayan
ar iskar yarinyar nan......
Na fahimceki, amma da kema kinyi pretending kawai a wuce wajen. Dan wannan fa
an ba naki bane na tsakanin su yaran ne ai. Yanzu kuwa abinda kuka kira yarinyar kukai mata kamar kin bu
e mata cikinki ne kai tsaye. Karki manta yarinyar nan idonta a bu
e yake, tunda kema shaida ce akan halinta na baya, dan yanzu ta koma wannan sum-sum
in bai kamata ki sakankance da yawa haka ba. Rainon Fateema da Ajwaad ce fa, sannan jinin Asiya ce. Dole fa ki dinga
arin control
in fushinki Aunty idan ba haka ba zamuyi wahalar banza, dan in dai mutanen nan suka gane akwai wani abu a tare dake wlhy auren nan bazai yiwu ba na Nuratu da Ajwaad, balle kuma akai ga Fawzan, kuma na tabbatar bazasu cigaba da barin Fawzan a haka ba zasu nema masa matar aure, Ajwaad na auren yarinyar nan, mi kike tunani, ke da Saheeba ka
ai zaku iya wasan ne? Bayan sun rinjaye Ku? To dole fa ki cigaba da yin kamar yanda kike yi, shi wannan fa
an ki barma yaran suyi, suma kuma a yanzu karda su sake cemata komai su barta sai ta sakankance sannan dan wannan marin sai Nuratu ta rama shi. Haba Aunty kamar bake ba, ke da na sanki tamkar
uli-
uli babu mai iya gane gabanki balle baya. Karki bari abubuwa suyi miki yawa ki fara sakin layi dan ALLAH. Yarinyar nan kuma ki fita a sabgarta in ba hakaba zata zame mana
AN HAKKIN DAKA RAINA tunda bata da kunya sam, kota zame mana RAINA KAMA KAGA GAYYA
Ajiyar zuciya mai nauyi Mamy ta sauke, cike da gamsuwa ta ce,
Hakane kuma Nana na fahimceki. Amma maganganun yarinyar nan sun min zafi, dan tabbas bada su Saheeba take ba dani take, amma lokaci ne, zan nuna mata uwarta ma da Fateemar da suke ta
ama da ita basu kai ba balle ita haihuwar jiya.
Karki wani damu lokacin cin ubanta na zuwa. Wannan cikin nata kuma na amso maganin zubar da shi amma sai zuwa bayan salla zai iso, dan so nake mu zubar da shi dai-dai sanda ake hidimar bikin Ajwaad da Nuratu
Miye ma'anar yin hakan? Ni gwara kawai ya
are yanzu dan idan na kalleta wani irin zafi nake ji a
irjina wlhy Nana
Karki wani damu ki kwantar da hankalinki Aunty, hakan da zamuyi nada ma'anoni masu yawan gaske. Ai gara cikin yay kwari ta yanda zataci azabar fitarsa, a kuma lokacin mu nuna tayi hakan ne dan kishi Ajwaad zai
ara aure. Kai idan ma ta kama har Fateema sai tuggunmu ya shafa akan zubar da cikin nan
Wani sassauci Mamy ta
an ji a ranta, ta sauke numfashi da fa
in,
Shike nan hakan ma yayi, ALLAH ya kaimu
....
Wannan ciki dai da ake son a zubar kota ina aka samo shi. Koda yake AA
an baiwa ne maybe a mafarki ya lalla
________
Wannan tattaunawa ta RK da su Maanal ta taka matu
ar rawar gani akan abubuwa da yawa. Duk da tako wane
angare kowa akwai abinda ya damesa. Aranar dai Mamy da su Nuratu basu je aiki sashen Oum ba. Nuratu kuwa tasha uban bori akan sai taje har sashen Oum ta daki Maanal. Da
yar Mamy da Saheeba suka lankwasata bayan an kira Hajiya Turai a waya itama ta sake yin nata. Sai da Oum taje har sashen Mamy ta bata ha
uri da lallashinta sannan tace ita fa ba wannan bane ya
ata mata rai bata jin da
i ne. Ita dai Oum ta sake bata ha
uri ta taho. Sai kuma hakan ya damu Mamy
in, dan da ciwo kaga kanata hauka akan mutum shi ko'a jikinsa, (kamar dai yanda Maaanal tace AJIYA A DUHU kenan
) washe gari suka fito akaje tafsir tare aka kumayi girki tare. A
angaren Fawzan shima dai ransa dan
are yake da al'amarin Mamy dan abin sai ya zame masa biyu. Wanda tai masa, da wanda ya faru akan marin Nuratu da AA yayi. Shi ko babban Yaya iya na marin Nuratun ne kawai ya bashi mamakin. Sai kuma ya
auka kawai Mamyn ta fusata ne saboda Nuratu na jininta. A
angaren Mamy kam abin da ya tsaya mata a zuciya Abah ne. Dan daga wannan nasiha bai sake cemata komai ba, hatta borin kin zuwa aiki da tayi na kwana
aya da
in zuwa shan ruwa sashen Oum ko'a fuska bai nuna mata ba balle ya tanka. Sai hakan ya girgizata ya kuma tsaya mata a zuciya taketa hasashe-hasashe ta kasa gane komai. Gefe ga tsanar Maanal da maganganun data gayama su Saheeba yana
ara yima Mamy ciwo bama su Saheeba
in kawai ba. Sun kuma rasa ta yanda zasu rama duk da sun
auki alwashi kala da iri Saheeban da Nuratu. Na
arshe AA, matu
ar ciwo abinda ya farun yay masa. Dan haka ma a jiya ya shirya tafiya Lagos ya bar musu gidan. Dan baya bu
atar yin wata magana da Mamy in ba hakaba ALLAH sai zuciya ta kwashe shi yama Nuratu dukan mutuwa ya kuma koreta a gidan duk da Oum ta masa fa
a da nasiha sosai a washe gari. Itama Maanal karanta jotter
in da RK ya bata ya sakata kuka sosai jikinta kuma yayi sanyi matu
a, dan haka ta
auka
ammarar gyara abubuwa da yawan gaske...
Kwanakin azumi sun cigaba da tirzawa, wasu na ibada wasu zukatansu cike da burikan sharri. A randa aka shiga goman
arshe AA ya dawo gidan, zuwa dare kuma ya sake barin gidan acewarsa ya shiga ittikafi. Bai yarda wata ke
antacciyar gaisuwa ta shiga tsakaninsa da Maanal ba itama kuma bata nuna ta damu ba a zahiri duk da hakan ya mata ba da
i, dan yanzu so take su daidaita sosai. Ita kanta Oum bataji da
in yanda AA yayi ba amma batace komai ba. Shi kuma a ganinsa hakan da yay zaifi alkairi dan a cikin wani irin matsananciyar bu
ata yake shiyasa ya za
i duk hanyoyin hana ke
ancewarsa da Maanal sam.
angaren Abah da Uncle RK da su babban yaya kam suna ibada suna kuma shirya biki batare da sanin kowa ba. Yayinda suma dai ta
angaren Mamy bikin suke shiryawa acewarsu babu
aga
afa sati
aya da salla. A kwana a tashi babu wahala wajen UBANGIJI, azumi nata bankwana su Maanal nata
ara dagewa a yin ibada. Duk da ita ma a farkon goman tai period, ALLAH dai ya taimaketa kwanansa uku ya tafi ta cigaba da azuminta. Tun azumi na goma sha biyar tela yazo ya gwada
an hutun su Oum bisa umarnin AA. Batare da kowa yaga kayan da za'a
inka
in ba kuma. Yau da azumi ke ashirin da bakwai ana saka ran salla nan da kwana biyu ko uku sai ga
inkuna sun iso kowa da sunansa. Zokaga murna da tsalle wajen yaran. Abinda ya
ona ran Mamy babu Nuratu a
inki, duk da taga babu Maanal itama hakan bai dameta ba. Tako
ara
ullatar AA sosai a ranta, gashi dama ta fassara barin gidansa da wai yana haushi da ita ne. Bata san bawan ALLAH abinda ya damesa daban ba. A ranar shima Yaya Fawzan ya kwashe su da dare yin shopping na takalma da sauran tarkace. Harda Maanal da Oum akaje, nan ma ba
in ciki kamar zai kar Mamy. Duk da dai ta danne bata nuna ba a fili, harda kuma su Saheeba da Nuratu da Nibras. Kowa kuma ya za
o ra'ayinsa, Oum kuma ta za
o nata dana Mamy data
i binsu wai ita kawaici sai na Aba. Fawzan ya
auka musu shi da Baban yaya da AA dan Uncle RK ya fece Kano yace kansa bazai murfi ba ranar salla sabon amarcin shi da Nuwaira
. Shi kuma babban yaya washe gari ya lodo uban cefane da kaji gyarru sai uban jan nama. Tuni sun hutar da Abah yin komai a gidan nan. Dan shi kansa bai san yaushe ne last da ya sai wani abu na abinci ko sutura ba koda ma kansa a gidan. Hatta da
an uwansa duk salla sai su babban yaya sun aika musu da kaji da cefane na abincin salla. Wannan sallar ma hakan ce ta faru, tuni nasu sun wuce Kano. Batare da sanin kowa ba kuma AA ya tura Kaduna da uban kaya ma Daddy kamar yanda suma su Babban yayan kanyi ga nasu surukan duk shekara...
Tunfa a daren masu aiki suka iso, dan duk salla su Oum na
aukar masu tayasu aiki saboda abinci akeyi bana wasa ba kasancewar ana fita da wani wa bayin ALLAH, kuma a cikin azumin ma akwai inda ake dafa abinci a raba duk lokacin shan ruwa batare fa kowa yasan daga su bane. Bayan
anyan abinci da shi kansa AA ke rabawa duk shekara shi da sauran
an uwansa. Dan asusu garesu na tara ku
e domin hakan kawai sai shekara ake ciresu ai hidimar taimakon bayin ALLAH. Oum kuma ka
ai tasan suna yin hakan.
Masu aiki sun kama aiki, Oum ta ka
ammatanta saloon da kitso. Mutuniyar taku dai nata daru, Oum tace babu fashi sai an mata. Itako aka fara wanke ma kan sannan akai kitso bamai yawan ba. Dan Oum tace a mata ka
an tunda za'ai na tariya kwanan nan. Haka ma
unshi a yatsu kawai akai mata ja shike nan. Ta koma gefe yana sauke ajiyar zuciya ga haushin AA dama na cimata rai. Suma sauran duk an musu harda Oum, basu dawo gida ba sai la'asar, babu
ata lokaci suka shiga ha
a abincin bu
a baki...........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*