Sashe 2
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
ALLAH ya bada iko, ina goyon bayanka kuma
ari bisa
ari a wannan ga
ar. Dan in aka biye ta Mamansu haka za'a mika masa ita kaga ya samu damar cigaba da mana abinda yaso tunda ta shagwa
a shi daga ita har
an uwan nasa. Sun nuna masa komai ya nema sai ya samu komai girman sa
Sosai kalaman Mamy ke shigar Abah, yana kuma jin gamsuwa da su da tasirinsu
warai da gaske a zuciyarsa fiye da yanda take ma fatan ya fahimta
in.........
*(Mamy
. Mamy
. Mamy
. Matar nan ko
. Hummmm
_Amin afuwa dan wlhy mura nake mai zafi, idan na samu sau
i za'afi ganin page
in da tsaho..._
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
______________
........A safiyar washe gari har kusan sha biyu Abah baiga idon Oum ba a gidan. Dan haka ya fahimci fushin nata fa na gaske ne. Shi dariya ma ta bashi, dan haka shima ya shareta. Har yamma dai bai ganta
in ba, ya dai daure har akai sallar magrib da isha'i sannan ya nufi sashenta. Ko'ina tsaff yake da
amshi, sai masu aikinta daya samu a falon
asa suna hira. Suka gaisheshi da girmamawa ya amsa musu da kulawa ya wuce.
Oum na zaune a doguwar kujera Maanal kwance ta
ora kanta a cinyarta su duka idanunsu a tv. Sallamar Abahn ta saka Maanal ta shi zaune, kanta a
asa tai masa sannu da gaida shi. Shima fuska
auke da murmushi ya amsa mata tare da tambayarta ciwon kanta. A tausashe ta ce,
Ya daina Abah Alhamdullah
Masha ALLAH ai haka ake so
iyar Abanta
ar albarka.
Murmushi Maanal tayi mai fa
i, sai kuma ta mi
e tsam, dining area ta nufa ta
akko ruwa a freight tazo ta ajiye gabansa, cike da dabara ta shige bedroom
in Oum. Shi ko Abah cike da mamaki sosai ya ke kallon Oum ganin tunda ya shigo falon bata ko
aga ido ta kallesa ba. Sai ma wani sake ciccin magani take. Ji yay kamar ya juya ya fita ya bar mata sashen. Har yay kamar zai juyan sai kuma ya dakata, ruwan da Maanal ta ajiye masa ya
auka ya sha kafin ya dubeta da
yau. A
an kausashe yace,
Har yanzu fushin ne kenan? Dan na hana ki bama
anki matarsa shine nima kika
iye min ganinki yini guda Fateema? Ni kenan ban isa shar
anta doka a fahimceni ba ashe dai?. Miyasa kike da son kanki da yawa akan
anki ne wai?
Karo na farko ta
ago ta kallesa, idannunta cike da hawaye. Muryata na
an rawa ta ce,
Miye abun son kai anan Abahn su?. Yaron nan kodan halin daya shiga ai ya cancanci a yafe masa a kuma fahimcesa. Eh naji shi mai kuskure ne, amma koda bai fito yace yana son Maanal ba halin daya shiga kawai amsa ce. Amma sai ace baza'a bashi matarsa ba har sai bayan salla. Haba Gadanga ka fahimta mana, baifa da lafiya, yana bu
atar mai kulawa da shi.....
hawaye suka shiga ziraro mata batare data kai
arshen zancen ba. Shi Abah sai abun ma ya fara bashi dariya. Yanzu dan kawai yace Maanal bazata tare ba sai bayan salla shine abin kuskure har ta zauna tana kuka. Oh ya rabba, Fateemansa sarkin daru kenan. Kansa kawai ya girgiza, batare da yace komai ba ya juya zai bar mata
akin, dan dole ya turza sosai ta yanda ita da
an nata zasu san ba wasa yake akan al'amarin ba. Da sauri ta ce,
Gadanga!
. Tsayawa yay, tare da
an waiwayowa ya kalleta. Sai kawai ta sake sakar masa kuka. Da sauri ya fice abinsa, dan in tana irin wannan darun nata yafi bu
atar yin nesa da ita, idan ba haka ba sai ta karya masa zuciya ta sakashi yin abinda bai niyyar ba.
Kai tsaye daga sashen Oum
in sashen AA ya nufa, dan son sake duba jikinsa, saboda yau ma a kwance ya yini ko salla bai fita ba sakamakon rashin
warin jiki da yake fama da shi har yanzu. A sashen ya samu babban Yaya da Fawzan a tare da shi, sai dai shi barci ma yake AA
in, su kuma suna
ar hirarsu. Cike da girmamawa suka gaisheshi, ya amsa musu da kulawa yana ta
a goshin AA dake barci. Jikinsa babu zafi kamar jiya, dan da ganin ma yanda yake barcin zaka san Alhmdllh. A hankali ya sauke ajiyar zuciya, sai kuma ya
ago idonsa akan su Babban Yaya ya ce,
Alhamdullah yanzu kam babu zazza
in ai. Ya kamata kuje ku kwanta ku huta kuma ni bara na zauna da shi yau
Idanu Fawzan ya
an waro waje da fa
in,
Haba Abah da kanka. Ai sai Oum ta zane mu.
Dariya Abah yayi, hakama babban Yaya ya murmusa tare da fa
in,
A'a Abah mun yafe maka kaje abinka. Dan gaskiyar Fawzan Oum zata iya zane mu ne
Nan ma murmushi kawai Abah yayi, sai kuma ya zauna suka
an tattauna akan jikin AA
in da tun shekaran jiya da suka iso daga Kano sai a hankali, dan duk dauriyarsa sai da ya sake kaiwa kwance. Gashi ya kuma kafe bazai je asibiti ba, sai nan doctor yazo yake duba shi. Bayan Abah ya musu sallama ya fito babban Yaya ya biyosa da sauri. Dakatawa yayi yana kallonsa harya
araso.
Lafiya dai ko Fadeel?
Cike da ladabi babban Yaya ya ce,
Eh Abah, kawai dai akan batun tarewar Maanal
in ne dai, dan ALLAH kayi ha
uri a bashi matarsa, ALLAH bana jin da
in yanda nake ganin Oum a cikin damuwa. Abubuwan sun mata yawa, ga ciwon Ajwaad
in ga kuma wannan batun. Abah harfa rama naga tamun yau ALLAH
. Babban yaya ya
are maganar kamar zai yi kuka.
Murmushi Abah yayi, sai kuma ya
an furzar da iska tare da fa
in,
Wato Fadeel ya kamata muma kammu adalci muyima yarinyar da iyayenta suma. Dan tabbas da nasan Rafeeq zai zagaye yay wannan aikin sai na hanashi, saboda nifa har yanzu ina akan bakana sai Ajwaad ya sauke kansa
asa yazo da bakinsa ya nema na bashi Maanal bayan ya nema afuwarta, idan ma ta kama ya fa
a mana dalilinsa na wannan dagewar
Kai sosai Babban Yaya ya jinjina, ya ce,
Na fahimceka Abah, kuma nima ina bayanka. Sai dai hakan bazai hana na baka ha
uri ba na kuma nemawa Auta afuwa. Kasanshi da zurfin ciki, maybe akwai abinda bamu sani ba game da al'amarin, amma wlhy mu shaida ne Ajwaad na son Maanal matu
a. Kuma sai nake ga mata da miji sai ALLAH, kamar barinsu su kasance a taren zai sa su sasanta kansu kodan soyayyar da suke ma juna su duka
Humm wace soyayya kuma Fadeel, yana sonta zai watsar da al'amarinta ya zauna jan jiki a sanda ya sake ganinta, to Miye na girman kan, aure abin wasa ne? Barshi dai a bata tare
in ba, zai fi jin zafin wannan bulalar fiye da wadda kake hangen. Ina son hakan ya zama izina a garesa ya canja wannan halin nashi kodan yanzu shi mai iyali ne nanda wani lokaci haihuwa za'a fara masa
Tabbas aure ba abin wasa bane Abah, mu kuma masu biyayya ne ga kowanne irin hukunci daga gareku. Amma idan mukai dubi da halin kawai daya shiga akan tsoron rasata abun muyi nazari ne. Ta wani
angaren ina tsoron kar dangin mahaifinta ne fa sukai masa wani abun tun wancan lokaci tunda dama kakarsu ta nuna bata son aurenmu da su Shaheedeh. Abah kasan zata iya bin kowacce hanya domin cin nasara, sannan shi kansa asiri gaskiya ne fa
Sosai Abah ke kallon babban Yaya. Zuciyarsa nata faman kai-kawo akan kalamansa. Sai dai kuma baice komai ba akan hakan illa nufar hanyar fita da fa
in,
Zanyi nazari, amma ina akan bakana na bazata tare ba yanzu ku cigaba da jiyyarsa ALLAH ya tashi kafa
unsa
. Daga haka ya fice abinsa. Da kallo kawai Babban Yaya ya bishi, shi kansa al'amarin Autan nasu na damunsa, da rikita shi, amma dai koma miye ai ta
are tunda an
aura, komai mizai biyo baya mai sau
i ne insha ALLAHU......
Murmushi mai fa
i da yalwa Mamy ta saki, dan dukan tattaunawar Abah da su Babban Yaya a cikin kunnenta ta kasance. Tayi matu
ar yin farin cikin yanda shirinta yay tasiri akan Abah cikin sau
i haka, dan sam batayi zaton zai amshi batun da muhimmanci ba duba da sanda take tsara masa yin hakan yi yay kamar maganar tata bata tasirantu a gareshi ba. Shiyyasa taga
ar gwal
in tashi har yanzu babu fara'a ashe an sake wargaza mata shiri ne. Wani murmushin ta sake saki ha
oranta na bayyana sosai, sai kuma ta gimtse fuska da gyara yanayinta ta
arasa shigowa falon sosai tana sallama.
A tare Fawzan da Babban Yaya suka
ago suna kallonta tare da amsa sallamar. Cikin yanayin da take nuna musu na kawaici ta amsa gaisuwar da suke mata, tare da tambayarsu yaya mai jikin. Suma cikin girmamawar da suke bata suka tabbatar mata da sau
i, yanama yin barci ne. Kai kawai ta jinjina musu, batare data sake cewa komai ba ta nufi bedroom
in AA
in. Barcin kuwa yake har yanzu, fuskarsa tayi fayau. Guntun murmushi ta saki a hankali, dan tasan tabbas
aunar da takemasa dabance a cikinsu, tun daga
aukar cikinsa har haihuwarsa duk da wahalar data sha shi
in na musamman ne a gare ta. A karo na biyu ta sake sakin murmushin, sai kuma ta kai zaune kusa da shi gab tare da kai hannun ta shafa yalwatacciyar sumar kansa dake a hargitse. Addu'ar samun lafiya tai masa mai
orewa tsahon mintuna kafin ta tashi ta fita....
A hankali AA da tun tsaiwar Mamyn a kansa ya farka ya bu
e idanunsa ya bita da kallo, sai da ta maida
ofar ta rufe ya sake maidasu ya lumshe luuuu. Ya jima kafin ya sake bu
esu, sai dai sun masa nauyi sosai alamar barci bai gama sakinsa ba. So yake ya tashi zaune, sai dai kansa juya masa yake yi, dan haka dole ya sake maida idanun ya rufe barcin ya
ara yin awan gaba da shi cike da mafarkin Mamy da haka kawai ganinta a kansa tsaye ya tsaya masa a rai duk da yasan ba wani abu mara
yau tazo tayi a garesa ba, amma dai zuciyarsa ta ri
e abun matu
a..........