Sashe 67
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........A falo kam a kusan dai-dai lokacin ne Ameeran Hajiya Shuwa ke shigowa gidan. Ri
e take da hannun
ar gidan yayanta Ameer sai
aramin basket mai
yau
auke da
yawawan bowl a cikinsa. Mutanene sosai a gidan, dan haka kanta a
asa take gaida duk wanda ta gamu da shi harta isa sashen Oum. Anan
in ma dai da mutanen, haka ta daure ta shiga ciki bakinta da addu'a. Dai-dai tana saka kai ciki shi kuma babban yaya ke fitowa hannunsa ri
e da waya yana magana. Sai kawai sukaci karo dan su duka hankalinsu baya a gabansu. Cikin sauri tai
asa zata tallabe basket
in shima ya du
o zai tallabosa batare dama yaga wacece ba. Wani kalar bugar hancinsa mayataccen
amshin turarenta yayi, ya wani irin zu
a ya lumshe idanunsa irin na AA. Ita
in ma dai nasan
amshin ne ya wani kalar ratsata. Sai da taja numfashi kamar mai asthma ta ha
iye. A tare suka
ago, yana
arin ce mata sorry itama tana
arin cemasa sai kowa yay shiru. Sai kuma ita ta saki murmushi da fa
in,
Lah Babban Yaya ashe kaine. Good evening fatan anyi salla lafiya
Sosai wani abu mai girma ya tsargama babban Yaya, kasancewar sa ba gwanin murmushi ba shi sai ya tsareta da idanu kawai. Muryarsa a
asa ya furta,
Ameerah kece haka?
Murmushi tayi tana mai du
ar da kanta cike da kunya. Shima sai ya wani lumshe idanu ya bu
e kamar mai shirin suma. Sai kuma ya bata hanya yana fa
in,
Kin dawo lafiya ya karatu?
Alhamdullahi Yaya an kammala.
Masha ALLAH, ALLAH ya sanya albarka sai aure ko?
Kalmar ta su
uto masa batare daya shirya hakan ba.
oye fuska Ameera tayi cike da kunya ta ce,
Yaya ba yanzu ba
Murmushi yayi da
an ta
e baki ya ce,
Idan mun yarda mu yayye kenan. Oya shiga Oum
in na ciki
Ai da sauri Ameerah ta shige. Dan harga ALLAH kallon da baban yaya ke mata ba
aramin rikita mata lissafi yay ba yau
in nan. Oum na ganinta ta fara murna da mata oyoyo, ALLAH sarki Oum uwa maba da mama kenan ita kowa nata ne, shiyyasa da wahala kaji mutum yace baya sonta. Rungumeta Ameerah tayi cike da farin cikin ganinta, dan itama tayi missing
in Oum sosai. Dai-dai nan Maanal da AA suka fito daga bedroom
in Oum. Ameerah ta
an kafe Maanal da kallo, sai kuma ta juya tana kallon Oum idanu a zare ta ce,
Oum Maanal ko?
Oum na dariya ta
aga mata kai. Cikin wani kalar farin ciki Ameerah ta juyo tana sake kallon Maanal, dan tasan labarinta sosai a wajen Oum. Ta ce,
Woow Oum
yawa da ita
. Sai kawai taje ta rungume Maanal
in tana fa
in,
My twin sister nayi farin cikin ganinki
Murmushi Maanal tayi ka
an duk da bata santa ba, suna ha
a ido da AA ya
auke kansa. Ameerah data
ago itama sai ta kalla AA
in.
Oh Yaya AA shine koka fa
a min Bestynka ta dawo, bayan ranar har gaisheka nai ta WhatsApp
Hararrata ya
anyi ya ra
asu zai wuce. Ameerah bata damu ba dan tasan halin kayanta. Har cikin rai
aukar su AA take kamar Yaya Ameer, suma kuma suna mata gata irin ta yayu da
anwa. AA
in ne ma dai bai cika sakewa ba. Kuma tunda ta fahimci halinsa kenan bata wani damuwa da wani
aure-
auren fuskarsa ko rashin yawan magana. Oum ce taima Maanal bayanin Ameerah, dan ranar data fara ganin Hajiya Shuwa a gidan ta bata labarinsu kaf. Oum nace mata su Najma ma nan cike da farin ciki taja hannun Maanal suka nufi garden dan su Najma nacan. Aiko suma su Najma na hango Ameerah suka taso a guje suna ihun murna dan abokiyar wasansu ce idan sunzo hutu. Nanfa hira ta
alle dan Ameerah babu ruwanta.....
_________
Washe garin salla AA ya damu Abah da maganar Yaya Fawzan da Najma. Mamaki ne ya kama Abah sosai, amma sai murmushi yake na farin ciki.
Naji da
in wannan al'amari
warai da gaske Ajwaad. Kuma ina sha ALLAHU bazayi
asa a gwiwa ba a yau
in nan zan kira Baba na sanar masa. Idan so samu ne a satin nan akai ku
i a ha
a bikin da naka ma. Dan na jima da fahimtar Fawzan na bu
atar
ara aure
Murmushi AA yayi shima, ya ce,
ALLAH ya tabbatar Abah, kaga shike nan ma an huta ta
arasa karatun a
akinta
Sosai kuwa haka za'ai in sha ALLAHU, in ma zai yi hakuri sai a
aura kawai idan ta kammala jarabawar tunda wata
aya ne sai ta tare. Kaima kuma dama ina nemanka akan naka auren da yarinyar nan Nuratu
A take fuskar AA ta canja. Abah na lura da shi yay
an murmushin manya. Kafin ma yace wani abu AA ya fara magana murya a cinkushe.
Abah wai maganar yarinyar nan baza'a barshi bane. Nifa ko
aunar ganinta banayi a gidan nan balle kallonta a wani matsayi mai kusanci dani. Yarinyar nan bata da tarbiyya sam, sannan rawar kanta yayi yawa. Haba mace babu nutsuwa ai ba mace bace. Dan ALLAH Abah ni dai ka rufa min asiri ka rushe maganar nan matata ta isheni wlhy
Sosai abin ya ba Abah dariya, dan kamar fa AA zai masa kuka. Amma dai ya danne cike da kulawa ya ce,
Karkace haka Ajwaad koba komai
ar uwarka ce ita. Sannan bamu san inda rana zata fa
i ba nan gaba ALLAH ya jarabceka da sonta. Kuma kaga an riga an tsaida magana da iyayenta bai kamata mu zama
ananun mutane ba ai ko
Sosai zuciya ta tokare ma
oshin AA. Da kyar ya iya furta,
Shike nan Abah, amma dan ALLAH ba yanzu ba, a
an bani lokaci idan na shirya da kaina zan maka magana
an jimmm Abah yayi na tunani, sai kuma ya jinjina kansa,
Okay ba damuwa, amma ina son ka kira Baba kai masa bayani da kanka, dan gaskiya bansan yanda zan tunkaresa ba. Tunda na hannun damarsa ne kai nasan zai saurareka
In sha ALLAHU zamma je Kanon
gobe
Nanma dariya sai da ta kusa kufcema Abah, ya ta dai danne da
yar.
Okay ALLAH ya kaimu, sai batun Maanal, zata koma gidan Shahidah...
Saboda mi?
Saboda Oum
inku ta nema alfarmar hakan, wai zasu mata ko gyaran jiki na amare kasan dai mata.
Sam AA baiso hakan ba, amma har gaban abada bazai iya musu da Oum ba. Dan haka yace,
Shike nan Abah. Dama akwai kaya da suka iso na lefenta, suna hannun Babban Yaya. Amma da zai yiwu ba sai an kaisu ko'ina ba, kawai a ajiye mata Abah
Masha ALLAH, ALLAH yay maka albarka Ajwaad. Hakan yayi sosai, tunda ankai wancan na wajen Rafeeq kada mutane suga kamar wata fariyya ce. Amma in aka ajiye mata
an uwanta kawai suzo su gani ya wadatar.
Nima abinda nayi tunani kenan
Albarka sosai Abah ya dinga saka masa, daga haka suka cigaba da hirarsu....
WASHE GARI
Da safe AA ya wuce Kano, lokacin Maanal ma na barci ko sallama basuyi ba. Kai rabon daya samu zama da ita tun daren salla da suka fita yawo sai 12 suka dawo. Jiya ita da su Oum da yaran duka a gidan Shahidah suka yini sai dare suka dawo. Yau kuma gashi zai wuce kano tana barci. Ashe Oum ta shirya masa, dan sun gama tsara komai ita da Hajiya Shuwa, dama Maanal ba gidan Didi Shahidah zata zauna ba, nan gidan Hajiya Shuwa ne. Oum ta
oye hakan ne dan kar ma AA yace zai dinga zuwa gidan wajenta ya
ata musu aiki. Aiko a ranar da yamma Oum ta amshe wayar Maanal aka kaita gidan Hajiya Shuwa babu wanda ya sani hatta da Abah. An kuma garga
i Ameera. Gaba
aya sai Maanal taji ta damu batai sallama da AA ba. Amma dai ta dake ko'a fuska bata nunama Oum komai ba.
A ranar AA bai dawo ba sai washe gari, yanata baza idon ganin Maanal shiru. Da ga
arshe dai ya daure ya tambayi Oum tace ba Abah ya gaya masa zataje gidan Shahidah gyaran jiki ba. Kasa cewa komai AA yayi, dan Oum ta wuce gaban ka-ce-na-ce a wajensa. Duk kuma yanda tayi dai-dai ne. Aiko bai
ara magana ba bawan ALLAH, sai ma ya tattara ya koma aiki. Maanal kuma ya saka aka
ara rubuta mata sabon hutu bayan wanda suka sha tun daga dawowa Chaina.
Mamy ma dai bata ganin Maanal a gidan, bata tambaya ba amma abun naci mata zuciya. Gefe shirye-shiryen bikin da suke ya
auke mata hankali. A haka aka ci kwanaki sati
aya. Saura sati
aya biki kenan. Da yamma babu zato suka samu ba
uncin Baba Sardauna tare da Uncle Mahmoud da yay masa rakkiya. Saheeba ce ta shiga tana fa
a ma Mamy zuwansu. A take fuskar Mamy ta canja, cikin ta
e baki ta ce,
Uwar mi kuma akayi to?
Waya sammusu Mamy, kin dai san in dai kaga tsohon nan to ba alkairi ba ne
Kafin Mamy ta bada amsa kira ya shigo mata waya, Abah ne kuwa, tana
agawa yace tazo ga Baba. Kafin tace wani abu ya yanke. Kwafa tayi mai
arfi, kafin ta mi
e tana tsinema Darma Family gaba
aya. Hijjab ta saka sannan ta nufi sashen Abah
in hannunta
auke da basket na abinci data saka Haule ta ha
a mata. (Munafukai) Ta fa
a a zuciyarta ganin Oum zaune kusa da Baba fuskokinsu cike da farin ciki, dakewa tai itama ta
awata tata fuskar da fara'a. Cikin girmamawa ta gaishe da Baba, ya amsa mata da kulawa kamar yanda ya saba. Sai ta koma tsokanar Uncle Mahmoud irin wasan
anin miji. Shiko yana ramawa. Haka dai aka gaisa cikin farin ciki kamar babu komai a zukata..
Bayan su Baba sunci abinci sun huta bayan sallar isha'i akai zaman meeting. Baba da kansa yay masu bayani cewar sun shiryama Ajwaad da Maanal bikin tarewa. Sannan batun Nuratu ga yanda suka tsara saboda abinda ya dinga faruwa a tsakanin Maanal da Nuratun da azumin nan. Dan haka yana ro
onsu su basu ha
in kai ayi komai a tashi lafiya, su kumayi fatan zuwan na Nuratun itama da kamar yau ne da an kammala ginin da za'a sakata ciki, saboda ha
asu waje guda bazai haifar da
a mai ido ba..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*