← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 119

Sashe 88

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
........
Ciwo kuma, yarinyar daba budurwa ba miyya ha
ata da ciwo? Ko
inkin nan na zamani taje akai mata?
Babu wanda maganarta bata zafeshi ba a cikin su Oum, amma sai babu wanda ya tanka sai doctor da tai murmushi da fa
in,
Wlhy ko
aya Hajiya babu wani
inki. Hasalima yarinyar nan cikakkiyar budurwa ce yau aka fara ta
ata.
Budurwa? Kai likita sake dubawa dai da
yau. Ko ana rasa budurci ne ya kuma sake dawowa a karo na biyu? Yarinyar nan fa shekara takwas data wuce an mata fya
Kallonta Oum tai zatai magana rai a
ace yanzu kam Umma ta ri
e mata hannu ta girgiza mata kai alamar kar tace komai.
Doctor ta ce,
Tabbas Hajiya budurci sau
aya yake ga kowacce mace, kuma baya maimaita kansa, duk ma wadda tace zata iya dawo da shi da wani magani ko
inki
arya take, sai dai tayi abinda za'a mace amma ba dawo da budurci ba. Dan sau
aya tak ake yaye wannan tantanin. Dan haka zan sake jaddadawa yarinyar nan cikakkiyar budurwa ce yau ne karo na farko data fara sanin namiji. Idan kuna kokwanto kuma za'a iya sake kaita asibiti ma ko a kira wasu doctors
in su dubata banda haufi akan hakan. Fya
en da kuke tunanin kuma an mata gaskiya ku
ara bincike akwai abinda ya kamata Ku sani
. Daga haka ta juya tana kallon RK.
Doctor zanje na dawo yanzun nan. Amma zaka iya samo ma su Hajiya wasu likitocin su duba yarinyar nan kafin na dawo dan su sami nutsuwa.
Murmushi RK yay da fa
in,
Karki damu Aunty ni dai na gamsu, iyayena ma nasan sun gamsu in sha ALLAHU. Wanda bai yarda ba sai ya kawo nashi likitan. Amma ko shi ma Ajwaad
in a yanayin da yake ciki yau ne karonsa na farko da hakan ta kasance. Sannan da bakinsa ya sanar min Maanal budurwa ce babu abinda ya faru a waccan ranar
Wasu irin hawayen farin ciki ne suka silalo a idanun Oum. Ta shiga tuno kalaman AA a randa ta turkeshi akan batun fya
en. (Oum dan ALLAH ki bar zancen kawai. Amma ki yafe min. Ki kumayi ha
uri komai daren da
ewa UBANGIJI zai warware komai cikin sau
i da rahamarsa. Amma a yanzu babu wani bayani da zan yi a fahimta ko a yarda. Abinda kawai na sani shi ALLAH baya barci. Ki tayani da addu'a kawai ALLAH yasa na gano inda su Maanal suke. Wannan shi nafi bu
ata a yanzu) Hawaye suka sake ziraro mata. Ita kanta Umma tuna ranar da suka tirke Ajwaad
in take. Marukan daya sha wajen Abah da Uncle Mahmoud har sai da fuskar yaron nan ta kumbura da shatin yatsunsu. Amma akai juyin duniya ya
i cewa komai. Daga
arshe ma ya yanke jiki ya fa
i, fa
uwar data zame masa sanadin ciwo na shekara kusan biyu da rabi. To mike faruwa? Ko tace ma miya faru a waccan ranar? Ranar da ranar farin ciki ce da suka taru domin yin shagalin bikin yaran su shida reras. Amma komai ya hargitse ya lalace a sanadin wannan maganar fya
e. Mi hakan ke nufi? Miya kamata su sani? Miyasa Ajwaad ya za
a yin shiru akan fa
in gaskiya?...
Mariya kam tuni ta fice a sashen jikinta na rawar mazari na gulma. Tamkar wadda aka jeho haka ta fa
o ma su Mamy dan
akinta duk suke a yanzu ana dubata. Fuskarta ta kumbura suntum idanun sun shige ciki, hakama
afarta ta dama da hannun haggu sun kumbura da alama dai taji ciwo koma karaya kamar yanda doctor ta fa
a, har ma tama wani abokin aikinta daya san harkar
ashi magana zai zo ya duba Mamyn yanzu. Shayin da likita tace a kawo Mamyn ta sha Haule ta ha
o mata da zafinsa. An bata kenan zata fara sha da hannunta mai lafiya Mariya ta afko, duk kallonta suka juya sunayi harda Haule dake du
e tana ha
ama Mamy
wai a cikin bread wai ko zata iya ci dan bakin ma a kumbure yake saboda raunin ha
arta. Hakama goshinta yay wani irin tulluwa. Kai fuskar dai babu
yan gani kamar wadda tai ha
arin mota.
Cikin matu
ar fargaba da
aulani da su Maman Saheeba ke ciki na jiran sakamako dama ta ce,
Mariya lafiya kuwa?
Uhhhmm!! Lafiya Lau, wani abin mamaki ne ko al'ajabi zan kira shi oho. Wai yarinyar nan matar Ajwaad budurwa ce, babu wani fya
e da aka ta
a mata yanzu likita ke fa
a, wannan yaron kuma
anin Hajiya Fateema shima yace Ajwaad yace masa babu abinda ya faru a waccan ranar wai.
What!!
Maman Saheeba, Hajiya Turai, da Saheeba suka fa
a a lokaci guda suna mi
ewa tsaye zambar. Yayinda kofin shayin hannun Mamy ya su
uce shayin ya
yalaye mata a jiki gaba
aya kuma akwai azabar zafi. Aiko babu shiri ta fasa
arar da ta sakaku juyawa kanta gaba
aya. Cikin sauri Doctor ta
auka gorar ruwan sanyi data gani kusa da Mamy
in ta juye mata a jiki. Sai dai ina azabar ta riga ta gama ratsata har wajen fitsarinta saboda a yanda take zaune
afa a bubbu
e...
Haule ma jikinta har rawa yake ta fice. Gaba
aya tabar sashen ta nufi can wajen garden ta kira sille a waya.
Harta tsinke bai
aga ba, ta sake kira. Tana gab da tsinkewa ya
aga yanzu. A fusace ya ce,
Bana fa
a miki zan dawo yau ba. K nifa bana son jaraba dan nasan abinda ya dame ki kenan kiketa son damuna
Cikin raunin murya ta ce,
Wlhy ba haka bane Dear, Update ne da
umi-
uminsa. Wai matar Ajwaad budurwa ce ba'a ta
a mata fya
e ba. Yanzu wata
ar uwarsu ta shigo tana fa
a da'alama daga sashen Ajwaad
in take
Wata irin mahaukaciyar dariya Sille ya kwashe da ita daga can irin ta
eta. Kafin ya ce,
Ajwaad! Ajwaad!! Shegen yaro. Tabbas na yarda ya cini wannan wasan, amma kuma ya jira sabon wasa dan yanzu ne za'a fara tsakanin ni da su.
arfe biyar na yamma kizo gida ki saman zan bada sa
o a isar min da shi cikin gidan..
daga haka ya yanke wayarsa. Kasare Haule tai tana kallon wayar dan babu abinda ta fahimta a zancen nasa. Hasali ma ita har yanzu bata san ainahin abinda ya ha
a AA
in da Sillen ba. Kawai dai ya sata ta dinga
auka masa rahoton kowa na gidan da motsinsa. Amma har ga ALLAH tana son sanin minene tushe sanadin wannan BASHIN GABAR.....
________
anagaren su RK ma tuni Oum ta fito ta nufi sashen Abah duk da tasan akwai su Uncle Mahmud dan anan suke kwana kasancewar akwai
akuna wadatattu. A falo ta samesu zaune zasu sha coffee. A yanda Oum
in ta shigo duk suka bita da kallo, ita ko babu wani damuwar ganin
annen nata a tare da Abah
in taje ta rungume Abah ta sakar masa kuka. Sosai hankalin Abah ya tashi, suma su Uncle Mahmud duk suka mi
e nasu hankalin a tashe. Cikin
arfin hali Abah daya rungumeta shima ya ce,
Lafiya kuwa Fateema? Ko wani ne ya rasu?
Kai ta girgiza masa.
Ya ce,
Rashin lafiya ne?
. Dan yayi zaton zuwa yanzu tasan halin da Mamy ke a ciki. Amma a nan ma sai ta girgiza kanta.
Gobara ce?
Cikin kuka Oum ta ce,
Ajwaad bai yi ma Maanal fya
e ba Gadanga, babu abinda ya faru a waccan ranar ashe. Shiyyasa ya
i magana akan dukkan tuhumar da kukai masa
Shi kansa Abah sai da yaji abu ya tsarga masa. Su Uncle Hussain ma suka shiga kallon kallo. Cikin
ar rawar Murya Abah yace,
Ban gane komai ba Fateema. Yimin bayani, Please yimin bayani yanda zan fahimta. Taya akai kika gane Ajwaad bai aikata ba?
agowa Oum tai tana share hawayen da ke cigaba da ziraro mata. Babu wani
oye-
oye ta shiga yi musu bayanin komai daya faru a sashen AA.
Aiko Abah sai da yaji shima hawaye sun cika masa nasa idon. Ya tuna yanda ya ringa zubama fuskar AA maruka a waccan ranar masu gigitarwa. Da yanda ya fara jifansa da munanan kalamai sai da Baba Sardauna ya kwa
esa, ya tuna yanda AA ya
i magana, ya
i musu bayanin komai. Ya tuna wahalar ciwo daya sha na tsawon shekaru har biyu. Ya tuna yanda ya daina shiga sabgar yaron gaba
aya duk da yana cikin halin rashin lafiya. Har depression
in daya shiga a lokacin da akace a dinga zama da shi shi yace babu mai zaunawa yama haukace sun sallama shi. Haka zaije asibiti ya duba Oum amma ko kallon gadon AA bayayi duk da matsanancin halin da yaron ke a ciki.
Jagwab ya kai zaune abubuwa masu yawa na dawo masa ta yanda ya hora Ajwaad babu tausayawa babu rangwame dan harga ALLAH yaji zafin abin nan ne matu
a. Ya ji zafin yanda Ajwaad ya lallata Maanal
ar su ta amana. Su kansu su Uncle Mahmud komai ji sukai ya tsaya musu cak, dan suma dai gwargwadon iko sun taka rawar gani a hora Ajwaad.....
________
A lokacin da
angaririn biyu ke a wancan yanayin anan sashen su AA doctor ce ta dawo tare da wata Nurse. Sun sami Umma nata lalla
a Maanal tasha tea da RK ya ha
o ya kawo. Sai dai yanda bakinta babu da
i ta kasa sha. Ga zazza
i sai uban rawar sanyi take yi. Ga azaba dan ko zama ta kasa yi sai da aka saka mata fillo ta karkace a kishingi
e tunda ba damar tasha tea
in a kwance. Da
yar tasha rabin kofi Umma ta fita doctor ta fara aikinta. Bayan tama Maanal allurar kashe zafi. Ji Maanal take a ranta yau mai rabata da AA sai ALLAH a gidan nan, dole ma ayi walle-walle kowa ya kama tsaginsa dan sashen Oum zata koma. Ita zai ma wannan ba
in muguntar ya gudu ya barta ko sannu baizo ya mata ba...
Tuni ta saki wannan sa
e-sa
en nata saboda azabar zafin
inkin duk da anyi allurar kashe zafi. Tako sha kuka sosai da jerama AA ALLAH ya isa a zuciya tafi cikin kwando. Doctor data bama tausayi tana gamawa ta rungumeta tana lallashi da share mata hawaye. Ta
ora da mata nasiha mai ratsa jiki, da yanda zata kula da kanta dan wajen ya warke da wuri. Kafin ta sake mata allura ta shiga
aura mata drip kuma. A haka Oum ta shigo ta samesu. Kan Maanal data fara lullumshe ido ta shafa cike da so da
auna da tausayawa. Fuskarta ko murmushi ya kasa
acewa. Yanzu ta shiga ta dake shiga sukaga Ajwaad ita da Umma shima dake barci mai nauyi saboda alluran da RK ya masa ga ruwa da ya sanya masa. Shima yasha albarka da tarin addu'oi a wajen Umma dan yau ji take kamar ta
aukesa shi da Manaal
in ta goye tai ta zagaya Abuja da su.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 88 · 0% Book details