Sashe 106
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........Haushi sosai Hajiya Turai taji da ganin Maman Saheeba, amma sai ta dake suka gaisa, koda Maman Saheeba ke sanar mata ai sunata kiranta a waya tun
azun sai tace ta fita ne yanzu take dawowa. Akwai kayan ta da suka
ace a airport shine sukaje ake nema ga mai kayan ma har yazo amsa yanzu. Dan tasha jinin jikinta tabbas sunga Sille. Aiko sai cewa Maman Saheeba tai,
Ko shine ma mukaga yana fita yanzu
A eh kwarai shine! Shine!
Kai wanan kasuwanci naku kuna
arin, ai ni wannan mutumin sai ya firgitani
Cikin murmushin ya
e Hajiya Turai tace,
To mu da muka kasa a siya ina ruwanmu da s....
maganar ta ma
ale saboda shigowar Sille..
Daburcewa Hajiya Turai tayi, haka shima sai ya tsaya turus yana kallon Maman Saheeba, dan ya santa, kai kaf dangin Mamy ma ya sani saboda a biye yake da komai nata tsahon shekaru, sune dai basu sanshi ba sai ita Hajiya Turan. Cikin in ina Hajiya Turai ta ce,
Yauwa ka dawo? Dama nace ko na
akko maka wanda ke hannuna kafin wancan su fito?
Shiru Sille yay bai tanka ba, sai ma zaune da ya kai a cikin kujerar. Hajiya Turai data fahimci mi yake nufi saita kalla Maman Saheeba.
Nana muje ciki, idan na
arasa da shi zan shigo
ewa kuwa tayi zaram dan dama harga ALLAH a tsorace take ita kam. Yo kallon idanun Sille kawai abin firgitarwa ne. Tana shigewa Hajiya Turai ta tabbatar ta shige
in ta dawo kusa da shi cike da tashin hankali da lallashi ta ce,
Dan ALLAH kayi ha
uri Baby, wlhy ban san zata zo ba, nima ganinta kawai nai yanzu
Batare da ko kallon Hajiya Turai
in yayi ba a da
ile ya ce,
Ki sallameta yanzu nan ta koma inda ta fito kota kama gabanta, dan ban gama abinda nake ba bazan tafi saboda wata banza ba matsalarku ce
. Ya mi
e abinsa ya wuce bedroom
inta yana wani tafiyar rangajin iskanci. Ji Hajiya Turai tai kamar ta sanya kuka, amma tasan dole ne ta sallami Nana kamar yanda ya fa
a dan bazai bar gidan ba kuwa.
Mamman Saheeba na a
akin da take sauka idan tazo Hajiya Turai ta sameta. Fuskarta ta
awata da murmushi tana kallonta. Sai kuma ta ce,
Kinga ko kinzo a dai-dai, dama akwai ticket dana saya yau zan je Kano sai batun kayan nan ya shigo, dole zan canja na tafi Lagos anjima dan wai kayan nacan. Ga mutumin nan bai da kirki ya bani daga yau ne zuwa gobe kayansa kawai ko ku
insa. Ni kuma na cinye ku
in, tare ma zamuje lagos
in da shi
Cikin rashin damuwa Maman Saheeba tace,
Ai kije Lagos
inki kawai ki dawo zan zauna abina. Saina kira Nuratu ta tayani zama
Hajiya Turai ta danne takaicinta ta ce,
Ai bazai yiwu ba Nana, mutumin nan yaje yay bi baya ko yasa azo a cutar daku, shiyyasa ma naji da
in da Nuratu bata gidan. Baya ji fa cikin Abujan nan kaf tsoransa ake ji, nima tsautsayi wani ministar ne ya ta
a aikosa amsar kaya a wajena shine sanadin da ya fara sayen kayan shima ga shi nan ya zame min ala
ai. Dan haka faka-faka shirya mu wuce airport nima daga can zan wuce.
Sam ba haka Maman Saheeba taso ba, gashi bata son komawa gidan Darma tana kunyar ha
uwa da Abah. Ga al'amarin nan na babban Yaya da
ar Hajiya Shuwa ya tsaya mata a rai.
in gaisheta da AA yayi, har ma ta shiga motar ta fita bai nuna ya santa ba nan ma ya zafeta. Haka dai ta shirya badan taso ba Hajiya Turai ta
auketa suka tafi airport. Suna isowa sai ga kiran Mamy ya sake shigowa Hajiya Turai, ka
an ya rage taja tsaki ALLAH dai ya kiyaye. Koda ta
aga cike da wayancewa taba Mamy ha
uri da tsarata kamar yanda ta tsara Maman Saheeba. Mamy tace
Ba komai, dama wani hoto na tura miki ta WhatsApp dan ALLAH idan ban takuraki ba
an duba ki gani yanzu
Babu musu Hajiya Turai ta shiga WhatsApp
in kuwa tana fa
in,
Haba ba komai ai
dai-dai tana bu
e hoton dan bata yanke kiran ba. Ta ce,
Wannan ai Ra'iz ne. Badai zancen first night
in yaran nan bane ke neman tada
ura?
Mamy da abin ya daketa cikin dauriya ta ce,
Shine kuwa Hajiya Turai, ina son nasan gaskiya kafin Aban su Ajwaad yace zai yi bincike. Kinga dai
an uwansa duk suna a gidan nan maganar nan ta fito, wannan shirun nasu kuma na tabbatar akwai wata a
asa. Ina Ra'iz yanzu? Ina son naji shin da gaske baima yarinyar nan komai ba a wacan ranar amma ya amsa mana yayi.
Tab babbar magana. A yanzu Ban san ina Ra'iz yake ba gaskiya. Dan tun bayan aikin nan wata ala
a bata sake ha
amu ba
Ji Mamy tai kamar ta zandara ihu. Amma ta danne da
yau zuciyarta sai bugawa take. Cike da damuwa ta ce,
Lallai akwai matsala Momyn Nuratu
Amma ni sai nake ganin abun duk mai sau
i ne. Ki zauna da shi Ajwaad
in mana. Nima kuma zan bincika inda Ra'iz
in yake
Zama da Ajwaad ba shine mafita ba shiyyasa ma ban masa ko zancen ba har yanzu. Kin san wannan matsiyacin yaron Rafeeq ne ya baza musu zancen yarinyar virgin ce. Ina da tabbacin koshi Ajwaad
in babu wanda yay maganar da shi akan hakan har yanzu, alamun akwai abinda suke shiryawa. Nasan su wanene wannan family
in Turai, wlhy akwai damuwa. Gashi na saka a bincika min Dr Tofa
in ma har yanzu babu wani bayani. Idan nace kuma zanje Kanon da kaina a yanzu akwai damuwa
In dai dan wannan ne ki kwantar da hankalinki, daga yau zuwa gobe zansa a bincika mana Dr Tofa
in shima
Mamy ta
an ji sanyi a ranta, amma zuciyarta a birkice take fiye da farko. Tana ajiye wayar zufa na keto mata. Gadai Hajiya Turai ta tabbatar mata yaron da suka saka aiki ne akan Maanal. To miya ha
ashi da Junaid kuma? Sannan Junaid bai san da zaman jaririn can ba taya za'ai hotunan su su kasance tare a wajen mutum
aya? Yau ta shiga uku mike shirin faruwa da ita? Ga batun Abah na
aga mata hankali. Kada dai ace abubuwa ne zasu rikice mata a ga
ar da take ganin nasararta zata fara,
anta da komai nasu zai dawo tafin hannunta. Mijinta da take ganin ta gama nasarar wawashe zuciyarsa gaba
aya zuwa yanzu amma zai su
uce mata. Wai wanene wannan mai tura mata sa
on? Wanene shi? Miyyasa zai shigo duniyar ta a ga
ar samun nasararta da ribantuwa da wahalhalunta da ha
uri da juriya da tai na shekaru aru-aru. Mafita
aya gareta a yanzu ta sanin wanene shi? T kuma yarda su gana kamar yanda ya bu
ata, to amma idan ta amince lokaci guda zai
auketa shashasha. Bari ta
an latsashi na wani lokaci kamar bata damu ba. Ku
i kuma bai isa ya ci su ba....
__________
Gaba
aya Yazeed baya gane komai a yanzu sai umarnin mahaifin matarsa. Ji yake ko wuta yace ya fa
a zai fa
a domin faranta masa. Nazeefa kuwa wata irin soyayya yake nuna mata kamar ya cinyeta. Balle da maganar cikin jikinta ta bayyana. Ita kanta sai abinda tace yayi yake yi. Dan haka take mugun tatsarsa ku
e, tana daga kwance shike mata tausa shine fita sayo mata abinci, shine mata wanki kai komai daya kamata tama kanta, tai masa matsayin matar gida yanzu shine keyi. Ga itama Sabuwa na zuba nata capacity
in a gefe. Sai da suka tabbatar sun gama samunsa a yanda suke so, sannan suka dawo gida Nigeria. Dawowar tasu kuma ta kasance rana
aya da dawowar su Ammie da Daddy suma.
Sosai Daddy ya zubama Yazeed ido, yaron ya rame yayi duhu daka ganshi kasan baya a cikin hayyacinsa. Ji Ammie tai
walla sun cika mata ido, dan a wannan dambarwar dai shi Yazeed shi aka cuta wlhy, tana
aunar Yazeed tana tausayinsa, dan yaron ya taka rawar gani a rayuwarsu suma, kuma in sha ALLAHU ta
auki aniyar taimaka masa a wannan ga
ar, bazata so cigaba da ganinsa a wannan yanayin ba. Daddy kam bazaka ta
a fuskantar komai a fuskarsa ba. Amma shima al'amarin Yazeed
in na matu
ar damunsa a zuciya. Sai dai ya zuba ido ne dan Hajiya Yaya taji a jikinta. Sai dai tabbas bazai yafe mata ba, dan ta cutar masa da yaro.
ansa babba abin sonsa, mai hankali da nutsuwa ga jin
an iyaye ta zama sanadin da aka maida masa shi
ashin ikon mace..
Yaya Yazeed kam sai yaji kunyar ganin Daddy da Ammie, dan ko wancan dawowar har suka sake barin
asar bai bari sun ha
u ba duk da gida
aya suke kwana suke tashi. A mamakin Nazeefa sai taga yaje yana gaida Daddyn da Ammie. Wannan abu ya mata zafi, fuuu ta wuce sashensu batare data gaida Daddyn ba ita balle ma Ammie da bata saka rai ba. Sai ko Yazeed ya zabura ya biyota yana kira kamar zai fa
i dan sauri. Hawaye suka zuboma Ammie. Daddy kam sai ya ma kauda kansa gefe.
annensa da komai ka faruwa akan idonsu cike da ba
in ciki suka nufi sashen su suka sanar ma Hajiya Yaya. Aiko sai gata ta fito kamar zata tashi sama. Kai tsaye sashen Yazeed
in ta nufa, tana tura
ofar kuwa ta bu
e. Ta wani bugata da iya
arfinta ta shiga falon. Turus taja ta tsaya hakama
anta da suka biyota ganin Yazeed dur
ushe a
asa yayi kneeling yana bama Nazeefa da tai wani zaman
asaita ha
uri. Itako sai danna waya take tana taunar cingum kamar ma bata san da shi ba. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un.
Sarai Nazeefa taji shigowarsu amma sai ta watsar da su kamar bataji ba, sai ma cike da rashin mutunci ta dakama Yazeed tsawa.
Dalla malam yimin shiru, shashasha kawai dabai san ciwon kansa ba. Kai ko kunya bakaji ba zagam-zagam ka tafi gaida ubanka sai kace wani uban kirki. To wlhy ka jama kanka yau sai kaji a jikinka a gidan nan. Dalla tashi ka mana shara kana ganin waje duk datti
Jiki Yazeed har rawa yake ya mi
e kuwa. Ko kallon su Hajiya Yaya baiyi ba ya nufi inda suke ajiye kayan shara ya
ibo...........
Tofa Hajiya Yaya da alama anzo dai-dai wajen
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*