← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 119

Sashe 3

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
........Mamy kam a inda tabar su Fawzan anan ta samesu, sai dai yanzu Nibras ta
aru.
an tsurama Nibras
in datai mata wani iri idanu tayi, sai kuma cikin tausasawa ta furta,
Nibras baki da lafiya ne?
Kallon Nibras
in Fawzan da Babban Yaya suma duk sukayi saboda jin furicin Mamyn. Cikin damuwa Fawzan ya ce,
Mamy gara kam ki tambayeta ke, dan tun jiya nima nake fama da ita amma sai tace ba komai gajiyar biki ce wai.
Cikin jinjina kai Mamyn tace,
Itama gajiyar bikin akwaita
in ai, dama sai a hankali zata saki kowa duk da ga wani na tunkarowa kuma dai. Kinga kije ki samu ki gasa jikinki da ruwa mai zafi sosai sai kisha pracitemol ki kwanta abinki kiji. ALLAH ya
ara sau
Ji Nibras tai kamar ta zageta, amma sai ta daure ta jinjina mata kai kawai da fa
in,
To Mamy
. Daga haka ta juya ta fita zuciyarta na mata zafi da
una matu
a. Tazo ne dan taga fuskar AA ko zataji sassaucin abinda ke cizon zuciyarta, amma Mamyn ta wani korota. Ba komai zata dawo ne, dan in har yau Fawzan anan
zai kwana ALLAH sai dai su kwana tare a sashen AA
in. Koba komai ta rage ra
in kishin dake dafa mata zuciya. Sau
in ma har yanzu ko sau
aya bataga Maanal a sashen nashi ba..
Fitar Nibras ya saka Mamy ma yun
urin tafiya, amma sai Babban Yaya ya dakatar da ita cikin ladabi. Tsayawa tai tana kallonsu su duka. Fawzan ya ce,
Mamy dan ALLAH magana zamuyi ne
Wani irin sanyi mai silalar da kuzari ne ya shiga bin jijiyiyin jininta yana gauraye jikin ta. Yayinda wani farin ciki ke cika zuciyarta tamkar kumfar omo a cikin
aton bahon wanki. Yau itace yaranta ke fa
a mata suna son yin magana da itane iya su ka
ai babu matar can a tsakkiyarsu. Ya rabba, ita kam mizatace da UBANGIJI yau. A zahiri kam sai ta dake babu wani alamun komai a fiskarta ta dawo ta zauna. Babban Yaya ne ya fuskanceta da
yau cikin nutsuwarsa.
Mamy akan Ajwaad ne dama muke son dan ALLAH kisa baki a tsakanin rikicin Abah da Oum. Dan ALLAH ki taushi Abah akan ya bari Maanal ta tare a
akinta gobe idan ALLAH ya kaimu, dan gani yake kamar Oum ta kasa fahimtarsa ne saboda soyayyarmu ta rufe idonta, Auta na bu
atar matarsa a kusa da shi ya fahimci Oum dan ALLAH
Sosai kalmar soyayyar nan ta daki zuciyar Mamy, dan saida ta maimaitata a zuciya yafi sau uku. A fili kam sai ta sake raunana fuskar tata ta ce,
Oh dama wani abune ke faruwa? Ai ni na zata dan bashi da lafiya ne kawai bata tare
in ba. Yau gajiya tasa sau
aya kawai muka ha
u da Oum
in. Amma gaskiya ai Abahn naku ya fa
a, Mamanku ta cika rigima akan al'amarinku.....
Cikin
ar dariya Fawzan ya ce,
Kai Mamy kema haka zaki ce
Ai gaskiya ne Fawzan, ita idan kaga tana fushi a gidan nan abu ya shafi
ayanku ne. Karku damu zan sameshi muyi magana in sha ALLAHU. Itama zuwa da safe zan zauna da ita. Ni bara naje na
an kwanta nima kamar Nibras
in ga
aina duk ciwo suke min
Godiya sukai mata da sai da safe. Fitarta babu jimawa Oum ta shigo itama. Su duka mi
ewa sukai sukai kanta ganin har yanzu fiskarta a cinkushe, ga idannunta kamar wadda tayi kuka. Take suma duk fuskokinsu suka sauya. Murya a rauanne Babban Yaya ya ce,
Oumna Please ki cire damuwar nan, kin san fa Abah wani lokacin dan kawai ya kunnaki ne bawai abinda ke ransa kenan ba.
Amma Fadeel ya tausaya masa mana, kwance fa yake baida lafiya. Shin ALLAH ma ba muna masa laifi ba ya kuma gafarta mana saboda rahamarsa
Hakane Oum shima zai huce
. Cewar Fawzan yana mata murmushi da kama hannunta ya sumbata. Haka sukaita lallashinta har sai da tayi murmushin itama. Kafin su nufi bedroom
in AA
in. Ganinsa zaune a bakin gado yasa ta
arasa shiga ciki da sauri, kusa da shi ta zauna tana mai ri
o hannunsa daya dafe kansa da shi, dan yaji duk zancen Mamy da su Babban Yaya. Mamakin Mamy da halinta ke sake raunana masa zuciya, amma yana mata fatan shiriya kafin lokaci ya
ure mata. Yasan duk abin nan fa Abah keyi daga cikin shirinta ne, zai kuma bama kowa mamaki in sha ALLAHU cikin sau
Auta yaya akayi? Kanne har yanzu dai?
Karan farko ya kalla Oum ya sakar mata murmushin
arfin hali, sai kuma ya kwantar da kansa a saman kafa
arta.
Ya daina Oum
Ya fa
a acan
an ma
oshi.
To Alhamdullah, ALLAH ya
ara lafiya baby na kaji, yanzu mi kake son ci?
Oum tea kawai
To ba damuwa bara Fawzan ya ha
a maka
Kansa ya jinjina mata, sai kuma ya kalla Babban Yaya da Fawzan. Murmushi yay musu ka
an, suma dake kallonsa suka maida masa murtani suna tambayarsa yaya jikin nasa. A samman la
a yace da sau
i. Daga haka Fawzan ya fita ha
a masa shayin. Kallon Oum ya
anyi, har ya janye idanun sai kuma ya tsira mata su, kafin tai
arin dai-daita fiskarta har ya furta,
Oum kinyi kuka
Kukan lafiya Auta
. Ta fa
a tana
an harararsa cikin yanayin son basarwa. Ina bai gamsu ba, cikin rashin kuzari ya zamo
asan lallausan carpet
in gaban gadon ya zauna yana mai zuba mata idanunsa dake a shanye. Zatayi magana ya girgiza mata kai,
Oum Please ki daina damuwa, nasan a kaina ne ko? Dan ALLAH ki bari naji sau
i fa, ki tambayi babban Yaya ma
. Ya
are maganar yana kallon babban yaya a raunane.
Cike da tabbatarwa babban Yaya ya jinjina kansa shima yana kaiwa zaune kusa da Oum
in, Fawzan ma yazo ya mi
ama AA kofin tea
in daya ha
a masa suka zagayeta kowa na mata nashi dadda
an kalamin, idan ka gansu abin sha'awa da birgewa sojojin ya
anta zagaye da ita, basu barta ba har sai da fiskarta ta washe da fara'a kamar yanda suke so. Shima AA sai
arin
arfafa kansa yake yanda hankalinta zai
ara kwanciya. Ganin dare yayi Oum da babban Yaya suka baro sashen suna
ara tattaunawa aka bar Fawzan da zai kwana da shi. Bayan wucewar tasu ne Fawzan ya zayyanema AA komai dake faruwa ana rikicin da Abah keyi akan tarewar Maanal kamar yanda ta bu
aci ji. Murmushi AA yayi mai fa
in da har ya saka Fawzan zuba masa idanu baki bu
Oh abin ma kai nisha
i ya baka kenan?
Cewar Fawzan cike da mamaki. Murmushin AA ya sake saki a karo na biyu, sai kuma a hankali ya jingina da fuskar gadon yana kai hannu ya
an shafo gashi kumatunsa.
To yaya Fawzan in bai sakani nisha
i ba kuka kake son nayi, banda ma abin Oum minene abin
aga hankali anan, ta bar masa
arsa mana
Dariya Yaya Fawzan yayi da fa
in,
Oh hakama zakace? ALLAH yasa ya jika, kaga idan sati
aya yay niyyar horaka sai ya maida shi wata uku kadai san halin Abah
Murmushi kawai AA yayi ka
an batare daya sake cewa komai ba. Fawzan kuwa ya tasashi gaba da tsogumi...
__________
Washe gari da safe Alhamdullah Oum ta tashi da sau
in damuwa ba kamar jiya ba. Dan tunda ta kira Mah-mah a
azun da asuba ta sanar mata sai Mah-mah
in ta tausheta da mata nasiha akan ta sakama Abah
in ido, ta bashi damarsa matsayin mahaifi dan ko yaya shima bazai yi abinda zai cutama Ajwaad
in ba ai, sannan kuma tunda a gida
aya suke ai babu wani abun
aga hankali in dai yaran yanzu ne masu
arancin kunya, shi da kansa ma zaice ya
auki matarsa basai ta
atama kanta rai ba. Ji tai zuciyarta ta rage jin haushin Abah
in, ta kuma
au alwashin daidaita komai a tsakanin AA
in da Maanal ta yanda Abahn da kansa zai tattarasu ya kora sashen nasu batare da alwashin nasa ya cika ba.
Yau
in yanda Manaal take ta faman sinne-sinnen kai ya saka Oum kamata ta duddungure da fa
in,
Wai Auta ni kike son maidawa surukarki a gidan nan, jiya na saka miki ido ne kawai naga iya gudunki, to kar naji karna gani. Maza tashi muje kitchen ki ha
ama mijinki abinci yau kije ki duba jikinsa dai kada mu take doka
Murmushi Maanal tayi tana
oye fuskarta a jikin Oum
in, itako Oum na mata dariya. Atare da Oum suka shirya abinci mai sau
i ma AA
in har kala uku, sai wanda suma zasu ci, dan yauma Abah a sashen Mamy zai karya. Suna kammalawa Oum tace taje tai wanka, yayi da masu aiki keta faman kimtsa sashen kamar yanda suka saba. Ba wata kwalliya Maanal tayi ba, ta dai gyara fuskarta ta
an saka kwalli da lipsgloss, sai tai simple
aurinta daya zauna mata
an kwantaccen gashinta ya
an fito ta gaban goshi ka
an. Tana
arin saka turare kiran Amaal ya shigo mata.
agawa tai cike da shagwa
a dan haushinsu take ji a Kano sunce zasu dawo amma sukai mata wayo. Dariya Amaal
in taita mata, sannan ta kwantar mata da hankali akan ai next week in sha ALLAHU suna nan tafe da sauran kayanta, dan Daddy yace sai zuwa
arshen sati za'a kai kayan gararsu ita da Huznah. Duk da dai Oum tace a
an saurara akwai sauran biki da zasu yi anan Abujan shiyyasa ma bata tare ba. Sosai ita Maanal ma abin ya bata mamaki, yanzu duk wancan kaikawon da akasha na Kano bai kuma isa ba. A fili kam sai suka cigaba da maganar su da Amaal. Tana ajiye wayar mai aikin Oum ta shigo tai kiranta, mayafi ta
auka ta sanya, dan haka kawai taji tana jin kunyar fita a haka matu
a. Tayi
yau sosai, duk wanda ya ganta kuma yaga amarya, dan
amshinta daban ne, ga
unshinta ra
am yanata
aukar ido daga ba
in har jan, fatar jikinta kam da tasha gyara ba'a magana, sai wani irin glowing take a idanun mai kallo kamar ka lasheta. Ita kanta Oum kallonta kawai take tana murmushi, ta jima bataga ma'auratan da suka dace da juna ba irin Maanal da Autanta, sai dai ai musu fatan zama lafiya mai
orewa kuma. ALLAH ya kawo zuri'a masu albarka..........
Chapter 3 · 0% Book details