Sashe 29
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
______________
.......Sosai Rabilu ya gigice da tsawar da Sen.. Bukar ya buga masa. Shi ko cikin matu
ar rufewar idanu da shiga tashin hankali mara misaltawa ya cigaba da fa
in,
Kai wawan inane da bazaka kirani ka sanar min ba tun a lokacin Rabilu, sai yanzu zakazo kana gaya min wannan shashashar maganar. Aiko wlhy ko
an uban wanene wanda ya auretan sai ya saketa, dan ban ta
a san wata mace kwatankwacin yanda nake son yarinyar nan ba
Cikin girgiza kai Rabilu ya ce,
Ranka ya da
e kayi ha
uri, nima na rasa ta yanda zan isar maka da sa
on nan ne wlhy, tunda kaga tunda ka tafi bamuyi waya ba balle na samu lambar. Amma ka gafarceni. Auren yarinyar kuma yazo da
ura, dan in har akace za'a
watota akwai rikici. Saboda AA Darma ta aura
AA what?!!
Sen.. ya fa
a cikin matu
ar zabura jijiyiyin jikinsa na mimmi
ewa. Dan baya jin a kusan nan an ta
a fa
a masa abinda ya girgiza masa zuciya kamar wannan da yaji a yanzu. AA Darma ne ya aura
ar shularsa fa. Eh lallai akwai ya
i kenan a Abuja. Tsabar yanda Rabilu ya sake firgicewa da yanayin ogan nasa shi kansa jikinsa rawa yake yi. Sai da yaji dana sanin ma sanar masa zancen. To amma yasan dole ne ya sanar masan, kodan yanda tun jiya ya fahimci yanda ya matsu da jin wani abu a bakinsa game da Maanal
in. Yau kuma yana fitowa a gida shi ya fara nema yace yazo office ya samesa. A
arare kuwa yazo amma bashi da damar zillewa dole ya fa
Munafuki tashi ka fitar min a office. Kuma karna sake ganin fuskarsa sai na nemeka
A rikice Rabilu ya fara bama Sen.. ha
uri, amma bai sauraresa ba, sai ma cewa yay idan bazai fitan ba zai sa security suzo su fidda shi. Yasan zai iya, dan Sen.. bashi da kirki, shi kansa ala
arsu tayi tsaho ne saboda yana samo masa irin matan da yake so ne a kuma duk lokacin da yake bu
ata.
Haka ya tashi ya fito jikinsa a sanyaye. Dan wannan hanya dai shi kam itace hanyar cin abincinsa. Gashi tafiyar Sen...
in wata da watanni ta sashi a halin rashin ku
i, ya dawo da tunanin yanzu zai ji
e ga kuma wannan akasi ya shigo. Amma ba komai zaije yay tunanin hanya mai bullewa, yasan wutar da zai kunno ta yanda dole Sen... zai nemosa da wuri-wiri......
_______
Washe gari kasancewar Maanal tasan ba fita aiki zatai ba tana idar da sallar asuba ta sake komawa barci bayan taba Oum sa
on wani document taba AA. Oum bata hanata kwanciyar ba, dan taga raba dare tai jiya tana aiki, sai da ma tace ta kwanta sannan tace to. Amma badan haka ba ai bazata barta kwanciyar nan ba. Dan ta
auki
amarar hana Maanal zama irin su Nibras a gidan, tana son babynta ta horu da kula da mijinta, duk da tasan Ammie ma ba wasa bace wajen tarbiyyar yara, hakan ma a bayyane yake ga Maanal
Yau Oum ita ka
ai ta ha
a breakfast
in da taimakon su Inte. Bayan ta kammala ta bar musu su shirya a dining ita kuma ta nufi yin wanka, dan tasan itama Abah na hanyar dawowa tunda yace shigar safe zaiyi. Har yanzu Maanal na
udundune a duvet tana barcinta hankali kwance...
Bayan kammala wankan Oum ta shiryawa ta samu Fawzan kawai a falon yay zaman karyawa, dan yana son fita da wuri-wiri ne acewarsa. Gaishe da Oum yayi, ta amsa masa da kulawa tana tambayarsa iyali. Shima ya tambayeta Maanal tace tana barci.
Oh na manta Oum tace yau bazata aiki ba tana hutu
Eh, ai kasan saboda tafiyarsu gobe ne
Wai Chaina
in dai?
Eh, duk da bamu da matsaya dan Abanku baice komai ba har yanzu
A Oum karki damu zaima barta, ai aiki ne
To ALLAH yasa Fawzan Abanku ne rikicinsa yawa garesa
ar dariya Ya Fawzan yayi, dai-dai lokacin kuma AA ya shigo da sallama. Yau dai normal shiga akai ta yadi ruwan toka mai duhu sosai. Kai daka kallesa kasan an sayesa da ku
e masu tsada, dan ya kwanta luff-luff kamar ajiyayyar
ara. Rigar ba wata mai tsaho bace, hakama hannunta gajere ne ko gwiwa bai kai ba. Babu dai hula amma yayi
yau sosai. Briefcase
insa ya ajiye a saman kujera kusa da wadda ya ja zai zauna cikin muryar nan tasa mara hayaniyar sauti ya ce,
Good morning Oum, Ya Fawzan morning
A tare suka amsa masa, Ya Fawzan ya ce,
Ya dai Autan Oum naga kanata kunbura?
in kulashi AA yayi, sai ma jan flaks
in gabansa da yay ya bu
e dan yasan maybe kunu ne. Sai Oum ce ta bama Fawzan
in amsa da,
Fawzan kadai sakama autana ido a gidan nan
Da
ar dariya Fawzan yace,
Oum babu wani sa ido, shi
in ne sai a hankali, yanzu haka fushin nan dan Lilly bazata aiki bane yau.
Oum ALLAH zan bar masa wajen
AA ya fa
a cike da shagwa
a. Dariya Oum ta danne ta ce,
Kaga manta da shi my baby, ci abincin ka. Ni zan maka maganinsa. Dan kawai mutun ya tashi da
an rashin son maganarsa sai kuma a fassara shi
Dariya sosai Fawzan yake yi, sai ma ya mi
e abinsa dan ya kammala karyawa, du
owa yay saitin kunnen AA
in cike da ra
a ya ce,
Saboda kai kwar-kwar ne shine ka tsara su Oum da sunan aiki kai da Lilly a Chaina ko, to ka turan hundred k kona tonaka cewar honeymoon zakaje ehe
. Yana gama fa
a yay gaba, sai da ya je
ofa sannan ya juyo, kamar yanda yay zato kam harararsa AA
in keyi.
Harareni da
yau nidai inji alert, idan ba haka ba zakaga tone-tone yau
. Yay ficewarsa. Karan farko AA ya saki murmushi tare da girgiza kansa. Har cikin ransa yana
aunar ya Fawzan
insa. Dan soyayyar
an uwansa ta musamman ce a garesa. Abincinsa ya cigaba da ci suna
ar hira da Oum, shigowar Nuratu ya sashi yin shiru. Sosai
amshin turaren data bulbula ya fara hawa masa kai, dan ko ka
an bai kalla ma inda yasan take ba. Gaisheshi ma da tayi hannu kawai ta
aga mata. Tabbas yana son
amshi, amma ba irin wannan mai hawa kan ba na mahaukata, balle ma ga mace, shiyaysa kaf turaren da Maanal ke amfani dasu suna masa da
i da saukar masa nutsuwa, musamman ma traditional. Sallamar Nibras itama da nata salon gayun yasa shi mi
ewa badan ya kammala cin abincin ba, matsawa yay inda Oum take ya kama hannunta ta sumbata.
Oum yimin addu'a
Addu'ar ta masa harma da sauran
an uwansa sannan ya mata sallamar tafiya. Har ya nufi
ofa ta ce,
Af Auta na manta. Akwai takardu da Baby ta ajiye na baka, suna nan a side drawer na manta na fito da su. Kansa kawai ya jinjina mata, a ransa kuwa fa
i yake, (Lallai
ar Oum ta gama rainani, ina boss
inta a wajen aiki amma ni zata aika na kai mata aikinta. Ba komai zamu ha
e ne). Da wannan tunanin ya shiga bedroom
in Oum. Saukar idanunsa a kanta ya sashi sauke ajiyar zuciya duk da bawai yana ganin fuskarta bane. Sai kuma ya shiga takawa a hankali har zuwa gaban gadon. Dai-dai fuskata ta ya tsaya cak, samun kansa yay da zubama
yawar fuskarta datai wani fresh fararen idanunsa. Yanda ta
an tura baki gaba baima san ya saki murmushi ba. Sai kuma ya kai du
e gaban gadon a saitin fuskar tata. Yatsarsa manuniya ya
aura a saman lips
in da suka
an bushe suka sake takurewa waje guda ya shiga shafawa, kafin ya janye ya maida saman goshinta ya gyara mata gashinta da suka
an barbaje har saman idonta. Duk yanda yaso daurewa ya kasa, sai da ya kai nasa lips
in a slowly ya sumbaci natan. Sai ko kamar tasan mike faruwa ta motsa, idanunsa ya
an rumtse dan sam baya son ta farka ta ganshi. Sai kuma ALLAH ya ta
aita abun kwanciya aka gyara. Shima mi
ewa yay ganin ta cigaba da barcin, inda Oum tace file
in yake ya
arasa ya
auka. Daga haka ya fito. Oum kawai ya cema
. yay ficewarsa ko kallo Nurry da Nibras basu ishesa ba. Da baya ya dawo, hakan yasa su duka sake kallonsa. Ya ce,
Oum idan Besty ta tashi Please ta min shara. Sashen yayi daty
A'a bola fa? Yanzu ya daina gyarawa?
No Oum na dakatar da shi, saboda akwai banbancin da da yanzu ai ko
Eh gaskiya hakane kuma Auta na. Babu damuwa zata share in sha ALLAHU. ALLAH ya bada sa'a
Da
Amin
ya amsa yana wucewa. Oum ma sai ta mi
e tabar Nibras da Nurry dake ta faman
ar hararrar juna..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*