← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 119

Sashe 82

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.......Ha
arta ya kamo ya sumbaci lips
inya.
Ga wasu kayan nan ki tashi ki canja ki kwanta ki huta goodnight
. Ya sakimmata fuska ya wuce yana
an murmushi. Sai da taji ya fice gaba
aya ya rufe mata
ofar sannan ta wani sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske kai kace irin wadda ta ku
uta daga hannun dodon nan. Kayan daya ajiye
in ta juya ta kalla a karo na farko, nan ma sai ta sake sauke ajiyar zuciya ganin su kam na mutunci ne. Amma waccan gantalalliyar riga ai ba'a magana, duk wanda ya saye ta ma ba
aramin
wallon
an is... Bane. Ta jima tana sa
e-sa
en ta kafin ta mi
e ta kwashi kayan ta nufi bayi.
ara gyara jikinta tai sosai kamar yanda Hajiya Shuwa ta
orata a layi, sannan ta saka riga da wandon na barci masu taushi sosai gasu basu wani kamata ba, duk da dai wandon iyakarsa gwiwar
afarta yafi dama-dama akan waccan rigar.. sosai ta sakama jikin wasu turarurruka masu sirrin
amshi da Amaal ta sanar mata sun ajiye mata su anan cikin bayin, tana ko bu
e ha
en drawer
in glass dake bayin da aka cika da kayan gyaran jikin Hajiya Shuwa da turarurruka na wanka da sabulai sai ta gansu. Suma
in dai kala-kala ne dama Hajiya Shuwa tace mata sai tana gida kawai ko zata kwanta sannan zata sakasu, haka ma sai in tana sashenta kawai. In har zata fita koda sashen Oum ne kada ta shafa. Ita bata fahimci ma'anarsu ba, ta
auka kawai tsarin sakasu kenan shiyyasa ta bajesu a jikinta yanda ya kamata, tsabar rawan kai irin na amare ma kowanne saida ta
an ta
a kuma kala-kala ne fin goma sha. Aiko ya arrahaman, bayin kansa yasan amarya tayi shirin barci....

To Manaluwa ALLAH ya rabamu da tsautsayi da aikin danganci
_______
A dai-dai lokacin da AA ke fita a
akin Maanal da wancan kaya dai-dai nan Mamy ta farka a barcin da allura ta sanyata. Maman Saheeba kawai ta gani a gefenta tana latse-latsen waya. Cikin sanyin murya irin na mai tashi a barci ta kira sunanta. Maman Saheeba ta juya da sauri ta kalleta, sai kuma ta saki murmushi da fa
in,
Lah Aunty kin tashi? Bara na kira Aunty Babba ALLAH yasa basuyi barci ba
o hannunta Mamy tayi a hankali tana girgiza mata kai, sai kuma ta bu
e baki da
yar ta ce,
Ajwaad fa?
an zuba mata ido Maman Saheeba tayi, sai kuma ta ta
e baki da fa
in,
Yana sashensa mana Aunty, yazo miki sallama kina barci ai
Zaramm kuwa Mamy ta tashi zaune jikinta na rawa. Sai kuma jiri ya kwasheta luuuuu ta tafi zata fa
i dole ta koma ta kwanta tana dafe kai. Muryarta na fita da
yar ta ce,
Shine kuka barshi Nana? Shine baku tasheni ba
Aunty kenan, wa kike ganin ya isa a cikinmu ya hana Ajwaad zuwa ga matarsa ne? Sannan ke kuma taya zamu tasheki baki da lafiya....
Bani wayata
Mamyn ta fa
a da
yar. Mi
ewa Maman Saheeba tai ta
auka mata wayar, haka Mamy ta amsa duk da da
yar ma take iya kallon screen
in wayar saboda ciwon kai da idanunta dake gani bishi-bishi ta shiga lalubo sunansa. Dialing no
in tayi, cikin sa'a kuwa ta shiga, dan haka takai kunne tana jiran a
aga. Sai dai me harta tsinke ba'a
aga
in ba. Sake kira tayi, amma nan ma tsitt kake ji. Haka ta dinga jera masa kira a dukkan layukansa ma amma an
i ai picking. Sosai ranta ya
aci, hankalinta ya tashi. Gefe ga Maman Saheeba na fa
in,
Aunty kema kin san bazai
auka ba shi da ke da amarya duk da dai ba sabon waje bane, amma ai bazasu barsa haka ba sai da sabon shiri...
Nana rakani sashen nasa
Jimmm Maman Saheeba tayi, sai kuma ta ce,
Okay muje
. Ta ajiye wayar tana mi
ewa. Itama Mamy
in ta ta
ara ta mi
e sai juwa kuma ta
ebeta ta maida akan gadon. Kan ta dafe sosai, dan ya wani sara mata na bala'i. Muryarta can ciki ta ce,
Bari juwar nan ta sakeni Nana ban ruwa
....
Mamy dai juwa ta hanata motsin kirki, dole Maman Saheeba ta bata shawarar yin wanka ko hakan zai taimaka mata, batai musu ba tace ta ha
a mata ruwan. Aiko haka ta mi
e taje ta ha
a mata sannan ta dawo ta taimaka mata ta kamata har cikin bayin. Dama ta ajiye mata komai da zata bu
ata ta fito ta barta. Wayar sahiba ta kira sukai
ar magana
asa-
asa ta kashe. Sama-sama Mamy tai wankan nan, dan hankalinta gaba
aya yana wajen AA ne, ta riga tama kanta al
awarin bai isa ya kwana da Maanal
in ba yau, wanda yay a baya har ta samu ciki yayi na
arshe. Kai itafa a wannan daren take son Ajwaad ya saki Maanal saki uku duk ma wacce za'ai sai ayi, shima kuma Fawzan sai ta tabbatar masa itace ta haifi abinta shi da duk masu
aure masa
ugun yin auren. Haka ta lalla
a tai wankan sama-sama, tai kiran Maman Saheeba dake
ofa tana jiranta. Shigowa tai ta taimaka mata suka fito, da taimakonta ta
an shafa mai ka
an saboda bushewar jiki, ta bata doguwar riga ta saka, ta kuma ha
a mata tea tace tasha ko zata
an samu
arfin jikinta. Batayi musu ba kuwa ta amsa tasha dan itama
arfin take nema ruwa a jallo. Bayan ta gama sha magani ta bata shima ta sha, tace mata ta
an kwanta yabi jikinta sai su tafi.....
Hummmmmmm!!!!! Ashe anan ma ya kamata muyi addu'ar ALLAH ya kiyaye tsautsayi da gangancin ba wajen manalu kawai ba
_______
Lokacin da kiran Mamy ke shigoma AA a waya duka wayoyinsa suna anan
akin Maanal kuma a silent suke. Dan yau ko a vibration bai saka su ba. Shi kuma yana can a nasa
akin bayan ya ajiye kayan barcin nan da ledar magunguna a zuciyarsa yana sa
a yanda zai sille RK da safe dan ya tabbatar iskancinsa ne saka kayan barcin nan da maganin ya fa
a bayi yay sabon wanka da shirin barci shima. Ya ba
e jikinsa da turarurruka masu shegen
amshi da saka zuciya nutsuwa daya tanada domin wannan rana kawai. Ya gyara sumar kansa da kwantaccen sajensa, sai lokacin ma ya
an shiga neman wayoyin sai ya tuna ya barsu
akin Maanal. Baiyi niyyar koma mata yanzu ba, yaso sai tayi barci dan yanda take a firgicen nan baiso hanata samun nutsuwa a barcinta kasancewar yana son bata damar sakin jikinta yanda ya kamata. Fitowa yay domin
aukar wayoyin sai ya dawo ya
an kwanta anan har sai yai barci ya koma. A dai-dai lokacin da yake tura kai cikin
akin bakinsa da sallama ciki-ciki ita kuma Maanal ta fito a bayin bayan ta gama le
enta ta tabbatar bai dawo ba. Sai dai me tana gama rufe
ofar ta juyo kawai ta ganshi tsaye a
ofar shigowa ya wani zuba mata ido. Cak ta tsaya kamar yanda yake shima cak a tsaye. Sai kuma ta du
ar da kanta tare da runtse ido tana jin kamar ta zura da gudu ta koma wani sashe na zuciyarta na kwa
arta da tuna mata AA ne fa Bestyn ta mijin nan nata da suka kasance tare a Chaina, a
aki
aya, gado
aya ba wani sabo daban ba.
Shi ko mayataccen
amshin turarenta ne ya wani irin dokar masa brain gaba
aya kasalar jiki data zuciya ta dabaibaiyesa cikin. Ga
yawun da kayan barcin sukai mata tamkar an zanata a cikinsu. Wani irin sulululu... Jinin jikinsa ke sulalewa a cikin jijiyiyinsa. Cikin sakanni komai na jikinsa ya canja. Wanda suke a sume domin gajiya duk suka farfa
o. Idanunsa kam sun kasa barin kanta, sai ma takawa daya shiga yi a hankali har inda take. Yana gab da isowa ta juya da sauri da nufin komawa cikin bayin. A wani irin hankali ya kama hannunta, muryarsa na sha
ewa ya furta,
Ina zaki je?
. Yay maganar yana juyo da ita gaba
ayanta ya tsayar a gabansa cak.
Maimakon bashi amsa sai ta
ago idanunta da suka tara
walla ciki ta kallesa. Kauda nasa yayi, sai dai ina zuciyarsa tabbatar masa take bazata bashi ha
in kai ba. Hakama gangar jikinsa gaba
aya. Kuma harga ALLAH bai niyyar ta
ata a yau ba dan shi kansa a gajiye yake barci kawai yake son yi. Amma a yanzu daya kasance a cikin yanayin
aulani bashi da tabbacin hakan sai abinda ALLAH yay kawai. Jawota yay jikinsa ya rungume ko zai
an samu sassauci, amma ina komai ma sake yin tashin gauron zabi yayi cikin
an sakkani, farashin ya sauya daga ainahin farashinsa. Tuni yama manta da wani batun
aukar wayoyi da komawa can
akin. Cirota yay da
yar a jikin nasa ya kaita bakin gado ya zaunar, sai kuma yay mata nunin ta kwanta.
Kamar mai shirin yin kuka ta ce,
Bana jin barci
Murmushin gefen baki ya
an saki, sai kuma ya girgiza kansa ka
an. Sake matsowa yay kusa da ita sosai, ya matsota ya saka a cikin jikinsa. A tare suka sauke ajiyar zuciya, hannunsa na shafa gadon bayanta ya furta,
Yau gadin gida zamuyi ke nan?
asa-
asa ta ce,
A'a kai ka kwanta kayi barci
Ke kuma fa?
Shiru tayi ta
i yin magana.
AA da dariya ke cinsa sosai yana dannewa dan wannan asanyayen data koma abin dole ya baka dariya,
Anya wannan amaryan rowanta baiyi yawa ba?
Baki ta
an tura ka
an, sai kuma ta
aga ido ta kallesa, shima kallon nata yayi, amma tai
arin janye nata dan bazata iya kallon juyayyun idanunsa ba.
in bata damar cire idanun nata yayi, ya sar
esu da nata dake cike da rauni da fargaba. Rau-rau suka cika da hawaye, maimakon ya tausaya mata ya barta sai ma ya sake narke nashi dake cike da salon shau
i da bu
ata.
Miyasa bazaki iya cigaba da kallon idona ba Besty? Babu abin da zai same ki a cikin su sai natsuwa.
Cikin ra
a, da muryarta mai rawa ta ce,
Ina jin tsoro
Why? Zaki ji tsoro Maanal, Ajwaad ne fa, Bestyn ki. Ni ba
arfe bane mai dukan farin ciki ko ruguzashi. Ni ruwa ne, mai goge tsoro, in shayar da kwanciyar hankali musamman a duniyarki
A hankali hawayen da suka cika mata ido suka gangaro, sai kawai ta samu damar lumshe idanun tare da kife fuskarta a
irjinsa.
Kalamanka nasa zuciyata tana bugawa da sauri, kamar tana son fa
in wani muhimmin abu a kanka, amma bana jin kalmanta sam.
Murmushi ya saki mai taushi, tare da motsawa ya
agata cak ya maida saman gadon ya shimfi
ar, kanta na a saman damtsen hannunsa, sai ya
an rufu a kanta hannunsa kwance a saman
irjinta ya kai yatsun yana wasa da gashin kanta mai laushi da santsi........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 82 · 0% Book details