Sashe 101
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........
Ke yanzu idan akace kiyi aski sai kiyi?
ALLAH da gudu ma
Ai da yake baki da man kai
Eh naji
in banda shi, kai baka san zafin kitso bane
Cikin wani shegen salon iskanci da iya shege ya sake narke idanunsa cikin nata. A yanyin ra
a ya furta,
Duk zafinsa ya kai DAREN AIKAIRI ne
Wani kunya ne na bala'i ya lullu
e Maanal. Da sauri tasa tafukan hannunta ta rufe fuskarta.
ALLAH baka da kunya. Nifa
anwarka ce
Da an shigo cikin
aki nake tashi daga Yaya ai, dan haka ni ba yayanki bane yanzu.
arin tureshi tai zata sauka ya ri
eta yana dariya. Sai kawai ta kife kanta a
irjinsa. Murmushi yake mai
ayatarwa, sai kuma ya samu damar tufke mata gashin nata a hakan. Yana gamawa ya kamata cak ya sauke a
asa. Aiko fitt tabar masa wajen. Bai dakatar da ita ba ya fara
arin cire kayansa kawai domin canjawa zuwa na barci..
Maanal kam data gudu haye gadon tai ta kwanta, sai kuma ta
auka wayarta. WhatsApp ta shiga tana
an duba sakwannin, dan shi ka
ai take yi, bayan anan bata da account a kowanne shafi na media sai dai ta shiga ta
an yi kallon abu buwa a TikTok da Instagram tunda bata saye bata sayarwa, har YouTube ma takan je. A WhatsApp
in ma yawancin groups ne na makaranta, sai sakwanin taya murnar aure da suka tura mata pc, da masu
orafin rashin gayyatarsu da batai ba, sai na addini haka da class na abubuwa data
an shiga ta koya, mafi yawama girke-girke ne sai harkar zane dan tana son girki, bayan zane-zane.
Yanzu lokacin miji ne
AA dake hawowa gadon ya fa
a yana zare wayar daga hannunta. Kallonsa tayi a marairaice ta ce,
Hiran group fa kawai nake gani sai sakwannin taya murna
Karki damu zan miki hirar ni, na kuma tayaki murnar auren
Baki ta
an tura ka
an, zatai magana ya hanata. Hasken
akin ya kashe gaba
aya ya bar musu ta barci datai dummm sosai. Sai kuma ya sake matsota sosai a jikinsa ya rungume. Ajiyar zuciya suka sauke a tare, a cikin kunenta yay mata ra
ar data sakata kife fuskarta a
irjinsa tana
ar dariya. Ta ce,
Nidai ba ruwana kai da Abah
Shima ya ha
ura ya sallama. Alamar jikoki yake so da wuri
aramin dundu ta masa a baya. Tare da kai bakinta kan kunensa ta ra
a masa,
ALLAH ka canja hali
Shima sai ya ra
a mata.
Mudai canja, dan da an ganki da cikin ansan tare mukayi
Tureshi ta shiga yi tana tirza
afa. Wata
anuwar dariya mai tada tsigar jiki ya shiga yi mata yana sake matseta a jikinsa. Yayinda shima kukan shagwa
ar nata ke yamutsa masa garkuwar jikin nasa. Sai kawai ya shiga laluben lips
in nata, cike da nutsuwa da tarin
auna da shau
i ya rufesa ruf da nashi. Tun tana
arin son
wacewa harta nutsu ta sallama tana sake
amesa. Ita in dai iya haka ne normal ne zata bada ha
in kai. A zarce nan
in ne hankalinta ke tashi. Sai ko daya bari ya shagaltar da ita da salonsa ta mi
a wuya gaba
aya sannan ya
auki layin da take tsoron. Ai ko a take ta firgice masa. Tana
arin masa magiya ya rufe kowacce
ofar yin hakan. Ta riga ta tsorata da al'amarin tun farko, dan haka yake tayar mata da hankali. A haka yau ma ya bita a sannu saboda ba kamar waccan ranar da shima yake a wani yanayi ba. Amma duk da yanda ya lalla
ata, ya riritata sai da tasha azaba, ta kuma dinga masa kuka hawaye share-share. Addu'a ta dinga yi a ranta ALLAH yasa ma ta suma kamar ranar, amma addu'ar nan bata kar
u ba kuwa, dan sai da ya samu yanda yake so ya barta.
Ganin yanda ta galabaita ya sashi jin tausayinta sosai, dan shi da kansa yasan bana wasan yara bane tako wane fanni. Ita kuma dama can yasan tana da tsoro, duk tsiwar Maanal da iya takalar fa
a akwai tsoro, bata
aunar abinda zai ta
a jikin nan nata sam-sam. A wajen sit bath ma yasha shagwa
a da kuka, shi har ma yayi tunanin koya sake ji mata ciwo ne. Bai samu natsuwa ba sai da ya dubata yaga lafiya lau sannan ya sauke ajiyar zuciya. A ransa kuwa yana tunanin lallai akwai daru kenan in dai haka za'a cigaba da kasancewa. Dan Maanal akwai shegen raki. Dama duk mutum mai baki ai sai a hankali ne, zaka samesu akwai
an karen rakin tsiya da tsoro. Sai da ya bata magani tasha sannan ta fara sauke ajiyar zuciya. Shima ajiyar zuciyar ya sauke ya rungumeta yay musu addu'a sai barci.
Gabanin asuba kuwa ya farka cikin wani matsanancin yanayi, jinta a jikinsa kam ya sake tunzura. Cikin barci ta farka a firgice. Kuka ta sanya masa. Bai kuwa
yaletan ba dan ya fahimci sai ya mata da gaske zasu dai-daita, saboda ya da
e da fahimtar yanayinsa. Kuma bashi da sha'awar ajiye mace fiye da
aya, kenan dole ya cire tausayi ya horar da ita a irin layin da zata iya
aukar lalurar tasa tako wane irin yanayi. Aiko rikicin datai masa yanzu sai da yafi na daren sosai. Sai da ya tabbatar ya samu yanda yake so nan ma sannan ya koma lallashinta. Yanzun ma shine ya gyara mata jiki, ya
akkota ya ajiye har kan abin salla dan langyare masa tai bazata iya ba. Shi ko yace yaji ya gani duk zai iya. Yana fita salla ta sama
ofar key, salla tayi a gurguje tai azkar ta mi
e bama ta
arasaba ta haye gado ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya, anan ta
arasa azkar
in. Koda ya dawo ya ji
ofar a rufe dariya ta bashi, amma koba komai ta tsira, dan da ace bata rufe
in ba babu abinda zai hanashi sake ziyartarta a safiyar nan. Fuskarsa da murmushi ya koma
ayan
akin dake matsayin nata ya kwanta. Duk da dai yanzu sun raba kayansu biyu kowanne
aki akwai na kowa, dan yace babu batun raba
aki bai yarda ba. Sai dai duk inda suka so kawai suyi
zamansu.
Itama tafi gamsuwa da hakan, dan ko shi ya za
i su raba
in bazata yarda ba....
_________
GIRO
A guje Sule ya shigo gida. Gwaggo na
ofar
akinta zaune tana gyara ganyen kuka ya tsallaketa ya shige
akinta. Tana
arin yin magana kawai
an sanda suka afko musu.
Sosai gidan ya kacame matan dake a tsakar gida suna harkokinsu duk sun tarwatse sun afka
akuna sun banko
ofa. Jikin Gwaggo ya fara rawa, ko ada sanda Babu ke zuwa da kaki ma tsoro take ji ta dinga masa masifa kenan har sai ya ciresu balle yanzu da tsufa ya sake razanata. Cikin tsawa
an sanda yace mata ina Sule. Fitsari na zuba mata zuuuu a zane ta nuna
ofar
akinta. Ga hawaye share-share ta shiga rantsuwa da fa
in ita wlhy koma mi Sule yay babu hannunta a ciki. Su nemi uwarsa bata da ala
a da Sulen. Ko takanta basu biba suka afka
akin, babu wani jimawa suka fito da Sulen, handcuffs suka sanya masa. Aiko ya tsaya yayma Gwaggo wani shegen kallo, cike da taurin kai da rashin ji ya ce,
Ke kuma zamu ha
e ne, ki jirayi dawowata na kwanaki ne. Kin san ALLAH garama kikai kanki ma
abarta kafin na fito. Ba dai ni kika tonama asiri ba, kika ce kuma baki da ala
a da ni ko? Hummmm!!
. Ya cije baki. Tisa
eyarsa sudai
an sandan sukayi. Aiko matan gida sai le
e ta windows, ga mazan duk basa nan suna daji ana gyaran gonaki saboda ruwa dake ta haramar sauka. Haka aka tisa
eyar Sule aka wuce da shi. Sai da suka tabbatar sun bar kusa da gidana gaba
aya sannan aka shiga fitowa kowa baki cike da gulma. Akan da
e ba'a kama Sule ba saboda yana da shegen wayo, dan ko kame
an sanda suka shigo
auyen yasan yanda zai gudu. Yau ma dai da alama mamayarsa sukayi gaskiya. Dan in ba haka ba kama Sule ga
an sanda ai jidali ne babba. Amma koba komai ai suma sa
an huta. Ga Sailu bata gidan tana can yawan bi
inta na tsiya. Hakama Ha
ila tun safe ta fita da cin-cin da fara har yanzu ba'a dawo ba, dama tace Suru zataje.
Rashin jin motsin Gwaggo yasa aka le
ata, sai gata zube a
asa firgici ya sakata sumar wucin gadi. Ruwa aka shafa mata ya farfa
o, sai kuka wiwiwi tana jama Sule ALLAH ya isa. Kowa dai yasan dan taga baya nan ne ta samu baki. Su dai suka kamata suka shiga da ita
aki suka koma cikin gida gutsiri tsoma.
A gigice Sailu ta dawo gidan, dan kuwa tun a hanya aka tareta aka sanar mata
an sanda sun kama Sule kuma Gwaggo ce ta tona. Tab
in, ai tana shigowa gidan Gwaggo ta ta
ara ta fito yin alwalar azhar kawai Sailu ta wanke fuskar tsohuwar nan da mari sai da Gwaggo ta zube
asa. Jikin Gwaggo na rawa kar-kar ga hawaye ta kalla Sailu ta ce,
Ni kika mara Sailu? Ni dana haifa miki Habibu kika daka?
An dake kin munafukan tsohuwa annamimiya, idan kika
ara magana ma sai na sake wanka miki wanda ha
waranki zasu zuba a
asa. Kuma wlhy ki sani in har wani abu ya sanar min yaro kema ki jira sakamako
Tana gama fa
a ta fice a gidan. Shiru Gwaggo tai a zaune tama kasa kuka. Babu abinda ke dawo mata a rai sai fuskar Ammie. Ta tuno randa ta hana Babu zuwa inda Asiya take, sai cikin dare ya lalla
o ya shiga, kawai gabannin asuba ta fito fitsari suka ha
e da Babu
in da Ammie sun fito daga bayi alamar wanka sukai tare. A fusace ta wani
auke fuskar Ammie da mari, ta sake
auketa da na biyu. Amma baiwar ALLAHr nan
asa kawai tai da kanta har ta wuce su ta shige bayin. Sai da ta shiga sannan Ammie ta wuce
akinta yana sharar hawaye, Babu kuwa tsoron Gwaggon bai barshi ya koma ba haka ya fice... Sharrr hawaye suka sake gangaroma Gwaggo, tabbas ta cuci kanta, ta tsige Asiya jinin Lubabatu da Umar daga jikinta, ta aurowa Habibu wadda ranta ke so, ga shi nan itama tana mata yanda take so ita da
an nata. Jikokin kuma da take
auna take ganin sunfi
an Asiya suma suna tisa karatun uwarsu a a garesu........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*