Sashe 44
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read
______________
........A
angaren
an chaina kam a yau su kuma zasu
auki nasu azumin.
Dan kammala yin sahur
in Maanal da AA kenan. Yanda ta takura masa da batun kiran
an Nigeria ganin da sauran lokacin kammala sahur ma balle ai batun sallar asubahi yay zaman kiransu video call dan yasan a yanzu darene an dawo sallar asham acan. Hakanne kuwa, dan shigowar su Oum
in kenan sun sake zama anan compound masu
ara abinci na shiri masu hira nayi sa
o ya shigoma babban Yaya a waya. Murmushi yayi tare da mi
ama Fawzan dake kusa da shi waya. Fawzan na gama karantawa ya wani kwashe da dariya. Duk kallonsa kowa yayi, baima jira kowa ya tambayesa ba ya mi
e yana fa
in,
Oum ki shirya autanki zai kira video call yanzu
Aiko tuni fuskar Oum ta washe da sabuwar fara'a, yayinda Mamy tai saurin duban Fawzan. Suko yaran suka shiga
oki zasu ga Yaya AA. Dan tunda suka iso suke tambayar yana ina. AA nada farin jiki ga yaran family
in, dan duk da bai sakar musu fuska indai suka ce suna bu
atar abu ko bashi suka tambaya ba in dai yaji zai yi musu abin yace wancan ya barsa. Sannan in dai sukai irin wannan zuwa hutun zakaga yana musu saye-saye na abubuwa daban-daban. Ranar salla ko zai sa a kaisu duk inda suke so koma shi ya kaisu. Nuratu kam jikinta har rawa yake, dan tunda Babban Yaya yaje ya
akko laptop a sashensa ya dawo compound
in ji take kamar taje ta fisge system
in daga hannunsa ta hana kowa ganin AA sai ita kawai. Sai dai babu wannan damar. Ita kanta Mamy abinda take rayawa a tata zuciyar itama kenan.
Cike da girmamawa Babban Yaya yazo ya ajiye laptop
in a gaban Abah, Mamy da Oum na gefe-da-gefensa daman alamar sun gama shiryawa. Kasa ha
uri da yaran sukai duk sai sukazo suka zagayesu ta baya. Su dai su Saheeba basu motsa ba, amma hankalinsu na wajen, musamman Nibras da Nuratu ji suke kamar su fisge laptop
in.
Tar-tar AA ya bayyana a screen
in, hakama su Abah sun bayyana masa fes shima. Wani irin bugawa
irjin Mamy yayi, dan haka kawai sai zuciyarta ta kissima mata ganin AA
in na wani wal
iyar mutumin daya sha angwanci. Abah da Oum kam murmushin da AA
in ya
an sakin musu suka mayar masa. Cikin nutsuwar nan tasa da rashin hayaniya ya furta,
Assalamu alaikum. Abah, Oum, Mamy barkanku da shan ruwa
A tare Abah da Oum suka amsa masa, sai kuma ya shiga gaishesu, dai-dai nan Maanal dake cin abinci a gefensa ta matso jin ya ambaci sunan su Abah
in. Dan ita da farko a tunaninta ma aiki zai yi. Ganin su Oum da tayi sai tai saurin komawa baya dan abin yazo mata a bazata. Dariya Abah da Oum suka sanya, shima AA dai murmushi yayi, kafin ya furta,
Tun jiya fa take rigima a kiraku a kiraku, ni kuma ban samu zama ba saboda
an fita da mukayi shopping
Sosai murmushin Abah ya sake fa
a, cike da tsokana yace,
Haba Babyn Oum mune kuma ake
oye mawa, common zo na ganki
Sosai kunya ta
ara rufe Maanal, ta matso kusa da AA kanta a
asa, shiko ya
i ya
an gyara ta samu ta zauna yanda ba sai ta ra
u da jikinsa ba. A haka ta gaishesu tare da yi musu barka da shan ruwa. Oum ta ce,
Naga takaina ni Fateema, Baby wannan boye-boyen fuskar na miye?
Yanzu ko AA dariya yayi ka
an, hakan yasa Maanal mintsininsa ta yanda su Oum bazasu gani ba. Fuska ya
ata yana kallon Oum,
Oum kinga ta mintsine ni ba, na rama kuma Abanta yace na masa ba daidai ba
Cikin dariya Oum ta ce,
Gaskiyarka Auta. Aba kama
arka magana ta kiyaye mu
Murmushi Abah yayi, ransa fes, Mamy dai wani kalar kallo take ma AA da shi ka
an yasan ma'anarsa, dan haka ma ya
an rage kallon sashen da take. Hira Abah ya dinga jan Maanal da ita, tun tana sinne kai harta ware tana basu labarin Chaina shi da Oum. Yanda take yi
in sosai farin ciki ya mamaye zuciyar Oum da Abah, yayinda AA ya zama
an kallo kawai gashi tana a jikinsa batare data farga ba. Tsaguwar da
an hutunsu sukai yasa suka ha
ura aka mi
ama
ammatan dake kusa da Oum.
Wani irin waro idanu Maanal tayi na mamakin ganin Najma, Meeno, Maimoon, Jiddo, da Lailah, sauran
ananun bata ganesu ba. Yanda ta zano sunan kowa babu mantawa ya sakasu a farin ciki sosai. Shi kansa AA sai yaji da
i, dan son
an uwansu a cikin jininsu yake. A dake AA da yaga ko takansa basu bi ba ya ce,
Baku iya gaisuwa ba ko? Auntynku ka
ai kuka sani
. Ai a tare suka shiga fa
in,
A'a Yaya kayi ha
uri!
sai kuma suka shiga gaishe shi da girmamawa.
an mintsininsa Maanal tayi
asa-
asa tace,
Jealousy
. Ka
an ya murmusa yana wani kallonta a
asan ido. Tasan saboda yaran ya wani kame, sai taji ya bata dariya. Dan AA akwai tsare girma. Da
yar suka mi
ama samarin suma, a mamakin AA suma duk Manal ta ganesu, dan babu wanda bata kira sunansa ba, tafa yi mugun sanin
an family
in Darma
in nan dan haihuwarta ne kawai ba'ai a cikinsu ba. Suma da
yar suka iya daina ma AA surutu dan sunata ro
onsa su dawo suna missing
insa, sannan kowa yana lissafa masa abinda za'a saye masa. Lokacin da laptop
in takai gaban Nuratu, Nibras da Saheeba sai da sukai wani
an shock. Gashi hakan yayi dai-dai da AA ya
an du
o a jikin Maanal yana mata magana a kunne, ita kuma ta irin juyawa da saurin nan ta saka yatsarta a saman lips
insa alamar yay shiru. Shi kuma batare daya lura an ajiye laptop
in a gaban wasu ba dan ita tama juya baya tunda shi take fuskanta ya kama hannun nata ya tura yatsar nata a cikin bakinsa kai kace wani lollipop ya samu. Da sauri ta fisge hannun tana wata
ar dariya da kai masa mintsini shi kuma yana murmushi da
arin ri
e hannun nata zai maida a bakin. A bazata tana
arin
wacewa da juyowa a lokaci guda saboda tsoron kar wani ya gansu idonta ya sauka a kansu duk kamar sunyi sumar zaune. Ba shiri ta ankarar da shi ta hanyar fa
in,
Besty su aunty fa
Sai lokacin ALLAH ya bashi ikon ganin nasu, maimakon ya saketa sai ya basar kawai yama sake mannata da
irijinsa hannun nata dai da take son
wacewa bai sakin ba ya dai ha
ura da sakawa a bakin. Dole ta ha
ura dan tasan ba sakin zai ba. A haka ta shiga gaishesu, Saheeba ce kawai ta iya amsawa da
yar, Nuratu kam a bazata sai hawaye, dan numfashinta har ja yake kamar zai fice a
irjinta, sai ma ta mi
e tabar wajen kowa ya bita da kallo musamman sauran da basu san abinda ke faruwa ba, Nibras kam hannunta sai rawa yake tana
arin ri
esa da
ayan.
A dake AA ya amsa gaisuwar Saheeba. Sai itama Nibras
in ta shiga gaisheshi muryarta na
arin
wacewa tana ri
ota da
yar. Maimakon ya amsawa Nibras gaisuwar a wani irin da
ile ya furta,
Ita matata laifi ta miki kika
i amsa tata gaisuwar?
Kanta ta girgiza da dauri. Cikin zaro ido Maanal ta juya tana kallonsa tare da
e rigarsa, irin (miye haka kake yi
in nan) shiko ya
i kallonta. Dole ta juya tana amsa gaisuwar da Nibras take mata fuskarta da murmushi dan harga ALLAH bata ji da
in abinda AA
in yay ba. Dai-dai nan Yaya Fawzan yazo ya
auke laptop
in daga gabansu. Ya wani ware idanu da fa
in,
Inye kaga amarya da ango
Ai ba shiri Maanal da maganar ta sata jin kunya tai saurin du
ewa,
arin kamota AA yayi ta zille tama tashi gaba
aya. Tana jiyo dariyar Fawzan cike da sha
iyanci. A gado ta na
e bata sake zuwa wajen ba balle gaida Yaya F. dan tasan halinsa na tsokana, yanzu haka ma tana jiyo yanda ya saka AA a gaba shi kuma ya kasa bashi amsa.....
Zamansa a kusa da ita bayan ya kammala wayar ya sakata
agowa ta kallesa, gira
aya ya
age mata yana wani
ance idanu. Idannunta ta kawar, tana
an tura baki gaba. Murmushi ya
anyi tare da
an ta
e baki, sai kuma cikin taushin sauti ya ce,
Kinga Besty zo kiji wata magana
Shiru kamar bazata tashi ba, sai kuma ta yun
ura a hankali zata zauna. Kamota yay ya kwantar a jikinsa, sai taji tsigar jikinta na tashi, ga wata kunya mai kassara jiki. Agogo ta kalla, gudun karsu shiga lokacin gama sahur. Tsaf ya lura da yanayin nata, sai yay
an murmushi a zuciyarsa. A fili ya furta,
Kwantar da hankalinki, awa kusan
aya ce damu gaba
Hannu tasa ta rufe fuskarta kawai. Shi ya san tun Maanal na yarinya ta musamman ce, hakan yasa
abi'unta da yawa suke sakashi kallon mata da yawa a basu iya komai ba. Ganin yanda ta rufe ido ya sashi kai yatsarsa manuniya a kansu ya fara sosa mata samansu. Dole ta bu
e idanun a hankali, suna shiga cikin nashi tai
arin janye wa amma sai ya hana hakan. Ka
an yaja mata hanci tare da fa
in,
Yarinyar nan ke da kunyar nan taki ko......
Kauda fuskarta tai tana murmushi. Shima sai ya
an murmusa hannunsa ri
e da fuskrta cikin ra
a ya furta,
Na tambayeki wani abu?
Kanta ta jinjina masa kawai.
Mi doctor yace miki jiya a asibiti?
Ai da gudu tai
arin tashi a jikinsa amma ya ri
eta, magana tai
arin yi kamar zatai kuka yace,
Relax! Tunda ba
ya son na sani. Amma kin yarda ni na fa
a miki wata magana?
Shiru kamar bazata amsa shi ba sai kuma ta jinjina kai. Hannunta da take matsewa waje guda ya kamo cikin nashi, cike da lallashi da son kwantarta mata da hankali ya cigaba da magana da sanyin murya da tausasa lafazi.
Besty! Ina son ki kwantar da hankalinki tsakanina dake. Nasan akwai abubuwa da yawa da kike bu
atar ji daga gareni amma ban fa
a ba, nima akwai wanda nake bu
atar son ji daga gareki amma ban tambaya ba. Lokaci nake jira, akwai ga
ar da zamu zo wannan matakin ne in sha ALLAHU. Abu na biyu nasan a baya bamu ta
a kallon kammu a wannan matsayin ba, ko nace daga
angarenki, dan ni dai a gareni wannan shine burin rayuwata na farko daya fara ginuwa tun ma ban fahimci wanene ni ba.....
Karo na farko Maanal ta kallesa, wani irin lumshe mata idanu yayi ya sake bu
ewa.
Kada kiyi mamaki, kada kuma ki tambaya, kada ki damu da son sani game da jin hakan domin ba yanzu ba. Abinda nake so daga gareki a yanzu kawai ha
in kai, kwantar da hankali, ki kwantar da hankalinki dani, bazan ta
a aikata wani abu a gareki ba bada yardarki ba Maanal! Duk yanda zan tsinta kaina a matsuwa ta bu
atar jiki kota rayuwa ki sani ke kinfi hakan muhimmancin da bazan fifitasu a kanki ba. Domin su na wuccin gadi ne, zasu iya samuwa su wuce sai wani lokaci a bu
ace su, ke kuma ta har abada ce, akoda yaushe kece ka
ai Ajwaad, kece ka
ai nake iya bu
ema zuciyata, ke ce ka
ai nake iya bu
ema damuwa ta, kece
awa! Kece
anwa! Kece aboki! Kece aminiya! Kece abokiyar dariya! Kece abokiyar magana! Kece abokiyar kuka! Kece abokiyar karatu! Kece abokiyar sirri! Ko duk kin manta? Kin manta haka saboda nisa da ratar da
addara ta bamu ne? Kin mance haka saboda jarabawa da UBANGIJINMU yay mana dan yaga
arfin imaninmu? Kin manta saboda a yanzu tunaninki na baki komawarki mace matancin naki ne kawai zan iya bu
ata? Noo Manaal! Noooo! Wannan Ajwaad
in na nan a naki tun na waccan rayuwar, bakuma zai ta
a canjawa daga hakan ba domin a matsayin da dama na gina kenan tun fil azal. Ki sani tubalin ginin da kayan ginin an samar da su ne daga himmar aiki mai
arfafa
wanji tun daga
ashin zuciya da bigire na fitowar TSIRRAI daga HUKUNCIN UBANGIJI. Wallahil azim inda zaki ce Ajwaad bazan ta
a baka kaina ba mu rayu a haka yanda muke ni mai ri
e miki wannan AL
AWARIN ne dan ba wannan nake kallo ake
in ba, ke! Ke!
in nake kallo a matsayin Ke! Kawai Maanal.....
Hummmmmmm
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*