Sashe 23
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
______________
*_LADIES COLLECTION AND MORE_*
08169307477
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS COLLECTION AND MORE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S COLLECTION AND MORE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Less
Hijabs
Supplements
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
08169307477
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
***********
_______________
WANNAN SA
ONKU NE
LA'ILAHA ILLA-ANTA SUBAHANAKA INNI KUNTU MINAZZALUMIN!!
......A tunzure Maanal data cika tai fam da wannan mulkin mallaka ta ce,
Kamar ya nasan yanda zanyi da shi? Yanzu ibadar ce kuma dan zan yi sai na sanar maka?
Sai da ya bu
ofar sannan ya waiwayo ya kalleta, cike da izza ya furta,
Ya rage naki
. Daga haka yay ficewarsa. Harara ta rakashi da ita. Sai kuma tama
ofar gwalo dan shi dai ai ya riga ya fice abinsa. Kujerar zamanta ta nufa ta zauna tana
ar dariyar
eta. Dama babu wani azumi da takeyi, tayi hakan ne dan gujema halinsa na salon tatta
ata daya
auka. Handbag
inta ta bu
e ta ciro
yawan bottle mai kama da cup
in nan na zamani dake cike da tea, sai gasashshen bread a
ar bowl data sanyo batare da ko sanin Oum ba. Dan Inte tasa ta ha
a mata su. Hankalinta kwance ta fara aikinta tana karyawa. Sai zabga murmushi take da bata san na miye ba itama. Kawai dai ta tsinta kanta a cikin nisha
in yin hakanne....
Kusan
arfe goma takarda ta iso mata daga office
in HOD. Bata komai bace sai ta tafiyarsu. Komai an kammala, sannan iya su da zasuyi tafiyar an basu hutun zuwa aiki gobe, idan ma daga yau mutum zai wuce gidan duk an basu dama amma sai zuwa break bayan anyi zama da su, suyi shiri kawai dan jibi in sha ALLAHU
arfe biyar na yamma jirginsu zai
aga. Ajiyar zuciya kawai ta sauke a hankali, zata
arasa ayyukanta kawai yau
in ita kam bazata tafi yau ba.
arfe sha biyu suka shiga meeting. Sai a lokacin taga sauran wanda zasu yi tafiyar da su. Ashe harda cikin manyan ma. Dan akwai CFO, sai CMO, WCD da sauransu..... Sunyi nisa a meeting
in kafin CEO ya shigo shida Assistant
insa. Bayan sun zauna ya nema afuwar jikinrinsa, acewarsa yana da ba
i ne. Maanal na
agowa suka ha
a ido. Da sauri ta janye nata. AS ne yay musu bayanin abinda zasuje yi, dan kowa da fanin sa, tare da karanto musu dokokin tafiyar. Zasu yi kwana goma ne, kenan zasu dawo azumi nada kwanaki takwas, dan yau saura kwana hu
u a fara. Daga
arshe yace kowa zaiga alert na ku
i a cikin account
insa domin shirin tafiyar. Bayan komawa ya zauna AA ya dubesu a dakensa, idonsa ne ya sauka akan Maanal a karo na barkatai, sai dai yanzu ita ba kallonsa take ba, tana magana ne da Yaqub
asa-
asa, da'alana akwai bayanin da yake mata da bata gane ba a maganar AS. Shima janye nasan yayi yanayinsa na canjawa sannan ya fara musu nasa jawabin mai cike da garga
in daya saka Maanal
agowa ta dubesa, harara ya sakar mata a kaikaice, wani gefen kuma nasiha ce. Ya rufe da addu'a daga haka meeting
in ya tashi. A tare Maanal da Yaqub dake mata sallama suka fito, sai kawai jitai an ri
o hannunta, juyowa tai da sauri, sukayi ido hu
u kuwa da mai gayya da aiki. Wani banzan kallo yay mata, sannan ya zubama Yaqub wani kallon garga
i daya sakashi barin wajen da sauri.......
__________
Allahummak finihim bima shi'ita.
_Ya ALLAH! Ka isar mini su da abin da Ka so._
_________
AIRPORT
Cike da farin cikin dawowarsa
asar haihuwarsa bayan dogon hutun daya sha na watanni uku yake fitowa a jirgin. Yayi fresh da shi dan ma tsufa ya cinye komai.
arfarsa na gama sauka bisa
asa idonsa ya sauka kan amaryarsa, gefe ka
an Oler ne da Rabilu sai sauran yaransa dai na siyasa. Sen... Bukar Kaugama yay wani murmushin jin da
i mai cike da ma'anoni. Dan kuwa abu biyu ke
awainiya da shi, farin cikin dawowa
asarsa a ga
ar da zai mallaki
ar shilar amaryarsa Maanal, da kuma kewar
asarsa ta haihuwa. Babu kunya amaryarsa tazo ta rungumesa tana masa barka da dawowa cike da farin ciki.
Cikin irin nasu salon na manyan
asa ya wani
an bubbuga bayanta da
an mata
aramin kiss a gefen fuska sannan ya janyeta daga jikin nasa ya ri
e mata hannu. Sai lokacin su Rabilu sukayo wajensa suma. Fuskokinsu da farin ciki suke masa barka da zuwa. Shi ko yana amsa musu da kulawa. Basu wani
ata lokaci ba suka
unguma inda jerarrun motocin da sukazo tarbarsa suke. Aka bu
e masa wadda tafi kowacce daukar ido shi da amaryarsa suka shige. Motocin na fitowa a airport
in tawagar uwargidansa na isowa itama tarbar tasa. Sunata sauri ganin sun makara, sai dai kuma basu dace
in ba. Drivern ta daya lura da motocin ne ya ce,
Ranki ya da
e ai kamar ha Excellency
in ma can fa har sun fito
. Da sauri ta kalla motocin itama, tabbas kuwa motocin gidansu ne, sai dai motar da ta tabbatar yana a ciki tasan tana a gidan amaryarsa ne ajiye. A take ranta ya
aci matu
a. Cikin fushi da jin zafin kishi tace,
Mubi bayansu
Babu musu yay reverse, hakama drivern daya
akko yaranta shima, sai ma'aikatan gidanta, motar
awayenta ce
arshe, dan kuwa shiri tai na musamman akan dawowar tasa yau tare da shirya masa wani
warya-
waryar liyafa dan ranar tayi dai-dai fa Anaversary
in aurensu. Motocin su amarya na gama shiga maigadi zai maida gate ya rufe na uwargida suka iso. Dole ya dakata dan aguje suke. Fuskar Sen... Bukar da murmushi ya fito a motar, dan amaryar tasa ce ke zuba masa iskanci a motar, shiko ya narke mata. Da
yar ma ta bari suka fito. Sai dai me yana gama fitowa Uwargida ran gida na tsayawa a gabansa kamar wadda aka jeho. Hamsha
iyar mace data amsa mace, dan kuwa sune manyan mata. Amma (iyayi na mutum nan yace bai son
, shima kuma fa
aton gaske ne
). Yanda uwargidan ke kallonsa cikin ido dole ya
aro murmushi tare da
an rungumota yana fa
in,
A'a ku kuma maimakon airport nan kuka yo?
Itama a maimakon bashi amsa
agowa kawai tayi daga jikinsa, sai kuma ta kama hannunsa a dake ta ce,
Muje ko! Ga mutane a waje na jiranmu
Gaba
aya daburcewa sen.. Bukar ya nema yi, dan kowaccensu da shirinta take an kai sunansa wajen teacher na zaure, ya kalla amarya ya kalla uwargida. Kowacce ta ha
e fuska abinta kamar dai a film. A ransa fa
i yake (wadda duk zata
aukeni gaba
aya daga hannunku ta kusa zuwa ai tula-tulan banza). Amaryar
ar tsiyace ya sani, ita kuma uwargidan bata da yawan magana amma itama fa ba daga baya ba tasan ta inda take dafa shi duk rashin mutuncin da yake musu musamman ma ita da babu kalar da bata gani ba. Fuuu amaryar ta shige ciki ita mai zuciya, a zatonta ai zai biyota kamar yanda yake mata idan su ka
ai ne musamman ludayinta na akan dawo, (bata san yanzu akwai Manaal ba
), wannan ya bama uwargida dama ta jashi suka wuce......