← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 119

Sashe 41

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
.......A zaton Maanal kwantar da shi sukai a
aki kamar dai a Nigeria, amma a mamakinta sai taga wajene da yake duk kujeru ne da zasu iya kai goma kamar wajen masu jiran ganin likita dai haka, babu kowa a wajen sai shi ka
ai, zaune yake a
aya daga kujerun bayansa jingine da kansa. Idanunsa a lumse, sai hannunsa
aya da kanula ana masa
arin wani
an mitsitsin drip da aka rataye. Gani tai kamar ya rame mata ma, dan fuskansa yay fayau sai glowing take. Gashin kumatunsa kwance luff-luff kamar ya gyara shi. Yanda lips
insa suka
an tattare waje guda zai tabbatar maka yau fa maza sun jigata.
Motsin zamanta a kujerar kusa da shi daf ya sashi bu
e lumsassun idanunsa datai tunanin barci yake. A hankali ya saukesu a kanta. Sosai zuciyarta ta jijjiga da ganin yanda suka ka
e jazur har wani firi-firi suke kamar an watsa jan a cikinsu. Sai kawai hawaye suka gangaro mata, fuskarsa ya
an kawar gefe, alamar baya son ganin hawayen nata. Fin minti guda sannan ya
an sake waiwayo wa. Kan Maanal na du
e tana wasa da yatsunta cikin juna dan ta kasa tsaida hawayen sam. Ita kanta kuma bata san miyasa take kukan haka ba, kawai dai tana jin tausayinsa.
Cike da kasala irin ta mai ciwo AA ya sauke
ayan hannunsa da babu komai a kan ha
arta ya
ago fuskarta, babban yatsarsa yasa ya share mata hawayen sannan ya maida hannun nasa kan hannayenta da take cu
awa cikin juna. Dai-dai hawayen da suka sake gangaro mata na zubowa sai suka sauka akan hannun nasa.
asa-
asa ya zubama hawayen nauyayyun idanunsa, sai kuma a hankali ya
an rumtse hannayen nata cikin nashi ba wani da
arfi ba dan baida isasshen
arfi sam a yanzu.
Kin san fa bana son kuka Besty?
Ya fa
a a can cikin ma
oshi da ita kanta ma da
yar ta iya jiyosa. Hannunta
aya ta janye a hankali ta shiga share hawayen da bakin veil
inta. Sai da ta goge tas duk da wasu sun sake cika idanun sannan ta
ago ta kallesa. Shima dai ita
in yake kallo ta
asan ido. Sam bata son kallon jajayen idanun nasa, dan haka ta sake maida nata ta risinar, muryarta na rawa ta ce,
Yaya jikin?
Maimakon amsawa da baki hannunta ya
an matsa alamar amsawar kenan. Dai-dai nan wata Nurse ta
araso, sannu tama AA da Chaines, batare daya kalleta ba ya jinjina kansa, ta
an kalla Maanal ta ce,
Hello
. Kai Maanal
in ta jinjina mata tare da daga mata hannu, ita ma sai ta
aga mata hannun tana murmushi ta cigaba da aikinta, dan ita kam yau a karo na farko taji ba
en fata sun birgeta dan gasu nan
yawawa da su.
aramin roban ruwan ta janye ta saka wani
an babba amma bai kai babba na Nigeria girma ba, sannan tai allurai har uku a cikin ruwan, du
owa tai ta kama hannun AA
in tana saita shigar ruwan fiye da yanda yake da. A
an da
ile Maanal ta janye idanunta daga kallonsu gefe. Sannan fuskarta ta
an canja. Dan murmushin cikin
irji AA yayi yana kallon Maanal
in data juya baya. Sai kuma ya lumshe idanunsa kawai. Ita dai Nurse ta gama tabar wajen batare data san laifinta ba. Fin minti biyu da tafiyar tata Maanal ta
i juyowa inda yake, ka
an ya
an Matsa hannunta da har yanzu ke cikin nashi, shiru bata juyo ba. Ya sake matsawa, nan ma shiru. Sai kawai yay
an mitsitsin murmushin gefen baki da inba ma kallon
urulla kake masa ba bazaka ta
a sanin yayin ba. Dan kawai ta juyo cike da neman magana murya a dashe ya ce,
Wash....
Ai wash
in nasa ma bata gama fita ba ta juyo garesa, akan hannunsa da aka saka ruwan ta fara sauke idannunta, ganin komai lafiya lau ta maida kan fuskarsa, gira
aya ya
aga mata yana
an marairaice fuska. Fahimtar neman magana ce ta sakashi yin abinda yay
in sai ta dalla masa harara. Idanunsa ya
an lumshe ya sake bu
ewa a kanta alamar lallashi. Baki ta tura masa cike da shagwa
a. Sai shima yay kamar zai ta
e baki a yanayin murmushi amma ba murmushin bane. Barcine ke rinjayar idanunsa, tun yana kallonta
asa-
asa har barcin ya
aukesa.. Idanu kawai Maanal ta zuba masa cike da zurfafa a tunani. Dai-dai nan akace,
Hello Madam
a bayanta. Juyowa tai duk da batai tunanin da ita ake ba, a mamakinta sai taga
aya daga cikin mutanen jiya ne da suka tarbosu a airport. Kanta ta jinjina masa, ya
araso wajen yana gaisheta da turancinsa mai wahalar fahimta saboda nauyi harshensa da yarensa ya cinye. Amsa masa tayi, kafin ta tambayesa yaya yasan suna anan ya fara mata bayani yaje hotel ne ake sanar masa. Cike da gamsuwa ta jinjina masa kanta. Ya jajanta mata rashin lafiyar sannan ya mika mata
yawan farin mayafi na sa
a yana fa
in ta lullu
ama AA
in saboda akwai sanyi. Amsa tayi tai masa godiya, kafin a hankali ta yun
ura zata janye hannun AA dake cikin nata, idanunsa ya
an bu
e, cikin yanayin barci ya kalleta, itama dai kallon nasa take, Mr Li dake kallonsu sai ya shiga yimasa sannu. Luuuu ya
an kallesa, sai ya lumshe idon ya bu
e alamar amsawa. Da wannan damar Maanal ta mi
e ta lullu
a masa mayafin tun daga
afafunsa har wajen wuyansa, hakan sai ya bama fuskokinsu kusanci sosai, ta
ago da niyyar gyara masa mayafin daya
an haura zuwa lips
insa suka ha
a ido. Yanda yake binta da kallon idanunsa a shanye da nauyin barci sai tsigar jikinta ta shiga tashi, jitai ta kasa janye wa, kallon juna suke da wani irin yanayi mai wahalar fassara, kafin a hankali ta janye jikinta baya, wajen zamanta ta koma tana fidda numfashi
ai daga
irjinta zuwa ma
oshi. Yayinda shi kuma ya maida nashi ya rufe ruf saboda barci da yaci
arfinsu. Shi dai Mr Li na kallonsu ta gefen ido cike da pretending
in ba kallon nasu yake ba.
ar bag
in hannunsa ta takarda kalar ruwan
asa ya mi
a mata, ganin ta
i amsa tana kallon jakan kawai sai yay mata bayanin coffee da milk tea ne a ciki.
Amsa tayi tai masa godiya. Ya sake mi
a mata iPad nan ma ya sanar mata ta AA ce, ta ajiye masa. Shi zai koma hotel
in domin kai sauran abokan tafiyarsu wani waje. Nan da awa
aya zai dawo, tunda yaga sai nan da awa
aya da rabi zasu sallame su zuwa biyu. Yay maganar yana nuna mata
ar computer
in dake jikin
arfen
arin ruwan. Mamaki ya kama Maanal, a ranta tace tab da'a Nigeria ne maybe mara lafiyar ne ma zai sace na'urar koda bai san amfani ta ba. A fili kam sai ta jinjina masa kai kawai...
Zaman shirun ne ya ishi Maanal, dan haka ta
auka iPad
in ta duba, babu wani security a jiki, apps
in ta shiga dubawa tana neman games, babu ko
aya, dan haka sai kawai tai downloading a app store. Game
in ta fara bugawa tare da
aukar cup
in milk tea
in ta fara sha dan cikinta ya fara mata zafi. Ji tai batun azumi ya fa
o mata a rai, ko yanzu Nigeria sun
auka oho, dan bata san yanzu acan dare bane ko rana, anan dai tasan suma zuwa gobe zasu tashi da shi ne....
Kamar yanda Mr Li ya fa
a kuwa bayan awa
aya sai gashi ya dawo, bai wuce minti talatin ba kuma Nurse
in nan tazo ta cirema AA ruwa. Tare da sanarma Maanal Doctor nasan ganinta a office
insa. Bu
e idanu AA yayi yana kallon Nurse
in, sai kuma ya maida kan Maanal, yanzu kam Alhmdllh sun rage mugun jan da sukayi, sai dai
an kumburowa irin na wanda yay barci. Kamar zatai kuka itama take kallonsa, sai batare da yayi magana ba ya jinjina mata kansa alamar taje. Mi
ewa tai idanunta a kansa, shima dai kallonta yake har suka shige da Nurse
in. Basu sameshi a office ba, dan haka Nurse
in ta nunama Maanal wajen zama ta fita. Babu jimawa sai gashi ya shigo yana cire safar hannu alamar daga wani aikin yake, a abin shara ya jefa sannan ya zauna yana kallonta fuska da murmushi. Ita dai basarwa tayi, tare da jinjina masa kanta ciki-ciki ta ce,
Good morning
Amsawa yay shima da nashi turancin mai fita da harshensa,
Ajwaad Aliyu wife right?
Kanta ta jinjina masa. Shima ya jinjina nasan yana
aukar wani folder yana dubawa, fin mintuna biyu
ya sake gyara zamansa, yanda ya maido gaba
aya hankalinsa a kanta sai ya sata nutsuwa itama.
Mrs Ajwaad ba
ya son mijinki ne?
Da mamaki ta kallesa yanzu kam sosai jin banzar maganarsa, sai kuma ta
ata fuska ta
i magana. Shima sai yay murmushi yace,
Sorry! Nima ina da dalilin fa
ar hakan. A yanayin da yake ciki nayi mamaki da akace min yana da aure harma yana tare da matar anan. Kin san mi yasa?
Kai ta girgiza masa.
Mijinki yana cikin wani hali sosai na bu
atar mace, a binciken da mukai masa ya jima a wannan takurar har takai yana sakashi suma ma idan abin yay tsanani, wannan babban ha
ari ne ga namiji, dan yau da ace baku yi saurin zuwa asibiti ba zai iya shiga babbar matsala, kuma ko a yanzu matsalar bata kau ba a tare da shi gaba
aya, kawai dai mu mun bashi taimako ne ya
an dai-daitu
Da sauri ta sake kallosa idannunta na tara hawaye. Sai kuma ta maida kanta ta risinar.
Karki damu zai samu lafiya, amma sai da taimakon ki. Dan babu abinda yake bu
ata kuma zai taimakesa samun lafiya gaba
aya sai ke. Bama ta jikinsa kawai ba harda brain, dan a hanlin da yake yanzu yana fuskantar tsintar kansa a tashin hankali da damuwa (anxiety) saboda bu
atar ta yi masa yawa kuma bai samu wani taimako mai
yau na saukewa ba, hakan ya haifar masa da tashin hankali da rashin nutsuwa a brain
insa dan ma na fahimci shi
in gentle men ne na ha
a. Dan irinsu nada matu
ari wajen kamewa akan abubuwa har sai kiga ma sun cutu wani bai sani ba. Dan matakin da yake ciki da mutum mai
arancin nutsuwa ne da tuni ya samu matsala babba. Amma kinga shi normal a zahiri ya iya ri
e damuwarsa shi ka
ai duk da yana fuskantar matsanancin ciwon mara da jin zafin fitsari (blue balls. epididymal hypertension), saurin fishi, koyaya akai masa abu ransa na
aci zuciyarsa na masa nauyi sosai sai ya ji damuwa da yawan bugun zuciya. Shiyyasa ma yake suma da gajiya saboda yawan tunani da damuwar. Yanzu abinda nake son ki fahimta ke ka
ai ce hope
inmu, kece zaki taimaka masa ta hanyar warware masa wa
an nan matsalolin idan ba haka ba zasu cigaba da girmama ta yanda matsalar da tafi hakan zata iya biyo baya. Dole ne ki dinga kwantar da hankalinki a duk sanda ya ta
aki, ki bashi ha
in kai batare da nuna firgita ko ru
ewa ba dan shigarki wannan yanayin zaisa ya
yaleki kuma shi matsala ne a garesa. Kasancewa da namiji ba mutuwa bace ko wata azaba mai girma. Wahalar ka
ance kuma ta lokaci ne kafin komai ya zama normal. Please ki taimaka masa zaki gode min wataran okay?
A hankali Maanal da kanta ke a
asa ta jinjina kai, dan wlhy wani irin ji take kamar ta nutse a cikin
asa. Shi dai mai jan kunne babu ruwansa a kwai bu
e aiki kai tsaye. Wai a haka ma dan da turanci yake gaya mata komai, da ace a hausance ne ai sai ta gudu saboda girmansu.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 41 · 0% Book details