← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 119

Sashe 57

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Bayan sun dawo tafsir har akai azhar Mamy bataga idon AA ba. Ranta sai ya
ara
aci matu
a. Ta
aga waya zata kirashi sai ga Fawzan ya shigo sashen. Duk yau basu gaisa da Mamyn bane shiyyasa yace bara ya shigo ya dubata dan fita zai yi. Ita ka
ai ce zaune a falon sai Anum na barci a kujera. Tunda ya shigo take kallonsa fuska da
an murmushi dan ta ha
iye
acin ran AA dake cimata rai da
yar. Zama yay yana gaisheta, ta amsa masa da kulawa, tare da tambayarsa fita zai yi?.
Eh wlhy Mamy zan
an je wani waje ne, tun
azun naso fita sai kuma zafin ranar nan ya hanani. Yanzu naga ta
an risina shine zanje na samu na dawo da wuri bana son tafsir ya wuce ni
Eh haka na da
yau kam. ALLAH ya taimaka ya bada sa'ar abinda za'a fita yi
Cike da jin da
i ya amsa da Amin. Sai kuma ya yun
ura zai tashi idonsa akan Anum yace,
A'a Babyna kuma ana nan ashe?
Cikin
an ta
e baki Mamy tace,
Tana nan ai yanzu
asawa muke yi, uwarce abu ka
an ta make su gaba
aya ta koya fa
a kwana biyu, kuma ina zaton kamar ciki ne ya sata hakan
Cike da farin ciki Ya Fawzan ya ce,
Wow! Ciki Mamy. Kai Masha ALLAH abu yayi
yau, abinda ake ta fata
Aiko dai ai dama komai lokaci ne da shi, balle ma tunda har anyi biyu dama sun so tada hankalinsu ne.
Saura ku, ALLAH ya kawo muku naku.
Murmushi kawai Ya Fawzan yay baice komai ba. Sai kuma ya fara
arin mi
ewa. Dakatar da shi Mamy tayi, kafin ta fara magana muryarta na
an rawa.
Fawzan amsa min zaka yi da amin ba shiru ba, al'amarin nan naku na damuna, ni dai da ace zakabi ta tawa da aure ka
ara, kwanaki na maka maganar hakan ba kace min komai ba. To gaskiya na fara zuwa bango da zaman nan haka babu haihuwa. Shiyyasa ma duba nan
. Ta mi
a masa wayarta. Bai musa ba ya amsa wayar. Hoton
yawar budurwace da zata iya kai 29years haka. Daka ganta kaga
ar gayu sannan gogaggun
an boko fitsararru. Fara ce tas dan duk da a hoto ne a kallo
aya zaka tabbatar da farar ce. Batare da nuna wani yanayi ba ya
ago ya ce,
Na ganta Mamy wacece ita?
Ita ce wadda nake maka sha'awar aure Fawzan
Wani kalar, dumm-dumm zuciyar Fawzan tayi, cike da mamaki ya ce,........
_Tofa aiki ya biyo takan yaya Fawzan yau. Bari muga zai amshi batun Mamyn ko zai mata batun Najma
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 57 · 0% Book details