← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 119

Sashe 66

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.........
Ka cinye wannan zangon, kaine gwarzon shekara
yawawa na duniya my bestie
. Ta fa
a tana ha
e yatsunta babba da manuniya
Kin fini
yau ai Matar AA
Ya fa
a cike da kasalar jiki data zuciya. Tare da kamo hannunta ya kunce agogon data saka ya saka mata wani mai shegen
yau dake tare da abin hannu sun sha stones farare sai
yalli suke, kaida da gani kasan ba normal stones bane ba. Baki ta saki kawai tana kallon hannun nata, sai kuma ta kallesa idannunta na ciko da
walla. Tana motsa lips
inta da nufin yin magana yayma bakinsa alamar zipping. Dai-dai nan akai knocking glass
in motar. A hankali ya furzar da numfashi tare da cirar tissue ya mi
a mata sannan ya gyara zamansa ya sauke glass
in. Yaya Fawzan ne, cike da sha
iyanci ya du
o saitin kunnen AA yace,
Babu dai wajen canja sabuwar alwala anan a dinga tunawa ehe
Rasama abin cewa AA yayi, sai kawai ya cije lips ya bu
e motar ya fito hannunsa ri
e da bag
inta. Itama Maanal fita tayi tacan. Kallon bag
in Fawzan yay cike da tsokana, sai kuma ya wani ri
e ha
a tare da fa
in,
Ni dai ka rufa min asiri karka cinye min
anwa ita ka
ai garan mace. Yau zan maka addu'a Abah ya baka ita mu huta dai kodan Baby
Karaf a kunnen Maanal data matso domin amsar bag
inta a hannunsa, ai da sauri tai
arin juyawa AA daya
an harari Yaya Fawzan ya ri
ota. Bata juyo ba, shima baiyi magana ba ya saka mata bag
in kawai a hannu ya saketa. Kamar
yaftawar ido tabar wajen. Dariya Fawzan yayi kawai.....
Anyi sallar idi bayan khu
uba mai ratsa zuciya. An kuma sha addu'oi sosai. Koda aka idar
ai ahalin Darma suka dawo inda motocinsu suke. Salim ya fiddo Camara
insa yace sai anyi hotuna. Babu wanda ya musa dan kowa yasan
Salim mayen iya
aukar hoto ne. Tun ma Uncle Mahmud na masa fa
a harya ha
ura ya saya masa camara ya kuma saka shi yay training class akan hakan. Tsaf ya saita camara
in ya ajiye shima ya dawo cikinsu akai hoton. Sunyi kamar biyar sannan suka shige motoci idan anje gida sai a cigaba. An dai yi wa
an nan
inne a filin idi domin tarihi...
Yanzu kam babu wanda ya shiga motar AA, dan Mamy ma bata fargaba Nurry ta afka motar Babban Yaya. Ganin haka sai Najma ta shiga ta Yaya Fawzan daketa mata garga
i da ido. Aiko suna shiga abinka da gilashi mai duhu AA ya wani jawo Maanal ya rungume tsam, dan
azun yana sassautawa ne saboda alwala. Sai kuma ya
agota ya manne lips
insu waje guda ya shiga bata zazzafar sumbata mai tsayawa a
ahon zuciya. Sai da yaga yana neman sakin layi jikinsa kuma na neman canja yanayi sannan ya saketa. Sam kasa ha
a ido Manaal tayi da shi har ya tada motar yabi bayan sauran. Shima bai sake cemata komai ba har suka iso gida. Anan compound aka yada zango, hotuna aka fara
auka kamar babu gobe. Maanal nata dojewa kar suyi daga ita sai AA, sai dai hakan bai yiwu mata ba, dan an gama
aukarsu ita da shi da Oum, Oum ta juya zata bar wajen saboda magana da Babban Yaya ke mata itama Maanal ta yun
ura zata gudu AA ya ri
o hannunta, kanta ta juyo kawai a hanka ta kallesa shima yana kallon nata kawai Salim ya
auka
itt. Aiko hoton yayi masifar
yau. Ya juyo da ita tazo dab da shi kanta a
asa yana kallonta nan ma Salim ya sake
auka. AA ya ran
wafo sai tin kunenta zai mata magana nan ma aka
auka. Matu
yau hotunan nan sunyi. Takaici kamar Mamy zata ha
iyi zuciya ta mutu. Kowa fuskarsa da farin ciki itako tata sai ba
in rai. Ko hotunan ba kowanne ta shiga ba, ta koma gefe ta zauna tana ta sauke ajiyar zuciya. Koda ta turo Nuratu su
auka da AA Salim na shirin
aukar hoton dan wula
anci AA ya juya baya yana amsa waya sai bayansa da Nuratun aka
auka. Bai kuma tsaya ba yay gaba. Nurry ta bishi da kallo idannunta na ciko wa da hawaye. Sai kuma ya juya tana kallon Mamy. Wani irin da
i Nibras taji da hakan ta faru, duk da zuciyarta kamar ga kama da wuta akan hoton AA da Maanal. Tana can tana kishi mara amfani Fawzan na nan yana
aukar nasa da Najma.
aukar hoton data ja hankalin Abah da Oum kansu. Dan kai tsaye suka fahimci akwai wani abu a tsakanin yaran. Wani kalar da
i Abah yaji, sai yaji kamar ya tashi ya goya Fawzan. Oum ma jitai hawayen da
i na ciko mata idanu, koba komai Finally shima Fawzan
inta zai samu mai share hawayensa. Mamy kam ba
in zuciya da sakama AA da Maanal ido datai yasa bama ta fahimci na Fawzan da Najma
in ba sam.
Fara shigowar motocin ba
i yasa hotunan sake
aukar armashi. Dama gidan Darma a ranar salla matattarar ba
i ce sosai. Isowar su Didi Shahidah ya saka Maanal kwasa a guje ta rungumeta. Dan bata sanar mata zasu zo ba. Tuni Barru da Haneef sun rungumeta suma Haneef harda kukansa dan yana bala'in son Maanal. Uncle Sadeeq kam sai suka bashi dariya. Dan da
yar suka bari Maanal tazo ta gaidashi da masa sannu da zuwa.
Cikin
anin lokaci gidan ya tara mutane. Tuni an gama shirya abinci a garden kamar yanda akeyi duk shekara. Can aka
unguma cin abinci. Manaal dake manne da Didi duk sanda ta
ago sai sun ha
a ido da AA. Dan cin abincin sashin maza daban na mata daban. Anci ansha an godema UBANGIJI. Ba
i suka cigaba da zuwa, Maanal ta gaisa da Ammie ta video call, ta kuma kira Daddy shima tai masa barka da salla. Da Nene da duka kawunan su
an Nene. Sai Didi Maanal itama da suka jima suna hira dan
akin Oum suka shige ita da Didi sukai hirarsu ta yaushe gamo. Sai ga kiran su Aneesa suma. Nan ma sun sha hira sosai. Bata sake ganin AA ba tunda suka shigo. Sai bayan sallar la'asar da su Didi suka tafi tai kira Mah-mah ta kano (Nasan kun gane Maman su Oum kuma tasu RK
) harda Abbah suka gaisa da su Yaya da aunty Rufaidah da amaryar RK Nuwaira. Shima RK
in ya amsa suka gaisa cikin girmama juna. Hakan yayama Mah-mah da
i ta dinga sakama Maanal albarka ita da Abbah. Maanal ta dinga amsawa a kunyace. Daga nan Baba Sardauna ta kira, shima suka gaida harda Ummah, su Uncle Mahmud, Hassan, Hussain duk suna nan tare da matansu suma duk suka amsa suka gaisa. Sosai abinda tai
in yay musu da
i, dan su Saheeba basu ta
aga waya sun kira wani a cikinsu ba, sai dai in Kanon sukaje ko su sunzo Abujan. Itako Maanal a wajen Najma duk ta amshi numbers
insu. Daga nan Baba ta kira. Wato mahaifin Abah shima ta gaisheshi shi da Mamma matarsa, nan ma ta gaisa da su Uncle Najeeb da matansu. Kowa sai saka mata albarka yake. Tana yankewa ta kira Gwaggo Khadijah, mahaifiyar su Nuwaira kenan, baiwar ALLAHr nan kamar ta zu
o Maanal ta wayar ta goyata dan farin cikin wannan girmamawa datai mata. Itama
ayanta na gidan suka gaisa. Hajiya Majdiya ce
arshe. Ita kam ai tamkar uwa take, nan fa ta fara mata hira tana sanar mata ta shirya salla da kwana uku zatazo Abuja da kayan gyara dan sai ta gyarata tsaf kafin tarewa. Kunya duk ta ishi Maanal. Suna yin sallama ta fara neman layin AA, ganin har biyar ta wuce a tunaninta ma baya gidan. A mamakinta sai taji karar wayar a cikin
akin, da sauri ta juya bayanta sai ganinsa tai tsaye a bakin
ofa ya wani har
e hannaye a
irji ya jingina da bango ya zuba mata idanu. Sosai ta waro nata idanun waje dan sai kamar taji tsoro, harga ALLAH bata san ya shigo
akin ba balle sanin tun yaushe yake a wajen.
Ganin yanda ta daburce sai yay murmushi, cike da basarwa ya iso yana fa
in,
sarkin tsiro
Cikin tura baki ta ce,
ALLAH ka bani tsoro fa. Babu
yau irin haka ka
an ya rage na fasa ihu ALLAH
Kusa da ita ya zauna ya jawota jikinsa ya rungume. Cikin magana
asa-
asa ya ce,
Sorry bazan sake ba.
kanta ta jinjina masa. Ya
agota yana kallonta cikin ido gira a
age.
Kina missing
ina ne?
Bance ba
Ta fa
a tana kauda kai gefe.
Uhyimm! To miyasa ake kirana? Bayan ba'a ta
a ba!
Ni bakai zan kira ba, kuskure aka samu
Kwanciya yay ya
aura kansa a cinyarta, hannayensa har
e a
irjinsa yana kallon fuskarta cike da shau
i ya ce,
yau
arya fa, gashi nan idanunki sun nuna kina kewar
an saurayinki
Murmushi tayi tana kauda kanta gefe. Yasa hannu ya dawo da fuskar ya hanata hakan. Dole ta ha
ura ta tsaya. Bai saki fuskarta ba sai ma murza babban yatsarsa daya cigaba da yi a hankali kamar mai share mata hawaye, yana kallonta da wani irin sanyin yanayi ya cigaba da magana a hankali.
Ina can ina barci sai mafarkinki nake yi, da
yar na daure na fara zuwa sallar la'asar amma nazo ban ganki ba. Da
yar Oum da taga na damu taji tausayina tace min kina nan
Samun kanta tai da
aura nata hannun itama akan lallausar sumarsa data sha gyara, yanda ta tura yatsunta cikin sumar yasa AA lunshe idanunsa a hankali yana sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ya bu
e idanunsa slowly ya ce,
Thanks You
For what?
Ta fa
a a hankali.
Everything Babie
Ya bata amsa cike da ra
a yana lumshe idanun da bu
ewa a lokaci guda.
Kin kira dukkan ahalina kin gaishesu, ke ta dabance a rayuwata Manaal
Oh ahalinka ne kai ka
No sorry ahalinmu
Murmushi tayi, sai kuma tace
Nima ai Ammie da Daddy da Nene sunce ka kirasu ka gaishesu tun
azun
Murmushi kawai yayi, cikin son kauda zancen ya ce,
Ina son mu
an fita yawon salla fa
an jimmm tai sai kuma ta ce,
Yaushe?
Yanzu idan anyi magrib. Sonai tun la'asar ma, amma ba damuwa zuwa bayan magrib
in ma yayi
Amma kai zaka gayama Oum?
Babu damuwa. Sarkin kunya.
Yay magana yana
an jan lips
inta masu taushi da santsi..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 66 · 0% Book details