← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 119

Sashe 117

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
.....A yanzu gaba
aya hankalin Mamy ba'a kan auren nan yake ba. Dan Sille ya gama rikita mata al'amari gaba
aya. Amma dai tana ta
arin danne yanayin ta dan bata fatan kowa ya san halin da take ciki a wannan ga
ar. Abinda ya bama Abah mamaki yanda ta sake ba kamar bikin Maanal da AA ba. Amma dai baice komai akan hakan ba.
angaren Sille kam a yanzu itace mai nemansa a waya ruwa a jallo. Amma abin mamaki kaf layukan da yake kiranta da su bata samunsa. Tun a daren ranar ta bashi 10m daya bu
ata, dan ta fahimci zai yi dukkan abinda ya ambata. Amma ta saka ana mata bincike a kansa dama Junaid, duk da ita tafi kowa sanin abinda ta aikata ma Junaid
in. Amma hankalinta ya
i kwanciya sam. Tana son fita a gidan tana tsoron idon mutane, wani gefe na zuciyarta kuma na tunatar da ita idan ma ta fita
in ina zata samo Sillen. Tunda shi dai ba wani waje da yake zaune ta ta
a sani ba. Haka dai ta daure tana sauraren sakamakon binciken data saka anai mata akan Junaid.....
________
A washe garin da za'a iso da Najma da
yar Oum ta lalla
a Maanal sukaje saloon. Wankin kai kawai ta yarda akai mata, kitso sai ta sakama Oum kuka.
yaleta tayi suka dawo gida akai zaman mata
unshi ja da ba
i. A lokacin su AA da zasu
akko Najma nata shirin wucewa. Ya shigo sashen Oum
in cikin tsokana yace mata saura kitso ta sanya masa kuka. Ita Oum ma sai abin ya bata dariya, ta dai gimtse batai ba. Sai ma ta harari AA da shima yake danne dariyar da
yar.
Yanzu dan ALLAH Auta banda neman fa
a ina ruwanka. Munce maka muna son kitso ne.
AA dai ya sake danne tasa dariyar da
yar ya ce,
ALLAH ya baku ha
uri Oum nayi shiru. Bani keys
in in dai nine yanzu zan yi gaba
. Oum na bashi maimakon ya tafi da arzi
i sai ya faki idonta ya du
o ta bayan kujera saitin kunnen Maanal ya ra
a mata magana
. Tare da sumbatar wuyanta. Kafin ta juyo ya fice, cikin
aga murya Maanal ta ce,
Sai na rama kuma zaka dawo ai
. Mai
unshi dai abin nasu sai ya bata dariya da birgeta. Dan daka gansu kaga ma'auratan dake matu
ar son juna....
_________
A Zaria su Ammie sune amarori
irjin biki. Amarya Najma tasha gyara
an gaske ciki da waje sai
aukar idanun mai kallo takeyi. Dan Ammie babu wasa sai da ta fidda
ar tata Masha ALLAH.
amshi kuwa ba'a magana, dan bayan nata gana Hajiya Shuwa. A jiya Ammie ta maidata Zaria. Anyi kamu a jiyan da yamma, yau kuma suke
unshi da safe. Da yamma aka fara yinin bikin Hajiya Majdiya.
Gaba
aya ran kishiyoyinta su Maman Yaseerah a
ace yake. Suma su Yaseerah dai
iri-
iri
an ubancinsu ya kasa
oyuwa akan shagalin bikin Najma
in. Dan sun san dai kam ta kere musu fintin kau kamar yanda uwarta ta kerema iyayensu a komai. Balle kuma ita Yaseerah zuwa yanzu tasan minene family
in Darma. Randa aka kawo lefen Najma habaice-habaice sukaita saki. Kallon inda suke Hajiya Majdiya batai ba balle kuma su Ammie da ke tsaye akan komai. Hajiya Basariyya kam ai ji take ina bashi yiwuwa, koda tsiya-tsiya sai ta kaso auren Huznah ta shiga wannan family na Darma. Sai kuma tura su Madeena
annen Huznah
in take cikin yaran family
in Darman wai suma ko sa samu mazan aure. Abin ya ba Maman Yaseerah haushi ta hau Hajiya Basariyya da masifa amma saita
i kulata. Dan ita lissafinta daban dana Maman Yaseerah a yanzu....
Bayan la'asar ka
an tawagar su AA da abokan Yaya Fawzan suka isa Zaria. Zuwa lokacin an gama shirya amarya Najma dake ta shan kuka tsaff cikin lafaya. An kaita gaban iyaye an mata nasiha. Lokacin da aka kaita gaban Hajiya Majdiya suyi sallama sai kawai ta rungumeta tana kuka mai ban tausayi, ita ko Hajiya Majdiya ta dake abinta, acewarta ai Najma gida zataje minene na
aga hankali. Kuma itama dai gobe nan da safe zata wuce Abujan dan ai bikin su babban Yaya da ita. Da
yar Ammie ta cire Najma a jikin Hajiya Majdiya aka fito da ita. AA da RK ne zasu
auki amarya, ga Ammie itace ri
e da amarya ita da Aunty Rufaidah.
Kunya ta kama AA, dan yanzu wani nauyin Ammie yake ji na musamman. Ko a waya ya kirata yata sum-sum da murya kenan. Itama dai Ammien nauyin nasa take ji. Cike da sha
iyanci RK ya ce,
Babbar magana, suruki zai
auki suruka a mota
AA dai bai kula shi ba, dan su Ammie sun riga sun kawo gab da su. Itama kuma sai a lokacin ta farga da shi. A zuciyarta tace (Ya subahannallah ya akai haka) a fili kam ta daure ta saka Najma a motar. Har inda yake AA yazo ya rissina yana gaisheta. Ta amsa masa da kulawa da tambayar yaya hanya. Yace Alhmdllh. Haka dole ta shiga motar, ya rufe mata murfin da kansa sannan ya zagaya ya shiga mazaunin driver dan RK ne ya kawosu, yanzu kuma yace bazai maidasu ba ya gaji sai dai AA
in ya tu
a. Haka dole ya amsa dan Ammie da zata kasance a motar, sai kuma al
awarin da yay ma Yaya Fawzan na shi zai kawo masa Najma har gida. Yana
arin yima motar key kiran Maanal ya shigo masa. Sai da ya saci kallon Ammie da hankalinta ke akan lallashi Najma dake a jikinta sannan ya
aga kiran.
asa-
asa dan AA ya iya munafuncin magana a
asan ma
oshi ya ce,
Zuciyar Ajwaad yaya ne?
Daga can a shagwa
e Maanal dake hammar barci hayaniya ta hanata zama sashen Oum ta gudo sashensu duk da nan ma cike yake da
ammata
awayen Maimoon da aka taho da su daga Kano, amma da yake a
asa suke babu wanda ya hau mata sama sai ta haye saman ita. Tace,
Kun taho?
Uhm-uhm! A nan zamu kwana
Ya fa
a cikin tsokana. Muryar Maanal harta fara rawa ta ce,
Kwana fa?
Murmushi yayi jin za'a fara masa kukan shagwa
ar. Cike da lallashi ya ce,
Wasa nake, ga amarya nan ma a mota yanzu zamu taho
Ajiyar zuciya ta sauke, tare da sakin hamma.
asa-
asa ya ce,
Barcin ne?
Uhmm
Ta fa
a can
asan ma
oshi. Murmushi yayi, zai fa
a mata tare suke da Ammie yaji ta fara sauke numfashi alamar barcin ya fara
aukarta. Wayar kawai ya katse ya tada motar. Sai suka ha
a ido da RK. Kallon da yake masa na sha
iyanci ya sashi hararsa kawai ya
auke kansa. Haka suka
akko hanyar Abuja da amarya gwanin sha'awa. RK da Aunty Rufaidah ne kawai ke hira a motar. Ammie nauyin kasancewar AA da shi kansa ma RK
in ya sata yin shiru. Haka shima AA
in tu
insa kawai yake. Duk da dama bamai yawan magana bane ba kowa ya sani.
Duk da uban gudun da sukai basu shigo cikin Abuja ba sai gab da sallar isha'i. Dan ma sunyi dabarar bi ta jere ne suka fito ta dutse. Maanal nacan na sha
a barci bata san mi akeyi ba. A
ofar sashen Oum AA yay parking. Auntyn su Mamy da a yammacin nan. Ta iso, kuma a sashen Oum ta sauka wannan karon ita ce ta fito ta tarbi amarya Najma ta nuna kara ma Oum. Aiko hakan da tai ya saka kowa jin da
i sosai, hatta AA sai da ya murmusa. Oum kam Ammie ta rungume cike da jin da
i, AA ya bisu da kallo yana sauke ajiyar zuciya.
aunar dake a tsakanin Ammie da Mamy dabance a rayuwa. ALLAH yayi wannan ha
in kam.
Ya matu
ar gajiya, ga Maanal na ransa dan tunda bai ganta a
an tarbar Najma ba yasan tana can tana barci. Sashen nasu ya wuce,
awayen Maimoon na falo duk da wasu sun fita saboda shigo da Najma sai
ai da akaima
unshi bai
arasa bushewa ba yana shigowa sukai
if. Sai kuma suka shiga gaisheshi da masa sannu da dawowa. Hannu kawai ya
aga musu ya haura sama ko kallon basu isheshi ba. Yanda Maanal ta hana kowa hawo musu sama ba
arin da
i yay masa ba, sai ya
ara fahimtar Bestynsa nada hankali. ACn data
ure a
akin ya kashe gaba
aya, yayi yayi ta daina hakan ta
i, sai dai idan ya shigo ya kashe. Ya matsa gaban gadon yana kallonta, tayi luf a cikin duvet tana sauke numfashi a hankali. Gently yakai zaune gefenta, tare da shafa kanta sai kuma ya du
a ya sumbaci idanunta da lips
inta. A hankali ta motsa, sai kuma ta bu
e idanunta dake cike da barci ta zuba masa kamar
ar maye. Murmushi ya sakar mata mai sanyi, cikin ra
a ya ce,
Wakey wakey, beautiful
Murmushi ta sakar masa, cike da kasala takai hannu ta shafi fuskarsa. Cikin muryar barci da shagwa
a tare da tasowa ta dawo jikinsa ta ce,
Not yet, I'm still sleepy.
amshinka ne ya tashe ni
Murmushi yayi sosai, tare da kaiwa kwance ya sakata a cikin jikinsa sosai ya rungumeta. Sai kawai ta matso da fuskarta gab da tashi, idanunta a lumshe alamar barci sosai ne a cikinsu ta
aura lips
inta kan nashi. Babu musu ya amshe dan dama yau gaba
aya rowa ake masa. Rabonsa ma da ita tun jiya da safe.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan A
LLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 117 · 0% Book details