← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 119

Sashe 112

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.....Sai a lokacin Nibras ta shigo, duk tayi wani wujiga-wujiga itama ta rame. Itama dai ta gaida kowa sannan ta nema waje ta zauna. Aba ya fara da gyaran murya dan haka kowa ya sake nutsuwa ya bashi hankalinsa. Yay musu sallama da addu'a, kafin ya fara da fa
Na tara ku anan ne domin dalilai guda biyu. Na farko nasiha a garemu baki
aya. Musamman akan zamantakewar gidan nan da nake ganin tana neman canja salo daga bigiren da muka ginosa na shekaru zuwa yanzu. Hakan baya min da
i. Mu
in ahali
aya ne, da su da aka haifa a gidan, da ku da suka auro a wajena a yanzu duk matsayinku
aya ne, domin duk
a kuke a wajenmu. Ita rayuwar aure ibada ce, daga
angaren mace har na namiji duk wanda ya samu raunin sauke hakkin
an uwansa akan ganganci UBANGIJI bazai barshi ba. Sannan kuma masu haihuwa ne, wataran zaku aurar da naku
an ko mazan su auro muku. Dan haka ina nasiha a gareku da komai ma a ajiyeshi hakanan ya isa. Mu ha
u mu zauna lafiya da junanmu kamar yanda muka saba. Karna sake jin ko ganin wani yazo daga waje ya tada min tarzoma a gida akan abinda bai shafesa ba. Idan ba hakaba kuma zan
auki mataki.
A nutse suka shiga bashi ha
uri, tare da neman afuwa. Aba ya cigaba da fa
in,
Abu na biyu hidimar biki dake tunkaro mu. Kowa dai yasan an
aurama Fawzan aure a cikin hidimar bikin nan na Ajwaad, bata tare bane saboda exam da take yi kuma Alhamdullah ta kammala. Dan haka zamu fara shirye-shiryen tarewarta nan da kwana goma. Sai dai ba ita ka
ai bace, dan wani alkairin ya sake shigo mana. Shima Fadeel zai
ara auren......
Wani irin kallon Abah Mamy da Saheeba sukai. Cikin rawar murya Saheeba ta ce,
Abah! Fadeel kuma?
Wani banzan kallo Babban Yaya ya jefa mata na ki shiga hankalinki. Abah kuwa sai yay murmushi. A nutsensa ya ce,
Tabbas Fadeel Saheeba, domin ALLAH ya bamu dama mu maza muyi mace daga
aya har zuwa hu
u. Sai dai ba hakan na nufin ku da muka fara ajiyewa zamu wula
anta ku ba, ko kuma mun
ara ne dan mu wula
antaku. Sam ba haka bane ba, shi
arin aure da son mace fiye da
aya a jininmu mu maza yake
asa-
asa Maanal ta kalla AA, sai akai sa'a shima kallonta yake. Ganin yanda idanunta suka cika da
walla sai ya shiga girgiza mata kai, tare da yi mata alamar shi dai banda shi. Ba AA da Maanal kawai ba Nuwaira nacan ta tsare RK da ido itama fuska kicin-kicin. Shima dai lallashi yake da ido dan Abah na neman
allo ruwa da wannan jawabi gaskiya. Duk abinda suke Abah na lure da su, dan hankalinsa nakan kowa. Sai abimma ya bashi dariya. Amma dai ya danne baiyi ba. Cigaba yay da fa
in,
Amma hakan ba yana nufin kowane namiji nada wannan ra'ayin ba. Wani
addara ce take sakawa ya
ara, wani auren dole ma ake masa da tsiya-tsiya....
kallonsa Oum tai dan tasan da ita yake kuma yanzu, aiko shima kallon nata yake, ya saki wani guntun murmushi ya
auke kansa. Mamy kam wani irin dukanta kalaman Abah
in sukayi, suka kuma shiga yimata kai-kawo a zuciyarta da tai nauyi sakamakon ambata zancen auren Fadeel. Oho Abah ya cigaba da maganarsa.
Wasu kuma sakacin matan dake gidan ne ke sakasu son su
ara
in, wani kuma shi dama ra'ayinsa kenan. Kai wani jin da
yautatawar da ake masa ma zata iya sakashi ya
aro dan farin cikinsa ya
aru. To koma dai miye sai mu zama masu tsarkake zukatanmu a komai na rayuwa. Ku dukanku shaida ne kun taso kunga iyayenku su biyu ne, kuma babu wanda zaice ga wata rana tazo suna sa'insa a tsakaninsu, ko cin mutuncin juna, ko wani abu makamancin hakan. Ina son kuyi koyi da su, domin mu ha
u mu gudu tare mu tsira tare. Hakan zai sakamu a farin ciki baki
aya, dan gaskiya bana son halin banza. Nayi tunanin a saka musu gini suma, sai dai guri ya
ure mana gaskiya, dan haka kuyi ha
uri zaku fara zama a tare waje guda zuwa bayan babbar salla za'a sanya aikin nasu suma tunda muna da filin yin hakan. Akwai auren Maimoon itama da Ameer, dan haka sai mu fara shirye-shiryen dukkan abinda ya dace. Ina sake garga
in kowa da bana son kowane irin tashin hankali a gidan nan, mu mutunta kammu ayi taro lafiya a tashi kamar yanda aka saba. Idan ba haka ba, duk ta inda wani abu ya
ullo to lallai Zan hukunta ko wanene da hukunci mai tsauri. ALLAH yay muku albarka. Ya bamu zaman lafiya baki
aya. Kuje abinku. Amma Saheeba da Nibras su zauna zanyi magana da su. Kaima Rafeeq zauna
....
_________
Nasihar Abah ta saka kowa nutsuwa a zahiri. A bayan fage kam Mamy da Saheeba a birkice suke. Dan tunda ta koma sashenta bedroom ta shige ta kulle kanta. Bala'i ne fal a cikinta, sai dai shakkar sakamakon yinsa ya hanata fitarwa. Fin minti talatin ta gama yanke shawarar zuwa yau dai ga Abah, amma kafin haka zata fara da Fadeel ne.
Babban Yaya na tsaye a compound shi da AA da Fawzan suna magana kiran Mamy ya shigo masa. Koda yaga itace bai kawo komai a ransa ba ya
aga. Sai dai tunda ya ambaci sunanta AA da Fawzan suka maida hankalinsu kansa sosai. Koda ya sauke wayar daga kunnensa dan umarnin zuwa kawai ta bashi ta yanke baice ma
annen nasa komai ba sai
Ina zuwa
Da kallo duk suka bishi, sai kuma Fawzan ya kalla AA.
Da alama shima Babban Yaya Mamy bata son
ara auren nan nashi
Murmushin basarwa AA yayi, tare da fa
in,
Kai ko Yaya taya zata so ama
arta kishiya
Amma tana son aima
ar wasu tunda tana son kai ka auri Nuratu. Ni nayi mamaki ma yau da bata kawo batun Nuratun ba
Maybe tayi shirun ne dan na Babban Yaya ya bata mamaki, tunda koda alama shi ba ta
a nunawa yay zai
ara ba. Lokaci guda abin ya taso
Hakane kuma
Babban Yaya yakai zaune yana kallon Mamy da mamakin ganin yanda ranta ke a matu
ace. Cikin kasa iya shanyewa ya ce,
Mamy lafiya kuwa?
Bata amsa masa ba, sai ma tambaya ta jeho masa a fusace.
Fadeel wace yarinya ce zaka aura?
Kai tsaye babu wani kwana-kwana ya ce,
Ameerah ce
Ameerah! Wacece hakan?
an jimm yay na mamaki, sai kuma ya ce,
Wai Mamy lafiya kuwa?
Tambayarka nai wacce?
Sai da ya furzar da iska sannan yace,
anwar Ameer nan makwaftanmu
ar Momy Shuwa
To baka isa ba! Ba kuma zai yiwu ba!
Murmushi ya saki a karo na farko. Cikin girgiza kai ya ce,
Mamy dan mi bazai yiwu ba? Saboda Saheeba kike tunani ko
an uwanki. Mamy bazan
oye miki ba na gaji da halin Saheeba. Na miki iya biyya akan zama da yarinyar nan mara tarbiyya, nayi ha
uri nayi kawaici, sai dai anzo ga
ar da komai zai iya faruwa. Dan za
i biyu ne. Kodai ta zauna da wadda zan auro, ko kuma na saita mata hanya. Amma bazan iya ha
urin
ara aure ba. To mima ya rage iyaye har sun shiga hatta sadaki an bada. Mamy farin cikin Saheeba yafi nawa muhimmanci ne a wajenki? Nayi ha
uri na rasa Shahidah, ALLAH ne shaida kuma har gobe ina son yarinyar nan, na auri Saheeba, tsahon shekaru bana jin da
in zama da ita, ban ta
a zuwa na miki
orafi ba duk wani banzan halinta na shanye ma cikina. Yanzu kuma naga wadda zata bani salama da kwanciyar hankali saboda kar ran wata banza Saheeba ya
aci sai na ha
ura Mamy. Oum ta bani goyon baya, Abah ya bani goyon baya, miyyasa ke bazaki bani ba? Dan tana
iyar
ar uwarki?. Gaskiya kimin afuwa babu abinda zai hanani auren nan sai dai idan na mutu ne kafin kwanakin
Daga haka yay shiru ransa a matu
ace. Ai mutuwar tsaye Mamy tai tana kallonsa. To ashe gwara-gwara Fawzan ma. Tana ganin AA yafi Fawzan, to ashe Fawzan ma mai biyayya ne. Dan gaba
aya ma Fadeel yau ya juye mata ne kamar Abah. Wlhy saima taji ta rasa abinda zatace masa. Sai wani irin tsuma da jikinta ke mata. Zuciyarta kam zafi take mata, gashi tai nauyi a cikin
irjinta...
Dai-dai nan Saheeba ta shigo tana sharar hawaye. Ganin Babban Yaya zaune sai ta tsaya tana kallonsa kukan na sake kufce mata.
asa takai dur
ushe, tana
ara fashewa da kuka ta ce,
Dan ALLAH na tuba Daddyn Naufal, dan ALLAH kada kamin kishiya, wlhy na rantse maka zan canja, duk abinda kake ganin inayi baka so zan daina shi. Dama bayin kaina bane Mamy da Mama ke sakani yinsu. Amma wlhy bazan sake biye musu ba....
Da wani irin sauri Mamy ta kalla Saheeba, har taune harshe take wajen fa
in,
Saheeba! Wace banzar magana ce wannan. Nice ma zan sakaki ki masa halin rashin arzi
Babu ko
ar Saheeba ta ce,
Wlhy kece Mamy, ke da Mama kune ke tsara komai kuce nayi saboda na
wato muku shi daga hannun O......
Ai wani irin tassss!!! Kake jin Mamy ta saukewa Saheeba mari. Zata
ara magana ta sake
auketa da wani marin na biyu. Sannan ta ce,
Wawuya kawai, kin haukace ne? Kodan mijinki zai aure sai hankalinki yabar jikinki har ki kasa tauna maganar dake fitowa daga bakinki. To idan kin manta bara na tuna miki nice na haifi Fadeel har kika aura shashasha
Tsam Babban Yaya da mamaki ya kashe ya mi
e. Ra
asu yay ya fice abinsa zuciyarsa na matu
ar jinjina al'amarin Mamyn da Saheeba. Mizai saka Mamyn harzu
a haka dan Saheeba tace sune suke sakata yin abu. Sannan a ina za'a
watoshi kuma? To shi koma dai minene su suka sani, aure dai kam in sha ALLAHU babu fashi sai yayi. Ita kuma ya rage nata ta gyara ko ta cigaba da yin abinda tai niyya shima zai fara yin wanda yay niyya kuwa. Dan yanzu ya
auki
ammarar saitata a layi. Abinda ya
auka a baya ko kwatarsa bazai
auka a yanzu ba daga garetan............
Hajiya Mamy yada haka kuma. Marin surukai fa baida
yau gaskiya
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 112 · 0% Book details