Sashe 74
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Gajiya sosai ta saka kowa neman makwanci domin hutawa. Alhamdullah Mannal tayi farin cikin ganin
an uwanta na tare da ita anan zasu kwana dan Oum ta hana kowa komawa gidan Shahidah, tace tunda amarya tazo gida anan ake biki anan zasu zauna har a kammala kodan a
ebema Maanal
in kewa, ta kuma ji a ranta itama amaryace da aka kawo yau gidan miji ce kamar kowace amarya. Anan
akin da aka ajiyeta take tare da su Amaal dan suna so suyi magana da ita, duk da Nene ta shigo tace su maidata sama
akin mijinta itako ta sanya mata kuka da ro
on ita dai a barta anan dan ALLAH, dariya su Shahidah suka dinga mata, yayinda Nene ta saki baki tana kallonta.
Amma fisabillahi Maanal kada yaron nan yaga rashin hankalinmu, tunda aka kawo ki ance kina sashen Hajiya Fateema Alhaji yay masa
arfa-karfa ya ri
eki kin zaune a sashenta, yau kuma ace an kawoki inda yake mu mun ri
eki bayan yayi kawaici iya kawaici
Baki sosai Maanal ta sake turawa gaba tana hawaye. Sai Shahidah da tausayin Maanal
in ya cikama zuciya ta ce,
Nene ayi ha
urin, shima ai yasan kamawa tayi tunda Oum ta maida bikin sabo fil. Ba yau bane kawai sai gobe. Shina kuma bana ma zaton yana a gidan nan dan ban gansa ba tunda muka dawo. Maybe ma bazai kwana a gidan ba tunda yasan da ba
To ai shike nan tunda kun zama yayun banza kuma
. Nene ta fa
a tana mi
ama Maanal abu a kofi, koda ta tsaya kallon kofin sai Nene tai mata da
uwa, dole ta amsa ta shanye abinda ke cikin. Amsar kofin Nene tai ta fice ta barsu suka cigaba da hirarsu. Ita dai Maanal ma kwanciya tayi abinta dan itafa komai yimata yake kamar a mafarki musamman yanzu da aka maidota wannan sashen wai da sunan sashenta da zata rayu matsayin matar aure, auren ma na Ajwaad Bestyn ta...
Wajen
arfe
aya gidan ya
ara zama shiru mafi yawa anyi barci dan an gaji. Hakan ya bama AA damar shigowa ya haye sama ya kwanta shima. Nene data gansa dan ta fito zata
auki abu data ajiye anan falo tai saurin komawa da baya. Sai da ya gama hayewa ta fito tai abinda zatai. Maimakon ta koma
akin da zata kwana sai ta nufi na Maanal, ganin har sun kwanta bai hanata
arin tada Maanal
in ba ta hanyar kiran sunanta. Maimakon ita ta farka sai Amaal ce ta farka, barci cike da idonta ta ce,
Nene Lafiya dai ko?
Lafiya Lau koma barcin ki. Maanal nake son ta tashi ta wuce ga mijinta can dai a gida zai kwana,
azu nayi magana kum kakkare cewar ba'a gida zai kwana ba tunda yasan nan zamu kwana. Ni na ta
a ganin irin wannan
arfa-karfa yaro a hanashi matarsa tsawon wata biyu kamar aure fulani
Amaal da abin yaso bata dariya ta danne da
yar tana tashi zaune.
Kai Nene wai kamar auren fulani. Nene a barta dan ALLAH, ba yau bane kawai dai, gobe iyanzu in sha ALLAHU mun bar musu gidan ai. Shima nasan bazai ce anyi ba daidai ba. Kuma bama tada lafiya sai da tasha magani ta kwanta ta
a jikinta kiji
Rasa abin cewa Nene tayi ita kam. Dan ta kula wannan yayun na Maanal sai a hankali, sam basa ganewa. A ta
aice ta ce,
Shike nan sai da dafe
ta juya ta fice. Cikin ra
a Aunty Sakina data farka itama ta ce,
Da alama dai Nene ta
agara ango ya angwance, irin wannan damuwa haka
. Dariya Amaal tayi ka
an, tare da fa
in,
Bata san tana sake firgita
iyar tata bane, dan gaba
aya auta a tsorace take tun
azun wlhy.
Murya a sanyaye Shahidah ta ce,
Nima tausayi take bani ALLAH. Ita da ba wani jikin azo a gani ba tana tafiya kamar zata
alle, sau
in ma Ajwaad
in azumi ya
an sakashi raguwa, amma ya mata yawa ni dai nake ga mutum a mur
e haba jama'a
. Ta
are maganar a sanyaye kamar zatai kuka. Dariya sosai Aunty Sakina keyi, ta ce,
Yayun
arshen zamani kenan, dama namiji nama mace yawa ne? Kuna nan zata baku kunya nan da wata tara mu dawo suna. Balle ma Maanal mace ce, koda take da rashin
iba ai tana da jikin cikakkun mata. Ga gaba ga baya ko'ina Alhamdullah. Amma fin wata biyu an hana bawan ALLAH matarsa kai jama'a a tausaya masa mana ga uban gyara tasha
Dariyar sha
iyanci suka sanya, duk da da gaske har cikin
asan rai tausayin Autar tasu suke ji. Duk abinda suke fa
a Maanal na jinsu, dan itama tun shigowar Nene ta farka. Gaba
aya sai taji tsoron na
ara tasiri a ranta. Dan da gaske gaba
aya a firgicen take, yau har addu'a tayi ALLAH yasa jininta yazo, amma bawan ALLAHn nan shiru kake ji. Sai kawai taji hawaye na ciko mata idanu, musamman data tuna abinda ya dinga faruwa a tsakaninsu a watanni biyun nan, musamman a Chaina daya kusa samunta har karo biyu ALLAH dai ya
waceta da
yar. Gashi idonta ya rufe da soyayya har tana wani
aukar masa al
awuran randa aka kawota zatai miye-miye ko ubanwa ya aiketa..........
Kya dai gayama
an Giro Manaaluwa
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*