Sashe 71
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Babu wanda zai ce ga halin da Nibras take ciki game da wannan aure, an daiga uwarta ta iso da wasu danginta sun shige sashen. Fawzan kam baima tuna da wata ita Nibras ba balle ya le
ata yasan yaya take...
Sai dai abinda kowa bai sani ba koda Nibras
in taji wai an
aura auren Fawzan shiru kawai tai na
an lokaci, sai kuma ta
an ta
e baki batace komai ba dan hankalinta sam a nan
in yake ba duk da
irjinta sai da ta buga. Amma sai hu
ubar da she
aniyar zuciyarta ke kissima mata tafi rinjaya a can. Sai da mamanta tazo ne su ransu a
ace sannan ta sakar mata kuka da fa
in ita bazata zauna da Fawzan ba tunda ya
ara aure miye-miye....
________
Su Maanal dake gidan Shahidah ma labari ya iske su, duk da Maanal tasan da shirin itama sosai taji farin ciki, aiko nan suka zagaye Najma. Kowa da abinda yake fa
a na farin ciki har sai da ta sanya musu kuka dan abin yazo mata a bazatar ne itama. Sai da Didi Shahidah ta
auketa a cikinsu ta maidata
akinta. Babu
ata lokaci ta sanyata tai wanka, acewarta bashi yiwuwa amarya ta zauna a haka dole taci gayu duk da ba yanzu ne biki ba. Aiko sai ga kiran Oum ma ya shigowa Shahidah. Tace za'azo
aukar Najma
in yanzu. Su kuma shirya dan itama Maanal da wuri za'azo
aukarsu saboda ana son zuwa dinnar da wuri a tashi da wuri.
Ana wucewa da Najma kuwa itama Maanal aka hau shiryata, dan zuwa lokacin la'asar tayi. Sai kawai
ar shagwa
ar ta kama musu kuka. Dan wlhy jitake tamkar yanzu ne za'a fara kaita gidan su AA
in. Haka dai aka gama shiryata cikin atamfa datai matu
yau ta kuma samu
inki na nutsuwa. Uncle Sadeeq, Daddy da ya zo
aurin auren Najma ya wuto nan, Uncle Ahmad mijin Amaal, sai su Nene sukai mata fa
a da nasiha mai matu
ar ratsa jiki da
argo. Daga
arshe suka sanya mata albarka da fatan alkairi a rayuwar aurenta.
arfe biyar saura ha
un motocin
aukar amarya daga manyan yaran Abuja suka iso
ofar gidan Didi Shahidah. Ya subahannallah tsarin ya matu
ar ha
uwa, motar amarya a tsakkiya tasha flowers. Su Nusaiba dai ai tun jiya sun gama mutuwa a tsaye. Daga uhhm sai uhhm kawai kake ji a tsakaninsu. Haka suma rukunin
annen Huznah, abin duniya ya ishesu sai
iyastawa suke a ransu da yanzu fa Huznah ake ma wannan hidimar.
A nutse Nene ta saka Maanal dake uban kuka a motar RK dan shine zai
auki amarya shi da Fawzan. Surukan Nene sai zabga gu
a suke, masu hotuna nayi masu videos nayi. Har motocin suka iso gidan Darma Maanal dake kwance jikin Nene na hawaye, dan yanzu kam tasan ba wasan yaran da akai a watannin baya bane zaman aure
an gaske aka kawowa yi a karo na biyu wannan gida. Har ciki motar amarya ta shiga, su Ummah tsoffi suka fito da kansu suka tarbi amarya. An fara kaita sashen Oum, Oum ta rungume abarta tana share hawayen farin ciki, Babynta ta dawo kusa da ita a karo na biyu matsayin matar
anta. ALLAH zai cika mata burinta. Bayan addu'oi aka fito da ita aka nufi sashen Mamy. Anan kam dai cike da bariki su Hajiya Turai suka tarbesu, sai dai Babu Mamy, dan tana can kwance a gado an saka mata
arin ruwa. Dan fa
uwar datai
azun sume musu tayi, shine Hajiya Turai ta kira wata
awarta Nurse tazo kamar
an zuwa biki, itace ta duba Mamyn ta tabbatar musu jinjinta yayi masifar hawa, dan haka bayan ta farfa
o da ita tai mata allura mai
arfi aka saka mata drip kuma. Shine suke
oyewa dan basu son ko Abah yasan halin da ake ciki. Babu wanda ya tambayi rashin ganinta a wajen tunda ansan yanda takema Oum kara. Su sukai addu'oi duk da basu kai ciki ba. Daga nan aka dawo da Maanal sashenta. Bayan an sakata tayi alwala aka shiga da ita ciki bakinta da addu'a. Anan bedroom
asa suka ajiyeta bisa umarnin Nene...
Gaba
aya yaran Hajiya Yaya dana Hajiya Basariyya sun gama sumewa a tsaye. Karo na farko na rayuwarsu suka fahimci ashe ubansu yaron masu arzi
i ne kawai, dan wlhy a dukiya irin ta wannan gidan da ginin kawai suka gani mahaifinsu ba komai bane. Dan wutsiyar ra
umi tai nesa da
asa. Saka motar 90m ba komai bace a lefe da sukai. Dole Huznah da Hajiya Basariyya ke haukacewa kambuuu...
Basu
ara raina kansu ba sai da aka fara shigowa da wasu irin ha
un manyan bowl glass na abinci, yo in banda kasada irin ta mai ku
i a ranar biki zaka fito da kayan gilashi matsayin kwanon bada abinci ga
an biki. Lemuka kam kala-kala ba'a maganar su coc.. fanta... Da ire-iren su
an biyu sha biyar, kai jama'a, ashe jiya da suke jinjina kwalliyar mutanen
aramin wasa ne, yau da take ranar dinnar zasu baza ido susha kallo
an gaske. Mamaki ya ishesu ta yanda su Ammie suka san wa
an nan mutane haka? Wai harma ace shi AA yama Maanal fya
e. Duk da
an Ammie kaf
yawawa ne matan manya, amma yanda
asar nan ta koma ta bani gishiri in baka manda, auren
warya tabi
warya mai ku
i ya aure
ar talaka tsananin rabo ne wlhy, indai iskanci ne a she
e aya zasu yarda da
an malam Shehu, amma a fagen raya sunnar MANZON ALLAH ba wannan maganar, in kikai wasa ma sai dai ki tsinta shagalin bikinsa na yawo a social media. Koki zama cikin
an aikin shirya bikin.
Sai da kowa yaci ya
oshi dan kayan alatun da aka kawo musu duk
oshinka ka gani sai ka ci. Maanal ce ka
ai bata iya taci komai ba. Dan ita yau babban tashin hankalinta ace ita da AA zasu kwana. Addu'a take ALLAH yasa anan su Nene zasu kwana...
Bayan sallar Magriba mai kwalliya ta iso tare da Hajiya Shuwa, atake ta saka Manaal tashi ta shiga sabon wanka da wasu irin ha
in turarurruka masu
amshin tashin hankali, data fito kuma aka saka wani a wuta aka lullu
eta da
aton bargo ta
asa kuma ta zauna a kujerar tsuguno. Tafi mintina talatin aciki dan Hajiya Shuwa tana
agawa tana
ara turaren ne a cikin rushin. Sallar isha'i da ake kira ta bata umarni tashi tayi, Maanal tai sallarta a tsanake sannan ta zauna mai kwalliya ta fara nata aikinta.
Suma dai su Shahidah suna can suna nasu shirin dan Oum da kanta ta samesu, ta kuma tabbatar musu anan zasu kwana baza'a bar Maanal ita ka
ai ba karma suce zasuje gidan Shahidah jiyama tayi shiru ne kawai saboda Maanal zata kwana can
Murmushi Nene tayi, tare da sake jinjina karamcin Oum. Hummm jama'a, nace kunga yanda ake zane muku fuskar amaryarku. Abin ba'a magana dan tayi mahaukacin
yau na'a tsaya aita kallo. Su kansu su Amaal sai hotuna suke zuba mata. Sosai tai
yau komai ya fita da fitarsa, sai
amshi take zabgawa kamar a kamfanin turare. Kora su Amaal waje Hajiya Shuwa ta sake yi, suka fara shirya Maanal ita da mai kwalliya da wadda tai
inkin Maaanal
in. Wato jama'a, Material ne aka samu akama wani shegen
inkin doguwar riga na tada kan ma
iyi, aka bisa da stones masu shegen wal
iya da
yalli ta yanda in aka kashe fitila suke wani bada kala. Idan baka da lura ma bazaka ta
a cewa Material bane saboda yanda aka tsara mata
inki. Gashi ya wani masifar bin jikin Maanal
in tamkar an zanata a takarda. Komai ya fita da tashi fitar. Cikakkiyar
ar gatan amarya kenan. Hajiya Shuwa ta sake binta da
amshi bayan an zuba mata
auri dasu
an kunne da sar
a. Ita kanta Maanal jinta take tamkar ba ita ba, kamar wata Maanal
in ce aka canja. Takalma kawai ta sanya Hajiya Shuwa tace suje a haka after dress a saka idan zasu shiga hall
in. Dan rigar tayi bala'in fidda komai na surar Maanal shiyyasa ma akai after dress da za'a
ora saman su. Duk da itama after dress
in ba wani mai kauri bace ba, telar datai
inkin ce ta dinkata itama kuma an bita da adon Material
in ne kamar dai kayanta na jiya. Wato Hajiya tasan takan tsiya, ita tasan miyyasa tace Maanal
in ta fita a haka..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*