← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 119

Sashe 8

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read

______________
.......Tsam ta mi
e daga zaunen da take a step
in, babu bu
atar ta bada wayar yanzu, dan haka ta fice a sashen. Da alama Haule ma ta shige ta kwanta dan har ta kashe wuta. Maanal taji da
in samun Oum na wanka, sai kawai ta adana wayar ta kwanta. Koda Oum ta fito likimo tayi kamar mai barci, duk maganar da tayi kuma ta fiske. Hakan yasa Oum
in fahimtar tadaiyi barcin.
Shirin barci tayi, dan Abah sai kiran wayarta yake. Babu yanda ta iya dole ta kimtsa ta tafi. Saboda ya tabbatar mata yau idan batazo sashensa ba shi zaizo a gaban Maanal ya
auketa. Tasan halin kayanta, dan haka ta ha
ura kawai tai shiri ta tafi. Sai da tama Maanal addu'a ta shafeta sannan ta rage mata hasken
akin ta daidaita mata ac kamar wata
ar Baby. Aiko tana fita Maanal ta rushe da kuka. Wani irin tausayin Oum mai tsanani na ratsa mata zuciya matu
a. Tabbas ta ta
a jin Oum ba ita ta haifi su Babban Yaya ba Mamy ce, amma bata ta
a sake tuna hakan ba ko kallon hakan a zuciya balle a zahiri saboda babu wani alamu dazai nuna hakan koda ga Mamyn ne balle Oum data gama sakankancewa. Itafa ganin komai take tamkar almara ko mafarki. Duk yanda taso yin barci hakan ya gagara, dole ta zauna kawai a zaune tana nazartar abubuwa. Daga
arshe ta
akko wayar nan ta goge recording
in da suka saka, yako na
a da yawa dan harda maganganun Abah da Oum bayan fitar su Mamyn. Batamayi nisa a ji ba ta goge kawai ta ajiye wayar. Mikewa tai ya shiga bayi ta
auro alwala tazo ta shiga mi
ama UBANGIJI kukanta. Kusan ma dukkan addu'oin ta akan Oum ne....
WASHE GARI yanda su Mamyn sukazo gaida Oum cike da makirci bakuna a washe sai Maanal ta shagala a kallonsu. A ranta tana jinjina lallai ma
iyin
oye shine ainahin ma
iyi, dan zai taima rayuwarka illa batare daka sani ba. Balle ace yana a jikinka, tare da kai matsayin masoyi na zahiri. Gara wanda zai zo ya kalleka ya ce maka wane BANA SONKA BANA
AUNARKA. Kasan baya
aunar taka zaka kiyaye komai tsakaninka da shi. Koda suka nema waya sai ta basu, da Oum tai magana sai tace ai taje kaima su Inte
in ta samu sunyi barci shiyyasa ta dawo da ita.
A cikin zuciyarta kuwa fa
i take (Oum baki san su wanene wa
an nan mutanen ba. Sunfi duk wani abinda kike kallo a matsayin ha
ari ha
ari. Amma kada ki damu, ba sunce YA
IN SUN
URU bane abun, muje zuwa yanzu ne za'ai wasan na gaskiya. KAREN BANA SHINE ZAI MAGANIN ZOMON BANA. Ni Maanal Habib Giro, na
auki
ammara da alwashin sai wa
an nan mutanen sunyi nadamar sake dawowata RAYUWARSU. idan su aya sukai alwashin gasa miki a hannu ni zan gasa musu
ARFE ne a tsakiyar kawunansu. Sai sun san ZURU BATA CIN ZURU SAI SAI DAI A HA
U AI ZURU-ZURU.
a kuma tunda ALLAH ya mallaka niki tofa naki
in ne. MUJE ZUWA WASA).
Tofa nace ba.
ar mutan Giro fa tace muje zuwa wasa, da alama ainahin MAANAL zata dawo
. (Maanal dama in an MUTU ana dawowa
____________
KANO
Tsaye yay kawai yana kallon
ofar daya gama mummur
awa ya ji a rufe. A karo na farko ransa ya fara
aci da salon iskancin Huznah. Wai mi take nufi da shine halan?
an iska ta
auke shi ko mi? Yau kwana
ai har takwas kenan da kasancewarta a gidan, amma tunda ba
an biki suka tafi da magriba tayi sai ta shige
aki ta kulle kanta. Da rana kuwa ita da kowa dake shigowa faran-faran. Hatta shi da rana tsakaninsu normal ne, da farko ya dauka kunya ce da kawaici irin na yaranmu, duk da baiyi zaton samun hakan daga Huznah ba, musamman idan akai dubi da shekarunta da wayewar zamani.. Wani
an murmushi yayi a karo na farko, ya sake sakin murmushin a karo na biyu saboda abinda zuciyarsa ta sake hasko masa. Baice komai ba yau ma ya juya ya koma
ayan
akin dan dama bedrooms
in biyu ne a gidan sai falo, kitchen,
aramin store. Gini ne dai irin na mai rufin asiri ba irin wanda su Hajiya Basariyya suka jima suna fata ba.
Yana barin wajen Huznah da duk ke ankare da motsinsa ta ballama
ofar harara. Cike da tsana ta ce,
Maye, in dai nice mu zuba, wannan jikin kuma
walelenka na AA ne. Dan wlhy sai na sameshi, sai na sabauta rayuwar agolar yarinyar can ta yanda bazata ta
a moruwa ba. Idan Ummi tabar uwarta tana yanda taso a gidanmu ni sai na tabbatar mata KAREN BANA SHIKE MAGANIN ZOMON BANA. Daga haka ta koma ta kwanta tana cigaba da charting dinta da take yi daman. A dai-dai nan kira ya shigo wayarta. Zaune ta tashi ganin wanda ke kiran. Sai da ta gyara zama sannan ta
aga. Murya
asa-
asa ta ce,
Sille ya akayi?
Daga can wanda ta kira Sille
in cikin muryar
an daba ya ce,
Normal ne uwar
aki. Kawai zance miki Nurry fa babu wani bayani a
asa kan bikin nan nata da AA. Dan a majiya mai
arfi ance har yanzu bashi da lafiya yana gida yana jiyya sai an kwantar sai an tayar. Babu kuma wani yun
urin ma za'a sake biki a gidan a wannan satin. Kai ita ma agolar gidan taku tana sashen babarsa bata tare turakarsa ba
Sosai hankalinta ya tashi da jin har yanzu AA ba lafiya. Cike da mamaki kuma ta ce,
Amma Sille kai bala'i ne, dan ALLAH ya akai ka samo wannan sirri mai girma haka?
Hahaha uwar
aki kenan, karki manta a hannun Nurry kika
waceni, amma bari na baki a bu
e, ina da yarinya a gidan dake aiki ta dalilin Nurry.
Anya Sille bai kamata na fara tsoronka ba
Dariya ya
yale da ita jin abinda Huznah ta fa
a. Kafin ya ce,
Haba uwar
aki, ai ke ta dabance. Kin ganni nan duk rintsi bana manta alkairi. Sannan amana
aya ce
Sosai Huznah ta sauke ajiyar zuciya. Tai masa godiya da tabbatar masa zaiga sa
o ta account
insa daga haka sukai sallama.....
Wayar na yankewa daga can Sille ya
yace da wata muguwar dariya. Sai da yay mai isarsa sannan ya ce,
Yaro bai san wuta ba kenan sai ya taka. Daga ke har Nurry
in kune kuke min aiki bani ke muku ba. Ina amfani da kune kawai na samu ku
e. Kuna nan kuna jira baku ankara ba sai dai kuga gawar shegen AA
in naku kwance a gabanku. Wannan al
awari na ne, sannan gaba ce ta tsawon shekara takwas ni da shi.. kai yama kamata nasan agolar yarinyar nan ta gidan ku da akace ya aura
. Wayarsa ya sake
auka ya shiga tafa sa
o. Babu jimawa akai masa flashing. Kiran number
in yay black, kafin ma ta gama ringig
in farko an
aga. Daga can
asa-
asa muryar mace ta bayyana.
Baby miya faru ne naga kace na maka flashing idan ni ka
ai ce? Faka-faka kafin wannan
ar sa idon ta fito wanka
Ke nifa yarinyar nan idan tace zata takura miki a gidan nan ALLAH zan aikata barzahu
A'a ka rufa min asiri babu ruwan ka da ita. Sannan itama tana da nata amfanin da take mana ai. Yanzu dai miya faru?
Tsaki yaja mai kauri, kafin ya ce,
Hoton amaryar gidan nan nake so?
Hankali a
an tashe ta ce,
Wai Matar AA
In ba ita ba akwai wata amarya ne a gidan?
A sanyaye ta ce,
A'a. Amma Baby kasan hakan akwai ha
ari ko? Taya zan
auketa hoto nikam?
Kefa wasu lokutan gaja ce wlhy, kuna gida
aya baki san yanda zaki shiga jikinta bane?
Tab wlhy Baby hakan zai yi wahala. Itafa irin miskilayen mutanen nan ne na gaske. Sannan zan iya
irga maka ganinta da nai a gidan nan. Koda yaushe tana
aki ko falon sama kuma a sashen Oum take bana Mamy ba
K ni hakan bai dameni ba. Kawai hotonta nake bu
ata na kuma baki kwana biyu kacal
. Daga haka ya yanke wayar yana huci. Itako daga can sai ta zuba uban tagumi zuciyata na kai-kawo. Sille ya zamewa rayuwarta bala'i, itako miya ja mata shigowa bariki.
iri-
iri da uwarta da ubanta a duniya saboda neman duniya su sun kasa tan
wara rayuwarta ga wani
aton banza
an daba na juyata yanda yake so kuma dole tabi. Tabbas ta
ara yarda da kalmar nan ta malam bahaushe dake cewa WANDA BAIYI SHARAR MASSALLACI BA YAYI TA KASUWA. To ita a ganinta ta kasuwar ma ai mai sau
i ce, TA BARIKI yafi dacewa ace....
__________
KADUNA
A Kaduna
iri-
iri Ammie ta hana Daddy sukuni sai rigima take masa akan dawowar su Hajiya Yaya. Shi kuma yayi biris da ita. Da yaga tana neman saka masa rayuwa gaba sai ya shirya yabar mata kasar ma. Wannan abu kuwa ya masifar
ona mata zuciya. Harda kiran Nene tana kuka. Sai da Nene ta gama saurarenta tsaf sannan ta ce,
Ai ni hakan da yay ya min dai-dai Asiya, tunda nace ki fita a maganar su kin
i ko. Su idan sune hakan ta fari dake har fati inaga sai sun shirya bama murna kawai ba. Ba gaban iyayensu suke ba? To ki nutsu idan zaki nutsu kinji na fa
a miki. Kuma nima kada ki sake zuwa min da zancensu. Haka kawai ki dinga
atama kanki rai da mijinki akan wa
anda basu
i ki fa
i ki mutu ba.... Haka Nene taima Ammie tas sannan ta yanke kiran. Ta kuma tabbatar mata ta kira Daddy ta bashi ha
uri idan ba haka ba zatazo har gidan ta sameta.
Wannan fa
a na Nene shine ya kawo
arshen rikicin Daddy da Ammie suka shirya ta waya. Sai dai duk da hakan rashin dawowar matan gidan na damunta kodan yaransu dake zuba mata rashin mutunci. Dan ma bata kulasu bata shiga harkar su. Amrah ce kawai babu ruwanta....
__________
Mabera! Wai nikam mike damunka kwana biyun nan? Gaba
aya baka da sukuni sai tunani da lissafe-lissafe
Numfashi mai nauyi Daddyn Nazeefa ya sauke, kafin ya juya yana kallon abokin nasa sha
i da shi da shi suka san juna na ha
a dan kar-tasan-kar ce.
Himm Bakori kenan, kaima ai kasan maganar gizo bata wuce
i. A lissafin auren Nazeefa da yaron Alhaji Usman Chalawa wata uku kenan yau cir, kasan dai lokaci yayi da aikina zai fara a kansa ai. Wannan shine lissafe-lissafen da nakeyi. Sai kuma baban naman dana hango yanzu ya shigo a tarko
Tofa babban nama kuma? Waye hakan?
Ba yanzu zaka sami ba. Sai na gama da Chalawa tukunna. Jiya nayi waya da Nazeefa tace azumi na goma zasu dawo gida. Dan yace mata zasuyi Umra. Dan haka nake shiri, da sun dawo zata fara min nata aikin
Murmushi Bakori dake kallonsa yayi, a ransa yana mamakin hatsabibancin aminin nasa, ta gefe tausayin yarinyarsa da yake son jefawa a ramin zamba cikin amincinsa yake. Shifa duk iskancinsa ALLAH bazai iya hakan ba. Dan iyalansa nada muhimmanci mai girma a wajensa......
(Humm dan baka san iyalin naka tare kuke raba dai-dai da aminin naka bane Alhaji Bakori
_________
Alhamdullah jikin AA yay sau
i sosai, koma muce ya warke sai abinda ba'a rasa ba na tsakanin ruhi da gangar jiki. Kamar yanda yay al
awarin bama Abah dama ya bashi
in. Dan ya tattara al'amarin Manaal ya ajiye gefe kamar ba shine yasha ciwo akan rasata da yaga zai yi ba. Gefe kuma baice komai game da batun
aga aurensa da Nuratu sai zuwa bayan salla ba. Sai dai ya
i yarda su zauna da Mamy duk yanda taso. Da zarar ya fahimci zasu ke
e sai ya zille abinsa. Fahimtar akwai ga
ar da za'azo ya nema mafita ya rasa ya sashi shirin komawa kan aiki. Itama kuma Maanal yace ma Oum ya kamata ta koma kan aikinta, dan shi ba ruwansa idan ta taka doka zai bari kamfani ya hukuntata ne. Hutun kwana goma aka bata, gashi yau suna neman sati biyu. Azumi saura kwanaki bakwai a fara shi kacal. Ita Oum ma tsayawa tai kawai tana kallonsa. Yayinda Maanal tai kamar bata falon ma. Dan tunda ya shigo ta gaida shi ta maida hankalinta ga karatunta, sai shi da Oum ke hirar. Yanzu haka take masa, idan dai ya shigo sashen zata gaida shi, daga wannan gaisuwar ko kallon inda yake bata sake yi komai tsahon zaman da zai yi. Ko kuma tana fahimtar lokacin shigowarsa yayi sai ta koma
aki abinta. Wannan abun na cimasa zuciya da
ona masa rai, amma ya share kamar bai fahimceta ba. Dan ya riga ya sakama ransa daga ita har Aban nata zai iya dasu. Shiyyasa da Oum ta nuna damuwa akan rashi bashi Maanal
in zai shiga lallashinta da nuna mata shifa babu komai ta kwantar da hankalinta ta bama Abah dama yay yanda yake so. A ransa kuwa shi ka
ai yasan abubuwan da yake shiryawa.........
_
Dan Oum mi kake shiryawa? Dan bamu musha mana._
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 8 · 0% Book details