← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 119

Sashe 90

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
........Tofa babbar magana. Dambe ne fa ya har
ume tsakanin Mariya da
awayen Momyn Nibras. Dan suna shiga sashen basu kula kowa ba suka haye sama Momyn Nibras
in na
walama Mamy kira. Mamaki yasa duk
an uwan nata
arin tsaida su amma basu saurarensu ba sai ma hanka
e duk wadda ta nema taresu suke cike da bala'i suna fa
in ba dasu zasuyi ba Mamy ce daidai da su. A haka suka
arasa hawowa falon saman. Sai kuma duk suka ja tunga ganin su Aunty Rufaidah dake jiran dawowar Hajiya Majdiya, suna a
akin Mamyn ne kwakwazon su Momyn Nibras ya fito da su. Jinin Darma manyansu da yaransu jinin girma ne da kamun kai, ALLAH kuma ya musu kwarjini wannan tamkar a jininsu ne.
Aunty Siyama ce ta ce,
Lafiya kuwa haka Hajiya su wanene ku?
Ji sukai sun kasa mata da hargagin da suka shigo. Momyn Nibras ta ce,
Wajen Kamila muka zo
Amma ko wajenta kuka zo bayin ALLAH ya
yautu ku shigo mata gida a haka kenan? Kar ku manta nan fa sirrinta ne, inama laifi ku jira a down stairs amma har upstairs babu wani excuse. Wannan take hakkin
an adam ne, sannan babu girma sam
Mariya dake hawowa ta ce,
To dama wannan suna da girma ne in ba na jikinsu ba. Wai baku ganeta bane, uwar waccan yarinyar ce fa matar Fawzan da akama kishiya
Da mamaki kowa ke kallon Momyn Nibras a karo na farko. A fusace Momyn Nibras
in ta ce,
Ke kuma a suwa ana magana da manyan gida kina saka baki
ar a jira aci a wanke kwanika. To ahir
inki da saka baki anan. Dan ke baki isa ba ita Kamilar ce dai-dai dani. Idan kuma ba tsoro ba ta fito nan muyita naji dalilin yima gudan jini na kishiya bada saninta ba, dan an ga munyi kawaici mun kauda kai kuma yau
aton banza ya
aga hannu ya mata har mari uku dan ta nema sakinta. To ina son naji ita ta saka shi yay marin ko kuwa ra
in kansa ne?
Ikon ALLAH yau naga masifa. Yo ita
ar taki har wacece da baza'a mata kishiya ba. Juyar da bata haihuwa sai dai taci takai masai kullum. To mu
an duguy-duguy muke son gani dan gidan Darma gidan
ane kema kin sani.
Mariya ce da wannan murtani a jarabe. Aiko kalmar juya da aka kira Nibras da tafi komai yima Momyn Nibras ciwo yasa Mariya na rufe baki ta sauke mata mari. Tace manyan matan da tazo dasu wai
awayenta wai suma Mariya dukan tsiya su saita mata bakinta, dan duk duniya babu mai kira mata
iya da juya ya kwana lafiya wanan gangan ne. Yo ALLAH na tuba Mariya dama
ar daru ce. Aiko kafin kace mi ta fara musu dukan kan uwa da wabi. Tuni ta ka
osu
asa dan tace suje filin tsakar gida wasan zai fi musu dai-dai ita nan ya mata ka
an. Shine fa suka fito har compound ana dambe. Duk kuma abinda ya faru a kunen Mamy ne dake fama da kanta. Ga azabar
unar cikin zani ko
afa bata iya ha
ewa da
yau ga kuma ta
afar da hannu ga raunikan fuska. So take kuma tai kuka amma sam yau hawaye sun ma
i su zubo mata sam. Ji take a ranta ashe kuka rahama ne ga bawa. Ita fa duk wannan ba shine damuwarta ba ma, hankalinta na'akan Abah ne, so take ya shigo sashen ko zazaginta yayi zataji sanyi a ranta. Dan Wlhy UBANGIJINTA ne kawai yasan iyakar soyayyar da zuciyarta kema Abah. Zata iya
aukar komai amma banda fushinsa ya mata girma. Musamman a mihalin shiru, dan tasan wanene Abah kai masa laifi ya maka shiru, sai ka gwammace ya maka duka ma an wuce wajen....
Da
yar da
yar aka raba Mariya da
awayen Momyn Nibras. Zuwa sannan itama Nibras
in ta fito.
ar zubama juna ashariya manya-manyan aka koma yi, yayinda Momyn Nibras ke fa
in,
In har Fawzan ya cika
an halak ya sakar mata yarinyarta, tace bata auren ko dolene. Yanda ta birkice sai kuma ya tada hankalin Nibras, dan ita ba haka take so Mom
inta tayi ba. Idan kuma ta
ata da
an family
in taya in Fawzan ya saketa zata dawo ta auri AA ne.
arin ri
eta take tana fa
in,
Mom Please kiyi shiru mana. Bafa sai kin zagi kowa ba kibi komai a hankali
Ina sam bata jinta. Fawzan da ransa ya
aci ya daka wata mummunar tsawa yana isowa tsakkiyar fa
an. Cikin wani irin fushin da kowa zai iya rantsuwar bai ta
a ganinsa a ciki ba ya ce,
Badai saki take bu
ata ba, to kije da
ar taki ni Fawzan Aliyu Abubakar Darma na......
Tsawa shima Abah ya daka masa. Tare da fa
in,
Kull ka furta Fawzan, kai da nake kallonka ne ha
uri a gidan nan. To ban yarda ka saki matarka ba, suyi duk abinda sukaga zasuyi mugani. Babu abinda ya dameka da rikicinsu can suje su
arata tunda babu wanda yasan lokacin da suka
ulla. Ko ka sani?
Kai Fawzan ya girgiza. Sai kuma cike da girmamawa ya ce,
Kayi ha
uri Abah, raina ne ya
aci, kaga fa irin zagin da sukema mutane na rashin mutunci
Zagi suyi tayi ai baya tsiro a jiki. Kuma ba
urji bane bare idan yayi ruwa ya fashe warinsa ya addabi kowa. Tunda da suka zo bakai suka nema ba ka barsu da wadda suka nema
in ita ta sakar musu
Babu wanda kalaman Abah basu girgiza ba. RK ya saki wani makirin
oyayyen murmushi, zuciyarsa na fa
in anya Abah kuwa bai san halin Mamy ba pretending kawai yake. Kai wannan al'amari da mamaki yake.
arin barin wajen kowa ya fara musamman su ahalin Darma
in ma saboda suna respecting maganar na sama dasu matu
a sai Hajiya Majdiya ta dakatar da su. Cikin damuwa ta tuna musu halin da Mamy take ciki.
Wani irin zabura Oum tayi tana fa
in,
Suhanallahi shine kuma duk bamu sani ba. Wane kuma jiran umarni ake likitan ya shigo kawai ciki.
baiwar ALLAH jikinta har rawa yake ta nufi sashen Mamy. Sai suma su Babban Yaya da su Umma suka rufa musu baya. Suma dai su Momyn Nibras
in jin batun rashin lafiya yasa ta shanye komai. Dan ita wlhy wannan bala'in yanzu ne aka farashi su da Mamy har sai an sakar mata
arta. Ai sanda Mamyn taje tana ro
arta a aurama Fawzan Nibras ta tabbatar mata sufa ahalinsu ba'a musu kishiya. Mamyn kuma ta tabbatar mata suma haka suke, itace kawai tsautsayi da soyayya ya sata shiga gidan mai mata. Dan haka Fawzan da Nibras kishiya ko'a mafarki babu ita, shine dan rainin hankali kuma za'ai mata yanzu. To wlhy sai inda
arfinta ya
are kuwa.....
Babu wanda halin da Mamy ke ciki bai girgiza ba a cikin su Oum. Ransu kuma ya
aci da rashin sanar da su da akayi. Aiko Umma ta fara fa
a sosai musamman akan ajiye Mamy gida da sukai maimakon su wuce da ita asibiti tun dare. Sannan ko babu komai sun san ai Rafeeq likitane, koda ba likitan fannin halin da Mamyn ke ciki bane ai zai kira wani ko. To dama suka ajiyeta a gida su basu sanar musu ba basu kaita asibiti ba mi suke nufi da hakan ne?.
Aiko nan fa hankalinsu ya tashi, suka shiga rantse-rantsen son kare kansu suna kallon Abah ko zai yi magana dan wlhy tsoronsa da ganin da yay musu ya hana su sanar da mutanen gidan ya kuma hana su kaita asibitin. Amma abin mamaki bawan ALLAHn nan tamkar ma bai san mi ake tattaunawa ba. Zaki rantse bai san komai ba. Ha
urin dai da dattijan ciki suka babbada da amsar laifinsu yasa Umma tai shiru. Duk fitowa sukai a
akin aka bar doctor da RK sai Babban Yaya da Fawzan a ciki. Shi dai RK yana ganin
afar yasan dole akwai karaya, amma bai ce komai ba yabar likitan da suka kawo ya dubata. Likitan nan na gama dubata sai cayay ba sai anje asibiti ba gocewar kashi ce kawai da
an targa
e zai dubata kawai a gida. Haka suka bashi dama ya fara aikinsa. Hannun ya fara ta
awa, aiko hajiya Mamy ta tsandara ihu sai da su Babban Yaya suka ri
eta, ashe wasa farin girki. Sai da akazo kan
afa harda fitsarinta, gashi shima fitsarin wata azaba ce idan yana fita dan waje dai ya
one kuma ta
i magana. Sosai ta wajigu, ba ita ba hatta su Fawzan suma sunyi sharkaf da zufa. Harda sumanta kafin a gama. Ana gamawa dole akai mata allurar barci....
Lokacin salla yayi, dan haka kowa ya nufi yin tashi, dangin Mamy suka fara shirin wucewa kamar yanda Maman Saheeba ta nuna musu dama Saheebar. Dan sun samesu sukace ya kamata su tafi haka nan tunda anci biki an cinye, kar suga wa
an can basu tafi ba sufa dangin maigidan ne. Bayin ALLAH badan sun so ba sukace to. Aiko suka fito suna murmushin samun nasara, dan sunyi haka ne saboda Mariya, sun kula in dai tana a gidan bazasu sami yin rawar gaban hantsi ba yanda suke so.
Cike da ta
ama Saheeba ta nufi sashenta dan tun jiya har yanzu bata samu komawa ba saboda yanayin da suka kwana suka tashi, mizai faru ta samu
ofa a rufe. Ta koma ta hanyar kitchen nan ma a rufe. Mamaki ne ya kamata, dan ko fita zasuyi basu ta
a kulle
ofa ba koda duka gidan ne kuwa. Sai zuciyarta ta bata kodan Babban Yayan yaga da ba
ine shiyyasa. Sashen Mamyn ta sake komawa wai har ya dawo massalacin....
_________
Bayan dawowar su salla ka
an AA ya farka. Lokacin RK na tare da shi dan yana saka ran farkawar tasu dama kusan a yanzu. Babu kowa a sashen sai yara ma da aka saka sukazo suka sake gyara ko'ina tsaff. Sai Hajiya Shuwa da Oum dak
akin Maanal suma yanzu suka shigo babu jimawa. Dan Oum nacan ta saka ama su AA
in abinci mai rai da lafiya. Da kanta taso tayi ma sai ga Hajiya Shuwa. Sai tace Hajiya Majdiya tayi. To tana fitowa Mah-mah tace Hajiya Majdiya
in ta barshi itama bari ta musu ita. Dan abu na musamman take son shiryama
an jikokin nata. Ai ko sai Gwaggo Khadijah ta shigo suka jone. Abinka da tsoffi an san takan sirrikan abubuwa, nan fa suka shiga ha
ama Maanal ha
in nama da wasu abubuwa na musamman, sai abincin shima irin na tsoffin hannu ya subahannallah.....
Da taimakon RK AA ya tashi, Alhamdullah zazza
i ya sauka. Hakama cikinsa da kansa duk komai sai godiyar UBANGIJI. Sai ma wani irin fresh yake jinsa tamkar sabon mutum. Tambayoyi RK ya
an masa ya sake tabbatar da komai normal sannan ya taimaka masa zuwa bayi dan yayi wanka. Da kansa ya gyara masa
akin, fitowa yay dan bincika ko itama Maanal ta farka...........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 90 · 0% Book details